| Da Ace Nafa Aure Ka Zan Biyayya A Bayan Ka | Dawayya 1 |
Вставка
- Опубліковано 9 лют 2025
- Wakar Balaraba da Misbahu mai taken 'da ace fa na aure ka, zan biyayya a bayn ka', cikin fim din dawayya.
Zaku iya bibiyar mu a wadannan shafukan;
UA-cam: / tsohuwarajiya
Twitter: / tsohuwarajiya
Facebook: / tsohuwarajiya
Instagram: / tsohuwarajiya
Pinterest: / tsohuwarajiya
Tiktok: / tsohuwarajiya_
Blog: www.ajiyatsohu...
Website: www.tsohuwaraj...
Email: tsohuwarajiya@gmail.com
#dawayya #hausafilm #balaraba #misbahumahamad #kannywood #nollywood #kadawood #tsohuwarajiya #hausamusic
Don Allah kusaka muna film din hali mana don Allah
Allah ya jiqan balaraba
amin.
Allahu akbar.... May her soul rest in peace and the whole Muslim ummah all over the world
Amin summa amin
Allah ya jikanki balaraba
amin
Allah ya jikanta da rahama Amin summa Amin
Amin
Allah sarki rayuwa
Allah ya jikan ta da rahma yasaa Aljannah ce makomar ta yasaa karshen wahalan ta kennan.Allah yasaa ta tatafi asaah ameen.
amin
Umm Allah yagafartamiki balaraba
Amin
Allah yajikan balaraba😢
amin
ALLAH YA jiqan Musulmi
amin.
Allah yajikanki balaraba
Amin
Allah ya jikanki Amina(Balaraba).
Amin.
Allah ya jikan balaraba moh'd
amin
Allah sarki rayuwa ubangiji yagafartamiki balaraba🤲🙏🙏🙏
Amin
Innalil lahi wa inna ilaihir rajioon May her soul to rest in perpect peace Ameen and Muslim all over the world 😢
@@MuhammadAbubakar-x5p amin
Dan allah asamin wakar yeru yeru film din tangarda
Bana jin muna da tangarda, sai mun duba mau gani
angaida musbahu m Ahmad tareda @real sadi sidi sharifai
Dan Allah kudaura mana wakar film nin fassara mai taken girgiza ruwa na kasa
Bani da ita a halin yanzu
Hamza ahmad
Allah ya jikan ta
Dan Allah mi sunan film din nan
DAWAYYA that's the title
Haka yake
Allah Ya ma ta Rahama.
Amma wane mawaqi ne yayi waqar nan?
amin
Misbahu Ahmed da sadi sidi
Kamar shine Film ɗinta nakarshe?
Ashe sadi sidi sharifai shi yai muryan macen?
Allah ya gafarta Mata
E, shine. Amin