Fahimtata game da dambarwar masarautar Kano - Lauya Abba Hikima Fagge

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 21 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 20

  • @umaribrahim6533
    @umaribrahim6533 6 місяців тому

    Hikima daga baya kenan, abunda ka rubuta kace adoka aminu shine hanyanzu sarki, shiyasa giggiwarka ce ta Kaika yinma rubutun. Da kayi shiru tunda kace Babu ruwanka dayafi

  • @ShafiuAbdullahi-nl4kn
    @ShafiuAbdullahi-nl4kn 6 місяців тому +3

    Haka yake Abba hikima Allah ya Kara basira dan'uwa

  • @waitakasunnah
    @waitakasunnah 6 місяців тому +1

    Good job babban lauya Allah yakara daukaka yakamata aja hankalin matasa susan kansu sudaina rayuwar tumasanci

  • @zainabdanjuma5799
    @zainabdanjuma5799 6 місяців тому

    May Allah Bless u my brother

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 6 місяців тому +5

    Duk halinda ake ciki Ganduje ne ya jawo wlh shine yake so kano ta watse kuma saiya girbi abinda ya shuka in sha Allah,

  • @aminujakara3632
    @aminujakara3632 6 місяців тому

    Sunusi insha Allah

  • @dahiruahmed01
    @dahiruahmed01 6 місяців тому

    AMINU IN SHA ALLAH

  • @mustyhindu3540
    @mustyhindu3540 6 місяців тому

    Abba, bashida cikekken ilimi, da zai gamsar da mutane. a nemo Bulama Bukarti , abaya naga muhawwararsu se na fahimci cewa shi lawyer ne, mai karamar basira akan su Bulama.

  • @rafilusirajo2978
    @rafilusirajo2978 6 місяців тому

    Batama da mahimmanci lauya

  • @zubainaibrahim8866
    @zubainaibrahim8866 6 місяців тому

    Gaskiya dai dama siyasar kasarmu yashiga aka dama dashi gurin kawo sauye sauye musamman a arewacin Nigeria, da zai fiyemasa damu baki daya. Musamman takarar shugaban kasa. Inada tabbaci zai samu karbuwa kuma zai taimaka mana gurin habaka kasarmu

  • @HurairahAdamu
    @HurairahAdamu 6 місяців тому

    sunusi insha Allahu

  • @31baffatv4
    @31baffatv4 6 місяців тому

    Very good clarification

  • @ismailsulaimandansarki8270
    @ismailsulaimandansarki8270 6 місяців тому

    Haƙƙin naɗa Sarki na waye?

  • @phahadhabib
    @phahadhabib 6 місяців тому

    Sarki 10

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 6 місяців тому

    Hikima Ina bayanka nimasoyinsane ama banasansa yakoka kujerannan

  • @dahiruahmed01
    @dahiruahmed01 6 місяців тому

    AMINU IN SHA ALLAH

  • @dahiruahmed01
    @dahiruahmed01 6 місяців тому +1

    AMINU IN SHA ALLAH