Gaskiya dai indai abba ya taba masarautun nan to an lalata harkar sarauta a kano kuma babu technology a cikin hakan😅😂😊. Allah karya bashi ikon hakan kuma zai janyowa kansa bakin jini.
Shima Sunusi jikan sarkin Kano Sunusi ne Sarki Sunusi 1 Kuma yayan Ado bayero ne Kuma waye yace maka mama tayi magana akan batun da Yan gari basa bukata ? Muma Yan garin Kano ne ba baki bane, Kuma muna goyon bayan rushe sarakunan bogi a Kano mu koma tsohon tsari na sarki daya a kano, Kuma sarki Sunusi is coming in Sha Allah, ko kuna so ko ba kwa so alfarmar annabin rahama
Gaskiya ce kamar yadda kake magana akan ta muma dole muyi ta mal yakubu tabbas kana da kamata gaskiya cikin lamarin ka Amman ka sani shine akan wannan babu zanso ka dauki matsayar bada shawara dalilin kuwa siyasa ta cutar da abubuwa da yawa musamman a cikin garin kano irin zargi da ake yiwa sunusi irin sa ake yiwa Aminu nacin dunduniyar mai mulki ka San wannan babban laifi ne a wurin mai mulki gaskiya ina tausayawa Abba na gamsu tabbas yana san kano dama Al ummar garin yana burin yaga yayi komai bisa cancanta wanda kaima shaida ne A nawa ra ayin idan tsohon sarki da saban sarki duk sunyi kuskure ai ba sune kadai yaya a gidan Dabo ba akwai wasu sai a dauko su a basu sannan aja hankalin wurin dale cire na baya dan su kiyaye idan akayi hakan kowa zai huta A karshe ina yi maka fatan alheri a duk inda kake tsare gaban ka dama bayan ka sako daga mai kaunar tun kana gidan radio pyramid lokacin kuna tare da zilyadaina sidi Mustafa karaye
To kai yakubu musa fagge maganar wa zai dauka maganar kwankwaso ko maganar mahaifiyarsa ko kuma maganar ka dan Allah yakubu Babu ruwanka a harkar fada ka tsaya a matsayinka na dan jarida
Hi sinusi Lamido meyayi aka cirehi
Duk Dan azziki yanabarin halal Dan kunya kwankwasawa ramuwar gayya sukazo ba mulkin kanawa dankawo chigababa chore wayannan sarakai tamkar wulakanta masarautun Janine da arewa bakidaya yankudubasa irinwannan shimen nawulakanta masarautunsu
Gaskiya dai indai abba ya taba masarautun nan to an lalata harkar sarauta a kano kuma babu technology a cikin hakan😅😂😊. Allah karya bashi ikon hakan kuma zai janyowa kansa bakin jini.
Wannan ra'ayin ka kake fada
Shima Sunusi jikan sarkin Kano Sunusi ne
Sarki Sunusi 1 Kuma yayan Ado bayero ne
Kuma waye yace maka mama tayi magana akan batun da Yan gari basa bukata ? Muma Yan garin Kano ne ba baki bane, Kuma muna goyon bayan rushe sarakunan bogi a Kano mu koma tsohon tsari na sarki daya a kano, Kuma sarki Sunusi is coming in Sha Allah, ko kuna so ko ba kwa so alfarmar annabin rahama
Masha Allah,inatare dakai nima banason ataba masarauta ,Muna yn gaba gaba wajen bawa gwammantin Abba goyon baya Amman abar masarauta kodon darajar mahaifinsu
Sai an taba su
Wani ya saka Matarsa a siyasa wani kuma gyatumarsa ya saka siyasa.
Allah ya kyauta
Gaskiya ce kamar yadda kake magana akan ta muma dole muyi ta mal yakubu tabbas kana da kamata gaskiya cikin lamarin ka Amman ka sani shine akan wannan babu zanso ka dauki matsayar bada shawara dalilin kuwa siyasa ta cutar da abubuwa da yawa musamman a cikin garin kano irin zargi da ake yiwa sunusi irin sa ake yiwa Aminu nacin dunduniyar mai mulki ka San wannan babban laifi ne a wurin mai mulki gaskiya ina tausayawa Abba na gamsu tabbas yana san kano dama Al ummar garin yana burin yaga yayi komai bisa cancanta wanda kaima shaida ne
A nawa ra ayin idan tsohon sarki da saban sarki duk sunyi kuskure ai ba sune kadai yaya a gidan Dabo ba akwai wasu sai a dauko su a basu sannan aja hankalin wurin dale cire na baya dan su kiyaye idan akayi hakan kowa zai huta
A karshe ina yi maka fatan alheri a duk inda kake tsare gaban ka dama bayan ka sako daga mai kaunar tun kana gidan radio pyramid lokacin kuna tare da zilyadaina sidi Mustafa karaye
Dakarfin ikon Allah sai ancire aminu kawai muna tarada malamin sarki ancireshi ankawomana jahili😊
To kai yakubu musa fagge maganar wa zai dauka maganar kwankwaso ko maganar mahaifiyarsa ko kuma maganar ka dan Allah yakubu Babu ruwanka a harkar fada ka tsaya a matsayinka na dan jarida
Wannan gaskiyane
Maganar gaskiya zai dauka ko tawacece shine magana kawai
Wnn gaskiya ne Yakubu a rinka hanklatr da masu mulki in kaine yau ba kaine gaobe ba
Ka shiga kuma hurumin da ba naka ba.
Malam Yakubu kaso katakurawa kawu fa
In Allah yayarda se an saukesu da girman Allah da ikon Allah
In Allah yayarda se an saukesu yakubu
Allah yakara kareka
Masha Allah
yanzu dai ba zaka karasa mana labarin wayarka da dan tsagin makakku ba kenann
❤❤❤❤❤
Masha Allah. Mu na tare.
Yanzu yakubu munasan ka karasa mana shiran da kukayi da honorable kawu sumaila akan shiranku najiya akan wani alkawarin maja akan shari ar Abba
Gsky ta tsaya a Gwalman house 🤣🤣🤣
Allah ya sauqaqe.
Abba kadai duba Amma daman mu munsan an tsayar dashine domin ramuwa
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Yakubu kai fa mun San ba munafiki bane yawane
Sanusi is coming insha allah
Yakubu Musa Fagge
Ai tunda ya tsallake Suprimu sai abinda aka gani kuma