Auren masu lalura ta musamman

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 31 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 550

  • @MalamaMalam-sp3ei
    @MalamaMalam-sp3ei Рік тому +1

    Oh God, am just too impressed, may their love never fade har abada, amin.

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa 2 роки тому +10

    Allah kabamu masu sonmu a kowa wane halin na jarabawar rayuwa 🙏🏻❤️🙏🏻❤️🙏🏻❤️

  • @ILearnOnYoutube
    @ILearnOnYoutube Рік тому +1

    Kaga wayayye a addini da boko... HUGE RESPECT for this Man 🙌

  • @inuwaaffa1262
    @inuwaaffa1262 2 роки тому +1

    Gaskiya Malam Suleiman Gwarzon Namijine mai nagartar dabi'a da rikon amanar soyaiya da kyautatawa dan'Adam. Ganin yadda ya jajirce wajen so da kyautatawa Bilkisu, Allah yana farin ciki da shi da al'amuransa. Allah Ya kara musu albarka da ja gagora da hakuri cikin ingattacen imani. Allah Ya albarkaci zuri'arsu cikin kariyarSa, Amin.

  • @hafsatshuaib
    @hafsatshuaib 2 роки тому +60

    ❤️ these two are so adorable, may Allah strengthen and bless their union, forever.

  • @Arewacryptoo
    @Arewacryptoo 2 роки тому +1

    A koda yaushe Addu'ana a gareki Anty Balqees Allah ya kara miki Lafiya da Nisa kwana, Tabbas wasu daga cikin manya burinki na rayuwa sun cika, Ga Uncle Sulaiman a matsayin jigonki kuma mahadin rayuwarki, Ga Baby Samaha sanyi idanuwanku. Allah ya kara albarkatan rayuwarku gaba daya. Amin ya Rabb

  • @sanusiabdusalam4891
    @sanusiabdusalam4891 2 роки тому

    Allah sarki Masha Allah masha Allah masha mal suleman Allah yasakamaka da Alkairi

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 роки тому +2

    Allah yayiwa rayuwanku albarka wlh najima banga nasoyanda suka burgine kamar wa'annanba gaskiya wannan shine masoyi nagaskiya aruyuwanki

  • @fatymatsofo_
    @fatymatsofo_ 2 роки тому +41

    I can't hold my tears😭 This episode makes me emotional, Allah ka hada mu da masu son mu na Gaskiya..

  • @abubakariliyasu3755
    @abubakariliyasu3755 2 роки тому

    Masha Allah, Allah ya Baku zuri'a tagari ameen.

  • @sadiyaibrahim7921
    @sadiyaibrahim7921 2 роки тому

    Masha Allah
    Allah yakara dankon kauna Allah ya kara lfy

  • @khalidmusaalikhalidmusa3979
    @khalidmusaalikhalidmusa3979 2 роки тому +3

    Bazamu daina yimuku addu'a ba har azzumi ya wuce inshallahhu, Allah ya karamata Lafiya alfarmar wannan wata mai albarka😍😍

  • @kareemnasser3965
    @kareemnasser3965 9 місяців тому

    A gaskia Malam Sulaiman Allah Ya saka maka da gidan Aljannah. Allah Ya albarkaci wannan aure naku. Allah Ya rabaku da wahalan dunia data kiyama. Allah Ya baku hakurin zama da juna. Matarka Allah cikin kudirarSa Allah Ya bata lafiya da sauqin dukkan wani ciwo da take fama da shi. Allah Ya qarfafeka kan wannan jihadi. Ka tuna har kullum Jihadi kake. Wannan shine misalin so na gaskia. Allah Ya albarkacemu da so na gaskia. Allah dai yayi maka albarkah malam Suleiman. You’re a Real Ma and you’re The Man! BarekAllahu feekum. Allah Ya bata ikon cin jarabawa ita kuma. Don Allah kayi ta hakuri da ita.

  • @Aisha-r1j
    @Aisha-r1j Рік тому

    Masha Allah Allah ya barku tare ke Kuma balkisu Allah ya baki lfy da sauran masu lalura

  • @muhammadaishainuwa6181
    @muhammadaishainuwa6181 2 роки тому

    Allah sarki, nima yayana nan shima yanada irin lalurar nan shi ko aure ma baiyi ba

  • @halimaibrahim2897
    @halimaibrahim2897 2 роки тому

    Allah ya baku aljanna ku da yaran da Allah ya baku 👏

  • @ummulkhairabdallah5363
    @ummulkhairabdallah5363 2 роки тому +18

    Mashaa Allah Allah ya kara sanya albarkan sa a auranku da rayuwanku ya kare ku daga dukkan sharri 🤍❤️❤️. The best episode so far a mahangar zamani.

  • @ummiahmad4909
    @ummiahmad4909 Рік тому +1

    Jiyanda take kallansa cikin so da kauna Allah yabarku tare kunbirge mutane... gaskiya so so amazing 😍

  • @TheAccountingAlchemist
    @TheAccountingAlchemist 2 роки тому +31

    One of the best episodes . It made me emotional. May Allah continue to preserve their union

  • @zubaidaaminu5471
    @zubaidaaminu5471 2 роки тому +31

    This reminds me of my father! May Allah heal all the victims of spinal cord injury accident Amin

  • @نعيشمعالقرآنالكريم
    @نعيشمعالقرآنالكريم 2 роки тому +11

    Masha Allah May Almighty Allah bless you and your Family.
    حفظكما الله و جعل حياتكما مسك لكما فى الدنيا و الآخرة.
    To our beloved Brother Sulaiman may Allah have u a good provision and grant u Jannah and ur Blessed Wife.

  • @aminujae6454
    @aminujae6454 2 роки тому

    Masha Allah Allah ya baka ladan jahadi yasa mutu karaba

  • @OCR461
    @OCR461 2 роки тому +10

    Masha Allah. I love them ... What a great role model for young people these days .

  • @Mohammed-oc6qi
    @Mohammed-oc6qi 2 роки тому

    Gaskiya naji dadin shirin nan. Allah ya kara dankon kauna tsakaninsu

  • @Fatmahnnja
    @Fatmahnnja 2 роки тому

    Allah sarki allah yasa wanan chine sanadiyar chiga aljan'ar fidaussi allah kara dankon soyaya

  • @theobserver6509
    @theobserver6509 2 роки тому +23

    Masha Allah so beautiful and emotional wallahi. May Allah bless their Family, They really are an inspiration😇 Don't you realise how all three of them can talk so good politely in a matured manner so beautiful to listen☺. This is one of the best episode in this programme. God bless us all Ameen🙏

  • @YariAbdullahi
    @YariAbdullahi 9 місяців тому

    Taba rakkalla masha Allah mal Sulaiman may reward you. this episode it touches my heart

  • @alialhajidauda1877
    @alialhajidauda1877 2 роки тому +1

    Masha Allah.Allah yetaimaka gaskiya malam sulaiman inajinjina maka Allah yabaka ladan abin da kayi bawanda zai san kokarinka sai wanda yataba sinci kansa a irin wannan yanayin.dan nima nataba sinci kaina a irin wannan yanayin amma ni muna zaune lafiya da matata agarin haihuwa tasamu lalura na rashin tafiya kai bakasan yanayin da nashigaba tsawon shekara daya da wata biyar da tayiba.naji maganganu kalakala wasu suce inkara aure wasu kuma suce kai maganganu kalakala amma haka nahakura har Allah yabata lafiya tafara tafiya amma har yenzu irin kananan ciwon kafa da na baya akwai amma bamai yawaba Alhamdu lillah yenzu muna zaune lafiya da matata kuma wallahi sontama karuwa yayi a zuciyata dan tausayinta da naji yadda tafama wannan lalurar.Insha Allahu zaka sakamakon alkhairin da kayi.bissalam

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 2 роки тому +6

    Masha Allah kema Badariya kin,iya Gabatarda shirin saidai Inada korafi 🙏 idan zai yuyu in anyi Turanci kizan fasara muna izuwa Hausa kamar Yanda Madina keyi sbd Mu Yan Nijer 🇳🇪 Ba Duk kejin Turancinba kuma ni tun lokacin da kuka bullo da wannan shirin har kawowa Yanzu babu wanda ban kallaba Ni masoyinku,ne Dan Nijer dudda Kuna nuna mana Wariya A wasu shirye shiryen naku Baku Damu Da wataran ku Kuce Ya kamata Aje Nijer 🇳🇪Aji Tasu wainar Irin shirin kusan malamanku Da d irin wannan mahangar zamani Ammah fa shawara,ce Allah yasa ban wuce gona da iri,ba inayinku BBC Hausa 100% Ammah dan wataran Ya kamata ku zan leka Nijer da wasu shirye shiryen naku

  • @hadizasuleman1350
    @hadizasuleman1350 2 роки тому

    Suleiman my sunan Babana,i duff my hat for u.May Allah continue to bless ur household.Bilkisu my sis,try n overcome d sadnest,accept it as a trial bcos Allah has a reason for everything.

  • @جميلهاحمد-ق7م
    @جميلهاحمد-ق7م 2 роки тому

    Allah sarki har tausayinta ya kamani allah yaqara donqyon qauna a gareku ina qaunarki saboda allah

  • @koisejiddasaleh2771
    @koisejiddasaleh2771 2 роки тому

    Allah ya Albarkace rayuyarku Allah ya raya baby samha 💓

  • @AyshaKhamis
    @AyshaKhamis 2 роки тому +7

    Ya Allah😭😭!!!I couldn’t hold my tears...I love your courage and strength Bilkisu...you are an inspiration to others

  • @madabotv01
    @madabotv01 2 роки тому

    Allah ya Karawa rayuwarku Albarka Kuma ya barku tare

  • @salmaimam8629
    @salmaimam8629 2 роки тому +1

    masha Allah kun burgeni
    Allah ya ƙara muku fahimta da son juna

  • @joelh.m.mshelia548
    @joelh.m.mshelia548 2 роки тому +3

    "Idan har da so da kauna ...sauran duk mai sauki ne"... Suleiman
    Allah ya raya yar baby ya kuma bar ku tare.

  • @alomalom4216
    @alomalom4216 2 роки тому

    Ma sha allah allah ya kara muku dankon soyaya ya albarka ci zuri ar ku

  • @hassanbawanallah9959
    @hassanbawanallah9959 2 роки тому

    Wayyo allah dadi mlm kaga rayuwa da allah ya sanyama albarka ko daga akwai albarka iyaye gareku mlm Sulaiman allah Ubangiji ya Albarkaci rayuwarku gavaki daya

  • @abbaibraheem3364
    @abbaibraheem3364 2 роки тому

    Masha allahu ya Allah yabaki lafiya yar uwa Kuma ya Allah yabaku zaman lafiya

  • @abubakaradam5183
    @abubakaradam5183 2 роки тому +4

    This is the best episode ever. May Allah bless them

  • @maryamlimantasiu6832
    @maryamlimantasiu6832 2 роки тому

    Allah sarki,
    Allah Ya Kara zaman lafia, Ya Aurar Da Sauran Lafia ga Masu Amana Da gaskiya… Da Sauran Wa’inda suke cikin wani hali koda ba nakasa kalan wannan ba.. Allahumma Ameen🤲🏻🤲🏻

  • @Nasyr_galadima
    @Nasyr_galadima 2 роки тому

    Ban taba comments a social media Ba, Amman gaskiya this program touches my heart.
    Allah ya basu Zaman lafiya.❤

  • @rukayyaharuna5033
    @rukayyaharuna5033 2 роки тому

    Masha Allah i really appriciated to watching this video

  • @nusaibatnusy6235
    @nusaibatnusy6235 2 роки тому

    ALLAH Sarki Wallahi TABani tausayi Allah yakara muku Zaman lfy

  • @abbasalis9854
    @abbasalis9854 2 роки тому

    Masha Allah gaskiya ina bibiyar ku amma wn shin ya qara min kwarin gwiwa kun birge ni matuqa Allah ya qarawa TheBilkis lfy da marasa lfy baki daya, Allah ya tai maki bbc Mutanen cikin ta baki daya Naku(Absal) daga birnin al qahira

  • @salehtatagana6892
    @salehtatagana6892 2 роки тому

    Masha Allah wannan itache soyayyar gaskiya Allah kahadamu da masoyan mu nagaskiya ameen

  • @shuaibumuhammad8954
    @shuaibumuhammad8954 Рік тому

    Mashaa Allahu. Suleiman inshaa Allah God will reward you with the highest rank jannah. May Allah continue to blessing the union 🤲🏻

  • @bashirsulaiman4922
    @bashirsulaiman4922 2 роки тому

    Allah sarki , ya Allah yabaki lafiya, Allah ya Albarkanci rayuwar ku,gaskiya kigodewa Allah yabaki miji me kaunar ki Wallahi

  • @jamilusabo4725
    @jamilusabo4725 2 роки тому

    MAsha Allah Wannan Hira ta kayatar dani matuka.

  • @hauwamohammedtukur3400
    @hauwamohammedtukur3400 2 роки тому

    AllahuAkbar Allah yakara mata lpy.gaskiya sun bani shaaawa, Allah ya Kara maku kauna da zaman lpy.

  • @zainabnaabba3299
    @zainabnaabba3299 2 роки тому

    Masha Allah wann shine masoyi na Gaskia Allah ya hadamu da masoya na gaskia a kowane hali Allah kara hada kasu amin

  • @merjeederh94
    @merjeederh94 2 роки тому

    This is the best episode, Allah ya bamu lafiya gabaki daya

  • @ibrahimsulaiman3
    @ibrahimsulaiman3 2 роки тому +8

    Allah ya albarkaceku! This is my best episode so far, yaja hankalina sosai, kuma nakara samun kwarin gwiwa.

  • @halimaibrahim2897
    @halimaibrahim2897 2 роки тому

    Allahu akbar. May Allah protect you all. Allah yasa ki a aljanna 👏. So masha Allah

  • @aishaibrahimwaziri6450
    @aishaibrahimwaziri6450 2 роки тому +7

    Masha Allah, may Allah strengthen your bond 🥺😍. This is so beautiful. Allah ya baki lafiya.

  • @ukg.
    @ukg. 2 роки тому +1

    Masha Allah,Allah ya kara hada zukatan ku,ya kuma baku zaman lafiya,Allah ya kara miki lafiya,ya kuma sakawa mijin ki da gidan alannah

  • @m.d.abdallah.nakowam.d.abd9478
    @m.d.abdallah.nakowam.d.abd9478 2 роки тому +1

    Macha Allah Allah ya bada lafiya ameeen summa ameeen

  • @hajjafadababa2083
    @hajjafadababa2083 2 роки тому

    Allahu Akbar kabiraa, Allah y baki lfy Amin

  • @nazirsafiyanu590
    @nazirsafiyanu590 2 роки тому +3

    Masha Allah gsky sun birgeni sosai
    Ina musu ftn Alkhairi musamman shi mijin nata Adnan sulaiman Da ya jure duk wata mgnar da ya fuskanta lokacin da ya nuna yana so ya aureta.

  • @nuramadawa6488
    @nuramadawa6488 2 роки тому

    Wallahi naji dadin wan nan shirin Allah y biyaka koba komi kayi jahadi

  • @bouchourabouba512
    @bouchourabouba512 2 роки тому

    Masha allah mucode allah ya kara bassira

  • @choukouriahamissou2544
    @choukouriahamissou2544 2 роки тому

    Masha'allah gaskiya kayi kokari kuma kacika masoyi nagaskiya
    qu'Allah vous laisse ensemble pour toujours

  • @zeezeebo
    @zeezeebo 2 роки тому

    Allah barku tare! Sulaiman is areal man. Allah ya Gina maka gida aljanna

  • @zainabmahmud1595
    @zainabmahmud1595 2 роки тому +4

    Masha Allah✨ This is so emotional and lovely❤️May Almighty Allah bless us with those who will love us for the sake of Allah✨🤲🏻

  • @nababaauwal4662
    @nababaauwal4662 2 роки тому

    Allah ya kara miki lfy da nisan kwana masu albarka bilkis

  • @maryamsaniahmad447
    @maryamsaniahmad447 2 роки тому +2

    Ma shaa Allah,u guys makes me tears up,Allah ya Albarkaci rayuwarku

  • @OmarMashanu-cx5po
    @OmarMashanu-cx5po Рік тому

    MASHA ALLAH MAY GOD BLESS YOUR FAMILY 🙏🙏🙏🙏

  • @abdulazeezyahaya3330
    @abdulazeezyahaya3330 2 роки тому

    wallahi najji tausayin wanan baiwar Ahllah nan Ahllah yabbata lafia, shikuma Ahllah bashi lada

  • @ahmadsani4445
    @ahmadsani4445 2 роки тому +17

    May Allah bless your home.
    So emotional to watch.
    May Allah grant you shifa.

  • @ufodiyobala
    @ufodiyobala 2 роки тому +4

    Somebody should tell this gentleman that I have deep respect for him.

  • @maryamelfaruk8289
    @maryamelfaruk8289 2 роки тому +17

    LOVE RECOGNIZES NO BARRIER!! This is soooo beautiful. Watching this was both an emotional and heart-warming experience. I'm sure it wasn't easy for both of them to share. I pray the Almighty continue to strengthen their bond and bless their union.

  • @ahmedebrahim9787
    @ahmedebrahim9787 2 роки тому

    Allah shimuku Albarka kuma insha Allahou aljannace makomku

  • @aminukeanuwess3093
    @aminukeanuwess3093 2 роки тому +1

    Lallai akwai maza a duniya wannan shine namiji Allah ya kara sawa rayuwar ku albarka

  • @ZainabAbdulkadir-h2p
    @ZainabAbdulkadir-h2p 13 днів тому

    Allah karama rayuwarku Albarka Allah Kuma yabaku mafificiyar aljannah

  • @Eyeshertoo
    @Eyeshertoo 2 роки тому +2

    True love,strength & resilience exist here. Allah ya dawwamar da Ku cikin so,kauna da tsoron Allah. Very emotional 🥲

  • @falalubabangida4571
    @falalubabangida4571 2 роки тому

    Gaskiya naji dadi, kuma naji tausayi har na fara hawaye. Allah ya albarkaci rayuwasu.

  • @nuhugarba6726
    @nuhugarba6726 2 роки тому

    Allah sarki
    Allah Mai IKO
    Allah yakara hada kanku

  • @aishasaadadamu7979
    @aishasaadadamu7979 2 роки тому

    emotional. Allah ya barku tare.Ameeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeeen

  • @engr.fahadam1055
    @engr.fahadam1055 2 роки тому +1

    Tunda kuka fara wannan program din bakuyi Wanda yakai wannan muhimmanci da kayartawa ba. Wannan labarin ya kayatar Dani matuka. Labarine Mai cike da sadaukarwa,kauna da jajircewa. Masha ALLAH,Masha ALLAH and Masha Allah. Allah ya barsu tare. Very very adorable 🤩

  • @EzoSd
    @EzoSd 2 роки тому

    Masha Allah tabarak allah this is the really love is ❤️

  • @fatimagimba7145
    @fatimagimba7145 2 роки тому

    Masha Allah may Allah bless your life

  • @bariraabubakar2802
    @bariraabubakar2802 2 роки тому

    Masha Allah
    Allah y kara hada kanku

  • @pro_version6210
    @pro_version6210 Рік тому

    Best hira a shirin mahangar zamani

  • @maimounatinni5348
    @maimounatinni5348 2 роки тому

    Macha allah allah ya albrakatchi rayouwakou

  • @RukayyaHassanMaidabino
    @RukayyaHassanMaidabino 11 місяців тому

    Gaskiya bilkisu kijitsoron Allah duk kawayenmu bawanda yagujeki asalima kece kikenunamana kinfikarfin alaka damu, saboda lokacin kinfita kasar waje kindawo da takalman ki masu tsini kinasa ran xakifara tafiya banmantaba wllh xuwa na karshe muda katako dayamuke haka kikawulakantamu niko nace baxansakexuwaba, kiji tsoron allah, nusaiba da maryam suma duk sungujeki ne

  • @saniibrahim107
    @saniibrahim107 2 роки тому +5

    Masha Allah nicely these episodes really good among mahangar zamani, Allah y kara bada zaman lapiya.Ameen!

  • @Mairah_xx
    @Mairah_xx 2 роки тому +1

    MashaAllah Tabarakhallah 🥺🥰😍
    Allah Ya albarkaci zaman aurenku.

  • @salehibrahimsaleh1232
    @salehibrahimsaleh1232 2 роки тому +1

    بارك الله فيك يا أخا الإسلام يا سليمان والله أعجبني أمرك يا لك من رجل شجاع وبطل نسأل الله أن يكثر لنا من أمثالك

  • @AlheriTv262
    @AlheriTv262 2 роки тому

    Masha Allah!
    Wlh har naji ina nima in samu wata wacce zan iya aura mai ɗauke da wata Lalura, domin in samu wannan ladar.

  • @MB_Jekhan
    @MB_Jekhan 2 роки тому +1

    Allah ya albarkaci ra.'uwaiku

  • @basheermustapha9047
    @basheermustapha9047 2 роки тому

    Iam speechless,all i can say is tabarakallah mashàAllah

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 2 роки тому +1

    Masha Allah Allah barku tare wllh kunyi matukar birgeni musamman mijin

  • @suleimanabdullahi9704
    @suleimanabdullahi9704 2 роки тому +8

    15:50 to17:00😥😥😥😥 Wato likitocin nigeria kwata kwata basu san muhimmancin rayuwar dan adam ba, likitocinnan basuda imani, ace an kayo patient a asibiti har tsayon sati biyu ba kulawa.
    Takwara sulaiman Allah ya Albarkaci aurenku.

  • @Arewa_Top_Lyrics
    @Arewa_Top_Lyrics 2 роки тому

    ALLAH ubngj ya albarkaci rayuwarku

  • @fatimaabubakar5429
    @fatimaabubakar5429 2 роки тому +1

    Ubangiji ALLAH ya baki lfy balkisu ALLAH ya kara muku zaman lfy da kaunar juna

    • @AbdullahiUmar-j1h
      @AbdullahiUmar-j1h 4 місяці тому

      Dan Allah kinsan sunanta a social media. Nima Mai bukata na musamman ne

  • @mahamadsare7494
    @mahamadsare7494 2 роки тому +1

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته تحياتي لكم وبارك الله فيكم وفي جهودكم

  • @بنتحسن-ي8ص
    @بنتحسن-ي8ص 2 роки тому +1

    Masha Allah tabarakallah Allah ya Albarkaci Rayuwarku Baki daya Allah Albarkaci Zuri'a

  • @fateemamustapha2020
    @fateemamustapha2020 2 роки тому

    Allah yekara muku zaman lafiya Suleiman Allah biyaka da gidan Aljanna

  • @fundecktv1895
    @fundecktv1895 2 роки тому +1

    Allah ya baki lafiya ya kuma qarawa rayuwarku albarka. Amiin

  • @nabeelakay
    @nabeelakay 2 роки тому +13

    So beautiful to watch, masha Allah. Allah ya baki lafiya, ya kara maku lafiya da so da kauna, ameen.