Videon Dala RIRUM zaka tambaya shine speaker lokacin. Ko kuma ka tambayi Gandollar zai iya rantsewa karya aka yi masa ? Kore karnukan APC irin ka duk talakawa sun gano ku. Amma tamkar tauraruwa mai wutsiya kake , duk lokacin da aka ganka ko rarara toh masifa talaka zaiji ko ya gani .
Sllm me mahana Abdallah AP ina maka fatan alkari