ADDU"O'IN DA YAKAMATA KOWA YASANI 13= Ramadan Tafsir 2019

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 8 лют 2025
  • Daga Cikin Addu'o'in Da Malam Yabayar
    01))=ADDU'AR DAZAKA KARANTA KAYI TAFIYA SAMAN RUWA, DA SHARUDDAN DAZAKA KARANTA KAFIN KAYI TAFIYA SAMAN RUWA
    02))=ADDU'AR CIN ABINCI MAI DAUKE DA GUBA
    03))=ADDU'AR DAZAKA KARANTA IDAN KA HADU DA WANI BAROWA ZAI KASHEKA
    04))=ADDU'AR DA IDAN KA KARANTA TA TABBAS ALLAH ZAI KARBA MAKA SHIN KANA HALIN KUNCI NE KO BAKA CIKIN KUNCI
    05))=ADDU'AR DAZAKA KARANTA YAN FASHI BAZASU GANKABA
    06))= DALILAI GUDA GOMA DA SUKE SAKAWA BA'A KARBAN ADDU'AR MU

КОМЕНТАРІ • 30