Ya kamata ‘yan Nijeriya su yi koyi da halayen Buhari - Garba Shehu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 21 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 6

  • @DeenSaad
    @DeenSaad 4 дні тому

    Kufa yan jaridar nan baku tsoron Allah Dan ubanku dama taya za ayi ku tam bayi wannan halayen Buhari, mu ya kamata Ku tambaya ya mukaji da aka rufe boda da kara kudin mai.😢😢😢😢

  • @AffectionateBirdBath-wd5sw
    @AffectionateBirdBath-wd5sw 4 дні тому

    Mude bazamu yafe muku ba dukkanku har shi babban kan azzalumai kum cuci mutane allah ya isa

  • @storyoflifetv4311
    @storyoflifetv4311 4 дні тому

    Wane irin halaye kenan halaye na Çin amana da yaudara Kenan

  • @UsainiAdam-f7l
    @UsainiAdam-f7l 3 дні тому

    Kuyi...koyi.da.zalunci.ko.azzaluman.banza.

  • @RabiuIsiaku
    @RabiuIsiaku 12 годин тому

    Shima atiku irin kayan da yake sawa lkc da yake vice she yake sawa har hanzu
    Haka zalika Jonathan, OBJ gasu Peter obi…. Kudai yi maganar ku ba irin wannan ba pls…

  • @MustaphaIbrahim-h4k
    @MustaphaIbrahim-h4k 4 дні тому

    Karyar banxa munafakai kawai