Ma cha Allah Sista Mu gode sosei sanu dan kukari Allah ya kara bassira dan Nissan koina Allah ya sa yada mukaga farku mu ga karche lafia amen souma amen
Macha'allah abokiyar hira sannu da kokari muna godiya 💯. Wannan batun naƙi gaskiya ne, saboda matasa dadama sun doki wannan muguwar dabi'a matsayin wayewa da fatan Allah ya shiryar damu da zuri'ar mu baƙi daya 🤲🏼. To amma babban abun dubawa anan shine duk da cewa wayoyin hannun da miyagun abokai suna bada babbar gudunmawa wajen yada wannan alfahasha, ta wani bangare kuma iyayen da wasu masu fada aji acikin family suma suna da nasu laifi. Dalili na anan shine zaku ga matashi yana son yarinya da aure sai ace saita gama karatu, alhali kuma zata iya ci gaba da karatun ta bayan tayi aure tana gidan mijinta, wannan bangare yarinya kenan. Bangaren matashi kuma wani lokaci zaice yana son yayi aure sai wasu daga cikin family ko iyayen sa suce ay haryazu shi yaro ne, alhali ya balaga kuma yana dan jarin sa wanda yake kasuwanci ko sana'ar hannu. Tambaya : ina mafi ta ?
Gaskiya kaima ka zo da wata mahanga wadda ya kamata a duba ta. Kamar a wannan labarin marubuciyar ta tabo wata mahanga, ta karfin sha'awa da yanda za'a magance ta har a kubuta daga aikata zinar, To inshaa Allah dai haka zamuyi ta zakulo mafita har Allah ya ganar damu. Allah ya bamu ikon bin gaskiya da aiki da ita, Ameen Muna godiya Baban Ikram
@@AbokiyarHira ina godiya da fatan Allah ya kara Mu da zuri'ar mu baƙi daya 🤲🏼 Ya kuma ƙare mana imanin mu yasa mu dace 🤲🏼 Yan uwa marasa aure maza da mata Allah ya basu hali da wadatar da zasu yi, ya kuma hada kowane daya daga cikin su da abokin zama na gari 🤲🏼
Barka da zuwa saban Labari Abokiyar hira 💞💞oyoyo ante allah ya barum tare Ameen YaAllah
Masha Allah Allah ya bamu ikon saurara da kuma amfani dashi
Tofah girmayafadi rakumi yashanye ruwankaji. Allah samuamfana dadarussan dakeciki masu amfani amen
Masha allah godiyamuke sosai abokiyar 🇸🇦 🇳🇪 🙏
Masha Allah Godiya maiyawa ❤❤❤
oyoyo barka da warhaka fatan alkairi allah yabamu ikonkikayewa alkairan cikinsa allah yabamu ikon amfanidashi ameen ya rabbi 🙌🙌🙌
Masha Allah oyoyo anti zainab
Oyoyo abokiyar hira allah yakaimu karshen littafin nan kuma allah kara basira
MASHA ALLAH yayi muna godiya dasabon Littafi 😍🖒🖒🖒🖒❤💋💘💚💙💗💖💔💓💟💛💜💝🇳🇪🇸🇦
Masha Allahu mungode abokiyar hira Allah ya qara basira amin
Kai Masha Allah ,inafatan anfara Asa'a amin I Miss you so much dear
Allah Ya tsare mana imanin mu zainabu. Ya kuma shirya mana zuri'a.
Gaskiya wannan labarin zai yi dadi sosai. Allah Ya qara basira
MashaAllah OyOy WOW 😍💋❤️👍🇨🇮🇸🇦
Hajiya fiddausi. 22 hour ago
Masha Allah tubarakallahu gaskiya yayi dadi sosai Allah ya qara basira
masha allah oyoyo abokiyar hira muna godiya sosai da sosai
Maacha Allah oyoyo antee zee Godiya ta musamman tare da fatan alkeïri me yawa gareki Allah ya kara basira da daukaka
Masha Allah Aiki Yayi kyau
Oyoyo Masha Allah munagodiya sosai 💋💗💖💗
Masha Allah 💞🇬🇭🇬🇭🇬🇭
Macha allah allah yanunamana karje lfy
Masha Allah muna godiya Allah yakara Basira
Masha Allah Allah yakara basira 😍😍🇬🇭🇬🇭
Ma cha Allah Sista Mu gode sosei sanu dan kukari Allah ya kara bassira dan Nissan koina Allah ya sa yada mukaga farku mu ga karche lafia amen souma amen
Muna godiya Allah yakara basira
Masha Allah ..yarda akafara lfy. Allah yasa kigama lfy
Barka da zuwa saban Labari 💃🏾daga wasila FatanAlkairi
Masha allah 🙏🙏🙏
Mungodewa Alla anty z Alla yabamu ikon saurare lafiya
Masha Allah yayi kyau muna godiya mara adadi
Masha Allah to Allah ya nesan cemu da aika tata
Macha Allah muna godiya
*masha allah kamar yadda akkafara allah sa agama lafiya anty mu zee*
Welcome back I will love to hear you read any story even if has been read before
Thanks a lot for this new story
Masha Allah Barka da zuwa
Masha Allah mun gode
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته الله يسعدك ويوفقك يارب
Hakane anuty, Allah ya kara lafiya da nisan kwana
Masha Allah barka da dawo
Masha Allah 😍👍👍🙏🙏🇺🇸🇺🇸
Hauwa saudiyya
Oyoyo anty zee barka da zuwa
Mashaalla Yayata 💕💕💕
Oyoyo I miss you abukiyar hira😍😍😍😩😩😩
Macha allah oyoyo abokiyar hira barka da zuwa
Miss you Abokiyar hira mu 🤗😘
Masha allah anti zee barka da kawoman wana littafin mungode sosai
Good
Ykk
Lfy klau alhamdulillah
Masha Allah😍 oyoyo anty zee Allah yakara basira 🤩
وعليكم السلام ورحمة الله وبركاته يا زينب اي بابا
Masha Allah 😘💕
Barka da xuwa muna gdy sosoi my anti zee
I miss you abokan hira alhamdulillah am back 🥰🥰🥰
Masha Allah, Allah yasa munfara a saa ya kuma nuna mana mungama lfy
ماشاء الله حلو 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚♥️
Macha allah Thanks you so much Haija 😊
Masha Allah megode
Masha allah mungude
Ameeen summa Ameeen
Masha Allah Wslm barkammudai Hakane Munagodiya Allah yashiryamana Xuriyyah Gaba dabaya Ameen🌹🌹
Ameen ya Allah
Aslm wow Masha Allan
مرحبا ماشاء الله تبارك الله شكرا 😍 شكرا
oyoyo anti na zee baby
Amin ya Allah
Msh.Allah oyoyo
Masha Allah muna gdy
Oyoyo masha Allah
Oyoyoy m'y sistr
Oyoyo sister zee
ما شاء الله تبارك الله
Masha Allah yasa agama lpy xee
Asalam aleykoum Mashallah 🤩
Yayi daidai
Macha'allah abokiyar hira sannu da kokari muna godiya 💯.
Wannan batun naƙi gaskiya ne, saboda matasa dadama sun doki wannan muguwar dabi'a matsayin wayewa da fatan Allah ya shiryar damu da zuri'ar mu baƙi daya 🤲🏼.
To amma babban abun dubawa anan shine duk da cewa wayoyin hannun da miyagun abokai suna bada babbar gudunmawa wajen yada wannan alfahasha, ta wani bangare kuma iyayen da wasu masu fada aji acikin family suma suna da nasu laifi.
Dalili na anan shine zaku ga matashi yana son yarinya da aure sai ace saita gama karatu, alhali kuma zata iya ci gaba da karatun ta bayan tayi aure tana gidan mijinta, wannan bangare yarinya kenan.
Bangaren matashi kuma wani lokaci zaice yana son yayi aure sai wasu daga cikin family ko iyayen sa suce ay haryazu shi yaro ne, alhali ya balaga kuma yana dan jarin sa wanda yake kasuwanci ko sana'ar hannu. Tambaya : ina mafi ta ?
Gaskiya kaima ka zo da wata mahanga wadda ya kamata a duba ta.
Kamar a wannan labarin marubuciyar ta tabo wata mahanga, ta karfin sha'awa da yanda za'a magance ta har a kubuta daga aikata zinar,
To inshaa Allah dai haka zamuyi ta zakulo mafita har Allah ya ganar damu.
Allah ya bamu ikon bin gaskiya da aiki da ita, Ameen
Muna godiya Baban Ikram
@@AbokiyarHira ina godiya da fatan Allah ya kara Mu da zuri'ar mu baƙi daya 🤲🏼 Ya kuma ƙare mana imanin mu yasa mu dace 🤲🏼
Yan uwa marasa aure maza da mata Allah ya basu hali da wadatar da zasu yi, ya kuma hada kowane daya daga cikin su da abokin zama na gari 🤲🏼
Welcome back sister, Allah ya kaimu karshe lafiya. Thanks
Oyoyo abokiyaryar
ماشاء الله
muna godiya sosai sannu da komai Allah yasa akare lafiya kuma yasa nu amfana da abinda muka jiya Abokan hira ina fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Thanks sister 🇺🇸🇺🇸🇺🇸
Slm kakata zainab abokiyar hira barka da kokari muna kodia sosay Allah kara basira da lafiya da ke da marubuthia mugode
Amine ya rabbi
ماشاءالله شكراً جزيلاً
Oyoyo to ina waye shi abokiyar hira
Masha Allah ❤️
masha Allah
Masha Allah
Slm❤️❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪SO❤❤❤❤
Macha Allah
Jzk. thanks
Oyoyo
Masha allah zainab, dan allah ki gaishemun da Aunty maryam sangandali
Inshaa Allah zataji fatima
❤❤❤❤❤❤😊
Oyoyo aunty abokiyar
👍👍👍👍👍👍❤️❤️🇩🇿🇩🇿
السلام كيف حالك عساك بالف صحه وسلامه جزيره ربي يحفظك ♥️♥️
❤❤❤❤🎉🎉🎉
Ameen
Toh allah ya karemu daga zina,abokiyar hira ya wan nan shiri na dayar tasha ma'ana gobena
Ameen dan uwa, za'a ci gaba da Gobena, so nake ta gama rubutawa, yadda in muka fara bazamu sake tsayawa ba
Badauwa abokiyar hira.allah ya karemu da sherin masu sheri,muna tare da ku insha allah
Masha Allah abokiyar hira Barka da kwana biyu
Ameen summa amin abokiyar hira muna godiya
Ma Sha Allah I Hope This Story Is Going To Very Interesting😊 🇬🇭🇬🇭🇬🇭
Merci
Thanks
💕💕💋💋💋