HIRA AKAN IZZAR SO DA UMAR HASHIM

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 875

  • @FulaninNiger
    @FulaninNiger 11 місяців тому +2

    Masha Allah Allah Ya kara basira kuma ya kara mana so Annabi Muhammad S a w

  • @YusufFarouk-ob4wd
    @YusufFarouk-ob4wd 11 місяців тому +1

    Masha Allah umar hashim miyassa har yanzu baku nunawa yan kallo aliyu nagaskiya wanda yan kallo sukeso sugani

  • @MaryamMukhtar-r4k
    @MaryamMukhtar-r4k 11 місяців тому +18

    Masha Allah 😊
    Àllah ya qara mana soyayyar Annabi Muhammad sallallahu Alaehi wa sallam ❤️
    Muna dakon dawowarku daga hutu insha Allah
    Can't wait to see the next season😊❤

  • @KabiruSulei
    @KabiruSulei 11 місяців тому +1

    Gaskiya Muna Jin dadin sosai amma Kuna mantawa arewa akoi Muslim da Krista ba I ya Muslim bane suke kallo allhah yataimaka

  • @hauwaabdullahi-b7l
    @hauwaabdullahi-b7l 11 місяців тому

    Masha Allah. Amma malam Umar Hashim ba cewa aka yi ku dakatar da shirin ba. Ku kawo karshen wannan Sai ku shigo da wani labari na tabbata da yardan Allah za a Cigaba da bibiyanku. Amma yadda kuke ta kewaye a wuri daya yasa da yawa sun daina kalllon shirin.

  • @maryamaabubakar6166
    @maryamaabubakar6166 11 місяців тому +1

    Yes munajin dadin hakan kma munason agama...asake mana wani film din mai fadakarwa kaman wannan din🙏🏽🙏🏽🙏🏽

  • @MintouSaley
    @MintouSaley 11 місяців тому +14

    Salam allekoum, J ai bien aimé la série izzar so,vos acteurs jouent très bien leur rôle. En tt cas j ai beaucoup aimé bravo. Mais il est temps qu on découvre le vrai Alio et apprécier ses services aussi. En tt cas bravo et faites nous découvrir Alio svp.on à hâte vraiment. Bonne chance pour la suite. Ns vs suivrons depuis le Canada

    • @nazeraahmadou8779
      @nazeraahmadou8779 11 місяців тому

      ina muku gaisuwa a duk mutane campani izar so

  • @shamsutofa3713
    @shamsutofa3713 11 місяців тому +15

    Pls ina da wani suggestion. Muma bamaso a daina film din, amma me zai hana a chance salo. Misali, ku kai qarshen wannan, sannan sai ku fara wani kama Izzar So book 2. Sai ku dakko labarin Umar hashi tun farkon haihuwarsa da yanda ya bata, yanda ya tashi, yanda ya samu tarbiya, da sauransu. Something like that dai. Saboda psychologically, ita kwakwalwa bata son tsaya akan abu daya chak. Tafiton ana tafiya ana change salo. Koh a Qur'ani zakaga ana labarin wani abun, sai a yanke a shiga wani abun. Allah qara daukaka

  • @dimanchebbloveousoman217
    @dimanchebbloveousoman217 11 місяців тому +19

    Macha Allah Soyayya Annabi Muhammad S.A.W. 😭🤲😭🤲😭🤲

  • @wakairmagoy
    @wakairmagoy 11 місяців тому +1

    Ma cha ALLAH
    Suna ma Ibrahim Isufu dan zarida ajidan radio da TV ALFAYDA Niamey nijer
    A cikin Shirin 150
    Da zan samu a ce winrin da Umar hasum na hirada yan siyasa , bayan ya amince da bukatun shu.
    Abocin sugaga ya ce -
    Bari mu gaya ma malan man nan umar hasum ya amince su kara aduwa.
    Da aca cikin sirye siryan masu zuwa in cha ALLAH.
    Sojan Maici ko kuma bada yazi
    Yace Umar hasum kazi abinda ya fada cenan akoy alamun neman zuye kokolwa da wanan lalamay .
    Mu ma mu yi na mu aduwa ta masaman kan wanan al amari .
    Ga gani na

  • @zakinsodangatatv
    @zakinsodangatatv 11 місяців тому

    ma sha allah malam umar hashim gaskiya ina godiya sossai to ni dai magana ta itace bana so adaina wannan film izzar so ina matukar son wannan izzar so abin koyine wandda mutane dayawa basu san dahakan ba allah uban giji yasaka da alkairi

  • @PeterAmberlyFavour
    @PeterAmberlyFavour 11 місяців тому +1

    Assalamu alaikum mallam lawan gaskiya na kasance masoyinka kuma masoyin wannan shiri Mai farin jini Tambayata itace tayaya zan shiga wannan shiri Mai Albarka domin Nima in bada tawa gudun mawa domin na kasance Nima masoyin Annabine S A W Dan Allah Ataimakeni dan Annabi S A W Ina jiranka jarumina,nagode

  • @mikymax8478
    @mikymax8478 11 місяців тому +6

    اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد وسلم... السلام عليكم ورحمة الله وبركاته اخوكم في الله.. الطيب ميكائيل عبدالله.. من السودان من المعجبين الفلم عزة سوا.. أكرمكم الله في الدارين ويخفظكم ياربي العالمين

  • @HasanBuhari-v3e
    @HasanBuhari-v3e 11 місяців тому +1

    Aslm Umar hashim inama fatain alkairi tare da dukanni masoya Annaba Muhammad salllahualaihi wasllm 👍👍👍

  • @hafsatuali
    @hafsatuali 6 місяців тому

    Masha Allah Ahmed Lawan may Allah bless and protect you abundantly, Allah ya kara basira lots of love from a mom

  • @DikkoSani-h1d
    @DikkoSani-h1d 11 місяців тому

    Masha Allah Allah ya Kara daukaka wai ina nakowa da karima ya kamata su dawo hakanan muna godiya Malam ummar hashim da sauran jama.a baki daya

  • @LoukoumaneAlio-cb1ik
    @LoukoumaneAlio-cb1ik 11 місяців тому +1

    Allah ya qara ma annabi SAW daraja❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @AbdoulayeNomao
    @AbdoulayeNomao 11 місяців тому

    Yanne babu izzar so sati wan nenne kubamu wan nanne film izzar so mu namuku fatan alahiri nageria❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉

  • @malachirimamkanati9430
    @malachirimamkanati9430 11 місяців тому +12

    I am not a Muslim but I enjoy it also, for the convert of some non Muslim to Muslim it's their choice and everyone has his freedom to life. but please when your fellow Muslim convert to another religion do not forsake or kill them just as nobody comes after the life of the people you convert, thank you.

  • @sanisalisu9916
    @sanisalisu9916 11 місяців тому

    Masha Allah Umar Hashim
    Bana goyon bayan siyasa dakake kokarin shigowa da ita cikin shirin

  • @kwindoskydanladi8255
    @kwindoskydanladi8255 11 місяців тому +1

    Isn't only Muslim that watch it pls
    I'm not a Muslim but I enjoy it
    Let love lead

  • @SuperwhiteStudio-w1r
    @SuperwhiteStudio-w1r 11 місяців тому

    Masha Allah ba laifi kalamanka,, amma zancen gaskiya wallahi IZZAR SO ADANE AKAYI BA YANZU

  • @ZeidouneGhoumar
    @ZeidouneGhoumar 11 місяців тому +2

    Ma sha Allah ubangiji Allah yaramaka basira daga masoyinka umar MG daga kasar nijar idan ba damuwa inason numbar wayarka saboda idan naje Kano inasan naje mugaisa ❤

  • @vashimaishaya614
    @vashimaishaya614 11 місяців тому

    Izzar so na da kyau.
    Maganar ka na ciwa Muslims ne kawai suki kalo (watch) izzar so please ka gyara kalamai ka. Mu na da yawa mu christian ma su kalo izzar so Umar. One love 💕 izzar so

  • @KaltumiBashir
    @KaltumiBashir 11 місяців тому

    Masha Allah Umar Allah yakaramna soyayyan annabi Muhammad s a w Hashim yakamata anunamana Aliyu Dan matawalle

  • @SaniSamaila-m3b
    @SaniSamaila-m3b 11 місяців тому

    Masha Allah Allah yakaramuna soyayyar annabi muhammadu rasulillah S A W ameen

  • @besttiktokcollections9137
    @besttiktokcollections9137 11 місяців тому +1

    Masha Allah malam Umar hashim Allah y'a kara mana soyayyar fiyeyyen halitta❤❤❤❤❤

  • @ummulshaibu4046
    @ummulshaibu4046 11 місяців тому +1

    MASHAALLAH I really enjoyed I followed this episode from 1 up till now still watching 👀

  • @buhariabubakar4553
    @buhariabubakar4553 11 місяців тому

    Masha Allah tubarakalla
    Ubangiji ALLAH ya kara basira da daukaka
    Amma ni inason inga ainihin aliyu Dan gidan matawalle na gaskiya

  • @HamaniDoudouOusseyni-y3g
    @HamaniDoudouOusseyni-y3g 11 місяців тому

    Gaskiya wannan film say day intché Ma sha Allah.
    Abubuwa da dama aké yi a kikinsa wadanda suké da alaka musamman da muslumki. Abou farko da yaké birgueni shi né Kawnar Ma'aiki SAW

  • @MhmdDanFulani-v3g
    @MhmdDanFulani-v3g 11 місяців тому

    🎉🎉 Gaskiya muna godiya wai don Allah ya Karima ta farkon take ne 😢😢😢

  • @yaronaader-s7s
    @yaronaader-s7s 11 місяців тому

    Masha Allah yayi mugode Allah yatemaka naji dadi suse dawana magana umar hashim yayi Allah yabar mu da annabi❤❤❤❤❤❤🇳🇪💯

  • @zanaiduabubakar2386
    @zanaiduabubakar2386 11 місяців тому

    Allah kara basira da hazaka da san ma'aki annabi mahamdu rasulilah S A W

  • @sadiqabdulazeez-tv8or
    @sadiqabdulazeez-tv8or 11 місяців тому +1

    Good day really I'm following this filn for over 3 year, the length time of the advert is more than what we expect. I'm suggesting that Umar Hashim you have to look it because we are so worried about the minute you spend during the advert.

  • @ahmedaishat2529
    @ahmedaishat2529 11 місяців тому +1

    Masha Allah ❤😩
    Weldone Umar Hashim 👏 and all the remaining People from Izar So crew 👏👏 especially Sarki Ali Nuhu ❤👏👏👏

  • @hamzamuhammadsani4475
    @hamzamuhammadsani4475 11 місяців тому

    Masha Allah
    Muna godiya da wannan karantarwa malam Umar Hashim

  • @abdoulhaiyouhassane7364
    @abdoulhaiyouhassane7364 11 місяців тому

    Masha Allah muna godia sosai,ni tambaya ta anan itace, shin me yasa aka jima ba'a hasko P.A da MD a izzar so .

  • @nurayakubu4301
    @nurayakubu4301 11 місяців тому +1

    Dan Allah meyasa bazaku bayyanah waye Dan gidan matawalle ba ni shide yaragemin kawai a izzar so shinake ta Zaman jira duk tunanin mutane dai Kaine Dan

  • @YOUSSOUFYOUSSOUF-js9ct
    @YOUSSOUFYOUSSOUF-js9ct 11 місяців тому +2

    Masha allah ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉

  • @lamimusa4928
    @lamimusa4928 11 місяців тому

    In maku fatan alkhairi Dan Àllah kayi kokari zuwa Umar Hashim su gane juna da mahai fansa , domiin daga series din zai fara daukan sabon salo Allah ya taimaka Amin Mai kaunarku Hajj mama

  • @bukaraliharuna6443
    @bukaraliharuna6443 11 місяців тому

    I'm from Kukuwa GULANI LGA YOBE STATE CONTINUE CONVERTING ANY PART OF THE WORLD

  • @mukhtarumar1228
    @mukhtarumar1228 11 місяців тому

    Masha allahu yayi kyau Allah yakara basira ameen summa ameen amma fim din yayi kadan akara mintina koda kadanne

  • @asiyazakari7993
    @asiyazakari7993 11 місяців тому +5

    Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Amin

  • @sportsendirect9789
    @sportsendirect9789 11 місяців тому

    Masha Allah Omar gaskiya muma bamaso agama wan nan séries sabida wly ni akan sa nafara kal lon films in hausa wly kuma nakaru dachi sosai wly bazan iya mantawa d'a izzar so ba arayuwata wly nakaru dachi ni yafi min kowané film d'a akéyi ko dakayi baya wly Allah

  • @sabiualiyu8696
    @sabiualiyu8696 11 місяців тому

    Masha Allah
    Amma maganan gaskiya ya kamata akawo karshen wasu daga ciki a kawo rayuwar wasu kuma daban amma kullum wadda suke aikata sharri suke nasara kamata ayi shanji.

  • @jafaradamdisina1476
    @jafaradamdisina1476 11 місяців тому

    Alhamdulillah
    Ni kaina ina daga cikin wadanda IZZAR SO tayi musu rana.
    Ina maka kyakykyawan fatan alkhairi tare da fatan samun nasara a dukkanin al'amuranka.
    Na Gode

  • @BelloAdamu-n5n
    @BelloAdamu-n5n 11 місяців тому

    umar hachim kashigaba da Shirin izzarso munanan muna bibiyarka❤❤❤❤❤

  • @nasirrukayya
    @nasirrukayya 11 місяців тому

    Dan Allah malam umar hashim xaa iya sakani acikin film din izzarso sbda annabi Muhammadu😢nima inasan in shiga sbda fadakarwa dan Allah🙏🏻

  • @saadousaadou8997
    @saadousaadou8997 11 місяців тому

    Allah sarki toyaakayi matawalle yakori oumar hashim dagamaai kata

  • @HachimouAbdourahaman
    @HachimouAbdourahaman 11 місяців тому

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته اكرمك الله برك الله فيك اخي الكريم شكرا لك

  • @farukubandi9255
    @farukubandi9255 11 місяців тому

    Slm tanbayata anan itace meyasa rashin gaskiya yafi tasiri bisa gaskiya acikin film din izzar so kamar irin hajja Sara jibirin aliyu Shima Umar Hashim munkasa gano koshi waye❤❤❤❤ izzar so

  • @tyeemagurl5792
    @tyeemagurl5792 11 місяців тому

    Muna son a rinqa hasko mana dramar fidan matawalle. A kawo qarshen jibril da Sarah a wuce wurin. Sai ku bude wani sabon labarin kuma❤

  • @AyubaAlqadiri
    @AyubaAlqadiri 11 місяців тому

    Akwai babban wani Abu da kamanta mlm umar hashim Sine mutane dadama sun damu Akan suga kai ne kafito Akan kai ne dan gidan matawale sai dai kuma gashi mai gimra Abubakar matawale yace. Ya sallameka saboda kaqibin umurnin sa

  • @IbrahimMohammed-ov6tb
    @IbrahimMohammed-ov6tb 11 місяців тому

    Alhamadulillah alhamadulillah jazaakaallhu Mallam umar Hashim allah ya Kara basir

  • @HALILOU0umarou-sm2zt
    @HALILOU0umarou-sm2zt 11 місяців тому

    Umar hachimou dan girman allah ka da abar izzar so izzar so tafi fina fina dadi soise tafi labarina tafi sanda tafi gidan saruta tafi madugou tafi so tafi aduniya tafi kichiyata izzar so tayi film me girma wllahi in yinka lawan ahmad kannywood 💓💓💓💓💓🙏🙏

  • @SaminouSamaila
    @SaminouSamaila 11 місяців тому

    Mudai babu abinda zamuce sedai muna yimuku fatan alkhairi ❤❤❤allah shi biyaku da aljannah

  • @WebBsgshs-yh6lf
    @WebBsgshs-yh6lf 11 місяців тому

    Masha Allah Alla ya dauka ka musulun ci ya kaskantar da kafurai ftn alkairi ri

  • @MouhamedOusmane-e6g
    @MouhamedOusmane-e6g 11 місяців тому

    Allah ya khara muku albarka ya kiyaye kuma musluncin Umar Hachim Aÿ irinna Syd Umar ne godia muke

  • @ZAHARADDEENISYAKU
    @ZAHARADDEENISYAKU 11 місяців тому

    Gaskiya wannan film din, ina yabawa da yanda ake shirya shi. Allah Ya kara muku fahimta, Ameen. Zaharaddeen Isiyaku Bomo.

  • @ZraSamuel
    @ZraSamuel 11 місяців тому

    Umar kayi la,akari akan abinda matawale ya faɗa makan nan ga mai da harkan siyasan nan❤

  • @UmarJr-yq8kp
    @UmarJr-yq8kp 11 місяців тому

    Allah yayi jagora amma Dan Allah arage sanya tallah da yawa a tsakiyar film din pls malam umar takwarana

  • @RuwaidaSalisu-jh9mo
    @RuwaidaSalisu-jh9mo 11 місяців тому

    Masha Allah Amma umar hashim banji dadin sabawa mai girma matawalle da kayi ba

  • @GueroSanoussi
    @GueroSanoussi 11 місяців тому

    Ma Sha Allah. Muna Murnau et alfa'ari da film kin izzar so.

  • @ADOisahpetro-hx4mc
    @ADOisahpetro-hx4mc 11 місяців тому

    To Masha Allah kunayi muna Jin dadi tareda ado Isah petro Gida Baki Allah yaqara daukaka

  • @basarakenhausatv
    @basarakenhausatv 11 місяців тому

    Gaskiya wannan ba dabara ba ce,ka dai sake tunani domin ba zai yiwu ba a ce abu daya kawai ake ba. Ka dauko sabon fasali kamar yadda Aminu Saira ya yi a shirin labarina

  • @InspirationalEagle-of1pq
    @InspirationalEagle-of1pq 11 місяців тому

    Allah yaqaramuna qaunar manzon Allah s a w Umar Hashim munagodiya Allah yaqara arziqi

  • @GumbamTv
    @GumbamTv 11 місяців тому

    Allah Ya Taimaka Dama Film Mai Gogon Zango Haka Yake Ai Masan Man Aduba Irin Na India Ai Izzar so Muna Karuwa Da Shi Masamman Bangaren Hatdini❤

  • @alhajinmatasa7202
    @alhajinmatasa7202 11 місяців тому +1

    Gaskiyane Yakamata Kugyra Tafiyar Izzarso Saboda Mutane Sunkosa Akan Tafiyar Hawainiya Da Shirin Yakeyi

  • @tioussoibrahim7050
    @tioussoibrahim7050 11 місяців тому

    Mungode, Maacha Allah maacha Allah,dommi arga épisode 150 bamusanba dan matawalle na gaske,cigaba filmkin gaskia da armaci saboda komi zaikoma ga dan matawalle na gaske

  • @dimanchebbloveousoman217
    @dimanchebbloveousoman217 11 місяців тому +3

    Soyayya Annabi Muhammad S.A.W 😭🇳🇬🤝🇳🇪😭

  • @yahayahassanzarewa7491
    @yahayahassanzarewa7491 11 місяців тому

    Masha Allah
    Ku Kara masa zango lokacin film din yayi kadan akalla ko Minti talatin ya rinka kaiwa

  • @dahirualhaji-balabirnintsa8057
    @dahirualhaji-balabirnintsa8057 11 місяців тому

    Yaushe zaku bayyana Aliyu din Matawalle tunda har mahaifiyarshi batayarda da wannan Aliyu dinba

  • @AhmadTafa-m3o
    @AhmadTafa-m3o 11 місяців тому

    Umar hashim dan Allah kafoto akan yaru matawale wanda tabata karaba gardama

  • @abdulsaidshuaibu7743
    @abdulsaidshuaibu7743 11 місяців тому

    Aslm malam umar Hashim munajindadi da wannan karfin guiwa da,ake karamana cikin soyayyar manzon Allah s,a,w amma Dan Allah muna roko marasa gaskiya sudena yawan runjaye akan masu gaskiya

  • @ahmedsaid3316
    @ahmedsaid3316 11 місяців тому +1

    ❤❤❤❤❤❤❤May the peace, mercy, and blessings of God be upon you, Omar Hashim, do not prevent this movie, by God, by God, by God, I love this movie, for your love, the Messenger of God, may God bless him and grant him peace.

  • @SalambosssAbdoul
    @SalambosssAbdoul 11 місяців тому

    Masha allah Allah ya karamuna soyaiya anabi Mohamed Malan Umar hachimu Muna godia sosai a gareku Allah shiyi Muna jagora

  • @SaniMuhammad-h3e
    @SaniMuhammad-h3e 11 місяців тому

    Masha Allah manufofinku na,alkairi Allah ya tayaku baiyanawa masu kallo Allah ya sa sufahimta

  • @TassiouTsuke
    @TassiouTsuke 11 місяців тому +1

    Gaskiya malan umar hachumu yakata kadan ki chawara alahaji❤ matawa❤❤

  • @AmoukouAgaboraghichirif
    @AmoukouAgaboraghichirif 11 місяців тому +2

    Aslm Oumar hachim ainsi vos acteurs vraiment il est le temps de découvrir Alio

  • @abdullahiaminu103
    @abdullahiaminu103 11 місяців тому

    Allah yayema director aminu s bono rasuwa,wato directer na biyu bayan rasuwan nura mutapha waye, Amma ni Banga Kun nuna taaziyya irin yanda kuka ma nura ba, sannan baku sa hotan rasuwan shi irin yanda sauran series suka sa

  • @inoussainoussa5592
    @inoussainoussa5592 11 місяців тому

    Aslm Ranka Ya Dade Amincin Allah Ya Tabbata Zuwa Gareka Ina Bada Gaisuwata Zuwa Gareka Masoyin Manzon Allah S A W ❤ Ubangiji Allah Ya Kareki Gabanku Da Bayanku Wlhy Ina Sonku Sosay

  • @asatv9843
    @asatv9843 11 місяців тому

    Umar Hashi ina tambaya Dan Allah ya haryan zu ba,abaiyana dan mata wale ba

  • @abdullahimudassir9590
    @abdullahimudassir9590 11 місяців тому +1

    Assalamualaikum
    Me yasa ake dadewa a guridaya episode 1 kamar ana rabashi gida 5

  • @AminuAbubakar-xc4cc
    @AminuAbubakar-xc4cc 11 місяців тому

    Masha Allah yataimaka yabada muna jiran izzarso takun farko muga yadda zata kaya aciki

  • @nazirouabdoulaziz6492
    @nazirouabdoulaziz6492 11 місяців тому

    Macha Allah
    Min gamsu da bayanan ka

  • @malachirimamkanati9430
    @malachirimamkanati9430 11 місяців тому +2

    you are doing good, can't wait to see you back.

  • @jibrinmiskir
    @jibrinmiskir 11 місяців тому

    Masha allah ina imuku fatan alkairi allah ya kareku da shrrin ma shar ranta

  • @naimunaibitofa2920
    @naimunaibitofa2920 11 місяців тому

    Masha Allah
    Mlm Tanbaya zanyi ni,sunana Na, imu liman Tofa

  • @Saydou182
    @Saydou182 11 місяців тому

    Masha Allah Allah yakara muna son fiyayen halitta annabi Muhammadou sallallahu alaihi wasalam

  • @KhalifaKsMuhammad-bn2kf
    @KhalifaKsMuhammad-bn2kf 11 місяців тому

    To Umar Hashim Allah ya taimakemu Baki daya snn gsky ni Ina so akawo karshen jibrin awannan karon Kuma yaushe Aliyu na gsky ze bayyana

  • @Hajiyazulfa12
    @Hajiyazulfa12 11 місяців тому

    Macha allah muna tare💝🇳🇪

  • @samailamusa-b8q
    @samailamusa-b8q 11 місяців тому

    Ni matsala na shine yakamata ainihin aliyu yafito sannan Lamar kullum karya ke nasara ba gaskiya ba tunda har yanzu asirin hajiya Sarah Bai tunuba da su jibrin

  • @you-c6x
    @you-c6x 11 місяців тому

    Macha allah hakane Oumar hachim

  • @MaryamAli-nr4gx
    @MaryamAli-nr4gx 11 місяців тому

    I'm so love u movie oumar and All too

  • @SouleyChamsou
    @SouleyChamsou 11 місяців тому

    اللهم صل على المنصوف والجود والكرم سيدناوحبيبناومولنامحمدصلي الله عليه وسلم ماشاء الله

  • @MohamedHafis-y7l
    @MohamedHafis-y7l 11 місяців тому +1

    Macha Allah soyaya annabi mouhamadou❤❤❤❤

  • @yusufnadabo840
    @yusufnadabo840 11 місяців тому

    Masha Allah, Allah Ya qara basira

  • @hamzadayyabu5068
    @hamzadayyabu5068 11 місяців тому +1

    Ni dai dan Allah karkabar ma aikata❤❤❤

  • @Mourtalaisahisah
    @Mourtalaisahisah 11 місяців тому

    Aslm malan lauwan Ahmed Allah ya kara Basira mungode sosai da Abunda kake kawomana muna karuwa kuma muna iliman tuwa sosai amma inada taibaya suwadan nan matan ake nunawa azaune kodayaushe minene ma'anar nunosu harma ana nunosu suna Ludo Dan Allah ina tai Baya allah kara Basira malan lauwan ahmed

  • @HassanAbdullahi-dj6vd
    @HassanAbdullahi-dj6vd 11 місяців тому

    Slm masha Allah mon godi sunana hassan rodi da ga masaka allah kara budi basira