DUNIYAR MARS - Game Sha'awar Komawa Sabuwar Duniya.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 31 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 77

  • @saifabu830
    @saifabu830 2 роки тому +5

    Dakai magana akan duniyar karkashin kasa sai na tuna da maganar Annabi Muhammad s,a,w )sabida dama yabamu labari akan cewa akai duniya a kasanmu kuma halittu na rayuwa a cikinta amma basa sabon Allah basu da aiki sai bauta wa Allah

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому +1

      Hakane, ai kuwa zanso naji wanne hadith ne domin na kara bincike inda damama muyi wani bidiyon.
      Ina godia sosai wallahi.

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  Рік тому

      Gaskiya ne, to Allah ya kara ilimi, domin kaga wasu da dama sutanta hakan suke, maimakon suyi binkice.
      THANKS 👍

  • @aminufulani3020
    @aminufulani3020 2 роки тому +4

    Tikitin tafiya lahira ba mukam muna nan inda allah ya ajemu

  • @sunusitankomahmud5313
    @sunusitankomahmud5313 2 роки тому +3

    Allah y kara basira

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому

      Ameen Summa Ameen ☺️🙏

  • @ibrahimabdulsalm5539
    @ibrahimabdulsalm5539 2 роки тому +4

    Allah kaqara Mana ilimi

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому

      Ameen Summa Ameen.
      😃👍
      Mungode

  • @aliadamu5918
    @aliadamu5918 Рік тому

    Allah ya biya 🙏

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  Рік тому

      Ameen Summa Ameen ☺️🙏
      Ina godiya 👍

  • @mohamedroufai5252
    @mohamedroufai5252 2 роки тому +6

    😂Kai jama'ah karbar wannan tikitin badaniba nidai nayi nan 🏃🏃se anjima🤗

  • @malammukhtarmukhtar33
    @malammukhtarmukhtar33 2 роки тому

    Wai taya Zaaje Watanabe.duniyar dakidakai wasu mutane

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому

      Slm. Mal. Mukhtar ban gane ba?

  • @uzairubappah2020
    @uzairubappah2020 2 роки тому +4

    Ikon Allah abun mamaki baya ƙarewa

  • @UsmanMuhd-iy8sh
    @UsmanMuhd-iy8sh Рік тому

    Nice😊😊😊

  • @ibrahimabdulsalm5539
    @ibrahimabdulsalm5539 2 роки тому +3

    Ikon Allah

  • @yusufastv4489
    @yusufastv4489 Рік тому +1

    Saidai fa Nigeria akwai dadin rayuwafa inkaje chan iskan shekama sai an baka kaga ba taurinkai irin na nan duniya dole in ansaka kayi inkuwa kaki sai a hanaka iskan sheka wai akwai damuwa.
    Amma in zasu dauki dawainiyar gidana tofa zan tafi tareda masu zuwa.

  • @aminuissaka7730
    @aminuissaka7730 Рік тому +1

    Allah samudace

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  Рік тому

      Ameen Summa Ameen ☺️🙏

  • @legendheromaye
    @legendheromaye 2 роки тому +1

    Wayyo

  • @yakubumuhammadsalis4674
    @yakubumuhammadsalis4674 2 роки тому +2

    Kai'jama'a😃🤔🤔🤔

  • @usmandzakir4303
    @usmandzakir4303 2 роки тому +2

    Aa badaniba za a je ba😂😂

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому

      Ai kuwa da kazo mun tafi tare 😂

  • @kamaluubaibrahim5773
    @kamaluubaibrahim5773 2 роки тому +2

    Mudai Munyi Registered.

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому

      Da gaske?

    • @kamaluubaibrahim5773
      @kamaluubaibrahim5773 2 роки тому +1

      Kwarai Kuwa, Kuma Ai Naga Kunyi.

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому

      Hakane kam.
      Amma fa OneWayTrip ne, ba dawowa sakamakon anasone a gina sabuwar duniyar.
      Kuma kowa da macensa amma fa ba haihuwa sai nan da shekara 20. Saboda kada resources din suyi saurin karewa.

    • @kamaluubaibrahim5773
      @kamaluubaibrahim5773 2 роки тому +1

      Kuma Duk Wanda yayi registered Dole Sai yàje?

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому

      A'a, ai dole ma saisun tace shekaru, lafiya. sai kuma interview da training

  • @ibrahimmohammedyola513
    @ibrahimmohammedyola513 2 роки тому

    Ina da tambaya Dan allah

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому

      Ina Jinka, Allah yasa na sani in sanar dakai.

  • @ahmadaliyu1431
    @ahmadaliyu1431 2 роки тому +2

    🤣🤣🤣🤣 Bada niba nayi nan 🏃🏃🏃🏃

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому +1

      🤔 Badai tsoro ba?
      🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @saheemat7465
    @saheemat7465 2 роки тому +2

    Ni kam Ina so naje wata duniya taya zanje nace ba 🤌🏼🤌🏼taya zanje ne 🤌🏼🤌🏼

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому +1

      A karshen video mun fadi hanyar da za'abi, ki duba.

    • @saheemat7465
      @saheemat7465 2 роки тому +1

      @@duniyarmu Oky

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому +1

      Kinyi registration?

    • @saheemat7465
      @saheemat7465 2 роки тому +1

      @@duniyarmu ah ah nan san ya zanyi nayi ba ka koya min yaseen da gaske nake

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому +1

      Matsa wannan link din?
      mars.nasa.gov/participate/send-your-name/mars2020/

  • @sudaeis
    @sudaeis 21 день тому

  • @aliyuinusa8852
    @aliyuinusa8852 2 роки тому +3

    Nikam badaniba wai Gaɗa a kabari😜

  • @daiyverabubakar4487
    @daiyverabubakar4487 Рік тому

    Wato dan Adam yanada fitina. Ya gama bata wannan duniyar da zunubai, yanzu kuma zai koma wata. Wanda sukayi reg su bamu number wayarsu Idan sun isa sai su bamu labari😁

  • @manirouousseiny2599
    @manirouousseiny2599 2 роки тому +1

    Ni dai gaskiya inason zuwa wlh

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому +1

      To ai yamata kayi rigista da wuri ko.
      Akwai link din a ƙarshen bidiyon.
      Thanks 😊👍

    • @manirouousseiny2599
      @manirouousseiny2599 2 роки тому +1

      @@duniyarmu OK incha allah zanyi amma ina niger

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому

      Kowa yana iyayi.

  • @halimatuaadam6775
    @halimatuaadam6775 2 роки тому +4

    Katuromin number ka

  • @mahfouzniass1383
    @mahfouzniass1383 2 роки тому +2

    Aslm kaimusu magana asamammana guri kuma nawa akebiya

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому

      Kyauta ne, amma da tsaruddai, daga cikinsu akwai cewa duk wanda ya tafi to ba dawowa. 1 way trip.

    • @yusufastv4489
      @yusufastv4489 Рік тому +1

      Dan uwa idan aka tafi yaushe za a dawo kenan

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  Рік тому

      Wallahi sunce ba dawowa, duk wanda ya tafi acan zai zauna, ai so ake a raya duniyar.

    • @oumarououmoulhair
      @oumarououmoulhair 8 місяців тому

      Allah ya kiyaye koda aje a dawo ne ba zan je ba

  • @naziruhamza-sj5np
    @naziruhamza-sj5np Рік тому +1

    Hi

  • @hamadoumho8802
    @hamadoumho8802 2 роки тому +2

    Hhhh

  • @dmbchadja
    @dmbchadja Рік тому

    Malam juneduh intare da Kai ni chadja

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  Рік тому

      Na gode Khadija, Allah ya saka da mafificin alkhair. 🥰

  • @salihuyusuf
    @salihuyusuf 2 роки тому +1

    Zasuji dadin hkn

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому

      😀👌

    • @shamsidineudris2940
      @shamsidineudris2940 2 роки тому +1

      Kucimelesi nikam ina ajin farko wanjan barin gwamnatin Nijeriya zuwa Wata duniyar 😎

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому

      😂 tofa maza sai kayi register a kyauta.
      Amma fa OneWayTrip ne, ba dawowa sakamakon anasone a gina sabuwar duniyar.
      Kuma kowa da macensa amma fa ba haihuwa sai nan da shekara 20. Saboda kada resources din suyi saurin karewa.

  • @naziryunus3984
    @naziryunus3984 2 роки тому +2

    Gaskiya Ina matukar jin dadin shirinnan naka pls Ina bukatar account number naka kuma inason number wayanka saboda wasu maganganu pls 🙏

    • @duniyarmu
      @duniyarmu  2 роки тому

      07068700696
      WhatsApp
      Thanks 😊👍