ANYAKA TA TASHI BATUN CIRE SARKIN KANO

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 11 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 86

  • @atikuadamkolo1159
    @atikuadamkolo1159 4 роки тому

    Hmmm maganansa hakane, Sai gaba zamuga illan

  • @salitv9781
    @salitv9781 4 роки тому

    MALAM kadda kabata nyawun bakinka akancewa buhari yasabaki, sabida shi buhari dashi ake duk wani munafuci bawani wai baisaniba kawai shide batausayin talakawabane agabanshi kawai burinsa yakeso yacimma , my talakawa Allah ya isammu da duk wani shugaba Wanda yaci amanamu kuma Allah said yasakawa kowa, amatsayinsa nashugaba yace baruwansa wannan yace kowa yamulki Kansas kenan to yasauka akan mulkin man haba kasata Nigeria ajitsoron Allah ko mukan samu dacewa wajen allah.

  • @asla640
    @asla640 4 роки тому

    Ancire sarki adaidai domin yanzuba zai samu damar fedemana gaskiyarda halinda gwamnatoci suke na yin watanda da dukiyar talkawa,fighting lamido

  • @evangelistmalcom7961
    @evangelistmalcom7961 4 роки тому

    Yanzu dai sai anada sarki sunusi ya zama sarki uban magana na daya a nigeria. Tunda ba'a taba sarki me yoyon baki irin wannan tsigaggen sarkin ba.

  • @uzairusamaila1219
    @uzairusamaila1219 4 роки тому

    ALLAH yasa haka yafi zama alkhairi kuma yan uwa muyi hakuri mulki na Allah ne shi ya ba sanusi lamido sanusi ll kuma shi ya karba sabo da haka muyi hakuri mubarwa Allah

  • @fatimahabubakar3967
    @fatimahabubakar3967 4 роки тому +1

    Gaskiya Kai Allah yasamu dace

  • @afnanbashir5772
    @afnanbashir5772 4 роки тому

    Wannan gaskiya ne

  • @nuraumar4446
    @nuraumar4446 4 роки тому +1

    Dr Allah yakara basika

  • @fatimasulemanzakaria9134
    @fatimasulemanzakaria9134 4 роки тому +2

    Wannan shi ne magana kuma shi ne gaskiya basa sun a fada musu abin da Allah yace

  • @ibrahimmahamadou4434
    @ibrahimmahamadou4434 4 роки тому +1

    Allah zay saka may🙏

  • @ummubraimah8074
    @ummubraimah8074 4 роки тому +1

    Assalaamu Alaikum Naa gode

  • @rakiyaumarusman9036
    @rakiyaumarusman9036 4 роки тому +1

    Bayanda za ayi Buhari ya ce bai sani ba

  • @nusaibaabdulsalam4113
    @nusaibaabdulsalam4113 4 роки тому

    Ubangiji Allah ya saka maka da gidan Aljannah mafificiya. Gaskia dokin karfe.

  • @ahmadhassankano8437
    @ahmadhassankano8437 4 роки тому

    Wawa kawai..to su talakawa kenan ba mutane ba?

  • @suleimanumar31
    @suleimanumar31 4 роки тому

    Anci moriyar ganga........., lokacin daya tona asirin 20 billion ya ragewa Jonathan mabiya ya karawa Buhari ai ba'aga rashin biyyayya ba

  • @ajidaditv7056
    @ajidaditv7056 4 роки тому +1

    Merci 🌹👍

  • @yahayaillah9516
    @yahayaillah9516 4 роки тому

    Allah yasa mudace yasa hakane yafi alkhairi ammadai inna mamakin yadda akecin mutunci mutane masu daraja sabi da sanzuciya kuma abinmamaki wasu dakikan mutane marasa daraja duniya da lahira

  • @hajiapriceless9566
    @hajiapriceless9566 4 роки тому +1

    Gaskia nei ya kamata akai shi Abuja ko Kaduna ko Sokoto. Allah ya kyauta Ameen Summa Ameen 🙏

  • @nurajafar8366
    @nurajafar8366 4 роки тому

    Muna goyon bayan Dr Sulaiman. Ku gaya mana yanda zamu bada gudummawar mu

  • @fatmalshwibs6024
    @fatmalshwibs6024 4 роки тому +8

    Gaskiya kayimagana datadache
    Allah yasaka da,allkairi

  • @daudaalmah3940
    @daudaalmah3940 4 роки тому

    Tahanyar daya shigo tanan yafita wato son zuchiya lokachin da aka nadashi ai bashine jama,a sukesoba son zuchiya kwankwasone kawai yakawoshi kuma son zuchiya tachireshi

  • @ibrahimwee4536
    @ibrahimwee4536 4 роки тому

    Maybe

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 4 роки тому +1

    Oh allah na Allah kakawomana mafita 😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @firdausiabdulkadir702
    @firdausiabdulkadir702 4 роки тому

    Allah yasakamaka sarki

  • @loveu7700
    @loveu7700 4 роки тому

    Wanan gaskya ne. Ya kamata ayi tunani akai

  • @zainabyunusa2213
    @zainabyunusa2213 4 роки тому

    Masha Allah

  • @hajiyasalmababy7702
    @hajiyasalmababy7702 4 роки тому +2

    Yana tare da Allah karkadamu

  • @khadijausman5472
    @khadijausman5472 4 роки тому

    gaskiya ne

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 4 роки тому

    Muyi mashi adua kawai munasanshi ama Allah yafimu sanshi

  • @harunaalhajiabba7193
    @harunaalhajiabba7193 4 роки тому

    cireshi yayi daidai sabida akwai raini

  • @ibirahimaissa2992
    @ibirahimaissa2992 4 роки тому

    Mounga abounda akayiwa sarki akano bakomi yayi hakouri Allah yanaji kouma yanagani daga Niger bamujidadiba abounda akamasa idan basaso yazawna Nigeria moumunaso yadawo Niger saboda sarki allherine akasa kasancewarsa me adini yasan allah Allah yasakamasa bakomye

  • @sanusiabdullahi654
    @sanusiabdullahi654 4 роки тому

    Allah ya sawaka

  • @abusoudais3437
    @abusoudais3437 4 роки тому

    Nigeria ta saké tsari
    Ta hanama gomna cigé rarki

  • @yusufmusa5896
    @yusufmusa5896 4 роки тому

    To Kai Dr take kowa kace Allah ne yachireshi kuma kaxo kana takumfar baki Ashe bakayarda Allah ne yacereshiba idan xakataba kowa kakiyayi shugaban kasa

  • @mustaphamaru3665
    @mustaphamaru3665 4 роки тому

    Dasanin buhari

  • @ummabukar2590
    @ummabukar2590 4 роки тому

    Allah ya saka mishi da alheri ya bi mishi haqqin sa dan Alfarmar Annabi da Al qurani, muna nan da katin zabe mu, Allah ya kawo mu lokaci

  • @mamarameenatu3763
    @mamarameenatu3763 4 роки тому

    Allah yasaka daalkaire Ameen

  • @falaloumaman497
    @falaloumaman497 4 роки тому

    Kafadi gaskiya danbta suleyman 👉kaikuma najib zuwa gaba kagane

  • @fasahachannelshow3685
    @fasahachannelshow3685 4 роки тому +1

    Allah ya saka Mana mu 'yan kano

  • @ibrahimmagaji7941
    @ibrahimmagaji7941 4 роки тому +2

    HAKKUN

  • @ahmedsalemsiyam7506
    @ahmedsalemsiyam7506 4 роки тому

    Slm.fatima.zakaria.basun.maganar.allah.

  • @yamanuzaifa9062
    @yamanuzaifa9062 4 роки тому +1

    Allah saka

  • @aminumbellokaya5280
    @aminumbellokaya5280 4 роки тому

    Haka lamarin yake Allah yayiwa sarki sanusi mafuta ta alkhairi kuma babba

  • @officialoumarnaminuwa2589
    @officialoumarnaminuwa2589 4 роки тому

    kenan ku daranku kuka kula baku damu datalakawaba

  • @abdoulayelawali3468
    @abdoulayelawali3468 4 роки тому

    Ronaldo

  • @rabiourabia2475
    @rabiourabia2475 4 роки тому

    Bahari yaci uwashi

  • @sadatadam7451
    @sadatadam7451 4 роки тому

    Kai muda bamu geda ma mu Ghana mansane balantanama shi

  • @alhlawalnasiha9774
    @alhlawalnasiha9774 4 роки тому +1

    Lahira ba lauya

  • @fulfuldeafrica6714
    @fulfuldeafrica6714 4 роки тому +1

    To Sukuma Mutanen Garin Kauyen Nassarawa da suke aka kauyen Bamutanebane

  • @bdbdbdbdbdbdbdd1487
    @bdbdbdbdbdbdbdd1487 4 роки тому +2

    ganduje dan akuyane

  • @jaguarlion5232
    @jaguarlion5232 4 роки тому

    Irinwanan mutunchi da aka-yiwa sarkin Kano mumunan abune fa! Koma agar Allah da mutanen duniya duka. Mumunan abune fa!

  • @rafiarafeeapeciden8326
    @rafiarafeeapeciden8326 4 роки тому

    Hm idan sunyi ne Dan suwulaqantashi Allah Yana Nan ai ko

  • @ibrahimbellojallaba7522
    @ibrahimbellojallaba7522 4 роки тому +2

    Ai ganduje bashi da imani,wane zai fito zanga zanga a kashe shi?

  • @mussahassane340
    @mussahassane340 4 роки тому

    😢😢

  • @ummabukar2590
    @ummabukar2590 4 роки тому

    Kai dan jarida ka tausasa harshen ka, kana neman ci mishi mutunci wai yana surutu, sarkin mu abin alfaharin mu, kila kai ma an shaka maka dollar's gurin su gandolar

  • @muhammadbuba939
    @muhammadbuba939 4 роки тому

    Baka da ikon canja abinda gwamnati tayi niya

  • @fatimanuhumuhamn8444
    @fatimanuhumuhamn8444 4 роки тому

    Alah ya kyauta

  • @sundaygernahenthirba9869
    @sundaygernahenthirba9869 4 роки тому +1

    Our PVC are still with us, it is matter of time, we shall see.

  • @mudasirualiyu674
    @mudasirualiyu674 4 роки тому

    God help those that some authority hit

  • @ibirahimaissa2992
    @ibirahimaissa2992 4 роки тому

    🇳🇪

  • @rabiuibrahim1487
    @rabiuibrahim1487 4 роки тому

    Muna so su sani dacewa katin zaben ya nan

  • @shamsiyyasani9765
    @shamsiyyasani9765 4 роки тому

    Wanan hakayake Allah ya isa ganduge amma lai fin buhari ne wallahi amma one day one time

  • @hajiyasalmababy7702
    @hajiyasalmababy7702 4 роки тому

    Adalcin kenan Allah yamishi canjin alheri

  • @billyyarso5274
    @billyyarso5274 4 роки тому +1

    buhari tsoho munafike wlh kuwa
    wai baisaniba

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 4 роки тому

    To me yasa sanda Allah ya nadashi ake zangazanga uhmmm ?

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 4 роки тому

    Kasamo wani bagidaje kana tambaya, siyasa kawai

  • @ksmjmj2687
    @ksmjmj2687 4 роки тому

    Gandu dan hauka

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 4 роки тому

    In xakuke fira wai sai Ku samo dan siyasa ko bagi daje,

    • @lawalabdullahi7404
      @lawalabdullahi7404 4 роки тому +1

      Su Al'ummar Awe ba mutane bane? Ba 'yan Adam bane? Har da zakace gara gidan yari da wurin, idan bakasan abin da zakce ba to kayi shiru.

    • @rabiulecturer4051
      @rabiulecturer4051 4 роки тому +1

      @@lawalabdullahi7404 uhmmm ai bakaga yayi kamar mahaukataba amma wai Dr ne

    • @fasahachannelshow3685
      @fasahachannelshow3685 4 роки тому +1

      Baka ganewa, yaro ne Kai
      Buhari ba Allah bane, Allah yayi Masa abinda yayi Mana Dan Matsayin Manzon Allah S A W

    • @rabiulecturer4051
      @rabiulecturer4051 4 роки тому +1

      @@fasahachannelshow3685 uhmmm kayi hakuri abokina, ai me hankali bayacewa buhari Allah ba, nima nasan ba Allah bane amma kai inna batama rai to kayi hakuri kaji, me fasaha

  • @usmanlawandansarki352
    @usmanlawandansarki352 4 роки тому +1

    See how this man is just contradicting himself. Very disappointing,,,,,wai shi Basarake ne 😂😂🤣

    • @hajiyasalmababy7702
      @hajiyasalmababy7702 4 роки тому

      Malam Usman karkayi dariya ko murna babu mai dawwama a mulki!!!

    • @usmanlawandansarki352
      @usmanlawandansarki352 4 роки тому

      @@hajiyasalmababy7702 Haka ne ba mae dawwama amma kiji sambatun da yake yi

  • @daudaalmah3940
    @daudaalmah3940 4 роки тому

    Tahanyar daya shigo tanan yafita wato son zuchiya lokachin da aka nadashi ai bashine jama,a sukesoba son zuchiya kwankwasone kawai yakawoshi kuma son zuchiya tachireshi

    • @ismailbaba6558
      @ismailbaba6558 4 роки тому

      DAUDA ALMAH ok soko munji naka dan talakawa