Jazaka-Allah khairan Sheikh Abu-Aisha. Wannan huduban ta tsumani wallahi. Allah Ya sakama Sheikh Barrister Ishaq da alkhairi. Yakmata ayi ta yada wannan video.
Wallahi Addu'ar sai ta fara wucewa da wasu daga cikin manya manyan malaman da suka saki Allah suka kama yan siyasa Dan duk wahalhalun da A'umma muke ciki laifin maamaine ba na yan siyasaba Malamai sunzabi qwadain amaimakon gaskiya
Gaskiyan ka mallam.
Allah Ya taimaka, Ya kuma saka da alkhairi.
Gaskiyane malam Allah kara fasira malam
Allahumma ameen yarabbal alameen yan siyasa musulmai subada himma sujitsoran allah sugyara halayansu saboda musulmai sudinga fita takara muna za6arsu domin samun cigaba amusulinci malam munagodiya allah yasaka da alkhairi
Jazaka-Allah khairan Sheikh Abu-Aisha. Wannan huduban ta tsumani wallahi. Allah Ya sakama Sheikh Barrister Ishaq da alkhairi. Yakmata ayi ta yada wannan video.
amin
Wallahi Addu'ar sai ta fara wucewa da wasu daga cikin manya manyan malaman da suka saki Allah suka kama yan siyasa
Dan duk wahalhalun da A'umma muke ciki laifin maamaine ba na yan siyasaba
Malamai sunzabi qwadain amaimakon gaskiya
in Allah ya yarda
Wannan gaskiya ne ilaheee ya rabbi shegun azzaluman gwamnati
Ɗan Najeriya kam ya bi Allah kawai, Allah ya sa bakin wahalarmu kenan.
Meyasa gawuna da garo karara ta tabbata sunyi sata amma kafito kana basu kariya. Saboda kanada sa6ani da wasu kai kuma dan Apc ne