Masha Allah, madallah da fadakarwar valentine. Don Allah a ina zan Iya samun wakarka ta farko "Alhaji zakaje Madina kayi ziyarar shugabana, yin haka sunna ce karima karka bari ka zamo a baya" Na duba UA-cam, Manhajar Taskar Ala da Manhajar Audiomack duk ban ganta ba
Allah ya gafartawa EL'MU'AZ BIRNIWA Allah ya Masa rahma Allah yasa aljannah ce makoma 😢
Allah yajikan El mu’az ya kyautata namu zuwan 🙏
تحياتي للجميع قمة الروعة والابداع أخوكم من الجزائر 🇩🇿 موسيقى في قمة الروعة والجمال لا افهم الكلام لكن شئ جميل جدا ورائع
لديك ذائقة فنيّة قويّة وتمتلك اذن موسيقية ذواقة ،تحياتي لشخصك المحترم.
صراحه فاتك نص من عمرك ذا مغني ماشاء الله عليه حكيم ❤❤❤❤❤جدا لذاك مفضل لدي احب اسمعه مو بس اغنيه حتكلم كثير من اغانيه❤
واو! هذا مذهل حقًا، هذه هي قوة الموسيقى. أتمنى لو أستطيع أن أشرح لك ما يقوله، فهو مليء بالمفردات والأمثال من اللغة الهوسا. أغنية رائعة بحق!
@@mimi-ls8uvThat's absolutely true, he is a sensational singer..
اشرح من فضلك @@Adamsgidaji
Wallahi elmuaz nake tunawa 😭💔
Allah jikan elmuaz 😢
Allah kyautata makwanci elmuaz 🤲
Love you pro muslim ☪️ ❤️ 💙 ♥️ ferom Eritrean🇪🇷🇪🇷🇪🇷🇪🇷🇪🇷
Thank you
❤❤🎉🎉❤❤👍💔🙏👀
Do you understand Hausa in Eritrea?
I love this song very much only legends can understand the meaning 😢
Gaske malam Aminu muna godiya da addu'ar gamawa da duniya lafiya
Ameen
Wow gaskiya mu yan libya munji dadin wannan wakar sarkin waka
Masha Allah
i have nothing to said for that music wish you bless Mr. Aminu Alan Waka my favorite
Godiya muke dan amanar bichi sarkin wakar dutse sannan kuma na kano da yardar allah hakan muke muradi da yardar allah 🙏🙏
😊aaaaaaaa
Alan waka my favorite, I don’t think this video deserves the song though 😀. The level of poetry and rhythms in this song is unmatched. 💯
Wetin be your own? He sangs his thing he have the right to do anything with it
what concern you about his songs ?
Infact the intro was just too terrible 😅
It shows u didn't understood anything
agaskiya naji daɗin waƙarnan ALLAH ya ƙara basira yasa mu gama lafiya
Masha Allah I love this song ❤❤how will I download it
ما اجمل ما هذة الكلمات في القمة الجمل ربي يحفظك
Very melodious,it takes a listener to another level.👋👋👋
Dan Baiwa!!! Alan waka, Allah ne ya baka😊
Wow, hakan yabada ma'ama, jazakallahu khairan da wannan baitukan
Allah ya kara basira alan waka,kasani nishadi wlh da wannan wakar wlh💖💜
تحياتي لك من تشاد لله🇹🇩
Macha allah yayi kau Alan waka kana birgeni wallahi ina maka patan alkairi allah ya kara lafiya danisan kwana dan ganan birnin saudiya ❤️❤️❤️
Masha Allah
Macha@@dogoharuna1508 e
Idan kazo daga tiktok kayi min like😂🎉
Ameenudden baban waka wlh nakai shekara kusan Hudu Ina Neman wannan wakar Amman ban sameta ba Sai satin da yafice Allah yakara daukaka mana Kai
Allah karabasira❤❤❤ Ibrahim
جميل جداً ❤انااحب اغنيك ياامينوه❤
Masha Allah, Allah ya kara basira ga Aminu Ala
U deserve international recognition Aminu Ala
Masha allah muna godiya allah yakara basira ❤❤❤❤
Allah yakara lpy ,yakarawa rayuwa albarka
masha allah allah yarakara lafiya dabasira
Allah shikadai yasan karatun kurma, da halitun tuwa da samaniya
A gaskiya waqar nan tayi dadi sosai.. 💓💓
Wow.. Najima ina neman wakan nan
Masha allah Allah yajikai magabatan.mu da rahma
I Like this song 😂😂🇬🇭🇬🇭🇬🇭💯
Gaskiya malam❤❤😂
Wayyo Elmuaz nawa 😢
Allah kara basira allah tsone idan makiya
🇳🇪🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💘💘 Machallah.Allah❤❤❤👈✔️
j'adore cette musique❤
Ubangiji allah ya jikan almazu😢😢
Dan Allah Alan Waka inaso kafassaran kamar kawalwainiya
Ta macen KAWALI
Allah yajikan elmuaz Allah gafarta mai
ALLAH yyi mn jgora Ameen
من اجمل واروع واحلى ما سمعت❤❤❤😭😩😩
Masha Allah Allah ya karawa rayuwa albarkar
Ya Allah ya kara lafiya 🤲🏻
We are together mai gd ala
Masha allah allah yakara basira
Ma sha'Allah Allah yakara hazaka 🥰🥰🥰
Masha Allah, madallah da fadakarwar valentine. Don Allah a ina zan Iya samun wakarka ta farko "Alhaji zakaje Madina kayi ziyarar shugabana, yin haka sunna ce karima karka bari ka zamo a baya"
Na duba UA-cam, Manhajar Taskar Ala da Manhajar Audiomack duk ban ganta ba
Gwanina uban mawaka, Allah ya tsare ka. Gaisuwa mai tarin yawa .
I like this song with all my heart har kuka yake sani
Zuciya kawalwalniya take, Allah ka zamo gatan mu.
حكيم وربي احب اغنيك يا الاء❤❤❤❤❤❤❤
Allah ya jiqan elmuaz
Super melodious
Alhamdulilah
Allah ya kara basira Ala waka
Very nice😢😢 sorry daddy😢😢❤❤❤
Masha Allah naka Abubakar
Allah Ubangijin ya ƙara hasken ƙwaƙwalwa
❤❤❤
Allah Ubangiji Yaa Kara Basira
Allah sarki duniya ☪️☪️☪️🇳🇪
Masha allah aminu❤❤❤❤❤😊😊😊😊😊😊😊😊😊
Gaskiyane wanafa malam
Allah ya kara basira ameen ya 🤲Allah.
Masha Allah 🥰
Allah ykr basira
Alan waka Wannan Wakar Ni Itace bakandamiyar Ala a wurina
Masha Allah
Allah ya kara basira
Allah yakara basira
Ala nawa Masoyi na ❤
Allah ya Kara basira
Masha Allah i luv dis song
Allah ya kara basira gwadabe
Macha Allah ❤❤❤
Ina kaunar aminu ala saboda kaunar Annabi Mohamed
SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM 🤍 🤍🤍🤍
Allah yajikan elmuaz
Wlh ina san ka aminu ala
Masha Allah mallam Alan waka
Mas😂😂h❤
Song where he sing Ibrahim niass name please ?
Macha Allah Alan waka
Sai oga
Alan waka inayinka
Kaine mawakin da bana gajiya da wakokinsa.
Ma Sha allah
Inason wakar nan
Masha da 🎉🎉🎉😢
Masha allahu gaba dai gaba dai
Assalamualaikum ala INA mika salon gaisuwa ta musamman a garika
Da quawou aminu alan waka
❤❤❤❤mashallah
Masha Allah Allah shikareka gwanina kuma malamina
🎉🎉🎉
i love this song but i don't know the lyric
Macha Allahou ❤
Masuyin ala❤
2:23
Ina kaunar aminu ala saboda kaunar Annabi mohamladu
Basiri
A sanya hankula, akai ga manufa...
Soothing ❤