Ashe wadda ta zagi Malam Daurawa jarumar IZZAR SO ce jama'a sunce acireta daga shirin saboda batada.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 69

  • @muneeratuusman1251
    @muneeratuusman1251 2 роки тому

    Gaskiya ldan naganta haushi nakeji kuma lzzar so is my best series daza a cireta zamufijin dadin kallo harnaji shirin yafita kaina

  • @abdoulayehabibou4240
    @abdoulayehabibou4240 2 роки тому

    Gaskiya yakamata a cthire wannane daga flim din izar so jaka wawiya

  • @oumaroumamannoura348
    @oumaroumamannoura348 2 роки тому

    Gaskiya bama santa izzar so shirine na tunatarwa

  • @yareemaahmad6888
    @yareemaahmad6888 2 роки тому +3

    slm masu shirin izzar so Kuna fadakarwane munsani Dan Allah kucire wanna jahilar domin jahilace jaka akuwa tsinana

  • @haouaouabdoudandoua9701
    @haouaouabdoudandoua9701 2 роки тому

    Allah ya chiryata

  • @surajodanjuma2143
    @surajodanjuma2143 2 роки тому

    Slm gaskiya tayi kuskure

  • @sadiquumar195
    @sadiquumar195 2 роки тому +1

    wallahi duk masu wannan maganar munafikai ne ina ruwan masu izzarso da ita duk wanda yace yadena kallao sai me

  • @musalikirigumel9125
    @musalikirigumel9125 2 роки тому

    Wlh andaina kallan izzar so agida na. Marassa MUTUNCI Allah ya tarwatsa lamarinku

  • @saniyunus6172
    @saniyunus6172 2 роки тому +1

    Don Allah hausawa top tv a izzar so wannan yarinyar a matsayinme take fitowa awajen nafiso ko hajiya sarah

  • @shehuusomam1411
    @shehuusomam1411 2 роки тому

    Gaskiya izzaso Baskin kalou ta. Matuqa ba aciri Nafisa Adulahi fa

  • @falmatabukarliman8500
    @falmatabukarliman8500 2 роки тому

    Gaskiya maganar Mallam tati kwari!mata dayawa baza su ji dadin shi ba.

    • @fertyabber5486
      @fertyabber5486 2 роки тому

      Ki je ki Kara tantance maganar malam in dai kina da hankali da tunani zaki ji dadin maganan ne.
      Allah ya shiryar da mu baki daya.

    • @bnamallan6082
      @bnamallan6082 2 роки тому +1

      'yar uwata ki je ki sami cikakken bayni...bayani yakeyi game da biyar AAllaah da dadin duniya.yana kawo misalai y kawo misali game da alhariri,Zuma,almiski,da Kuma mace...

  • @saratuabdullahi5238
    @saratuabdullahi5238 2 роки тому +1

    Tayi lokacintane watarana saidayi nadama insha Allah Daman tasaba haka tayima mama daso rashin kunya halintane daman

  • @aliwakassoidrissa182
    @aliwakassoidrissa182 2 роки тому +2

    Shiko ya halita Malam yaci mutuncin mata ?

  • @hamissoumati5763
    @hamissoumati5763 2 роки тому

    Aslm

  • @mahammadalimahammadali1639
    @mahammadalimahammadali1639 2 роки тому

    Assalamualaikum Barka da warhaka manyan jarumai izzar so yakamata ku dauki kwkwran mataki akan jakarnan banza jahila da bakisan abin da kikeba marar satarbiya ko ubanki zai bude bakiba ya zagi shak ibrahim daurawa ba

  • @saniyunus6172
    @saniyunus6172 2 роки тому

    A gaskiya idan fadakarwa sukeyi to yakamata acireta

  • @soubretalouta1558
    @soubretalouta1558 2 роки тому +1

    ماشاء الله

  • @salissouharouna6798
    @salissouharouna6798 2 роки тому

    Hakane

  • @aminuibrahimsadi5861
    @aminuibrahimsadi5861 2 роки тому

    Shigiya asarararriya.malamai suna kokarin nunawa mutane ynda xasuji tsoran Allah akan sudaina zina.ke Kuma shegiya kindauki wata munufar dabam

  • @hashimuhaladu3121
    @hashimuhaladu3121 2 роки тому +1

    Muna fikai ai lokacin da Yar izzar so ta murna da haihuwar imamu Ali ai zaginta kuka dinga yi shi daurawa zaku kare martabar sa Amma Banda sirikin annabi muhammadu saw bakwa Yi masa daurawar banza

    • @aliwakassoidrissa182
      @aliwakassoidrissa182 2 роки тому

      MashaAllahou,sufa yan izala sune ke harantawa da kuma halitawa a harkar addini, yalla wahayi akemusu ni ban ganeba?

    • @risba3409
      @risba3409 2 роки тому

      @@aliwakassoidrissa182 mallam ya zaggi halarta Allah me zaayi mashi. Ba mai magana.

    • @aliwakassoidrissa182
      @aliwakassoidrissa182 2 роки тому

      @@risba3409 Borin kunya ne sukeyi

    • @aliwakassoidrissa182
      @aliwakassoidrissa182 2 роки тому

      @@risba3409 azage shi shine mafi mahimmanci

    • @djamiloudeezell3408
      @djamiloudeezell3408 2 роки тому

      bakuda hankali wlh

  • @musaali8622
    @musaali8622 2 роки тому +1

    Yan izzanso kuyi sauri kucire wannan yarinyan in bakuciretaba to zaku fadiwarwas gata ba kyauba KU kukasata akasanta aduniya ai kodon darajanku wallahi bazatayi hakaba

  • @zakarimoumouy4065
    @zakarimoumouy4065 2 роки тому +1

    Hawsawa sunacewa tuntubebakiyafi nakafatuyo

  • @musalikirigumel9125
    @musalikirigumel9125 2 роки тому

    Allah ya susuta tunanin wannan shegiyar la'atanciya

  • @saadatuisah6217
    @saadatuisah6217 2 роки тому

    Agaskiya bata kyautaba idan fadace ta allah fah sai kuce ya

  • @shemauismailaliyu4074
    @shemauismailaliyu4074 2 роки тому

    Yadda yakata kenan

  • @abubakarbulama8428
    @abubakarbulama8428 2 роки тому +1

    WE ALL MAKE MISTAKES IS HUMAN BEING

    • @falmatabukarliman8500
      @falmatabukarliman8500 2 роки тому

      That's it my brother!mallam too no perfect!so is the lady.He suppose admit his mistake & apologize to all women,as the girl did,but instead all the Mallam or rather most of them are trying to pay saludarity.May Allah guide us to the right path

  • @risba3409
    @risba3409 2 роки тому

    Mallam ya zaggi halarta Allah me zaayi mashi? Mallam hauka kawai.

    • @aliumasudi7268
      @aliumasudi7268 2 роки тому

      Ajireta bamuda bukata irsu Mara taribiya

  • @aminuidris4243
    @aminuidris4243 2 роки тому +1

    Shegu matsiyata shi daurawan ba cin mutuncin mata yayi ba Dan antaba babarsa shine zakuce ita tayi laifi

    • @risba3409
      @risba3409 2 роки тому

      Muslimai kenan sai hauka. Shi mallam ya zaggi halarta Allah yace tanada muni me ya kamata ayi mashi.

    • @aliumasudi7268
      @aliumasudi7268 2 роки тому

      Kaine. Maziyaji Mara tabiya

    • @risba3409
      @risba3409 2 роки тому

      @@aliumasudi7268 kai Dan luwadi Arne. Mallam ya zaggi hallirtar Allah wai gindin mata nada muni shi waye jahili kawai bashida illimi bashida tarbiya a gidan su kuma bashida tarbiya na addinin muslinci shegu mahaukata. Mun gano ku .

    • @djamiloudeezell3408
      @djamiloudeezell3408 2 роки тому

      @@risba3409 baka hankali kokadan daurawa yacha gabanka kuma yacha gaban malamnka wawa kawai akoma islamiyya

  • @djiddaamine7543
    @djiddaamine7543 2 роки тому

    Ku. Chireta Bata da afani

  • @shemauismailaliyu4074
    @shemauismailaliyu4074 2 роки тому

    Ke ko????uhmmmm,,,,,

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 2 роки тому

    Kai Kai Kai jamaa kuna,ban,mamaki wlh sai kace ba musulmaiba tunda ta bash I hkr kuma tai nadama yakama ta kukyaleta wayanda suka fishi darajama anzaga Kuma sunyai afuwa yakamata mutane sudunga yaiwa Kansu afuwa

  • @abubakaraliyu3704
    @abubakaraliyu3704 2 роки тому

    Achireta a izzar so pls dukwanda yagoye bayanta bai San martaban malamaiba

  • @haliruusman9243
    @haliruusman9243 2 роки тому +1

    ME YASA TA ZAGESHI LAIFINSANE DON SHI YACI ZARAHIN MATAN DUNIYA GABA DAYA YAYI KUSKURE WURIN SIFFANTA MATA IN KUM3A YANADA HUJJA YA FADA AJI

    • @isaabba9539
      @isaabba9539 2 роки тому

      Mahaukaci gwara itama da kai

  • @HarounaIdirisaBGDTV
    @HarounaIdirisaBGDTV 2 роки тому

    Kubaku da hankali ne aisha najamu daban nafisa ishak daban

  • @yakuburaiffadakebbi3834
    @yakuburaiffadakebbi3834 2 роки тому

    Kai mutane basusan gasikiya ba ita dai take

  • @aishathumaira6354
    @aishathumaira6354 2 роки тому +1

    Saboda mai za cireta abinda ya faru yarigada ya faru. Sai a dau hakuri nata kadaran kenan kuma zai iya fadiwa a kan kowa. Fadi alkhairi ko kayi shiru.

  • @fertyabber5486
    @fertyabber5486 2 роки тому

    Ita ta yi rashin hankali don haka ita za'a Daina gani ba izzar so ba, saboda izzar so Bata koyar da zagin malamai.
    Ita wannan baiwar Allah katuwar jahila ce, matsalar rashin zurfin ilimi akan addini bala'i ne.
    Wawiya kawai mara tarbiya.

    • @chafiouaboubcar1685
      @chafiouaboubcar1685 2 роки тому

      Ko acikin izzarso wannan bakowabace don haka shugaban izzarso ka kauda kazamar Banza

  • @nuraadam8956
    @nuraadam8956 2 роки тому

    Kuyi Sauri kuchire mana shegiya jahila

  • @abdulrahmansani9342
    @abdulrahmansani9342 2 роки тому +1

    Nidai banji tazagi daurawaba kawai dai tace inda kake cewa yanawari tanan babarka ta haifeka ba

    • @rukayyayusuf4077
      @rukayyayusuf4077 2 роки тому

      Hakan data fada waqace kenan idan ubanta kokuma kai tayiwa hakan zakaji dadi?

    • @abdulrahmansani9342
      @abdulrahmansani9342 2 роки тому

      @@rukayyayusuf4077 itafa cewa tayi inda kake cewa yana wari bayada kyan kallo tanan kafito a nan mafaifiyarka ta haifeka tambayar dazanyimaki hakane ko ba haka bane don Allah kudinga karbar gsky ko awajen wa tazo sannan ko baiwa mai kuskure kuskure kowanene matsawar baya cikin ma'asumai

    • @rukayyayusuf4077
      @rukayyayusuf4077 2 роки тому

      Kodai Kaine baka gane gaskiyarba kai aganinka koda yaronda ta Haifa acikinta tafadawa hakan akwai lafazi mai dadi amaganrta ko tarbiyya? Balle malamin da yake karantar da alumma to kafadamin idan tazageshi aka barta gobe kuma baasan waye. Zata zagaba nidai kalamunta basu burgeniba don babu girmamawa aciki

    • @abdulrahmansani9342
      @abdulrahmansani9342 2 роки тому +1

      @@rukayyayusuf4077 wai yaushe tazageshi

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv  2 роки тому

      Ki saurari videon