Jalabin shekara kayi wannan sirrin idan kanaso allah yayi maka kudi mai yawa awannan wata ramadan

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 14 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 34

  • @mamidououmarou7560
    @mamidououmarou7560 3 роки тому

    Mlm mgd allah yassaka da alkari.

  • @haoussatchadien3499
    @haoussatchadien3499 3 роки тому +1

    Allah yabiya

  • @mamanbeby4849
    @mamanbeby4849 3 роки тому +1

    Macha allah allah yabiya malan

  • @isyakubashari542
    @isyakubashari542 3 роки тому

    Allah yataimaki mallam yau na gani,to zan,iya farawa yau, Allah yakara budi

  • @jmmjmm3506
    @jmmjmm3506 3 роки тому +1

    Masha Allah Allah y bada lada

  • @rabiuabdullahi3926
    @rabiuabdullahi3926 3 роки тому

    Allah ya saka wa malam da
    Alkairi

  • @muhammadumarabdullahi4147
    @muhammadumarabdullahi4147 3 роки тому

    Aslm y mlm naji wannan sako Mai tarin alkhairi amma ni sai yau lahadi nasamu sauraran wannan sako to ni yanzu yazanyi kenan Zan iya farawa yau kokuma yaya zanyi Allah shi gafatta

  • @ibrahimmusa726
    @ibrahimmusa726 3 роки тому +1

    Mlm muna godiya allah ya saka da alkairi

  • @ibrahimbashar7104
    @ibrahimbashar7104 3 роки тому +1

    Allaha yabiyaku

  • @nasrullahianass3085
    @nasrullahianass3085 3 роки тому +1

    Masha Allah Alhammdulilahi muna godiya sosai Allah yasaka daalhairi malam Allah yakara Nissan kowna da lafiya da mostajaba

  • @ibrahimhumar9992
    @ibrahimhumar9992 3 роки тому +1

    Masha Allah. Thanks

  • @bareabdu9833
    @bareabdu9833 2 роки тому

    Monagodiya

  • @rabiukallah6011
    @rabiukallah6011 3 роки тому

    Slam malm wadda bai faraba said saga baya y sami wannan sakon bayan Ramadan yayi nisa yszaiyi Allah yatemakimalam

    • @kundinmalamtv
      @kundinmalamtv  3 роки тому

      Yayi hqr sai wata shekara

    • @rabiukallah6011
      @rabiukallah6011 3 роки тому

      @@kundinmalamtv Allah yakara fahimta da lafiya Allah yaka da mafificin alkhairi

  • @ماهرالهوساوي-ذ5ع
    @ماهرالهوساوي-ذ5ع 3 роки тому

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

  • @fatokura9114
    @fatokura9114 3 роки тому +1

    Ameeeen ya rabbi

  • @aishatumuhd2317
    @aishatumuhd2317 3 роки тому

    Allah ya saka da alkhairi

  • @sultanusman5499
    @sultanusman5499 3 роки тому

    Sallam, malam ya ibadat Allah ya Kara kusanci, malam dun Allah ni nafara tun daga fari, tambayata itace daren da akaga wata shikenan aikin ya Kare Banda ranan sallah ?

  • @nasibahassana3256
    @nasibahassana3256 3 роки тому +1

    Ameen ya Allah

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 3 роки тому

    Masha Allah

  • @djikahamida2172
    @djikahamida2172 3 роки тому

    Malan idan yau kagani azumi n'a da Kona 3 yazakayi.

  • @sultanusman5499
    @sultanusman5499 3 роки тому

    Salam malam barka da warhaka ya ibadat, dun Allah malam idan azumi mai 30 ne ya za ayi?

  • @zaria428
    @zaria428 3 роки тому

    Kamar mu a uku ramadan muka kallo kuma ya ja ayi

  • @harunissa3907
    @harunissa3907 3 роки тому

    slm barka da yamma ya azumi muna godiya da kulawa damu so idan kuma baka samuba damaryiba zakaiya farawa randa watan yakwana 4 koya nagode idan kuma dawani muna bara

  • @usmanudadda99
    @usmanudadda99 3 роки тому

    Salam Mallam ni dai Sai yau hudu ga azumi na Sami wannan bayani, to Yaya zan iya farkawa daga hudun, ko dai kawai in bara har Sai badi in Allah ya Kai Rai?

  • @abouzeidimahammede220
    @abouzeidimahammede220 3 роки тому

    Mungodé