Ya zama dole a aiwata da Dokar Haraji sannan banyi dana sanin cire tallafin Man Petrol ba inji Bola

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 45

  • @MubarakYusuf-d8n
    @MubarakYusuf-d8n 7 днів тому +2

    Allah yakawoma alumar Muhammad s a w sauki da kwanciyar hankali

  • @ibrahimfarukyahuza6144
    @ibrahimfarukyahuza6144 7 днів тому

    Yi dariyar ka son ranka, wanda yafi ka Dagawa, Rashin Imani, Rashin Tausayi, da Matsatsi, yayi ya tafi. Kaima ko baka mutun ba, xaka yi ka gama. Allah ya iiya mana, ya kuma tausaya mana.

  • @HassanAbdulkarim-y8h
    @HassanAbdulkarim-y8h 7 днів тому +1

    To sai yafada wa Allah aranar alkiyama baya Dana sanin cire tallafin manfetir abin da yajawo masifa maiyawa damutuwar mutane sabo da yunwa Allah katsinewa wnn tunanin

  • @AminuAdamu-z2l
    @AminuAdamu-z2l 7 днів тому +1

    Wanan mutumin Bakarimin azzalumi bane wlh allah yasaka mana

  • @JininWining
    @JininWining 7 днів тому +3

    Allah kayimana maganin tinibu yadda ya kuntatamana Allah kakuntatamasa kahanashi kwanciyar hankali

  • @GaddafiHussain-ts5ki
    @GaddafiHussain-ts5ki 5 днів тому

    Wannan tsoho Allah kafimusanhi Ya kadauki kayan yakoma gare Ameen duk nawa yace ameen😢😢😢

  • @NasiruAhmad-s7p
    @NasiruAhmad-s7p 8 днів тому +1

    To indai hakane Allah yayimai yanda yayimanah

  • @NuruYau-lq2jh
    @NuruYau-lq2jh 7 днів тому

    Allah yadauki ranka azzalumi

  • @ummuabdallah3009
    @ummuabdallah3009 7 днів тому

    ALLAAH YA ISAR MANA.

  • @UmarMuhammadainoma
    @UmarMuhammadainoma 7 днів тому

    Bb komai akwai allah 😢

  • @nuraddeensaadu9345
    @nuraddeensaadu9345 7 днів тому

    Allah yasaka mana

  • @safiyayusuf1325
    @safiyayusuf1325 8 днів тому

    Allah ya kyeuta kuma Allah ya kawo muna dauki aina matsalar tsaron tayi sauki agidan shi Allah ya isa

  • @harunayusuf7425
    @harunayusuf7425 7 днів тому

    Allah kabumu shugaba nagari

  • @smgcom2908
    @smgcom2908 7 днів тому

    Allah ya mana maganin shi

  • @rashidayau221
    @rashidayau221 7 днів тому

    Allah ya shiga tsakanin na gari da mugu

  • @AliyuUmar-u5q
    @AliyuUmar-u5q 8 днів тому +1

    Kowa yai nagari kansa yau mune gobe wasu ne duniya ba gidan dauwama bane ✍️

  • @Fatma-tr2im
    @Fatma-tr2im 7 днів тому

    Allah ya isan mu 😢

  • @Mbellofky
    @Mbellofky 7 днів тому

    Allah ya isa stakaninmu da tununbu😢😢😢

    • @AbuSadiq-t8y
      @AbuSadiq-t8y 7 днів тому

      Bakaji anche yan sanda suna kama wanda ya zagi tinubu ba ???

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 6 днів тому

    Tsinannne kenan

  • @adamumar2081
    @adamumar2081 7 днів тому

    Allah ya nuna mana ƙarshen tintibi 😢😢😢

  • @aysaahmmed7925
    @aysaahmmed7925 8 днів тому

    😭😭😭😭😭

  • @YahouzaZaki-h5q
    @YahouzaZaki-h5q 7 днів тому

    Allah ya fiche

  • @MusaMOHAMMEDALI-s8t
    @MusaMOHAMMEDALI-s8t 7 днів тому

    Allah ya jaramana kasa

  • @fadilahmuhd680
    @fadilahmuhd680 8 днів тому

    Shi da ALLAH

  • @shmsiahwaheb4486
    @shmsiahwaheb4486 8 днів тому

    To wai Kai abis kana jinma yadda yake cewa Yana magana kamar yasha giya

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 8 днів тому

    Baba agwalaba yasha kaya

  • @ibrahimmuhammad2765
    @ibrahimmuhammad2765 7 днів тому

    Bar shegi zamu hadu 2027

  • @MaryamIdris-eg1cd
    @MaryamIdris-eg1cd 8 днів тому

    Ni babba takaicina da abis yana maganar alhini amma yana shan murmushi abinshi cib da cib me ido daya leka shantu🫠

  • @ShafaatuMuhd-rw8qf
    @ShafaatuMuhd-rw8qf 4 дні тому

    Ninasan yachi Kai shiyasa duk abinda zeyi bashi da....kuma shima inze kwanta Yana kashe wutar Kenan.Allah ya bashi lfy su tunubu anchi Kai 😂

  • @InyassKano
    @InyassKano День тому

    Ai dan shegiya ne

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 7 днів тому

    Kwata-kwata bai san menene yake fada ba. It's a big shame ace wai wannan shugaba ne. Allah ya sawwake. Dama Shaykh Ja'afar ya fadan muku wanene Tinubu, amma kuka ce kunji kun gani.

  • @hafsatyayaahmad5926
    @hafsatyayaahmad5926 8 днів тому +1

    Amma ko naji a budget akwai maqudan kudi na sayan tayoyin motar shugaba fah ...ba ma mota ba 😮😮😮

  • @nicholeritajohn8168
    @nicholeritajohn8168 8 днів тому +1

    Wannan zanchen banza kake.. Allah kayimana maganin Wanda suka saka kasarmu chinkin mayuwachin haali

  • @nourimalam126
    @nourimalam126 7 днів тому

    Haka Akeso shugaba Azzalumi yakasance

  • @MuhammadSharu-u9g
    @MuhammadSharu-u9g 7 днів тому

    Muma ya zama dole mu saukeshi next Election don gusun uwar........😡

  • @BashirRayyanu-mf4og
    @BashirRayyanu-mf4og 8 днів тому

    To kaima da abunka waye baba tinibun ne baba kabani kunya

  • @SaiduRabe-n1l
    @SaiduRabe-n1l 6 днів тому

    😂😂😂😂

  • @shamsuddeenmusaali3369
    @shamsuddeenmusaali3369 7 днів тому

    Dan cin during uwarsa shi hondar yake hawa ko acikin duhu yake kwana

  • @UmarYahya-zp5kn
    @UmarYahya-zp5kn 7 днів тому

    Da alamu wannan tsohon yasha giyar wake

  • @nicholeritajohn8168
    @nicholeritajohn8168 8 днів тому

    Zanchen Banza

  • @AbouTmzk
    @AbouTmzk 8 днів тому

    Hm

  • @SanibasiruAliyu
    @SanibasiruAliyu 8 днів тому

    Bashi da hankaline

  • @Babangidaadamu-ey4ef
    @Babangidaadamu-ey4ef 7 днів тому

    Dan Allah kadaina kiransa baba haba