MALAM Hasan ya fusaka game da kalaman shugaban izala balalau

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 23 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 33

  • @NazimPoof-w1z
    @NazimPoof-w1z 3 дні тому

    Masha Allahu merci mlm hasan

  • @Salissou790
    @Salissou790 День тому

    Ma cha Allah malam Hassane

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 4 дні тому +1

    Malam Hasan maganarka haka take.Allah muke roko Ya sakama Yan Nigeria ga azzaluman malamai yan jari hujja.Amin summa amin.

  • @attahirabubakar5681
    @attahirabubakar5681 3 дні тому

    Wannan Gaskiya ne Tunubu Suke karewa. Allah ka tseratar da mu duniya dalahira.

  • @HabibToudou
    @HabibToudou 5 днів тому +1

    Mungode malan Hassan babu alamu kokadan maluman nigeria basu yi dan Allah sai guda guda

  • @sabouabdousalifou7690
    @sabouabdousalifou7690 5 днів тому +1

    Masha'a Allah, baraka Allahou fiika

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c День тому

    Gaskiyane
    Balalau Dan iskane

  • @MallamMuhammadMuhammad
    @MallamMuhammadMuhammad 3 дні тому

    Wallahi gaskiyane kakefada mungode ALLAH ya Kara daraja tabbas malaman izala 99%yansiyasane

  • @MahamadoutankoMahamadou-c7h
    @MahamadoutankoMahamadou-c7h 3 дні тому

    Allah yasaka da alheri maulana

  • @HassanAbubakar-jh8yd
    @HassanAbubakar-jh8yd 3 дні тому

    Gaskiya ne wlh bamu suke kare waba

  • @HachimouAbdourahaman
    @HachimouAbdourahaman 2 дні тому

    نعم بارك الله فيك

  • @IbrahimAbdullahi-z6e
    @IbrahimAbdullahi-z6e 3 дні тому

    Gaskiya dayane Babu Wani sai Bata ,

  • @MadouMoussa
    @MadouMoussa 4 дні тому +1

    Macha Allah❤❤❤❤ Allah yabia.

  • @madougoudaouda6500
    @madougoudaouda6500 4 дні тому

    Gaskia ne Malan Allah ya bada lada

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 3 дні тому

    Malam Hassan Allah ya kara maka lafiya. Ka mayar da wukar ka kube. Ni dan Najeriya ne cikakke kuma dan Arewa nafison ka, nafi ganin girmanka sau dubu da Bala Lau

  • @AnnoyedBlockGame-kq5qy
    @AnnoyedBlockGame-kq5qy 2 дні тому

    Lallai nageria akai yan cida,addini allah shiryesu

  • @SouleyRachida
    @SouleyRachida 4 дні тому

    Gaskiya ne 🎉🎉🎉

  • @saidounamatadjamilou6702
    @saidounamatadjamilou6702 3 дні тому

    mun gode malan Hassan

  • @zakoutahirou7833
    @zakoutahirou7833 5 днів тому +1

    Gaskiya

  • @TankoGarba-w5y
    @TankoGarba-w5y 2 дні тому

    shiyasa ake cemuku bakuda hankali shugaban kasanku yayi karya da sherri kungoyi bayanshi kuma kunaso an arewa sugoyi bayanku har kuna cewa tunubu yafuto yaba chani amsa tomu a nijeria idan wawa yayi zance ba,abashi amsa da tunubun yayi shiru bagashi yana damunku ba shi chani ance yakawo hujja yache allah ya isa

  • @ShafiuIsyaku-d7s
    @ShafiuIsyaku-d7s 4 дні тому +1

    Babu son zuciya ko recin adalci a maganar bala lau

  • @MahamadoutankoMahamadou-c7h
    @MahamadoutankoMahamadou-c7h 3 дні тому

    Ameen yarabbi

  • @MahamadoutankoMahamadou-c7h
    @MahamadoutankoMahamadou-c7h 3 дні тому

    Merci beaucoup

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 3 дні тому

    Ku fa mutanen Nijar na fahimci har yanzu baku fahimci inda akasa gaba ba. Su fa waɗannan malaman ko mu talakawan Najeriya babu ruwan mu dasu. Ku kuna girmama su ma. Mu dasu da yan siyasa duk daya ne a wurin mu

  • @yusufmuhammed412
    @yusufmuhammed412 3 дні тому

    Malam kagane, Yan arewacin Nigeria fa basagoyonbayan tinubu kokadan, summafiyarda da thiani akanshi, sabodahaka kusan abindakukecewa.

  • @NazirouHarunaNazirou
    @NazirouHarunaNazirou 2 дні тому

    Kaji muna fuki shugaban balalau

  • @abubakarabubakar467
    @abubakarabubakar467 3 дні тому

    Wawa baka San darajar Malamai ba. Jahili

  • @NuhuMusaGudu-k5q
    @NuhuMusaGudu-k5q 3 дні тому

    maganar balalau babu kuskure a ciki korafidai gareka