LABARUN MAKO: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Suka Mamaye Kafafen Yada Labarai

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 29 чер 2024
  • Wannan shirin da Victor Mathias ke gabatarwa daga birnin Washington na waiwaye ne kan manyan batutuwa da suka mamaye kafafen yada labarai a makon da muke bankwana da shi.
    Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
    Karin bayani akan Facebook: / voahausa
    Karin bayani akan Instagram: / voahausa
    Karin bayani akan Twitter: / voahausa
    Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
    Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da UA-cam. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
    Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

КОМЕНТАРІ •