Kungiyar izala takasa gamsar da Al,umma cewar Qur'an festival ba Bidi,a bane Sheikh Barista Ishaq

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 6 лют 2025
  • Kungiyar izala takasa gamsar da Al umma cewa Quran festival ba. Bidi,a bane Sheikh Barista Ishaq Adam Ishaq
    Wanda tasharmu Mesuna rigasa tv news mukayi sharhi Akai Domin ilimantar daku
    Kuyimana subscribe a UA-cam channel dinmu Mesuna rigasa tv news Domin samun shirye shiryenmu Kamar Haka
    Labarun Duniya, rigasa tv news, izala, Sheikh Abdullahi Bala Lau, Sheikh Kabiru gwambe,

КОМЕНТАРІ • 7

  • @ShehuManniru
    @ShehuManniru 7 днів тому +1

    Gaskiya ba Suda hujja kudaya wlh sonraine kawai

  • @musamaimako55
    @musamaimako55 5 днів тому +1

    Assalamu'alaikum, wannan Quranic convention din bidi'a ce wallahi.

  • @usainirzaki6021
    @usainirzaki6021 6 днів тому +1

    Yan bura uba ya za"ayi su saurare Ku tunda sunga kudi, yan yan iska makwadaitan a in duniya, ai Bala lauya Allah ya lauka a wutar laza da hab-habu da shi da magoya bayan ka, karnukan banza kawai

  • @aishaibrahim4884
    @aishaibrahim4884 7 днів тому +1

    Mllm kabiru gombi yadai lecture Amma gaskiya bangani kumaiba sai chi mutunchi sabida shiyakiwa ya maludi radi tu maiyi maraba wanna shima bidiaani wanna convention din

  • @sanilawal3880
    @sanilawal3880 6 днів тому +1

    Idan malaman nan zasu fito suce ma mutane siyasa sukeyi, neman kudi, daburge manyan politicians... Amma za suyi amfani da Qurani... To ai sun fita.. Kuma suce ba addini sukeyi ba....

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 7 днів тому +1

    Gskiya basuda hajjah

  • @musaaudutika4577
    @musaaudutika4577 7 днів тому +1

    Wane dan doya’s a ya biyaku?