WAƘAR TA'AZIYYAR SARKIN GOBIR DAGA ALAN WAKA

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 16 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 719

  • @samailamohammedgana5991
    @samailamohammedgana5991 Місяць тому +1

    Allah yajikansa da rahma
    Aminu Ala Allah yakara basira

  • @shafiubafarawa3986
    @shafiubafarawa3986 4 місяці тому +17

    Ameen ya rabbi. Allah jikan Baba sarkin Gobir bijahi nabiyullah sallallahu alaihi wasalam walee jami'il mautal muslimeen. Ameen ya Hayyu ya Qayyum!!!

  • @IllaissaMoussa5454z
    @IllaissaMoussa5454z 4 місяці тому +1

    Ameen Souma Ameen Allah ya sakama la da alkhairi Ala Waka Kuma yasa mu cika da imani

  • @hassanmusa1190
    @hassanmusa1190 4 місяці тому +4

    Ameen Ya allah….Allah ka toxartasu kasa suka sakayya tun anan duniya, 😭😭😭wan nan wulakanci da me yayi kama😭😭😭😭

  • @abbaskhalid4236
    @abbaskhalid4236 4 місяці тому +4

    Allah sarki Alan waka wlh inasanka dan Allah dan soyayyar manzan Allah, Allah jikansa yasa aljanna mkm,

  • @nuralawalnura9816
    @nuralawalnura9816 4 місяці тому +2

    Ameen sunma ameen 🤲 Alhaji Aminu sannu da kokari

  • @Ahmad-sardauna
    @Ahmad-sardauna 4 місяці тому +2

    Allah ya gafartawa uban kasa, Mai Martaba Sarkin Gobir, Allah yatona asirin wadanda suka kasheshi, alfarmar annabi Muhammad S.A.W.

  • @sulaimanadamu-kq1eu
    @sulaimanadamu-kq1eu 4 місяці тому +6

    Ameen megidana sarkin diyan gobirr

  • @mubarakyaumashi5116
    @mubarakyaumashi5116 4 місяці тому +4

    Allaah SWT ya jikan sa da Rahma ya gafarta masa yasa Aljannah ce makomar sa.
    Ubangiji ta'ala ya albarkaci zuri'ar da ya bari Alfarmar Nabiyyi Sallallahu Alaihi Wa Aalihi Wa Sallam.

  • @a.agwadabe9998
    @a.agwadabe9998 4 місяці тому +4

    Allah ya jikan shi yayi masa Rahma yasa Aljannah tazamo makoma a gare shi 😢

  • @danattagusau8804
    @danattagusau8804 4 місяці тому +2

    Allah SWT ya Gafarta ma Sarkin Gobir Alh.Isah Muhammad Bawa.Allah ya jikansa da rahamarsa don alfarmar Annabi Muhammad (S.A.W).

  • @hmaidoki
    @hmaidoki 4 місяці тому +7

    Wannna wakar har hawaye ta sani,😢 allah ya gafartawa bawa bawan Allah 😭😭

  • @HanafiImam-zo4gt
    @HanafiImam-zo4gt 4 місяці тому +1

    Innalillahi wa inna ilaihi rajiuuun
    Innalillahi ma akhaza wa lahu ma aada wa kulli shai'in indahu bi miqdaar qaddarallahu wa masha Allah.
    Allahummagfeer lahuu warhamhu.

  • @aminusale1188
    @aminusale1188 14 днів тому

    Kay Nigeria, mutum me mutunci ku daukeshi ku wulakantashi sannan ku kasheshi, Kay Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, Allah yasakama Sarkin Gobir

  • @AsmauShuaibu-v7k
    @AsmauShuaibu-v7k 4 місяці тому +2

    Allah yajikan sa yai masa Rahma ameen

  • @FatimaFati-y8w
    @FatimaFati-y8w 4 місяці тому +3

    Allah ya jinkansa da rahama Baba , Allah yasa shahadace, Ameen ya rabbi 🙏🙏🙏😭😭😭😭😭😭

  • @RabiouMaazou-pg5br
    @RabiouMaazou-pg5br 4 місяці тому +19

    😢😢😢Allah ya jikan Muslim ya sa sunhuta ya gafarta musu ya rabbi 😢😢😢😢

  • @ShituIsmaila
    @ShituIsmaila 4 місяці тому +3

    Allah ya jikan she Da Rahama Da Sauran magabatanmu bakidaya

  • @usmanmuhammad4424
    @usmanmuhammad4424 3 місяці тому +1

    Allah ya jikansa cikakken basarak e, da wulakanci gara shahada. Insha Allah kana jannatil fiddausi insha Allah. ❤❤❤❤❤

  • @HassanaShuaibu-z1d
    @HassanaShuaibu-z1d 4 місяці тому +1

    Alan waka jazaakallahu khaeran gaskiya waka dameni ba Amma wakar da kayi naji dadi sosae ka km matuqar burgeni ka fita daban cikin mawaka hakan y nuna mana Kai ba kudi bane gabanka akan waka

  • @UmarAliyuusman-b5n
    @UmarAliyuusman-b5n 4 місяці тому +5

    😭😭😭😭😭
    Allah ya jknsa da rahama.
    Ya gafarta masa.
    Yajibanchi lamuran iyalansa.

  • @IssoufouInoussa-x3q
    @IssoufouInoussa-x3q 4 місяці тому +2

    Allah yajikan sarkin gobir allah shi da masoyinmu annabinmu saw

  • @sanihashim5422
    @sanihashim5422 4 місяці тому +1

    Masha Allah, Allah yasa ma rayuwa albarka gaskiya muna godiya, da fada Karwa

  • @AAliyu-uf8cx
    @AAliyu-uf8cx 4 місяці тому +5

    Allah yakai haske kabarin mai martaba sarkin gobir 😭😭😭

  • @NassJafar
    @NassJafar 4 місяці тому +3

    😢Allah ya kai rahama a qabarin shi. Albarkacin annabi mahamadu.. ❤😭🙏

  • @SufianainrahimSufianaibrahim
    @SufianainrahimSufianaibrahim 4 місяці тому +5

    Allah ya jikan sarkin gobir da rahma

  • @musasalekara
    @musasalekara 4 місяці тому +3

    Allah yajiqansa yasa aljannace makoma
    Mukuma Allah yakaremu daga sharrinsu

  • @SuleimanIsa-b4p
    @SuleimanIsa-b4p 4 місяці тому +14

    ALLAH jikan uban Al'umma baba sarkin gobir

  • @onggarkuwa8240
    @onggarkuwa8240 4 місяці тому +2

    Allahu akabar, Allah ya jikan shi da gafara

  • @BashirIbrahim-n7d
    @BashirIbrahim-n7d 4 місяці тому +3

    Sallallahu alaihiy wasallama gaskiya ne mallam ameen summa ameen alfarman annabi muhammadu sallallahu alaihiy wasallama alhamdulilla Masha Allah fatan nasara mallam alfarman annabi muhammadu sallallahu alaihiy wasallama alhamdulilla Masha Allah fatan alheri mallam 🙏🙏🙏

  • @abdouyacouboumousbahou1344
    @abdouyacouboumousbahou1344 4 місяці тому +3

    Allah sarki Aminu Ala waka masoyi ga Allah da ma aiki SAw Allah ya amsa taaziya

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 4 місяці тому +1

    Allah ya jikan shi da Rahama Allah ya ba iyalin shi hakurin rashin shi

  • @YUSUFAMINUGARBA-eu6kb
    @YUSUFAMINUGARBA-eu6kb 4 місяці тому +16

    Allah yajikan sarkin Gobir malam Aminu Alan waka Allah yakarawa Rayuwa Albarka da basira

    • @AhmaduIsmail-bl4ty
      @AhmaduIsmail-bl4ty 4 місяці тому

      Allah yayi masa rahama, muna kuma rokon allah yatona asirin wa'innan mutanin da suke aikata ta'addanci a arewacin najeriya

    • @SaadouDanbako
      @SaadouDanbako 4 місяці тому

      Allah amin😂😂

  • @MusagarbaSaad-ir3yp
    @MusagarbaSaad-ir3yp 4 місяці тому

    Ameen ya rabbi 😢Allah ya jikanshi da rahama

  • @muhammadsuraj-jt3no
    @muhammadsuraj-jt3no 4 місяці тому +9

    Allah ubangiji ya jikan sarkin gobor Allah ya jaddada rahama agareshi😭😭😭😭😭😭😭

  • @TafidaMuhammad-c3g
    @TafidaMuhammad-c3g 4 місяці тому +1

    Allah yajikansa Allah yakarbi shahadansa amen yarabbil alamina

  • @salsaddaura373
    @salsaddaura373 4 місяці тому +25

    Ina yi wa alummar musulmi gaisuwa ta Sarkin Gobir. Allah ya jikansa da Rahama. Amin

    • @TaskarAlanWaka
      @TaskarAlanWaka  4 місяці тому +4

      Allahumma Amin ya Rabbi muna jaddada godiya

    • @realmancy294
      @realmancy294 4 місяці тому

      ameen Summa Ameen 🙏

  • @MalamBundiASuwun-zr3qd
    @MalamBundiASuwun-zr3qd 4 місяці тому +1

    Innalillahi wa'inna alaihi raji'un,.
    Allah yaji kansa ya gafarta masa yasa kwanciya tazama hutu gareshi amin.
    Allah su yan isskan Allah ya tona musu asiri na cikin gida da jeji amin yahayyu ya qayyun.😭😭😭

  • @JibrinAbdul-ou8hj
    @JibrinAbdul-ou8hj 4 місяці тому +1

    Allah ya jikanshi da rahama Amin 😭

  • @aminuibrahim8574
    @aminuibrahim8574 4 місяці тому +2

    allah ubangiji yajikan sarkin gobir kaima aminu ala sarkin diyan gobir allah ubangiji yakarawa rayuwa albarka

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi 4 місяці тому +5

    Allah yayi jinkai da rahama 😭😭😭

  • @TukurShehu-l3h
    @TukurShehu-l3h 4 місяці тому

    Alan waka Allah ya sakama da alkhairi, Allah ya jikan sarkin gobir da rahama ameen.

  • @NURAABDULMUMINI-k2j
    @NURAABDULMUMINI-k2j 27 днів тому

    Allah ubangiji yamasa rahama Aminu ala uban giji yabiyaka

  • @AminaIsah-t4l
    @AminaIsah-t4l 4 місяці тому +1

    Ala Allah yabada lada yajikan sarki gobirawa

  • @نوحايوب-خ2خ
    @نوحايوب-خ2خ 4 місяці тому +2

    Allah ya jikan sarkin gobir da rahma 😭😭😭 🙏

  • @ShuaibuJunaidu-lc2fx
    @ShuaibuJunaidu-lc2fx 4 місяці тому +1

    Allah ya gafarta masa wannan bawa naka ne alanwaka Allah yakara daukaka da basira

  • @MUHAMMADAHMAD-l9t4r
    @MUHAMMADAHMAD-l9t4r 28 днів тому

    Allah yajikanshi,mukuma Allah ya Saka mana.daga Dan bagobirin zazzau

  • @AbaharuAbubakar
    @AbaharuAbubakar 4 місяці тому +3

    Allah Sakamaka Da Alkairi Ala Allah kajikan Sarki Gobir Yasa Aljanna ce makoma 😭😭

  • @SaniyaroMurtala
    @SaniyaroMurtala 4 місяці тому

    Aminu ala allah ya sakamaka da alkhairi shikuma sarki gobir allah yayimishi rahhama yasa yahuta dan annabi muhammadu s,a,w

  • @ibrahimbashir3814
    @ibrahimbashir3814 3 місяці тому +1

    Taka tayi kyau sarki, Allah yakarbi shahadarka

  • @habibuohabou1684
    @habibuohabou1684 4 місяці тому

    Allah jikan sarkin gobir muda mukayi saura Allah bamu guzurin tardassu na Alkairi
    .

  • @mustaphaaliyu327
    @mustaphaaliyu327 4 місяці тому +1

    Allah yaji kan sa, Allah ya gafarta masa, Allah Yasa Aljanna makoma, kurakuren sa Allah Ya canza su ga lada ayyukan sa nagari Allah Ya bashi lada mafi girma akan su..Allah Ya bada ladan hakuri da dangana

    • @mustaphaaliyu327
      @mustaphaaliyu327 4 місяці тому

      Amin Yà Mujeeb Ya Rahman Ya Hayyu Ya Qayyum

  • @BACHIRIBRAHIMFADARBEGE
    @BACHIRIBRAHIMFADARBEGE 4 місяці тому +8

    😭😭😭😭😭ammen ammen dan darjar annabi mouhamudou saw😭😭😭

  • @MtkMtk-s7t
    @MtkMtk-s7t 4 місяці тому +2

    Amin ya haiyu ya qayum.ya Allah yassa mudace Amin ya Allah

  • @AlassaneMahamadouMassalatchi
    @AlassaneMahamadouMassalatchi 4 місяці тому

    Allahou Akbar
    Allah yané jikan sarkin mu🤲
    Aminu Ala ka kai da

  • @JacquelineDua-bd3hd
    @JacquelineDua-bd3hd 4 місяці тому +8

    Allah ya jikansa sarkin gobir allah ya sa aljanna thé makomarsa rahamar allah ta lulube kabarin margayi sarkin gobir da jafar mamudu adam Amin 😭😭😭😭🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

    • @yusutyousouf9589
      @yusutyousouf9589 4 місяці тому

      😭😭😭😭😭🙏🙏🤲🏻☝☝

    • @DjanabouDjanas
      @DjanabouDjanas 4 місяці тому

      La terre de nos ancêtres lui soit légère amiiiin. 11:19

  • @IbrahimIbrahimIbrahimIbr-vf2fv
    @IbrahimIbrahimIbrahimIbr-vf2fv 4 місяці тому +4

    Allah yajikan sarkin gobir allah yabaka lada Alan waka

  • @abdoulmoumounidaouda
    @abdoulmoumounidaouda 4 місяці тому +1

    ALLAH Akbar 😔, Allah ya gafarta mishi 🥰🤲🕋, Allah Sarki rayuwa 😭🥺🙆 Nijeriya 😭😭😭😭🇳🇬
    Allah ya ba mu haquri 😔
    Fatan alheri mafi kyau, Daga Kasar côté d'ivoire 🇮🇪👈🙏🤲🕋 Annabi Muhammad S A W 🥰🤲🕋✅🙏

  • @MalambillaBabarotchi
    @MalambillaBabarotchi 10 днів тому

    Ameen Allah ya jikan sa da rahama ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @AyatuMuhammed
    @AyatuMuhammed 4 місяці тому +9

    ALA KAKAI DAN HALAK DUNIYA DA LAHIRA ALLAH YASAKAMA DA ALKHAIRI
    SHIKUMA MAIMARTABA ALLAH YAKIKANSHI DA RAHAMA YASA YAHUTA🙏🙏🙏

    • @Zaidumusaali
      @Zaidumusaali 4 місяці тому +1

      Ameen ya hayyu ya qayyum

  • @YahayaMamandaddy
    @YahayaMamandaddy 4 місяці тому

    Allahu Akbar Allah ya jikan Shi da rahama Allah yaba dubu masoyanshi hankuri rashi Allah yasakamaka indai a Duniya Ba'a kwatoma hakinka ba lahira Bata kowa face Sai ta salihan bayi barsu hukuncin Allah yafi nakowa

  • @MalamOusmane-sm1tf
    @MalamOusmane-sm1tf 4 місяці тому +3

    Assalam alaykum malam aminu mununa bakin tchikin rashin sarki allah ya saka masa da gidan aljannatil firdawsi muna ta aziya ga Dukan iyalan sarki allah ya bada hakuri Amin

  • @Andulrahman-u5t
    @Andulrahman-u5t 4 місяці тому +5

    Allah sarki dan'uwa Alan waka Allah ya jinkansa sarkin gobir don Anabi (S A W) akwai tausayi wallahi

  • @AbdullahiSani-q6f
    @AbdullahiSani-q6f 27 днів тому

    Allah yamasa rahama yakawo mana karshen wannan zalinci

  • @MustaphaAhmad-dd7sz
    @MustaphaAhmad-dd7sz 4 місяці тому

    😭Allah ubangiji ya jikansa da rahama, Kuma Allah yasa aljanna ce makomarsa

  • @El-MusbahuAdam
    @El-MusbahuAdam 4 місяці тому

    Allah ya jaddada Rahmah gareshi,da duk al ummar musilmai Amiiiiin ya Rab.

  • @Sanisk-dw4xj
    @Sanisk-dw4xj 4 місяці тому +3

    Allah ya jikansa da rahama 😭😭😭😭😭😭

  • @SanusiMansur
    @SanusiMansur 4 місяці тому

    Allah ya jikanshi Allah ya gafarta mishi Ina Mika ta'aziyya ta ga jama'ar gobir da dukkan musulmi Baki daya, Allah ya tona asirin wadanda suke da sa hannu acikin wannan ta'addanci Alfarmar Annabi Muhammad(S A W)

  • @SadiyaGombe
    @SadiyaGombe 4 місяці тому +1

    Allah yajikanshi da rahama

  • @masakapoultryfarm2918
    @masakapoultryfarm2918 4 місяці тому +1

    Amin , ya hayyu ya kayyumu Allah ya jikanmu gabadaya

  • @AminaAdamu-c3d
    @AminaAdamu-c3d 3 місяці тому

    Allah yasaka mana Allah ya isa Allah ya kansa da rahma

  • @HassanaMohammedGrema
    @HassanaMohammedGrema 4 місяці тому +2

    Allah ya Salam da alkairi

  • @nasiruabdullahi3354
    @nasiruabdullahi3354 4 місяці тому

    Allah yajikansa da rahama Ameen summa ameen

  • @SurajubirchiAbdullahi
    @SurajubirchiAbdullahi 4 місяці тому

    Allah ya jikansha ya amsha shahadarsa🤲🤲

  • @HassanHousssai
    @HassanHousssai 4 місяці тому +1

    Ni wallahi wakar ya kamin tausayi 😭😭😭😭

  • @zainabnasir6671
    @zainabnasir6671 4 місяці тому

    Allah ya gafarta masa dukkan Kura Kuransa,Amin.

  • @ANNaSiTV
    @ANNaSiTV 4 місяці тому

    Allahu Akbar Allah Ya Jikanshi Allah Yasa Aljanna ce Makomarshi Wanda Suka Aikata Wannan Zalunci Allah Yamana Maganunsu Bijahi Muhammad Rasulillahi S.A.W

  • @EeEe-jk2je
    @EeEe-jk2je 4 місяці тому +1

    Allah yajiqan shi da rahma Ameen summa Ameen 🤲🤲

  • @mahamadoukarkara7132
    @mahamadoukarkara7132 4 місяці тому +1

    Allah yayi jinkai da rahama🤲🤲🤲😭😭😭

  • @DanNijar-zp7gl
    @DanNijar-zp7gl 4 місяці тому +11

    Wallahi ni dan Nijar ne. Amma cin fuskar da aka yi wa MAI MARTABA SARKIN SABON BIRNI ya yi matukar tayar mun da hankalin da sam na rasa sakuni.Jiya ko barci ban yi ba. Wallahi tamkar an kashe mahaifina. Idan ba so ake a yi yakin basasa a Arewa to ya kamata shugabannin Najeriya su farka daga barci. Wannan zaluncin da mai ya yi kama ? Fulani sun hana kowa sakat amma da zaran an nufi kauda su sai sarakunan arewa da kuma manyan masu fada-a-aji fulani suna kewayawa ta bayan fage don su kai musu dauki. Wai shin kun san cewa, idan ba a yi gaggawan kawo karshen wannan matsalar ba to yahudawa, 'yan kudu masu ajandar aware da kuma turawan yamma sai sun kara rura wutar wannan bala'i don ganin an raba Najeriya. A ce uwar Rarara an kwace ta a hannun yan bindiga amma sarki guda sukutum yana hannun tsinannun fulani tsawon mako uku duk arzikin da kuke bugun gaba kuna da shi amma a rasa wanda zai ceto shi. Wata shari'ar sai a lahira ! To Hausawa ba gafara sa ba, mu ga kaho. Tura fa ta kai bango. Lokaci ya zo da ya kamata ku tashi tsaye don kawo karshen wannan kisan gillar. Akwai wani abu da baku sani. Da yawa mutane na zaton cewa fulanin nan musulmai ne. Wallahi yawancin su tuni suka yi ridda don rungumar kiristanci. Amma sun yi shigar burtu a cikin al'umma suna kai kawo. Farfesan mawakan Arewa dan uwanmu Ala Allah ya biya ka da kyauta mafi a'ala. Allah ya tsare ka daga sharrin makiyan boye da na bayyane. Duk wanda ya nufe ka da sharri daidai da kwayar zarra, Allah ya cusa masa tashin hankalin da har ya mutu ba zai taba samun kwanciyar hankali ba.

  • @shehuwaya4229
    @shehuwaya4229 4 місяці тому

    Allah yajikan sarki Gobir😢😢

  • @adozakariyau2491
    @adozakariyau2491 4 місяці тому +1

    allah yajikan sarki
    allah yakawo mana karshen fulani yan ta,adda

  • @Sahibulhikma
    @Sahibulhikma 4 місяці тому +3

    Allah jikan mamman isa #AMINU ALA 1:53

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm 4 місяці тому +1

    Allah ya jikan sarkin Gobir da Rahama Allah ya karbi Shahadar,sa😭

  • @MohammedYunusa-i5r
    @MohammedYunusa-i5r 4 місяці тому +1

    Allah ya jaddada rahama a gare shi 😢😢😢😢😢

  • @AdamouYahaya-c2w
    @AdamouYahaya-c2w 4 місяці тому

    Allah yajikan sarkin gobir da rahma

  • @Husainynkr
    @Husainynkr 4 місяці тому +2

    😢😢😢😢😢😢😢😢allah ya jikan sarkin gobir

  • @hamisuzangohamisuzango5448
    @hamisuzangohamisuzango5448 4 місяці тому

    Sallallahu alaihi wassalam
    Muna mika sakon Tah azeeya
    Ga iyalan murgayin
    Allah ya jikan musulmi ameen

  • @adeyinkashukrah
    @adeyinkashukrah 3 місяці тому

    May Allāh accept his return, raise him among the martyrs and be with all he left behind.

  • @YakubaSuleyman-ix4wh
    @YakubaSuleyman-ix4wh 4 місяці тому +1

    Allah ya jikan sa da rahama😢😢😢

  • @shamsuumar-w7u
    @shamsuumar-w7u 4 місяці тому

    Alan waka ka cika cikakken Bahaushe. Allah ya jikan sarkin Gobir

  • @abdullahihambali4403
    @abdullahihambali4403 4 місяці тому

    Allah ya jikan sarkin mu isah bawa😭😭

  • @HassanMahaman-p6y
    @HassanMahaman-p6y 4 місяці тому

    Allah ka jikan sa da gafara
    Amin 11:28

  • @shuaibaushuaibau351
    @shuaibaushuaibau351 4 місяці тому

    Ameen ya Allah yasa aljanna ce makomar shi 😭😭😭😭

  • @AuwalAbdullahikurmi-f7b
    @AuwalAbdullahikurmi-f7b Місяць тому

    Allah yajikanshi da rahama Dan nabiyu t

  • @bashirabubakar5950
    @bashirabubakar5950 4 місяці тому +3

    Amen Dan alfarmar annabi s a w

  • @Moussayoussoufa-u3f
    @Moussayoussoufa-u3f 4 місяці тому +1

    Allah ya jikan sa da rahama amin

  • @IsahMohammed-e4s
    @IsahMohammed-e4s 4 місяці тому

    Allah ya jiqan Sarkin Gobir da rahama 🙏

  • @CreativeOthmanVlogs-js3nw
    @CreativeOthmanVlogs-js3nw 26 днів тому

    Amin Ya Allahu, Allah Ya Isam Mishi Ya Karbi Shahadarshi.

  • @masaudIlliyasu
    @masaudIlliyasu 4 місяці тому +8

    Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲😭😭😭😭