Mahangar Zamani Kan Matsawa Mace Ta Yi Aure Tare Da Madina Maishanu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 28 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 272

  • @NajaatuShehu-vp8yt
    @NajaatuShehu-vp8yt 2 місяці тому

    This surely motivated me. Jazakumullahu bi khair👏❤

  • @ahmadsuperlifestc3039
    @ahmadsuperlifestc3039 Рік тому +1

    Abdulganeeyuu Yace """" Takama Allah ta makal kale Manzon Allah ta Nemi Kudi kawai """""" Top notch kenan fah

  • @muhammadmahimaisalati4761
    @muhammadmahimaisalati4761 2 роки тому +22

    Ba a taba shirin mahangar zamani da masu hankali da nutsuwa ba kamar wannan. 👍👍👍👍👍👍💗💗💗

    • @idrismufat
      @idrismufat 2 роки тому +1

      Wannan batu haka Malama Madina, ya kamata a duba wannan batu

    • @jibrinkanta472
      @jibrinkanta472 2 роки тому

      Gaskiya kam

  • @saniabdullahi7445
    @saniabdullahi7445 2 роки тому +5

    My best episode so far, namijin da macen duk masu hankali, basira , ilimin rayuwa da fahimta kuma kowa ya fadi gwargwadon fahimta da addini. Wannan yayi kyau sosai kuma ya bada maana.

  • @yusufsaraki1200
    @yusufsaraki1200 2 роки тому +21

    This is 1 of the most interesting topic of 21st century.
    It's very educative jazakallahu khyrain

  • @احمدعبدالله-ب3و7ع
    @احمدعبدالله-ب3و7ع 2 роки тому +9

    Masha allah mal. Abdulganiyu allah ya saka da alheri "MU KAMA ALLAH DA MANZON SA "

  • @khadijamuhammad3028
    @khadijamuhammad3028 2 роки тому +4

    I love the way zara coordinate her self, shes so calm and she's saying the truth

  • @aliyusulaimanmaimagani8608
    @aliyusulaimanmaimagani8608 2 роки тому +3

    I so much admire this woman's mode of expression...
    we all understand matan zamani mafi yawan su suna da ruwan ido da son abun dunia..
    Amma idan ana maganan tsangwama fa kar mu manta, ko wacce mace itama mutum ce, tana da zabin da ya kamata a kiyaye mata, tsangwama yana haddasa aure in desperations wanda mafi yawa daga baya ana da ansani.. Iyaye nada laifi sosai kuma bai dace su dinga tsangwamar yayan'su ba akan dole sai sunyi aure a wani kayyadadden lokaci ba...Taya zaka haifa yarinya kai tarbiyanta shekaru da dama amma kasa mata wani kayyadadden lokaci da zata kawo miji, akwai kasuwar saida maza ne? ya kamata ana ma matan nan adalci kasancewar bako wacce mace ne taki aure akan ruwan ido ba, akwai matan yanxu da dama wanda suna neman mijin amma Allah ne bai kawo ba, to akwai wacce kaddaran tane Allah ne bai kawo mijin a lokaci ba..

    • @maryamabacha1861
      @maryamabacha1861 2 роки тому

      Hummm tabbas hkane dan uwa Allah yabamu Ekon gyarawa kuma Allah ya azzurtamu da maza nagari alfarmar wannan Watan

  • @hafsatyahaya5591
    @hafsatyahaya5591 2 роки тому +31

    People believe everything happens at Allahs time until it's marriage or having children. May Allah Grant us understanding

  • @awwalbashir8027
    @awwalbashir8027 2 роки тому

    Masha Allah. Our daughters need enlightenment like this one. Mu ji tsoron Allah mu bishi. Allah sai rufa ma na asiri. Rayuwa sai da hakuri.

  • @suleimanbadamasiidris6817
    @suleimanbadamasiidris6817 2 роки тому +2

    Lallai Kam ... Wadda batasamu mijiba takama Allah ta makalkale manzon Allah tanemi kudi💪🏼💪🏼💪🏼

  • @mansouridi4283
    @mansouridi4283 2 роки тому

    Aslm bbc hausa gaskiya muna matiqar jin dadi wannan chirin naku hajiya madina ina maki fatan alkairi allah ubangiji ya qara basira allah ubangiji ya tsare ahuta lpy

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa 2 роки тому +1

    zamani da iyawa . Allah yasa mudace

  • @alameenabubakar9023
    @alameenabubakar9023 2 роки тому +2

    Gaskiya shirin mahangar zamani na wannan makon ya dau zafi amma ni nafi goyon bayan maganar wannan bawan Allahn Allah yasaka maka da alkhairi lallai madina kin fara abinda zamu fara bibiyan bbc ka'in da na'in muna godiya

  • @hajiyahauwasaudiyya3585
    @hajiyahauwasaudiyya3585 2 роки тому +1

    masha allah sannuku shirin yayi madina manshanu gaskiya mumata
    bakowa bayake datina ni maikyau
    matai yanzu kwada yin garemu
    daga hauwa saudiyya 🇸🇦🇳🇬

  • @ismailadankassa436
    @ismailadankassa436 2 роки тому

    Gaskiya kabiya Oustaz masha allha

  • @Kanoemirate
    @Kanoemirate 2 роки тому +2

    Gaskiya wannan Mai Dara shima nada bukatar tarbiya. Lafazin Dake amfani dashi ya nuna lallai Dan tasha ne.
    Shifa aure a mysulunci ba dole bane, ba dace a tsangwami wani ko wata ya gaggauta Aure ba.
    Aure ginshiki shi soyaiya ne, babu dole cikinshi. Maza nagari sunyi karanci sosai, wasu nagarin basu da sanaa. Rashin sanaa, nakasu ne a hali. Zargin mata dakin Aure cin zarafi ne, daka iya jefa su cikin mummunar Hali.
    Mata ku tsaya ku dirje ku zabi nagari ba masu surutu ba .

  • @ahmadkaigama8463
    @ahmadkaigama8463 2 роки тому +2

    Both parties sunyi kokari a discussion har ma da shawarwari a conclusion session, jzk.

  • @junaidmusajili7509
    @junaidmusajili7509 2 роки тому +2

    Masha Allah shiri yayi kyau m. Abdul kayi gsky mutukar da ya"ya"ye zasu ringa yiwa iyayensu biyayya wajen zabar musu mijin da yadace dasu da basuyi kuka da mazaje ba domin ni hakan yafaru akai na kuma yazaman min alkhairi Allah yakara mana shiriya

  • @muslihuhabib8579
    @muslihuhabib8579 2 роки тому

    Malan kayi abinda yadace kafadi gaskya ydda addini yafada Allah yasaka da alkairi

  • @sadikoumuhamd6303
    @sadikoumuhamd6303 2 роки тому +1

    Muna goodiya Madina Allah yakara basira da daukaka

  • @sanihassan4816
    @sanihassan4816 2 роки тому

    Masha Allah wannan topic din gaskiya nakaru da ilimi sosai akai Allah ya kara temaka muku akan ayyukan da kukeyi ameeen
    Madina dahiru Allah kara miki Sani da daukaka
    One love ❤️

  • @sunusitattarawa8849
    @sunusitattarawa8849 2 роки тому

    Masha Allah. This is one of the crucial Mahangar Zamani programs.

  • @abduofataoumarou5956
    @abduofataoumarou5956 Рік тому

    ❤nikenake so madina kifahiceni❤

  • @aig_clothing
    @aig_clothing 2 роки тому

    Malam Abdulqaniyu Allah ya qara basira, hup BBC zaku rinka gayyato mana masu fikira da tunani.

  • @redsniper327
    @redsniper327 2 роки тому

    Jazakhallahu khair I'm really appreciate this topic may Almighty Allah be with you

  • @shatuful
    @shatuful 2 роки тому +2

    MashaAllah Hira yayi kyau. Kuma a gaskiya maganan Abudulganiu ya yi tasiri na cewan IDAN KANA JIN YUNWA BAZAKA NEMI ABINCI BA? To wannan na daya daga cikin dalilin da yasa aure ke da muhimmanci...duk da ba dole ne a ce duk mai aure ne ke da kamun kai ba. Amma a dai fita hakkin yara mata yafi. Sannan kuma maganan samun namijin kirkiri addua ne kawai tare da kama kai shi zai sa a samu na kirkin. Daga karshe kuma iyayen yanzu suna taka rawa a samun jinkirin aure yaran su mata. Ta yaya? Ta hanyar jaddada masu cewan su nemi duniya kafin su yi auren. Tabbas neman na kai yana da kyau, amma kuma bai fi neman zaman aure kyau ba...tunda da auren ma ana neman na kai. Allah Sa mu dace.🙏🙏🙏🤔🤔🤔😊😊😊😊

  • @YSaifullahi
    @YSaifullahi 8 місяців тому

    Madina nidai wllh inasan so sai ❤

  • @Sitoubabankadija-dv4sh
    @Sitoubabankadija-dv4sh Рік тому

    Nifa kin mini maganar gaskiya❤❤❤1lov sister iloveyou

  • @moussaoumar3441
    @moussaoumar3441 2 роки тому +1

    Gaskiya wannn tatauawa tayi ma'ana.

  • @aminusani9957
    @aminusani9957 2 роки тому +4

    I Love the kind look the gentleman send to the lady when she narrates "Na yi auren fari da wuri"

  • @ItzFawaz-
    @ItzFawaz- 2 роки тому

    Allah yasa su gane ko kuma suyi ta kwantae

  • @koumaikabirou5326
    @koumaikabirou5326 2 роки тому

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته، عبد الكبير معكم، انا أتابعكم من باريس من أصول توغو . انا أشكركم يا مالن عبدالغني يعني استاذ عبدالغني كل قولك معقول جدا ومنطقي، لا نتكلم على قول الله وقول الرسول الله عليه صلاة والسلام ،نتأمل معقولة كلام صحيح واضح. شكرا على برنامجكم

  • @redsniper327
    @redsniper327 2 роки тому +1

    This topic was so excited seriously pls Madina this is the people that you suppose to invite for us pls help us invite better people in this zaure🙏🙏

  • @usmanibrahimkazir4285
    @usmanibrahimkazir4285 2 роки тому

    Gaskiya Alhamdulillah wannan shiri na satin ya qayatar da ni sosai kasancewar duka baqin sun fahimce junansu sun tattauna abin da zai amfani al'ummah baki daya, Allah ya sa mudace.

  • @Salisu23
    @Salisu23 2 роки тому

    Mallam Abdulganiyu Allah yasaka da Alheri

  • @sadiqasirga7378
    @sadiqasirga7378 2 роки тому +5

    Very good discussion. Thank you Hajiya Madina. They both make their points effectively. Ladies should adhere the advice from the lady in red veil. Please ladies work, earn your money, dress decently, look good, fear God and choose the perfect man to be your partner. Don't go for looks, status, make sure you understand the man u're dating and ready to marry. Allah yasa mu dace baki daya duniya da lahira. Amma wallahi tallahi harkar rokon kudin kati, shawarma etc baya baki daraja wajen mutumin kirki. Na banza kuma sai dai ki bude kofar lalata miki rayuwa.

  • @aishaaliyumomimtinan3845
    @aishaaliyumomimtinan3845 2 роки тому

    Wallahi maganarka gaskiya ne ba macen da take rasa wanda zai aureta rainawa akeyi dayawa daga ciki Alhmdullh Allah ya dubi zuriar mu

  • @bangix1one495
    @bangix1one495 2 роки тому

    Allah sarki 🥺 Sister wlh hakane zan canki Suma mata suna san Aure ba sai maza Kawai ba 🥺

  • @muhammadmallamine2157
    @muhammadmallamine2157 2 роки тому

    Masha Allah wanna shiri akwai fadakarwa sosai Allah ya saka

  • @bariraaminutungalladablurs9120
    @bariraaminutungalladablurs9120 2 роки тому

    Slm Dan Allah ina son malam Abdul yasane sai an babu tarbiya

  • @buhariibrahim8822
    @buhariibrahim8822 2 роки тому +1

    Allah ya kara lfy Madina

  • @zuzukids5515
    @zuzukids5515 2 роки тому +4

    Cap aini Abdulganiyyu masu irin Characteristics Dinka sunzo da yawa Amma wallahi duk nayi rejecting dinsu, da kake maganan mace ta tsufa kada a aure ta wasu mazan har hamsin suna kaiwa Kuma irin ku ke bama Mata Yan Sha takwas karfin gwiwar auren su. Matsa dallah. Nida wallahi bazan taba auren namiji Mai magana irin na Abdulqaniyu ba Wallahi.

  • @عائشةحسين-خ5خ
    @عائشةحسين-خ5خ 2 роки тому +1

    حلو استمر ⚡

  • @ghalisaniyandoya6660
    @ghalisaniyandoya6660 2 роки тому

    Gaskia wannan topic of discussion din yayi ma’ana, and wanda aka tattauna dasu suma they make sense. Allah y taimaka

  • @abdulmouminmazababanhalid7514
    @abdulmouminmazababanhalid7514 2 роки тому

    Wannan zance naku hakane Allah ya kara basira da hikima

  • @MAli-vm3os
    @MAli-vm3os 2 роки тому

    Ni ma Allah ya kawo mana lokacin namo albarka chin annabi Muhammad saw

  • @usmanusmanibrahim2616
    @usmanusmanibrahim2616 2 роки тому

    Tnk Madina I'm always happy to listen and view this program is educative.... Tnk very much 🙏🙏🙏 but Gaskia Aja Ma Mata Hankali dayansu Basu da alkibla da nazari akan Abinda mai Rayuwa take a chiki dayansu kwadayi da son Kudi ke gabansu da Daukar Mazaje da yawa shasha ko sakarai Kullum cikin bukatar wadansu abubuwa awajen namiji babu laakari da yayake,yanadashi ko basa dashi kuma dayawa wan nan shashan dakika dauka sakarai most of the time shine nagarin dakike Nema Allah yabakishi tawani siga sai lokaci ya kure san nan zakiga ana danasi Hakika malam ya sosamin inda kemin chiwo hakika Nagode Matuka 🙏🙏

  • @YahayaMuhammad-ex6id
    @YahayaMuhammad-ex6id Рік тому

    Masha Allah I love this program

  • @tsintsiyyamedia9918
    @tsintsiyyamedia9918 2 роки тому +2

    GASKIYAR magana MAI JAR FULLA...bana bayan ka... matar nan tafi ka qoraran hujjojin a wannan TOPIC sannan ku ma Aure kam... ba wasa bane🇳🇪🇳🇪Allah ya sa mu dace🇳🇪🇳🇪🇳🇪.

  • @rahamarahama3874
    @rahamarahama3874 2 роки тому +1

    gaskiay na Hakane 🙏🏻💞

  • @Neesatou
    @Neesatou 10 місяців тому

    Zahra spoke so well im in awe

  • @abubakars.bazuka5897
    @abubakars.bazuka5897 2 роки тому

    Tabbas wannan karon an tattauna abinda ya dace da zamani
    Mahangar wannan karon ita ta hango zamani, Allah ya bawa mata mazaje nagari, samari ma Allah ya basu mata nagari, Allah ya haɗa nagari da nagari, Allah yasa mu zama nagartattun mutane amin.

  • @mohammedali8923
    @mohammedali8923 2 роки тому +5

    Gaskiya wanan maudui' ne dake cin tuwo a kwaryar matasa. Ba matan kadaiba harma maza ta wassu fuskokin rayuwa.
    Vistors dinmu nayau sun taka rawar gani da hikima matuka wuri bada amsoshinsu. Muna godiya.
    Surely, "mutuncin iya mace dakin minjinta" inji masu hikimar magana. Amma in Allah yanufa.Allah yasa mudace da nagari.
    Hanzari ba gudu ba, naga hankalinmu "maza" na bada goyon baya dari bisa dari ga inda MAL. ABDUL GANIYU kefadin "Da kafara nemar budurwa sai ta maidaka kamar Babanta " eh, tabbas hakan baidace ba.
    Amma fa iyan uwa maza mu kwana cikin sani cewa Kiyautatawa fa yana kara dakon zumunta ko wa namijine balenta wacce kake kokarin cusa wa zuciyarta son kai kadai against all odds.
    Bazaiyiu kayi tunanin kai nagari ne and always be coming to her hannu rabbana ba.
    Atakaice dai ina nufin mukoyawa kawunan mu kiyautatawa wai'yanda mukace munaso ko sukace suna son mu.
    Abu na biyu kuma shine, mata a rage buri da son duniya dan yana daga cikin reasons da "mazan aure" basa iya approaching dinku sai dai "Maza kawai" as FATIMA rightly said it early in the program.
    Da dama idan muka saurari iyayenmu game da lokaci da sukayi aure zuwa yanzu ,zamu fahimci cewa, sun gina alakarsu abisa kaunar juna ne da tawakkali. Some da aurensu sukayi karatu har suka haifemu' I mean basic karatu' ba after first degree ba. And now they are what they are.
    Mu, we are lucky munyi karatu at younger age and most of us have something to do for a living. But matan eyes dinsu nakan little (

  • @Mona_Binyamin
    @Mona_Binyamin 2 роки тому +8

    A person has the right to see if he can take responsibility or not. Marriage is a responsibility. If someone tells you that he cannot bear it, do not force him.

  • @nature_is_beautiful02
    @nature_is_beautiful02 2 роки тому +1

    Akwai maza akwai mijin aure

  • @moradkaty4213
    @moradkaty4213 2 роки тому +1

    masha allh bbc inajin dadin wannan kafa taku domin kuna taimakawa wajan wayarwa mutane da kai

  • @ibrahimkhalilhusain92
    @ibrahimkhalilhusain92 2 роки тому +1

    Alhamdulillah, duka kun fada abubuwa muhimmai. Sai dai Mal. Abdulganiyu naga kafi maida hankali kan mata, haka mazan ma suke fa, mafi yawanci mazan masu dama da wadatan aure sukanfi mai da hankali kan mace yar carabu.

  • @shuaibuabubakar1839
    @shuaibuabubakar1839 2 роки тому +1

    Wow! What a nice discussion.
    Keep it up MADINS

  • @Mona_Binyamin
    @Mona_Binyamin 2 роки тому +10

    If she was not satisfied with marriage and you married her against her will, and after that she gave birth to children and divorced, and after that the children felt unjust and became unjust and hurt those around them, who will you blame? Marriage is not forced, leave people alone so that you do not regret it

  • @asphausa6666
    @asphausa6666 2 роки тому +3

    Jinji ga sashen hausa na bbc muna jindadin shirye shiryenku

  • @mubipresstv6622
    @mubipresstv6622 2 роки тому

    Shirin Ya karantar sosai, da Fatan mutane sun hange Darasin dake cikin shirin mahangar zamani na wannan satin. Madina Allah kara basira, BBC Hausa Allah kara Daukaka, Al'umma Allah bamu fahimtar gaskiya da kuma sa shi Cikin Rayuwar mu. Daga Adam Abdullahi Mubi

  • @mercijefar8754
    @mercijefar8754 2 роки тому +1

    Macha Allah yabarmu damasoya Annabi

  • @ibraheemmuhammad1716
    @ibraheemmuhammad1716 2 роки тому +3

    Hakane Malam Abdulgani'u ka fadi gaskiya wannan abunda muke fuskanta kenan a halin yanzu Mata suna da ruwan ido kuma wannan rokon maza da sukeyi ya daya daga cikin abinda ya kore maza. Sannan a maganar shi ta farko kitambeshi kudin saloon ko kudin sayen kaya ko kuma zaki koma makaranta shi babanki ne? To mata ku gyara

  • @Ibrahimbello-su8eb
    @Ibrahimbello-su8eb Рік тому

    Slm sunana ibrahim bello wannan yar uwar da kukayi misali da ita ta bani matukar tausayi ni zan iya auren ta amma ina da mata fah.

  • @tsayabumukutar9512
    @tsayabumukutar9512 2 роки тому +1

    Gaskiya ne Allah ya taimaki malama madina

  • @Rahamas-studio
    @Rahamas-studio 2 роки тому +2

    God bless you for this topic

  • @ubaiduabubakar7269
    @ubaiduabubakar7269 2 роки тому +3

    Hakane gaskiya kafada mata dayawa azamanin nan suna da son duniya bawai ba mazan bane son duniya da kwadayi sai anyi zaayi nadama

  • @auwaladamu6592
    @auwaladamu6592 2 роки тому

    Very good Abdul ganiyyu you are true

  • @ahmadkaigama8463
    @ahmadkaigama8463 2 роки тому

    Masha Allah
    Gaskiya muna jin dadin wannann shiri na mahangar zamani❤

  • @ruqaiyaibrahim8903
    @ruqaiyaibrahim8903 2 роки тому

    Masha Allah....bring interesting ppl always. I really enjoyed it

  • @rabiuknt2585
    @rabiuknt2585 2 роки тому

    Gaskiya bbc kuna kai ni dai dai ina muku fatan alkhai ri allah ya kara dauka

  • @moussaabubakar4436
    @moussaabubakar4436 2 роки тому

    Naji dadin wannan shirin yakayatar dani good job

  • @rashidaabdullahievuti6972
    @rashidaabdullahievuti6972 2 роки тому

    MashaAllah interesting topic with intelligent guest

  • @aliabdullahi5002
    @aliabdullahi5002 2 роки тому +2

    Abdulganiyu for President!! 😀

  • @Ali-xq6cc
    @Ali-xq6cc 2 роки тому +1

    MashaAllha👍👍🇳🇪🤙🤙

  • @adamyahya717
    @adamyahya717 2 роки тому +1

    با يبني

  • @arammagsm194
    @arammagsm194 2 роки тому +1

    Allah ya qara lafiya

  • @abubakaribrahim4439
    @abubakaribrahim4439 2 роки тому

    Allah na tausayawa wan nan bai war Allah da har yanzu matai aure bh Allah ya kawo mata miji nagari kusa

  • @hassanumar1322
    @hassanumar1322 2 роки тому

    This guy is so much brilliant nice one bruh

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 2 роки тому

    Maza da mata masu neman aure Allah kawo musu masoya suyi aure

  • @taska9510
    @taska9510 2 роки тому +2

    Hausawa muna da duhun kai sosai da dumbin jahilci... idan nace jahilci ina nufin a ma'anarsa na ilimin me zurfi wato a dunkule rashin sanin fassara zamantakewar rayuwa ta zamani tare da aunawa hakan da sauran jinsin dan adam da ke rayuwa a wannan zamani sannan da sanin tarihi hatta tarihin ilimi da wayewa, ilimin addini da muke yawan dogaro dashi a yankin arewacin Najeriya be kai kashi biyar cikin darin ilimoman duniya ba hatta a fannin zamantakewa. Hatta yawancin Hausawa da ke fitowa Kasar waje ba sa daukan darasi na rayuwa sbd haka tattaunawarku ma da kukeyi bama ganin kuna tabo abubuwa masu muhimmaci a tattauna irin na zamantakewa, amma insha allah idan muka sami dama zamu bada namu shawarwarin da gudanarwar da kila ze iya haskakawa a fannin zamantakewa

    • @junaidmusajili7509
      @junaidmusajili7509 2 роки тому +3

      Malam ai mu musulmai nai kuma addininmu shi muke fara sawa agaba kafin komai idan musulmin kwarai ne mutum ba wai wayewar kasashen waje ba

  • @amarbenyounes8810
    @amarbenyounes8810 2 роки тому +1

    ilove you da Allah bani numba
    r ki

  • @juwayriyasullayman1961
    @juwayriyasullayman1961 2 роки тому +1

    Just watching this episode, the male speaker gave me d creeps and dz typical. Myopic view of life.. Using experiences of the loud few to make an ignorant generalisation. Ain't nothing a 35yr working woman is doing lurking arnd IG for a spouse. Love how the Lady came a d spoke from personal experience. May Allah SWT grant u d wishes of ur heart. AMIN thuma Ameen

  • @FalalouHausa
    @FalalouHausa 3 місяці тому

    مشاء الله صح في

  • @samirahassan2147
    @samirahassan2147 2 роки тому +3

    Masha allah,we are grateful

  • @basirabello5665
    @basirabello5665 Рік тому

    Da rashin aure ake zagi na a duniya

  • @nuhulawan3196
    @nuhulawan3196 2 роки тому +1

    Wannan Topic din naku ya bada ma’ana sosai kuma muna Fatan Allah yasa ya amfanar da Al’umma baki daya. Kuma duka side din sun bada points masu ma’ana. Amma ni a shawarata anan duk Wanda ya tsinci kansa akan wannan yanayi namiji ko mace addu’a Itace mafita a gareshi. Allah yasa mu dace 🙏🙏🙏.

  • @hallarounamera9487
    @hallarounamera9487 2 роки тому

    Asslm da fatan alkairi kay kukoreta batasan ciyon kanta ba

  • @zainebjaafar7037
    @zainebjaafar7037 2 роки тому

    Mash. Allah. Mash. Allah. Shirin. Yayi. Sosai

  • @ekontv7390
    @ekontv7390 2 роки тому

    slm gaskiya nagude sosai nimatachine daga algeria🇩🇿✊

  • @mhmdsani7377
    @mhmdsani7377 2 роки тому

    Masha Allah muna biye daku Madina

  • @munzaliharunaabubakar9278
    @munzaliharunaabubakar9278 2 роки тому +2

    Assalamualaikum warahamatullah Karin magana akan maganar Abdulganiyu shi ne iyaye nataka rawa wajen haifar da wannan matsala kaga mace takai kimanin shekaru babu aure kuma su ba samomata wani mainagarta ba amma su zafara faɗawa abokansu taki aure sai duniya taɗauka, sannan mata arege buri muguji daɗewa muna soyayya

  • @mouctariniger3700
    @mouctariniger3700 2 роки тому +1

    Masha Allah nagamsu da bayanin abdoul ganimun

  • @babaabdourahaman3951
    @babaabdourahaman3951 2 роки тому

    Salm bbc Madina 🥀🌹🌹🌹

  • @rahamamuhammedrahamamuhamm953
    @rahamamuhammedrahamamuhamm953 2 роки тому

    hakan👍

  • @muhammedharira9622
    @muhammedharira9622 2 роки тому

    Allah is true

  • @nasiruusman3421
    @nasiruusman3421 2 роки тому

    Nice topic madinatu Allah ya Kara basira

  • @nabilavlogs2008
    @nabilavlogs2008 2 роки тому +6

    It’s Zarah’s expressions for me😂😂

  • @abdulazizchayibou5803
    @abdulazizchayibou5803 2 роки тому +1

    Malam Abdul ganiyu malamfati mungodeke