Hukuncin cin abinci ko taya Murnan Christmas ga Musulmi

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 25 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 81

  • @KhadijaBashir-x3t
    @KhadijaBashir-x3t 51 хвилина тому +1

    Mash Allah may Almighty Allah protect u All n guide u through the right part of Islam Allah ya saka alkhairi mallamamu

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 День тому +8

    Shi yasa kwata-kwata bana tare da Malaman da suke cewa ba laifi bane cin abincin christmas ko taya su murnar christmas. BaraakAllaahu Feekum!

    • @HajiyBabb
      @HajiyBabb 15 годин тому +2

      Wllh nima bro bana tare da su

    • @ishaqibrahimyerima3591
      @ishaqibrahimyerima3591 15 годин тому +1

      @HajiyBabb Saboda dukkan ayyuka da niyyoyi suke tafiya. Ka bani abun yanka da niyyan haihuwar abinda kuke kira dan Allaah, SubhanAllaah! Wai kuma naci cikin kwanciyar hankali. Allaah ya sawwake. A'ameen!

    • @ADDINIDARAYUWA
      @ADDINIDARAYUWA  35 хвилин тому

      @@ishaqibrahimyerima3591 Ameen

  • @nanafirdausiibrahimIbrahim
    @nanafirdausiibrahimIbrahim 11 годин тому

    Wllhi kuwa Muna godia in suce haka to ai Allah bakarmu bane mutane !! Subhanallahi!!

  • @umaradamuumar4367
    @umaradamuumar4367 3 години тому +1

    Allah ya sakawa maluman mu na Sunnah da Alkairi

  • @MikaIlu-j9i
    @MikaIlu-j9i День тому +4

    Allah ya ikongyarawa
    Munarokon Allah ya gafartamuna

  • @AlkishaAlka
    @AlkishaAlka 17 годин тому

    Jazakumullahu Khairan

  • @aishasuleimanusman9055
    @aishasuleimanusman9055 День тому +4

    ALLAH ya kara mana fahimta da aminci tabbatar ce amin❤

  • @موسيمعاذعبدالله
    @موسيمعاذعبدالله 6 годин тому

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته يامشايخنا الكرام وجزاكم الله خيرا على هذا الموضوع الحساس،وأطال الله عمركم وغفر الله لنا ولكم ،ورحم الله الشيخ الشهيد محمد أول أدم زايا.
    أنا أشكر الله وأشكركم وخاصة الشيخ جعفر والشيخ محمد أول أدم ألبانى زاريا لقد استفدت منهم والحمدلله ،أنا موجودة في تشاد ، والله أحبكم فى الله.

    • @موسيمعاذعبدالله
      @موسيمعاذعبدالله 6 годин тому

      والشيخان الدكتور داوود الظاهري والدكتور كبير أصغر حفظهم الله .
      ونتمنى أن يوما سأزوركم إن شاءالله

  • @mailawan997
    @mailawan997 День тому +5

    Allahu Akbar ❤❤

  • @yunusayushau
    @yunusayushau 5 годин тому

    Jazakallah khairan

  • @muhammadgkhalid6200
    @muhammadgkhalid6200 11 годин тому

    Jazakumul'lahukaira

  • @salemusa-sq6pf
    @salemusa-sq6pf 13 годин тому

    Masha Allah Allah yakarawa malamanmu lpy

  • @ADDINIDARAYUWA
    @ADDINIDARAYUWA  День тому +6

    Jazakallah

  • @SALAFIYYAH_TV_MAIDUGURI
    @SALAFIYYAH_TV_MAIDUGURI 21 годину тому +1

    جزاك الله خيرا

  • @Saniadamuchakala-t9s
    @Saniadamuchakala-t9s День тому +2

    Mash Allah tabarakalla ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Fatemh-xn8qk
    @Fatemh-xn8qk День тому +2

    Masha allah 🎉🎉🎉

  • @fatimahabbayahaya851
    @fatimahabbayahaya851 18 годин тому

    Jazakumul Lahu khair. Allah ya yafe mana baya.

  • @MohamedHoussane-m9q
    @MohamedHoussane-m9q 14 годин тому

    سبحان الله جزاكم الله خيرا

  • @DAMBEDAMBE-m6t
    @DAMBEDAMBE-m6t День тому +4

    Masha Allah

  • @issaabubakarmuhammed6073
    @issaabubakarmuhammed6073 День тому +8

    Muna rokon ubangiji yayafemana yabamu ikon gyarawa dik abunda ya Zama kishiya da musulunci

  • @ZarahAbdullahi-g2s
    @ZarahAbdullahi-g2s 10 годин тому

    Ma sha Allah

  • @muhammadgkhalid6200
    @muhammadgkhalid6200 11 годин тому

    Subihanalla subihanalla subihanalla
    Allahu Akbar Allahu Akbar Allahu Akbar Allahu Akbar

  • @danladimusa8304
    @danladimusa8304 17 годин тому

    Mungodewa Allah Dayabamu Maluman Sun na

  • @HappyLoom-lj5bk
    @HappyLoom-lj5bk День тому +2

    Allah ya managafara😢😢😢

  • @IdrisGarba-g2k
    @IdrisGarba-g2k День тому +1

    Masha Allah
    Allah ya saka da Alkhairi

  • @YayaSufyan
    @YayaSufyan День тому +2

    Allah ya saka da alkhairi

  • @Oneummah2026
    @Oneummah2026 20 годин тому

    A mú àwọn ọmọ ’Isrọ̄’īl la agbami odò já. Fir‘aon àti àwọn ọmọ ogun rẹ̀ sì gbá tọ̀ wọ́n lẹ́yìn, ní ti àbòsí àti ìtayọ ẹnu-àlà, títí ìtẹ̀rì sínú agbami òkun fi bá a. Ó sì wí pé: “Mo gbàgbọ́ pé dájúdájú kò sí ọlọ́hun tí ìjọ́sìn tọ́ sí àfi Ẹni tí àwọn ọmọ ’Isrọ̄’īl gbàgbọ́. Mo sì wà nínú àwọn mùsùlùmí.”😭😭😭😭😭☝️

  • @DAUSAYINSUNNAHTV-fz8ph
    @DAUSAYINSUNNAHTV-fz8ph День тому +6

    Jazakallah bi khair

  • @MUSASALIHU-hk7nk
    @MUSASALIHU-hk7nk День тому +3

    Allah yasaka da gidan aljannah

  • @TraoréHolidou
    @TraoréHolidou День тому +2

    جميل جدا

  • @kamalidris5781
    @kamalidris5781 День тому

    Allah ya karawa malam lapiya, Masha Allah.

  • @mustaphamdsatom
    @mustaphamdsatom День тому +2

    ❤❤❤

  • @BB_KUMBO
    @BB_KUMBO 13 годин тому

    Masha Allah ❤❤

  • @RamatuAminu-tz8kk
    @RamatuAminu-tz8kk День тому +2

    Allah yasa mugane

  • @RabiluHussaini-p8r
    @RabiluHussaini-p8r 10 годин тому

    Allah ya saka da alkairi

  • @jummaisaiduhajara5792
    @jummaisaiduhajara5792 2 години тому

    Allah ya kare mu na imaninmu amin

  • @musaabdulkadir9048
    @musaabdulkadir9048 11 годин тому +1

    Kowada NASA fahimtar to mu koma wajen wanda ya turo annabin Muji Allah me yace: shikenan kahuta ba ruwanka da WANI maganar malamai Suma takansunsuke a wanna ranar. Yace Dubi Baqara Aya ta 173 zuwa 176 ta isheka komai, Kuma ka watsar da komai, da Kuma An_aam 114 zuwa 121 Duk Qurani yayi Maka bayani , ya rage naka kabi Allah ko kabi son zuciyar magabata. Finish

  • @AsmauMuhammadNdayankpa
    @AsmauMuhammadNdayankpa 17 годин тому

    Allah ya sa mudace

  • @ZarahAbdullahi-g2s
    @ZarahAbdullahi-g2s 10 годин тому

    Allah yasakAma da gidan aljannar fidaus

  • @Oneummah2026
    @Oneummah2026 20 годин тому

    Kuma Muka ƙẽtãrar da Banĩ Isrã'ila tẽku sai Fir'auna da rundunarsa suka bĩ su bisa ga zãlunci da ƙẽtare haddi, har a lõkacin da nutsẽwa ta riske shi ya ce: "Nã yi* ĩmãni cẽwa, haƙĩƙa, bãbu abin bautawa fãce wannan da Banũ Isrã'il suka yi ĩmãni da Shi, kumanĩ, ina daga Musulmi."😭😭😭😭😭☝️

  • @HabibouAdamou-o5w
    @HabibouAdamou-o5w День тому +1

    Allah yasaka da hairan

  • @AyubaSulemanLawan
    @AyubaSulemanLawan 14 годин тому

    Allah Yasa mudace

  • @AbbaIbrahimidris-e2m
    @AbbaIbrahimidris-e2m День тому +1

    Masha Allahu

  • @HafsatIdrees-v1m
    @HafsatIdrees-v1m День тому +2

    Allah bamu ikon kiyayewa

  • @abdullahinmat2395
    @abdullahinmat2395 День тому +1

    Allah ye sa mu gane

  • @IsmaelDauda-s5w
    @IsmaelDauda-s5w 18 годин тому

    WASU MALAMAN SU KE YADA GABA A CIKIN AL'UMMAH. 😢
    ALLAH YA JIKAN ALBANI ZARIA

  • @Premier-Goals
    @Premier-Goals День тому +2

    Allah is great!

  • @GodwinAminu
    @GodwinAminu 13 годин тому

    Waye Muhammadu waye Allah kuma

    • @TukurMuhammadShehu
      @TukurMuhammadShehu 12 годин тому

      Zaku gamu da Allah lokachin mutuwar ka lokachin da Babu Mai taimakon ka sai Abinda ka aikata ko ka fa'da a cikin kabarin ka.

  • @mailawan997
    @mailawan997 День тому

    S.A.W❤❤

  • @NasiruAdamu-h9v
    @NasiruAdamu-h9v День тому

    Slm Inada tambaya malam akan Christmas inada maigida
    christar batareda tayasa murnaba yadauki kudi yabani
    Wllh bantamba yeshiba Amma
    yadauka yabani shinya yahalakta nachi kudin kuma yache zaikawomin shinkafa sainake jinwannan watawar Maluman addi Dan allah yazanyi

  • @fatimasani3105
    @fatimasani3105 11 годин тому

    To amma albani yana nufin cin abincinsu na Christmas ya halatta kenan

  • @MaryamSaidu-z7g
    @MaryamSaidu-z7g 5 годин тому

    Ni wlh nakan rasa ya zanyi wani lokaci kasancewan su suka haifeni, nakaurashe musu tsawon shekaru 10 bana zuwa tayasu murna Hakan yasa kullum tsinenin suke

  • @auwaladamumaaji
    @auwaladamumaaji 4 години тому

    Allah biya bukata mal

  • @ZarahAbdullahi-g2s
    @ZarahAbdullahi-g2s 9 годин тому

    Mungode sose

  • @salisuadamu3424
    @salisuadamu3424 12 годин тому

    Kunce Kar aci abincin mauludi ma

    • @TukurMuhammadShehu
      @TukurMuhammadShehu 12 годин тому

      Babu WADDA ya Hana kaci
      Kaje kachi zaka yi tunanin wannan Maganar.

  • @ZakriaZekra
    @ZakriaZekra День тому +1

    Masha Allah

  • @AbdullahiNuhu-u4h
    @AbdullahiNuhu-u4h 2 години тому

    Allah yasa mugane

  • @AdamundadaAdamundada
    @AdamundadaAdamundada День тому +1

    Masha Allah

  • @suleimanibrahim5976
    @suleimanibrahim5976 День тому +1

    Masha Allah

  • @FatimaMuhammed-j1j
    @FatimaMuhammed-j1j День тому +2

    Masha Allah

  • @ibrahimtijjani2578
    @ibrahimtijjani2578 День тому +1

    Masha Allah

  • @mustaphamdsatom
    @mustaphamdsatom День тому +2

    Masha Allah

  • @NajeebNasiru-b8e
    @NajeebNasiru-b8e 23 години тому +1

    Masha Allah

  • @RashidaUmar-w7y
    @RashidaUmar-w7y 15 годин тому

    Masha Allah

  • @auwaladamumaaji
    @auwaladamumaaji 4 години тому

    Masha Allah