Shirin Izzar so Sun Baro wata Sabuwan Zance Bn Al-Qasim Ya Aikawa Lawal Ahmad Zazzafan Sakon Gyara..

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 65

  • @BabanNaja-d9r
    @BabanNaja-d9r 6 місяців тому

    Masha Allahu wannan gaskiyane Malan Allah yasa mudace ameen

  • @bachirbachir-tu8fbNiger
    @bachirbachir-tu8fbNiger 6 місяців тому +3

    جزاك الله خيرا 💞💞💞

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 6 місяців тому +2

    Gaskiyyane malam Allah yasaka da alkhairi Allah yasa yakaigareshi Allah yasa mugyara

  • @RaiyanaYussif
    @RaiyanaYussif 6 місяців тому

    جزاكم الله خيرا وجعله في ميزان حسناتكم

  • @SaniMuhammadMuhammadsani
    @SaniMuhammadMuhammadsani 6 місяців тому +2

    Masha Allah Allah Hafiz malam

  • @AbdollaharunaDuniyakura
    @AbdollaharunaDuniyakura 6 місяців тому +3

    Allah ya shiryeku ku yen izzala masu neman fitina

  • @SalisuAlhausawi
    @SalisuAlhausawi 6 місяців тому

    Allah wadaran ka makiyin Allah makiyin ANNABI S A W

  • @SalissuBashirmagagi-pu6ql
    @SalissuBashirmagagi-pu6ql 6 місяців тому

    Yan izala karshen tada fitina ne a duniya duk abinda mutun yayi idan ba Dan izala bane sai godiya kawai Allah shirye mu

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 6 місяців тому

    Allah ya halicci duniya ne don Annabi Muhammadu. Ko kanaso ko bakaso haka abin take. Saidai ku mutu shegu maqiya annabin Allah. Shegu tsinannu

  • @edrissousseni9968
    @edrissousseni9968 6 місяців тому +3

    Shari bidiha kenan

    • @shamsuddeensaleh482
      @shamsuddeensaleh482 6 місяців тому

      Wannan wawan kai ko rubutu me kyau ma baka iya kazo ka tsoma bakin ka a harqar ilimi.

  • @banamodu3363
    @banamodu3363 6 місяців тому +3

    In baa wautaba wai an hallacemu don manzon Allah ba don ibada aka halicce mu ba

  • @HafsatMd
    @HafsatMd 6 місяців тому +4

    Gaskiya banji dadin comments din wasuba.
    Ya kamata muzam masu girmama malaman muh walau na izalah ko na darika wallahi mufarka mudena zajin malumanmuh ah duk inda gaskiya tazo garemu muh
    Amsheta batare dayin Dubih da malamin Dan Izalane ko darika ita Gaskiya dayace daga qinta Saibata sannan malamai Su sukagaji annabawah.
    Sudin haskene agaremuh.
    Sune duniyar muh.🤩🤩😍😍

    • @ibrahimisawaumar6583
      @ibrahimisawaumar6583 6 місяців тому

      Sayyida ma'awiyyah shikuma Sayyidana Hassan ka kirashi ko girmamawa Babu shiyasa kullum daga maganar ku muke gane Inda kuka nufa Allah yayimana katangar karfe tsakaninmu da kai.

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 6 місяців тому +4

    Allaah ya halicce mu ne don mu bauta masa kuma babu inda Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam yace saboda shi Allaah ya halicce mu. Ko wani jahili sai ya dunga saka baki a cikin addini, saboda an raina addini.

    • @shamsuddeensaleh482
      @shamsuddeensaleh482 6 місяців тому

      Toh ai ba karatu kayi ba bare kasani. Nassin Al Qurani ya nuna hakan. Idan kanaso ka sani ka koma makaranta ka koya. Ka daina bin malaman social media. Kuma ko ka yarda ko baka yarda ba, an halicce ka ne don Annabi saidai ka mutu da baqin cikin rashin yardan.

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 6 місяців тому

      ​@@shamsuddeensaleh482a'a ala gafata malam, menene hujjanka na cewar an halicci mutun ne don annabi? Amma kaga ga hujja karara a alqurani Mai girma cewar an halicci mutane da aljanune don su bautawa Allah, Amma Babu inda aka ce an halicci mutanene don annabi,sai ka kawo inda aka ce haka.

    • @ishaqibrahimyerima3591
      @ishaqibrahimyerima3591 6 місяців тому

      Dan uwa Abdullahi, kada ka biye jahilin da ko hukunce hukuncen tsarki da alwala bai sani ba.

    • @shamsuddeensaleh482
      @shamsuddeensaleh482 6 місяців тому

      @@ishaqibrahimyerima3591 Qattin Jahilai kam ai saika je Dutseñ tanshi zaka gansu a cike ko Gwallaga. manyan kenan, qananun kuma gasu nan muna fama dasu a comment section.
      Wani abinda kuka kasa ganewa shine, duk yanda kukayi saboda ragewa annabi daraja da sunan tauhdin '_qarya', bazaiyuyu ba, mu kuma bazamu gaji da attacking inku ba. Damuwar kane idan ka kirani Jahili koma wani abu daban, amma indai akan annabi ne, toh idan zakuyi sau dubu sai mun gurje muku baki sau dubu. Shine kawai. Wallahi a shirye muke daku matsiyata.
      Qarfi da yaji an koya muku raina annabi da wayo da rashin ganin girman shi, duk da sunan Tauhidi. Wawaye kawai. Dama annabi ya fada mana sifofin ku ai tsinannu

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 6 місяців тому

      @@shamsuddeensaleh482 Allah sarki jahili wannan abun da kayi bashi da ban banci da makahon da Bai San gariba kuma ma bashi da Dan jagora da zai nuna mishi hanya, amma banyi mamakiba, malamankuma sun fadi abunda yafi haka, Kuma duk wannan babatun da kakeyi da zagi ba fa mu kake zagiba shiyasa ka zama makaho abun tausayi wallahi manzon Allah da ya fadi wannan maganar da sahabbansa masu albarka da suka ruwaito hadisin su kake zagi Kuma baka da hujja akan haka,a har kullun mu Muna Baku shawara komawa makaranta don ku San makamar addini ba ku tsaya Kuna makauniyar soyayya ba. A kokarin kin gaskiya sai a kore hadisin da ya inganta, yanzu kai Dan darika Dan bidi'a Ina ruwanka da iyayen manzon Allah SAW? Kuda Baku yarda manzon Allah mutunne kamar kowaba, kuda kukace an halicci manzon Allah SAW da haske ne, to inko hakane kaga kenan ba mutanene suka haifi manzon Allah ba. Saboda haka kuda malamanku baima kamata ku shiga wannan maganar ba kajiko jahili, ka sake tunani Kuma ka dawo cikin hankalinka ka fita daga dimuwa da wadannan miyagun malaman Nan naku suka saku.

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 6 місяців тому +4

    Wama khalaqtul jinna wal insa/ Allah be halicci mutum da Aljan ba sai dan mu bauta masa
    SURAH ADH-DHARIYAT AYAT 56 (51:56 QURAN)
    Mlm ka manta baka fassara ba. Jazakal-lah Khair

    • @shamsuddeensaleh482
      @shamsuddeensaleh482 6 місяців тому

      "Wama arsalnaka illah Rahmatan lil Alameen"
      Bamu turo kaba sai don ka zama jin kai(Rahma) ga dukkan bayi. Ba zallan alunmar shi ba, duk duniya ake nufi. Haka Allah yace.
      Kuma akwai wani Rahma ne daya wuce Musulinci? Tohh Annabin kuma shi yazo da Musulincin, me dauke da Azumin ka da Al Quranin, da duk wani abin da kake taqama dasu a musulincin. Annabi ne yazo maka dashi. Don haka Annabin nan shine abinda ake nufi a chan. Da babu shi baka Isa kasan yadda ake sallah da zakka da aikin hajji da azumi da duk wasu ayyukan Alkhairi ba. Don haka annabi dai shine silar abinda kuke wani kumfan baki kuna yi masa rashin kunya akai. Marasa mutunci kawai.

  • @IliyasuZamfara
    @IliyasuZamfara 6 місяців тому +1

    Wannan malami wawa stinane ne Allah ya shiryeka Allah kasa kagane gaskiya

    • @Abdulazeez-8935
      @Abdulazeez-8935 6 місяців тому +1

      Uwarka ce tsinan na

    • @IliyasuZamfara
      @IliyasuZamfara 6 місяців тому

      @@Abdulazeez-8935 shikukagada ga iyayenku Allah ya shiryeka wawa jaki dukan shaho Dan wawanya stinane kukafurta iyayen Annabi Muhammadu S A w Kuma Allah ya kada iyayenku wutar jahannama

  • @laifihanjine1428
    @laifihanjine1428 6 місяців тому +2

    Lawan Ahmed indai akan mgnr Allah ne ko Annabi bai yarda yayi kuskure ko kuma bai sani ba

  • @ahmedguza825
    @ahmedguza825 6 місяців тому

    Dama kace Sayyidina Hassan

  • @khadijaabdullahi5607
    @khadijaabdullahi5607 6 місяців тому +2

    Ku daina zagin malamai pls sbd zakuyi bayani a lahira wlh,ka fadi alkhairi ko kayi shiru

  • @hafizmuhammadalhajiraji152
    @hafizmuhammadalhajiraji152 6 місяців тому +1

    Tabbas An hallita mutum da duniya da lakhira, da Aljannah da wuta, da Rana da Wata da Malaiku .. Domin ANNABI MUHAMMADU RASULILAHI SWA,,, yazo cikin Attaura Allo na farko zuwa na biyu,,, duk Wanda yake masanin Attaura yasan Haka ,, Sai dai Wanda Bai sanin baa,,,, ALLAH YA KARAMA ANNABI MUHAMMADU SWA DARAJA..صلى الله عليه و على ءاله وصحبه اجمعين صلى الله عليه و على ءاله وصحبه اجمعين

    • @audusaidu5495
      @audusaidu5495 6 місяців тому +1

      Attaurah kuma???
      Dama attaurah ne aka saukarwa Annabi muhammadu ( S.A.W ) ba Qur'ani ba???
      To idan ba haka ba, ana maganan wahayi na karshe ( Al'qurani ) menene ya kawo maganan Attaurah Wanda aka saukarwa Annabi Musa ( A. S )?

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 6 місяців тому

      @@audusaidu5495 Gsky kan kuma iya nation dinsa

  • @admz5513
    @admz5513 6 місяців тому +1

    A Hakan da kayi yayi dai dai amma da kakirashi ta number waya zai fi amfana

  • @admz5513
    @admz5513 6 місяців тому +1

    A Hakan dakada fada yai dai dai Amma da

  • @AbdaDaninna
    @AbdaDaninna 6 місяців тому +2

    Izala kenan dama nasan inda zaka magana saboda yace ayyi duniya dan annabi 😂 ikon allh to ay Allah yace yayi duniya dan mu mutane ko .amma shi kayarda

  • @ibrahimmusa3873
    @ibrahimmusa3873 6 місяців тому +1

    Jihilchi mugun chiwo Allah kashiryi yan fim

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 6 місяців тому

    Babbar nasihar da ya kamata kayi ma wannan dan film din shine ya koma makaranta ka tsaya kana kokarin nuna cewa ai ya kamata ya kiyaye sabida duniya tan kallonsa sabida sanaar sa waye waye wannan nasihar bazata shige shi ba sai kayi mishi da yaren da zai fi ganewa, in ba shiba jahili da bai san komai ba banda fasikanci da sunan sana'a har yana da bakin magana wai don Yana ganin wai anci mutuncin manzon Allah SAW har da wani kukan munafunci, jahili bai saniba kuma bai san bai saniba, Allah ya sauwake .

  • @Oumarkaifilingué
    @Oumarkaifilingué 6 місяців тому

    Dama Yan film jahilay n'a mumusani Yan bidia né

  • @khairat25
    @khairat25 6 місяців тому +1

    Izala kadirci izala guba izala hasada

  • @auwalsuleiman6877
    @auwalsuleiman6877 6 місяців тому +2

    Kasan Ba Wani karatu sukeyiba . yawancin yan Darika wallahi Jahilai Dakikai Ne! Kawai Dazaran Anyiwa mutum Gyara sai kufito kuna zagin mutane Saboda Son zuciya Da wawanci;

  • @nurarabiu-vh8ow
    @nurarabiu-vh8ow 6 місяців тому

    qarya kake danhau duniya dan Annabimmu akayita,kuma dakake misali da shugaban qasa da matemakinsa hakan yayi dalili kuwa menene abinda shugaban qasa zayyi wanda matemakinsa bazaiba

  • @SmilingFoliage-lk5ws
    @SmilingFoliage-lk5ws 6 місяців тому +6

    We were created to worship, Allah, not because of Rasulullah. We love the holy prophet, but i dont believe that were crated because of Him

    • @grantgrant1884
      @grantgrant1884 6 місяців тому

      Who brought the Islam to us and who is worshiping the prophet Muhammad S .A .W

    • @shamsuddeensaleh482
      @shamsuddeensaleh482 6 місяців тому +1

      Who taught you how to worship Allah? Who brought the Quran that teaches you how to pray?. What do you think would have happened if the holy prophet wasn't sent to you? He is the source for all the light you see in the world now. And he will be a source of light to the entire world even on the day of Judgment. Prophet Muhammad is sent to mankind to be a light in our lives.

    • @SmilingFoliage-lk5ws
      @SmilingFoliage-lk5ws 6 місяців тому

      @@shamsuddeensaleh482 Before Allah sent the prophet, there was worship. Even Nabiu Adam was a muslim.

    • @shamsuddeensaleh482
      @shamsuddeensaleh482 6 місяців тому

      @@SmilingFoliage-lk5ws Even Nabiy Adam knew there will be his superior that will emerge and that is Prophet Muhammad (SAW). And he knew he was a representative of what the Last prophet will come with. Adam (AS) was sent to only his people, not the whole world, likewise the rest of the Prophets, but prophet Muhammad is sent to the entire world. And all other prophets were a representatives of his message before his coming.

    • @SmilingFoliage-lk5ws
      @SmilingFoliage-lk5ws 6 місяців тому

      @@shamsuddeensaleh482 We all accept that Nabiu Muhammed is the greatest, but to say that humans were created because of Him, is out of context. Allah created us solely to worship him.

  • @Aabdulrasheed6471
    @Aabdulrasheed6471 6 місяців тому +1

    A a dan uwa Lawan Ahmad karatu aka fasara
    Kaima kawo karatu kafasara

  • @AdaIssouffou
    @AdaIssouffou 6 місяців тому

    Shigiya izala wawa

    • @ASADULISLAMTV
      @ASADULISLAMTV 6 місяців тому +2

      Ba Hujja kenan

    • @mudansirmuhammed866
      @mudansirmuhammed866 6 місяців тому +1

      Kaji wanijahili yanazagin izala ahlisuna da darika da izala agurin alla musulincineaddini gwaramasusumbikoyarwar annabi yan izalar

  • @hafizmuhammadalhajiraji152
    @hafizmuhammadalhajiraji152 6 місяців тому +2

    Babu shakka an hallita mutum da duniya da lakhira Domin ANNABI MUHAMMADU SWA... Ya kamata mu zamo masu zurfin ilimi ,,, Idan ALLAH ya ce ya halitta mutum Domin a bauta mashi ,, Haka ne yanada iko ya fada cewa sababin hallita duniya da lakhira da mutum da Aljannah da wuta etc duk anyi su Domin ANNABI MUHAMMADU SWA ,,, Kamar yanda yazo cikin Attaura Allo 1...
    ياموسى لولا محمد ما خلقتك ولا خلقت خلقا ولا اليل ولا النهار، ولا الجنة ولا النار.. ولا الشمس ولا القمر...ولا الملىكة ولا ولا...
    Da ANNABI Musa ake wanan maganar ,, ba domin ANNABI MUHAMMADU ba da baza hallice ka ba👈, da baza hallice Malaiku ba, da baza hallice Aljannah ba, da baza hallice duniya ...etc... Muje mu karanta Attaura Allo 1,,, mu dai gaddama ,,, rashin zurfin ilimi shi ke kawo gaddama... ALLAHU ya Kara ma ANNABI MUHAMMADU daraja

  • @AbdulmuminiMustapha-t7g
    @AbdulmuminiMustapha-t7g 6 місяців тому

    Wanna fa ba malami bane Dan iskane kawi

    • @PrinceSanusiblack
      @PrinceSanusiblack 6 місяців тому

      Mallam a kiyaye dan sori basa ga bawa

    • @usmannasiru3794
      @usmannasiru3794 6 місяців тому +1

      Kai Kuma malami ne ko hmm ko mahaifinka Bai Kai almajiransa sani ba shashasha

  • @sulemanabdullahi1917
    @sulemanabdullahi1917 6 місяців тому

    Wannan mutumin jahiline Dan Uwarka....Allah ya hallacci Duniya da lahira Dan Manzo SAW Amma bawai Dan ka bauta wa Manzo Saw ba....Hakan Yana Nuna Maka girma da Darajar Annabi Saw ne.........Ku dabbobi jahilai ai gwara ma Dan drama dakai...Shegu Masu gajerun waddo

  • @sahiroutafarkimahamanemans768
    @sahiroutafarkimahamanemans768 6 місяців тому

    BA A DAFU BA AN KONE. AN NUNA GIRMAN ANNABI, KA FITO KANA SURUTU DA JAHILCI