Rikicin Zargi samun Gidan Liwadi da madigo da zina A kano da bauchi,. Dr abdallah da Yar tiktok.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 41

  • @RkNigeroi
    @RkNigeroi 2 місяці тому +2

    A dai ji tsuron Allah Dr cewa yayyi atambaychi amma naji sunce sun gayyato wasu amma ina suka sami sunnan wannan hôtel

  • @rukaiyahassan4823
    @rukaiyahassan4823 2 місяці тому +3

    Bauchi babu irin wannan gidan saidai kano Dr yayi kuskure ya ambaci bauchi gsky mu yan bauchi bamuji dadin wannan maganar ba😢😢

  • @Frdoes
    @Frdoes 2 місяці тому +2

    Innalilahi wa inna ilehi rajiun mundhiga ukku Allah yakawo mana mafita wllh duk Mai Saka hannu acikin wan nan Abu ubangiji Allah ya isa wllh dabala Ie sai anfisata ubangiji 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 2 місяці тому +1

    INNALILLAHI.WA.INNA.ILAIHIRRAJIUN TARE SUKE TAKWABE MUSU NE

  • @JamilaAliyu-u9e
    @JamilaAliyu-u9e 2 місяці тому

    Innalillah wanna ina ilaihi rajiun

  • @AdamuDahiruAbubakar-n6x
    @AdamuDahiruAbubakar-n6x 2 місяці тому

    Inna lilahi wainna ilaihi Raju u Allah Y Kawomana Karshe wanna macifa

  • @salafi5018
    @salafi5018 2 місяці тому

    Allah kawomana Sauƙi Irin wannan Abu shike janyomana Bala'i

  • @mahamadumoussa6919
    @mahamadumoussa6919 2 місяці тому +1

    Allah ya kyau ta

  • @bigbomtv3160
    @bigbomtv3160 2 місяці тому +2

    Allah wadai da wanan halin da bauci da kano wlh baza a fadi gsk buncike ba bada akwai cctv ba a lokacin yakamata a Duba cctv ba sai ankirawo shuwaga banin hotel din ba amman yanzo lamari ya bace wlh ba

  • @sadeeqsani9587
    @sadeeqsani9587 2 місяці тому +2

    Toh ai gaskiya yadda take mentioning sunayensu kasan tare suke, Allah ya kyauta

  • @LawaliMaïga
    @LawaliMaïga 2 місяці тому +1

    Gaskiya allah yakawo sauki

  • @salafi5018
    @salafi5018 2 місяці тому +1

    Shuwagabannin Nageria Sukeyin Gyara Hin Allah Yasa da gaske kuke

  • @BaralabaCikaji
    @BaralabaCikaji 2 місяці тому

    Akwai wata a kasa dama yan bid'ar Bauchi sundade suna zagin Abdallah gadon kaya kuma yanzu ma cinne sukai masa makircine

  • @bashirrabiu-x8e
    @bashirrabiu-x8e 2 місяці тому +2

    Hukumar Bauchi tayi bayani na hankali.

  • @mouktarabdal8403
    @mouktarabdal8403 2 місяці тому

    Hum ai ba abun mamahki bane

  • @mohammedibirahim2248
    @mohammedibirahim2248 2 місяці тому

    Allah yashirya

  • @A.T.M4731
    @A.T.M4731 2 місяці тому +2

    Abu aisha Allah yasakama da alkhairi shawarar dakabayar da malan yayibincike da baisamu kansaa wannan fitinanba Allah yasamu gyara inamaka fatan alkhairi.

  • @islamusman1120
    @islamusman1120 2 місяці тому

    Mlm bai kama sunan hotel ba ya akayi kuka san hotel din kuma shi mlm Abdullah bai tuhumi gwamnati da mutanen bauchi ba da gwamnatin tarayya yake akan signing na smoa kada hakan ta bata muku rai kuduba Allah kuyi alqalanci na gaskia.

  • @هدىمحمد-غ7د9ط
    @هدىمحمد-غ7د9ط 2 місяці тому

    Garin ka tonawa wani asiri sai ka tonawa kanka

  • @tomatkarote551
    @tomatkarote551 2 місяці тому

    😮😂😂😂

  • @saidumusa604
    @saidumusa604 2 місяці тому

    Bacinya ba kafar baya, indai ana badala agidan abi sannu ahankali zargin datayi da luwadi da madigo za asamu,saidai bataciki gayyatan ta akeyi karya ne Yaya tayi tasan Wanda ta ayyanasu Ina ba member daga cikin suba.

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 2 місяці тому

    Wannan ai basabun abubane

  • @BaralabaCikaji
    @BaralabaCikaji 2 місяці тому

    Nigeria dai na lura dan iska shine me yanci tunda ba son gyara kasar akeyiba yanzu har akwai wanda zaice ba'a luwadi a kasarnan ko madugo

  • @A.T.M4731
    @A.T.M4731 2 місяці тому

    Miliyan uku a wata aikasamu hujjan qaryatawa miliyan uku Mai aikin hotel sukuma shuwagabannin hotel damasu alfashan nawazaa basu a wata adaiji tsoron Allah

  • @sahalsaidabdullahi3089
    @sahalsaidabdullahi3089 2 місяці тому

    Gaskiya matanan ba Abu mamakibane tanada alakadasu dan bayananta ya nununa bakaramin sani taimusuba Allah kashiryamu

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 місяці тому +2

      A gidan ma take kwana har abinci su suke siya mata naje har. waien. ja. samu cikakken. bayani daga makwafta sun santa ta sansu su makwaftan wallahi wannan shine. gaskiya

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 місяці тому +1

      gidan maza ne

    • @mouktarabdal8403
      @mouktarabdal8403 2 місяці тому

      ​@@abuaishaalfurqanhum idan mafadin zance mahau kacine TOH ai majiyin ba mahau kaci bane Allh ya chir yamana zuria

  • @lurwanuhamza8514
    @lurwanuhamza8514 2 місяці тому +2

    Ni banji inda malam ya ambaci sunan hotel din ba amma naji an ce an gayyato masu hotel kenan an san su

    • @RkNigeroi
      @RkNigeroi 2 місяці тому +1

      Allah ya sakama da alheri ga mai hankali ba amma su taya sukasan wane hôtel ne

  • @LawanAshiru-c3e
    @LawanAshiru-c3e 2 місяці тому

    Ta ya akwai tasan sunayen su daga zuwa ɗaya ???

  • @rukaiyahassan4823
    @rukaiyahassan4823 2 місяці тому

    Gsky mu yan bauchi state bazamu yafe wannan sharrin da Dr abdallah yamana ba😡😡

  • @rukaiyahassan4823
    @rukaiyahassan4823 2 місяці тому

    Dama kowa yasan Dr abdallah ya iya tatsuniya amma wannan karyan banza ne kowa yasan bauchi garin addini ne kuma Allah saiya saka mana🤦🙅😡

  • @abdouhalilou-r8x
    @abdouhalilou-r8x 2 місяці тому

    daman irin wannan tunda sunji zasu ɓoye komai kaga ko ba komai mahukunta zasu sa tsaro

  • @BabanIbrahim-mx9tx
    @BabanIbrahim-mx9tx 2 місяці тому

    Karya yakeyi no sense