HADIZA GABON: Ali Rabiu Ali Daddy ya fadi wasu abubuwa da ke maida Kannywood baya.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 14 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 141

  • @mahmudhamza5551
    @mahmudhamza5551 2 години тому +1

    Wato Allah yayiwa bayinsa baiwa eri eri a rayuwar nan, kowa da erin tashi. This is the first time am commenting on this show. Gaskia Allah yayi mishi baiwar iya sarrafa bayani yadda za a fahimta. It was nice listening gaskia.

  • @tukurmuhammad2315
    @tukurmuhammad2315 Годину тому +2

    dan Allah Gabon kikawomana nafisa Abdullah da rahama sadau❤

  • @KhadijaMuhdzaura-gz4in
    @KhadijaMuhdzaura-gz4in Годину тому +2

    Masha Allah Ali rabiu Ali Aunty hadiza Ina da shawara agareki Dan Allah kirinka kawo mana manya ashirin naki kamar su hajara usman Maryam CTv da hajiya zulai bebeji da Asmau sani da hadiza Muhammad da Amaza Kuma kamar su iyan tama kabiru na kwango da usaini sule koki dadai sauransu Allah Kara miki lafiya danisan kwana Mai albarka Ameen ya Allah 🤲🤲 Ina miki fatan alkairi

  • @SanoussiOumar-g4s
    @SanoussiOumar-g4s 6 годин тому +7

    Na gamsu da cewa Ali rabiu Ali mutum ne mai hikima

  • @shamsiyyaabdulrahman4247
    @shamsiyyaabdulrahman4247 Годину тому +1

    MashaAllah my fav actor ❤

  • @MansurAwal
    @MansurAwal 58 хвилин тому +2

    Dan Allah Akira Nafissa adulahi ko Maryan yahaya

  • @usmanbashir8972
    @usmanbashir8972 5 годин тому +2

    Well matured and respected person indeed💯

  • @basiruyusuf7273
    @basiruyusuf7273 14 годин тому +3

    Yes Please my dear Hadiza Gabon Next Nafeesa Abdullahi Please And 🙏 Please

  • @adamumusa8934
    @adamumusa8934 2 години тому +1

    This is the most interesting interview ever in Gabon's show room

  • @A.Kwallijr9A.Kwallijr9
    @A.Kwallijr9A.Kwallijr9 8 годин тому +2

    Ma sha Allah Tabarakallah Yau munyi Babban bako Mustapah M SHAREEF

  • @babangidaBaba-b4y
    @babangidaBaba-b4y 2 години тому +1

    Masha Allah hjy Hadiza
    Najidadi sosey dahira
    Da yaya Ali rabiu fatan Alheri
    Muna son gani zainab Idris
    Tsohuwar jaruna

  • @Danliman
    @Danliman 15 годин тому +2

    Masha allah ali rabiu ali allah yakara yima rayuwa albarka ameen

  • @LAUTAI247TV
    @LAUTAI247TV 4 години тому +2

    Gaskiya ne shi ilimi baya ɓuya
    Wato Hadiza Gabon kin daɗe baki kawo mana mutum wayayye mai ilimi kamar Malam Ali Rabi'u (Daddy) ba. Naji daɗin hirar nan taku kuma akwai hikima da ilimi ga wannan baƙi baki.
    Allah ya ƙara muku ƙarin gwiwa da ƙoƙarin inganta aikin ku. Allah yasa ki mayar da shirin tsarin Sitting Podcast ku kuma canja studio da lighting dama logo

  • @Cffu-z7n
    @Cffu-z7n 16 годин тому +1

    Masha allah very good Allah ya Kara basira akawomana nafissa abdullahi da Maryam yahaya ❤❤❤🎉🎉

  • @KabirNasir-p7h
    @KabirNasir-p7h 15 годин тому +1

    Allah ya kara basira anti hadiza

  • @Fatima-j8q8j
    @Fatima-j8q8j 4 години тому +1

    mashaAllahgaskiyanwallhiyayi❤👍👍🤜🤛👌💯🙏

  • @FataouYaye-n9i
    @FataouYaye-n9i 14 годин тому +3

    Nafisa Abdoulaye ❤🎉

  • @muazuadamuyaro4573
    @muazuadamuyaro4573 15 годин тому +2

    Masha Allah, hirar ku da "Daddy" tayi kyau. Ya kamata ki shirya hirar da "Abba Gida-Gida" ko "Madugu".

  • @abba_ziko
    @abba_ziko 12 годин тому +2

    Dan Allah hadiza gabon inviting nafisa abdullahi

  • @jananadagbodangana2222
    @jananadagbodangana2222 17 годин тому +1

    Masha Allah ❤❤

  • @mohammedyahaya2791
    @mohammedyahaya2791 7 годин тому +2

    Alhmdulillah da uwa

  • @mainabashir3014
    @mainabashir3014 2 години тому +2

    Wallahi na dauka mutumin Shashasha ne sai yanzu na ga ashe baka sanin mutum sai ka zauna dashi. Ba a taba hirar da ban so ta kare ba kamar wanann

  • @autan_hajiya_entertainment
    @autan_hajiya_entertainment 35 хвилин тому +1

    We want see Nafisa Abdullahi in your magic chair😅

  • @zayyanuhamza8028
    @zayyanuhamza8028 15 годин тому +1

    Masha Allah

  • @NAKOWAPLUSTV
    @NAKOWAPLUSTV Годину тому

    Masha Allah 🙏

  • @hafsatnasiryakubu5462
    @hafsatnasiryakubu5462 Годину тому +2

    Kayi mgnar hankali amma fa ni duk film inka dakai directing ko producing wallahi ban tabaganin na hankali ba duk haka film dinka suke,bansani ba ko nice bana fahimtar fina finanka 😀😜😊

  • @AliyouAboubacarsouley
    @AliyouAboubacarsouley 16 годин тому +9

    Akawo nafissa Abdoulaye anti

  • @JuwairiyyatAhmed
    @JuwairiyyatAhmed 4 години тому

    Gaskiyane wlh shiyasa aminu saira bai nuna talla har sai ya gama yi gaba daya Allah yasa

  • @MlnAbdoulhadi-rs5nu
    @MlnAbdoulhadi-rs5nu 4 години тому +1

    Najidadi sosoi❤❤❤❤

  • @Basirubasi-g7c
    @Basirubasi-g7c 3 години тому +1

    Dan Allah akawo mana nafisa abdullahi dakuma isa ayagi mawaqi

  • @talhaabubakar3290
    @talhaabubakar3290 5 годин тому +2

    He's right about the temakon mutane and butulci thing and all but the other person that was complaining ba wai yana son su bashi kudi ba ne but respect & loyalty. I wished he addressed it from that angle.
    Wannan shi ne tambaya ta ko kuma karin haske da na ke so yayi kan tambayar da kika mishi about butulci but in this manner i mentioned above. Merci ba coup

    • @mustaphamuhammadmustapha8806
      @mustaphamuhammadmustapha8806 3 години тому

      Well said, the way she spoke about the butulci thing I knew for sure she was talking about zango and there will be people who will abuse him for that. Bata kyauta ba

  • @AbubakarRamadan
    @AbubakarRamadan 3 години тому +2

    YANZU ZAN FARA KALLA AMMAN TUN KAN NA FARA KALLA NASAN DOLE ZA'AYI ABIN KIRKI A HIRARNAN ALI IS FUNNY AND MATURED..

  • @HamzaNanafareeda-oy3wx
    @HamzaNanafareeda-oy3wx 16 годин тому +1

    ❤❤❤Best actor❤

  • @isyakuAbdullahi-h4r
    @isyakuAbdullahi-h4r 15 годин тому +1

    wow Masha Allah Dan Allah akawo mana shu aibu kumurchi

  • @AhmadIbrahim-s5r
    @AhmadIbrahim-s5r 10 годин тому +3

    Pls nafisa abdoullaye

  • @MrMoh-n2u
    @MrMoh-n2u 13 годин тому +2

    Akawo Nafeesa Abdullahi pls

  • @NaemaBasher
    @NaemaBasher 16 годин тому +1

    Literate person,ka san abin da ka ke yi,

  • @iliyasiliyaso
    @iliyasiliyaso 16 годин тому +3

    Akawo mana nafissa Abdoulaye ❤❤❤❤❤❤❤❤

    • @mustersoul7136
      @mustersoul7136 13 годин тому +1

      Ai bazata yarda ta zoba ba sai ta karbi kudin da Gamsar da ita.

  • @MohamedHocineMohamedHossein
    @MohamedHocineMohamedHossein 14 годин тому +1

    Masha Allah ❤❤❤❤❤ 9:23

  • @ismailafarang5319
    @ismailafarang5319 Годину тому

    Fabulous

  • @HauwaMuhammad-k6k
    @HauwaMuhammad-k6k 14 годин тому +2

    Please akawo mana Nafisat Abdullahi and Asma'u wakili

  • @ahmedmubarak2976
    @ahmedmubarak2976 13 годин тому +1

    Please rahama sadau please ❤

  • @SabiuSabiu-yv5yp
    @SabiuSabiu-yv5yp 15 годин тому

    Dan allah akawomana auwalu mohd sabo mai kanfanin sarauniya

  • @bilkisuabdoolkarim4245
    @bilkisuabdoolkarim4245 12 годин тому +1

    Gaskia ni nafi son fira da mutane nan na da sune ke bada ai nahin tarihi da gwagwarmayar da suka sha a kannywood... ba masu cewa na taso ina sha'awar yin film ba 😂 to my fav actor Ali Rabi'u Ali all the best ❤

  • @muazuabdulsalam5004
    @muazuabdulsalam5004 7 годин тому +3

    Daddy kana burgeni a yanayin acting ɗinka kana tsage gaskiya duk ɗacin ta.

  • @Mamman-gv5lj
    @Mamman-gv5lj 16 годин тому

    Masha Allah bark da warahaka fatan alheri dan Allah ki gaiyato mana Asma'u Ahmad ina yinta sosai wallahi

  • @ashahabusalisu
    @ashahabusalisu 16 годин тому

    Allah yakara basira

  • @DjamilouAmadou-n2t
    @DjamilouAmadou-n2t 16 годин тому

    Hadiza ki kawo shuaîbu kumarci❤

  • @HakibuSadek
    @HakibuSadek 15 годин тому

    Don Allah aunty hadiza akawo muna Amin MOMO

  • @حسنيوسف-د6م
    @حسنيوسف-د6م 9 годин тому +1

    Please Khadija, for God’s sake, I will call you next time, God willing. I am from Sudan 🇸🇩

  • @HabibuAbdulkadir-b6m
    @HabibuAbdulkadir-b6m 16 годин тому

    HADIZA GABON ALLAH YAJIQAN MAHAIFINKI DA RAHAMA

  • @abdoulsalamhima709
    @abdoulsalamhima709 3 години тому

    Interview interressant!

  • @anasanasrabiu
    @anasanasrabiu 57 хвилин тому

    ❤❤ vous

  • @dogonyaro8394
    @dogonyaro8394 3 години тому

    Nice one👍

  • @Basirubasi-g7c
    @Basirubasi-g7c 3 години тому +1

    Nafisa abdullahi please nasifa abdullahi dakuma isa ayagi

  • @Adamusman-xl6fi
    @Adamusman-xl6fi 13 годин тому

    Well done gabon tv

  • @GhJgfg-o5o
    @GhJgfg-o5o 11 годин тому +1

    Nafeesa abdullahi please ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉

  • @a.anjari865
    @a.anjari865 15 годин тому +1

    Daddy weldone

  • @umarauwalu9736
    @umarauwalu9736 12 годин тому +3

    Kigayyato maryam both

  • @rufaigaya9694
    @rufaigaya9694 14 годин тому

    Weldon keep it up

  • @chaiboutchaloumbo1351
    @chaiboutchaloumbo1351 12 годин тому +2

    Daddy babban mutun ne. Ya kawo cigaba a Kannywood. Bashi da baƙin ciki.

  • @karimatuusman2859
    @karimatuusman2859 13 годин тому +1

    Rahama sadau please

  • @Gimbarh
    @Gimbarh 16 годин тому +1

    Star

  • @mubarakusman4436
    @mubarakusman4436 14 годин тому +3

    A kawo mana NAFISA ABDULLAHI DA JAMILA NAGUDU

  • @khaleelsahmad3080
    @khaleelsahmad3080 14 годин тому

    💛💛💛

  • @MubasharMustafha
    @MubasharMustafha 15 годин тому +1

    Akawo mana jamila nagudu Dan Allah

  • @hanifaabdulhamid119
    @hanifaabdulhamid119 4 години тому

    You cant compare Adamu zango and Ali Rabiu Ali when it comes to generosity in kannywood

  • @Mudassir-shinkafi
    @Mudassir-shinkafi 15 годин тому

    Gabon ❤

  • @ashhabumuhammad1188
    @ashhabumuhammad1188 13 годин тому

    Nice❤

  • @BdndnNdjdns-i7p
    @BdndnNdjdns-i7p 16 годин тому

  • @Mohinmilon-b9y
    @Mohinmilon-b9y 14 годин тому

    ❤❤🎉🎉

  • @HuzaifaAshir-ls8og
    @HuzaifaAshir-ls8og 12 годин тому +2

    Akawo mn Nafeesatorh 😔

  • @ibrahimaabdulsalam396
    @ibrahimaabdulsalam396 14 годин тому +1

    Sosai Ali ya fada gaskia. Idan tura suna shirya film ko waya baa barinsu su rike idan ana shooting balle ma wani ya dauka yaga abinda ake.

  • @MikailAminu-y9x
    @MikailAminu-y9x 15 годин тому +1

    Dan Allah akawo mana momo

  • @ZakaraMamame
    @ZakaraMamame 14 годин тому +1

    Akawo Nafeesa abdulaye

  • @AliyuabdurrahamanAli
    @AliyuabdurrahamanAli 14 годин тому +1

    Kikowu maryam yahaya pls ❤🎉😅

  • @YusufJafar-s7g
    @YusufJafar-s7g 6 годин тому

    ❤❤❤🎉🎉🎉

  • @UsamaSani-e5m
    @UsamaSani-e5m 14 годин тому +1

    Nafisat abdullahi is suppose to be the next ❤❤❤❤

  • @TassiouAlakostsu-k7v
    @TassiouAlakostsu-k7v 16 годин тому

    Ina sanki da aure incha Allah 🫀🌹🌹♥️❤️‍🔥🫶👈

  • @harunasabo9386
    @harunasabo9386 2 години тому +1

    Dije Sarkin Hada Fada Sakanin Yan Uwanta, Yau Ali Daddy Ya Shiga Hanu

  • @YakubuMikailu-v8o
    @YakubuMikailu-v8o Годину тому +2

    Kaji biyani hankali, Allah kara dauka ka.

  • @maryamahmad5326
    @maryamahmad5326 3 години тому +1

    Walahi kuwa social media yayiwa kanywood babar illa wanan gaskiya ya fada Nima na dade Ina fadin haka saboda a DA dan film har yayi yayinshi ya kare da wuya kasan asalin tarihin shi kokuma meyakeyi yaya rayuwarshi take aman yanzu saisu fito social media suyita shirme duk sunbi sun lalata komai kuma suda kandı suke batawa kansu suna

  • @rsmy7672
    @rsmy7672 11 годин тому

    🎉🎉🎉🎉🎉

  • @جميلجميل-ج7غ
    @جميلجميل-ج7غ 16 годин тому

    Ina sanki hadiza Amma kidubi kanki dakyao❤

  • @SadiyaBello-r4d
    @SadiyaBello-r4d 16 годин тому

    Plz a gayyato mana Asnanic ko rahama sadau🎉

  • @Danliman
    @Danliman 15 годин тому +1

    Ayatullah tage Dãñ allah kikawo shi

  • @moussamoussam1830
    @moussamoussam1830 13 годин тому +1

    Akawo Ibrahim mai shinku

  • @HalifaUsman-m1q
    @HalifaUsman-m1q 3 години тому

    Mun gdy

  • @causeandeffect6383
    @causeandeffect6383 3 години тому

    Aslm
    Haryanzu Ina sake tunatar da Hadiza Gabon akan shawarar da Ado Ahmad ya Baki akan maganar cewa "Zan baka Mutum Biyu ka zabi Daya" Wannan Shine abinda zai lalata tafiyar Nan taki. Allah ya kyauta

  • @nadiyyaBabanyara
    @nadiyyaBabanyara Годину тому

    Please I want to see mommee gombe

  • @oumahaniabass3938
    @oumahaniabass3938 3 години тому

    S’il te plaît ma soeur ce une conseil de la part de ta soeur le canapé rouge la ne vas pas avec la sal il faut la changer sa sera plus joli merci

  • @moubaraknomal-l8q
    @moubaraknomal-l8q 13 годин тому +1

    Kitambayeshi me yasa ya dena fim din alqibalah

    • @Alidaddy1
      @Alidaddy1 35 хвилин тому

      ALQIBLAH Ya Kare Ina godiya ka duba channel Dina Ali Daddy TV za ka ga karshen sa insha Allah

  • @FeradwiiwWhwhwh
    @FeradwiiwWhwhwh 14 годин тому

    🙏🙏🙏🇳🇪🇱🇾🙏

  • @امينمحمد-ن6م
    @امينمحمد-ن6م 14 годин тому

    Hamisu baraker dan Allah

  • @usmanabdullahi9020
    @usmanabdullahi9020 9 годин тому +1

    Gaskiya wannan kwaliyar taki ta yau tayimun kyau sai naji ina sonki Khadijatou fatan kema zaki Soni sako daga useey

  • @zenabaabdelaziz7844
    @zenabaabdelaziz7844 13 годин тому

    C’était avant ma naissance

  • @abdul34518
    @abdul34518 16 годин тому +1

    please kidaina biyewa mutane duk wanda yafada miki abunda baiyi miki dadi ba kibarshi da allah ,kidaina biyewa karnuka idan sukaii miki haushi

  • @najibgwani9895
    @najibgwani9895 11 годин тому +1

    Gsky yan tiktok suna baki wuta

  • @A.Kwallijr9A.Kwallijr9
    @A.Kwallijr9A.Kwallijr9 8 годин тому +2

    Ae Aunty kinjima baki kawo bako wanda hirar tayi dadi kamar yawu ba

  • @idrisumarmuhammad9218
    @idrisumarmuhammad9218 16 годин тому +1

    Sani musa mai iska dan Allah