Wai kuwa kun lura cewa wayar hannun mu tana shagaltar damu daga barin yawan ambaton Allah da karatun Alqur'ani? Ya Kai Dan'uwa duk rintsi Kada Ka yarda hidimomin duniya su hanaka karanta Alqur'ani Ko da na Mintuna 30 ne a Rana, domin ba nan duniya Zamu dauwama ba, kana bukatar guzuri Mai yawa domin gobenka.
@yahayaali4701 Kai Yarone ....Rara Da shi akayi Campaign din zaben shugaban kasar Niger Yayi waka a stage kuma Tchiani na tsaye cikin kakin soja yana gadinsu....
Malam Allah yabiyaka
Allah yasaka da Alkhairi Ameen
gaskiya rarara wawa ne
Subhanallah
Wanda ya ragemuna yanzu duk da ba avant fada shine dr Idris Abdulaziz dutsen Tanshi
Kaluinnalillahi wa Inna Alaihirajuon 🤯🤯💔😥
نسال الله العفو والعافيه
Gaskiiya ne wlh malam😂😂
❤❤❤
Malam nagodé😂😂😂😂
Hakane.malam
Rarara jahili ne
Wai kuwa kun lura cewa wayar hannun mu tana shagaltar damu daga barin yawan ambaton Allah da karatun Alqur'ani?
Ya Kai Dan'uwa duk rintsi Kada Ka yarda hidimomin duniya su hanaka karanta Alqur'ani Ko da na Mintuna 30 ne a Rana, domin ba nan duniya Zamu dauwama ba, kana bukatar guzuri Mai yawa domin gobenka.
Walahi rarara jahiline ina ruwasa da shugaban wata kasa gaskiya yayi rashi kunya sosai
To dama duniya yaw ana anfani da jahili irin su rarara ayaki musulmans allah ya kiyaye allah ya saka muku da alheri malan manmu
is not his fult, the most fulted here is that person interviewing him.
Siyasa ce kuma Rara na da damar yayi siyasarsa. .ku kuma malauma ku tsaya ga karantar da addini...Dole ne abar kowa da ra'ayinsa
Wane matsayi yake da cikin gwamnati Nigeria da zai ba shugaban wata ƙasa umarni
Kaje kayi tunani
@yahayaali4701 Kai Yarone ....Rara Da shi akayi Campaign din zaben shugaban kasar Niger Yayi waka a stage kuma Tchiani na tsaye cikin kakin soja yana gadinsu....
Allah ya ganar damu
Macron ya futo ya yi bayani tunubu ya futo
Allah yasaka da Alkhairi Ameen