HADIZA GABON: Aminu Mai Dawayya ya dawo da baya.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 20 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 990

  • @abubakarkabir7567
    @abubakarkabir7567 5 місяців тому +9

    Allah ya Baki miji na gari auntie Hadiza

  • @HafizYusuf-fx2xn
    @HafizYusuf-fx2xn 5 місяців тому +14

    Gsky ne mai dawaiya nima ya taba taimaka min lokacin ina makaranta har yanxu ban manta ba . Abin yana Raina daga hafeez kazaure

  • @FatimaGarba-c9q
    @FatimaGarba-c9q 5 місяців тому +6

    Allah sarki mai dawayya, Allah ya Kara rufa mana asiri gaba daya ya yaye maka halin da kake ciki, ya rabaka da shaye shaye Don shine ke kashe mutum ah tsaye😢

  • @arewaraven
    @arewaraven 5 місяців тому +3

    Alhamdulillah he is back, may ALLAH guide us nd direct us to the right part Ameen

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 5 місяців тому +3

    allah yakarawa annabi daraja ❤❤❤ Am very happy to hear that ❤

  • @musashuaibu110
    @musashuaibu110 5 місяців тому +4

    You're Work is very very Good My Love Hadiza Gabon

  • @kabirusuleiman292
    @kabirusuleiman292 5 місяців тому +3

    Gaskiya na fahimci Hadiza kina da imani da tausayi, just my observation. You will never fall down in shaa Allah.

  • @MIJINYAWA_TECH
    @MIJINYAWA_TECH 5 місяців тому +4

    Justice for Hadiza Gabon Ta Taro Match dinda yafi karfinta

  • @فاضيحساب2
    @فاضيحساب2 5 місяців тому +4

    Gaskiya ne momy aikin ki is very good Allah ya taimaki me taimako ya Miki jagaba Muna goyan bayanki❤❤❤❤ ‏‪

  • @zuwairaumar750
    @zuwairaumar750 5 місяців тому +2

    Maidawayya barka da dawowa,. The best singer during the year of my wedding 2010.
    Yayi muna waqa and I still have that song Masha Allah

  • @aishasaniyau.2287
    @aishasaniyau.2287 5 місяців тому +5

    Allah sarki maidawayya, Yamin Waka lokacin biki, shiyamin kida Kuma, 2007 Allah ya Kara shiryawa😢😢

  • @jamesphillip6933
    @jamesphillip6933 4 місяці тому +1

    I'm happy today,,,, this program yakai super level,,,,Mai dawaiya wlcm back,,we love you

  • @IbrahimyakubuHaruna-sw4le
    @IbrahimyakubuHaruna-sw4le 5 місяців тому +3

    Allah ubangiji ya bamu masu kaunar mu tsakani da Allah.

  • @rilwanti
    @rilwanti 5 місяців тому +2

    So far this episode is the best 😅 Allah kayi mana tsari da “course din talauci”🤲🏽😂

  • @ZainabRidwan
    @ZainabRidwan 5 місяців тому +4

    Gaskiya ni abin da ku kai yan comment din nan ba ku kyauta kun ko san jarabta allah jarabta allah bata da kyau yanzu zaka gan ka da uban miliyoyin kudi lokaci ɗaya allah ya amshi abinsa

  • @Ahmad-osman08
    @Ahmad-osman08 5 місяців тому +1

    Allah ya Kara basira hajiya hadizatou 🇬🇦

  • @AishatuGimba-s8i
    @AishatuGimba-s8i 5 місяців тому +3

    iKon Allah kenan Allah ubangiji ka baiwa kowa arziki Mai albarka🙏
    Wlhy mutane dayawa akan Rashin kudin motan zuwa waje shine saikaga opportunities dayawa sun wucesu talking out of experience ☺️

  • @Adamusman-xl6fi
    @Adamusman-xl6fi 5 місяців тому +1

    Thank you gabon wannan fira dayidai yakamata kiranga kiran tsofafin actor🎉

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 5 місяців тому +3

    Ayya so sorry Maidawayya...masu nutsuwa ma aka yakice su suka fa'da kwata bare kai, Allah ya shirye ka tare da masu wan nan hali naka😭🙏🙏💔

  • @HussainiMuhammad-s7u
    @HussainiMuhammad-s7u 5 місяців тому +1

    Gombawa diban fari ba a kwana damu ba antashi damu thank you mai da waiya and hafiz Gabon Allah kara shiga cikin lamuran ku

  • @Always_with_justice
    @Always_with_justice 5 місяців тому +3

    Khadija Gabon, I wish you happiness throughout your life 🙏

  • @abdulrasheedmuhammad1405
    @abdulrasheedmuhammad1405 5 місяців тому +1

    Wooow, what a legend. mai dawayya Ogahn Gwanja👏👏👏

  • @abubakarsani6101
    @abubakarsani6101 5 місяців тому +4

    This is one of the most entertaining interview on our program I watched so far..I wish him all the best.
    In addition I hope u dash him motor so that it will b number 73
    I also wish u the very best

  • @umarabubakar4928
    @umarabubakar4928 5 місяців тому +2

    One of the best gabon show Allah ya taimaka i really enjoyed the video

  • @Zeenatabubakar
    @Zeenatabubakar 5 місяців тому +4

    Don Allah ki danyi min like ❤naji dadi

  • @SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc
    @SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc 5 місяців тому +1

    Hadiza gabon ki yin daidai Duda ance daidai sai Allah
    Allah ya Baki miji nagari❤❤

  • @realcikawatv6564
    @realcikawatv6564 5 місяців тому +4

    Hadiza saura shugaba Billy'O yakamata kikira boss 🙌

  • @adammuhammadi8045
    @adammuhammadi8045 5 місяців тому +2

    Hadiza kin samu shaida me kyau (Farin Hajabi) abun dariya, amma naji Dadi ba farin gyale yace ba... Tarbiyya❤

  • @jamilujGombe
    @jamilujGombe 5 місяців тому +3

    Gaskiya ba,ata6a min Hira Mai dadi ba irin na yau wlh

  • @BalkisuShehu-g7v
    @BalkisuShehu-g7v 5 місяців тому +2

    Kayi Jan wuya kahuta me gombawa our distinguished senator dan juma’yana kewarka Wallahi har yau ba’asake yiwa wani governor Waka kamar naka ba Allah yajikan her excellency hajiya yalwa goje kema da kikasa mukaji farin cikin tinawa da adalin governor 😢 Ina miki addu’a
    Allah yabaki miji nagari yakara miki Lfy da arziki Marar qarewa aunty dijena at the end yasamana ke a aljannah I love you so much ❤❤❤❤❤

  • @fofoAmin-d7v
    @fofoAmin-d7v 4 місяці тому +2

    Gaskiya jifa ne Allah ya kara war ware masa alamari

  • @northaliveng
    @northaliveng 5 місяців тому +1

    This is an interesting episode. I love how he expresses himself without fear of anything or anyone. Big ups Hadiza and your crew 👏

  • @SIDI.COIDI.OFFICIEL.001
    @SIDI.COIDI.OFFICIEL.001 5 місяців тому +4

    Aslm Hajiya Hadiza dan Allah Please Please Please Please Dan Allah hamisu breakar🎉🎉🎉

  • @khadijasulaiman8845
    @khadijasulaiman8845 5 місяців тому +2

    Allah ya sa ka daina shaye shaye, ya shirya mu gaba daya

  • @YauMuhammad-l6g
    @YauMuhammad-l6g 5 місяців тому +2

    ❤❤❤munayika wakokika na baya

  • @uiatv7206
    @uiatv7206 5 місяців тому +1

    Despite his lack of composure, this episode was so entertaining. I really enjoyed it.😂😂😂

  • @MuhammadRabiu-fq7tu
    @MuhammadRabiu-fq7tu 5 місяців тому +3

    Pls next program
    Sadi sidi sharifai
    Nazifi Asnanic
    Abbas sadik

  • @Jamilababy.
    @Jamilababy. 5 місяців тому +1

    Masha Allah hira taiy dade sosai❤😊

  • @sabiuahmadabbas5077
    @sabiuahmadabbas5077 5 місяців тому +3

    A ko wane zance at the end Mota! Mota!! Mota!!!, mai Dawayya ka danga mana.🤌

  • @MohammadAlhajiUmar
    @MohammadAlhajiUmar 5 місяців тому +1

    This show really make my day auntynmu

  • @MalamaMalam-sp3ei
    @MalamaMalam-sp3ei 5 місяців тому +2

    Over 70 cars, and no single one left now!! Toh, Allah ya karemu daga mugayen kaddarori. Amin ya Hayyu ya Qayyum

  • @mustaphahassan4374
    @mustaphahassan4374 5 місяців тому +2

    Masha Allah 💯 Always people talking about Nazifi Asnanic Characters in this Gabon TV keeps on Asnanic ❤❤❤

    • @maryamahmad5326
      @maryamahmad5326 5 місяців тому

      Kuma walahi gaskiya suke fada haka yake babu karya

  • @maryamisah2420
    @maryamisah2420 5 місяців тому +7

    Don Allah don soyayyar d ke tsakaninki d fiyayyen halitta in kina son ki gama da kowa d duniya lfy kishiga aljannna madaukakiya ki gayyatomuna Aisha aliyu tsamiya,jamila umar nagudu,Hafsat idris don Allah n roqeki ki gayyatomuna su Hafsat idris

  • @fatimaabdulrahman5461
    @fatimaabdulrahman5461 5 місяців тому +1

    Kaiiiiiiii!!! Harigidofa tayi zafi harnatuna Ina budurwa❤❤❤❤😂😂😂😂😂

  • @ZulaifauUmar-ps8eq
    @ZulaifauUmar-ps8eq 5 місяців тому +4

    Wayyo Allah zai kasheni da daria 🤣🤣🤣🤣🤣

  • @musaauwal-i6p
    @musaauwal-i6p 5 місяців тому +1

    A gaskiya mai dawayya dan halaq ne daya zabi dan juma goje,one love ❤

  • @kabiruinuwa8143
    @kabiruinuwa8143 5 місяців тому +5

    Gsky gabon hirar ki ba tataba burgeni kaman nayau ba gsky naji dadin hirar ki da mai dawayya Allah ya kara basira DJ ina miki fatan Alheri Daga Gombe state, Allah yabaki miji nagari Ameen DJ wlh ina sanki sabo da Allah

  • @Rahinatuy624
    @Rahinatuy624 5 місяців тому +2

    Masha Allah ❤
    Munji dadi wanna program din🎉

  • @adeotiismaheel7325
    @adeotiismaheel7325 5 місяців тому +3

    Don Allah ayi mana magana da hadiza gabon itama tabanu story dinta

  • @rufaiabubakar1035
    @rufaiabubakar1035 5 місяців тому +1

    Allah yaraba kohwa da shaye-shaye, dun ga alamu gaskiya saida choke sannan yazo wannan gurin gaskiya😊

  • @nashetnass6928
    @nashetnass6928 5 місяців тому +3

    Gaskiya akwai alama Nazifi asnanic mutumin kirki ne, kowa ya ba da sheda akan sa

    • @maryamahmad5326
      @maryamahmad5326 5 місяців тому

      Walahi mutumin kirkine fadi ka kara fada saboda ni shaidace mutumin kirkine na gaske kuma babu ruwanshi da duniya

  • @fannezarabukar6556
    @fannezarabukar6556 5 місяців тому +1

    Duniya kenan, Allah ya bawa kowa rabo Mai Albarka, duk yadda Allah Ya so haka zaiyi da bawansa. Hadiza Gabon Ya'ta Allah Ya taimaka miki, Ya'maama ne daga Maiduguri 🤲🙏😀

  • @SakinaAbbas-eb6ct
    @SakinaAbbas-eb6ct 5 місяців тому +3

    😂😂😂😂 wato
    Jifa akai
    Mai 😂

  • @adamoukassim5367
    @adamoukassim5367 5 місяців тому +1

    Muna godiya ta musaman unty hadiza gabon. Gaskiya mun nishadantu da wannan hirarr ta mai dawayya. Kuma muna ma sa fatan Alkheiri a duk in da ya ke.
    Kuma ke ma muna miki adu'ar Allah ya sa kigama da duniya lafia🙏 ya Bâ ki miji na Gari. Sako daga masoyi kiقاسم محمد daga kasar benin

  • @zainababdullahi3566
    @zainababdullahi3566 5 місяців тому +3

    Naji dadin yanda yayiwa Gwanja kirari yace bai mai butulci ba... Duk dan halak yasan halacci 📌

  • @nuratumannir4523
    @nuratumannir4523 5 місяців тому

    masha Allah firar nan tayi dadi so sai ...Allah ya kara arziki da daukaka aunty adizatou🙏🥰💙💜😍💕🥰🙏💙💜💕💞🤍❤💙💕💞💜🙏🙏🙏💙🥰💜💕💞🤎🤎💞💕🙏🥰💙💜💕

  • @ZaharaddeenIbrahimatiku-xz8yo
    @ZaharaddeenIbrahimatiku-xz8yo 5 місяців тому +3

    Pls and pls Akawo mana Jamila umar nagudu muke so mugani and maryam babban yaro and fati KK and Aina,u ade and mustapha naburiska and my beast actress Aisha Aliyu tsamiya and my lovely actress adizatu Aliyu gabon and dumbaru masoyiyar asali and zinaru and

  • @AbdullahiShuaibu-zw9tm
    @AbdullahiShuaibu-zw9tm 5 місяців тому +2

    Aunty hadiza Dan Allah akawo mana falalu a dorayi

  • @HauwauHassan-wn7gt
    @HauwauHassan-wn7gt 5 місяців тому +3

    Dan Allah saura kumurci

  • @BasiruMuhammed-wi1qs
    @BasiruMuhammed-wi1qs 5 місяців тому +1

    Thes program fine naci dareya kamar me yadda akadawo lfy Allah yayaimaka yaushi Zaki daukomana mawakin katsinawa aliyu nata one love❤

  • @إسكاإسكا-س6ت
    @إسكاإسكا-س6ت 5 місяців тому +3

    burina naduniya abu3ne na1 ganin annabi mhmd saw na2 ganin hadiza Gabon na3 chiriya matabba ciya kafin mutuwa

  • @ZainabAbubakar-y9h
    @ZainabAbubakar-y9h 5 місяців тому +2

    Allah Akbar Allah kabamu ikon cinye jarabawa, rayuwa kenan

  • @Tourba-mr6wm
    @Tourba-mr6wm 5 місяців тому +3

    😂😂😂 Sorry mai Dawaiyya Kaci ka Cinye Ba Wani tashe da Zaka sakeyi

  • @shatuful
    @shatuful 5 місяців тому +1

    Na dade ban sha dariya irin yau ba. 😂😂😂I enjoyed this hira. Rarara ya kau da matsala ya ga mai dawayya.

  • @raheemabdu1601
    @raheemabdu1601 5 місяців тому +8

    Lallai waka baiwa ce ai kuwa har yanxu yana nan da baiwarsa kuma yasan me yake duk da kallon kwaya da ake masa, y'all the judgers stop this f*cking judgemental act and focus on yo problems

  • @warshuibrahimmaiglass4112
    @warshuibrahimmaiglass4112 5 місяців тому +2

    Masha Allah Allah ya yadawoma da arzikinka fiye danada

  • @AzimaMustapha-vp5oo
    @AzimaMustapha-vp5oo 5 місяців тому +3

    Agaiyyato mana Billy'O

  • @AboubakarSOmar
    @AboubakarSOmar 3 місяці тому

    To day are great with this Interview.Thank You.

  • @nayarfillotv2907
    @nayarfillotv2907 5 місяців тому +3

    Slm nifa indai kina so naci gaba da bibiyar to ki gayya tomin Hajiya hauwa usman Yar Fillo gmb sarauniyar mawakan Afrika ba

  • @muhammadbilalabubakar1628
    @muhammadbilalabubakar1628 5 місяців тому

    Masha Allah Ubangiji Allah Yakara Shiga Lamarinka Malam Aminu Adizatou Muna Godiya Da Kawo Oga Sannan Mutanen Gombe Nadawo Mungode 🙏

  • @Ahmadbala-my1oy
    @Ahmadbala-my1oy 5 місяців тому +3

    Gaskiya daga sokoto fira tayi dadi sosai tana sa mu ni shadi

  • @FatimaMuhammedlimanFatimaMuham
    @FatimaMuhammedlimanFatimaMuham 5 місяців тому +1

    😀😀😀😀Allah sarki Maidawayya bakumai inda raii da rabo, babu cikakkin ankali a jikin aminu Allah kasa mudace duk maison mamanshi bazai tabheba inada tabbacin hakan a kanka da zaton fatan hakan👏

  • @Hawwalawal
    @Hawwalawal 5 місяців тому +3

    Inamiki fatan Alkhairi inason kisosai Dan Allah kimikamin gaisuwana wajen Laila Usman ngd sosai Allah ya Albarka rayuwar ki daga hauwau lawal kaduna ngd

  • @MoussaAdoMoussa
    @MoussaAdoMoussa 5 місяців тому +1

    hadiza kikawo mana malamai indan da hali ❤

  • @KabiruabubakarKabiruAbubakar
    @KabiruabubakarKabiruAbubakar 5 місяців тому +3

    Gabon bakison azauna lafiya😂

    • @Chefsafmar
      @Chefsafmar 5 місяців тому +1

      Wlh😅😅😅😅

  • @salihumohammadsani9800
    @salihumohammadsani9800 5 місяців тому

    D best ever wlhy
    So interesting 🥰
    Allah ya karama daukaka babban yaya
    Allah ya kara ma budi da nisan kwana Amin

  • @MustaphaMohammed-i9x
    @MustaphaMohammed-i9x 5 місяців тому +62

    You see, in this life, never go into drugs no matter what,@NDLEA😢

  • @musashuaibu110
    @musashuaibu110 4 місяці тому

    Thank you God Blessing for you my love Hadiza Gabon

  • @IdrisMsuleman-zu3bg
    @IdrisMsuleman-zu3bg 5 місяців тому +3

    yaushe zaki kira Nafisa abdullahi da jamila nagudu

  • @jininhutubukari836
    @jininhutubukari836 5 місяців тому

    Auntie hadiza Dan Allah keken Dinki nake ftn kisiyamin❤❤

  • @rukayyagambo8111
    @rukayyagambo8111 5 місяців тому +6

    Say no to drugs

    • @abbairotofa712
      @abbairotofa712 5 місяців тому

      Allah ko se ki dena shan ruwa

    • @umarabdullahi9330
      @umarabdullahi9330 5 місяців тому +1

      U most be from drugs family that's why u recognize ur club member

  • @MaryamYusuf-z4q
    @MaryamYusuf-z4q 5 місяців тому +3

    Dan Allah k kawomuna Maryam gidado mutane naso suji a ina take

  • @alaminbala-wc5ii
    @alaminbala-wc5ii 5 місяців тому

    Best interview ever ❤❤

  • @nafiuharuna9598
    @nafiuharuna9598 5 місяців тому +3

    Dawayya yana da 99% success rate a COURSE DIN TALAUCI😂😂😂😂😂😂😂😂. Nima fa carry over nake ta samu😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂. ALLAH YA RABA MU DA JAMI'AN da akeyin course din nan

    • @aishantymuhammad7437
      @aishantymuhammad7437 5 місяців тому

      Hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh

    • @nafiuharuna9598
      @nafiuharuna9598 5 місяців тому

      @@aishantymuhammad7437 Have you gotten your certificate in Talauci, Ashanti?

  • @zamzamharuna1113
    @zamzamharuna1113 5 місяців тому +2

    ❤❤ rayuwa kenan Allah kasa mudace

  • @HajaraUmar-k3y
    @HajaraUmar-k3y 5 місяців тому +3

    Fadi alkairi ko kayi shiru babu wanda yasan gobensa sannan kaima kana haihuwa bakasan gobensa ba please murika kyautatawa junanmu zato forgive me if I offend you

  • @abusuleiman8044
    @abusuleiman8044 5 місяців тому +1

    ❤😢
    Reminisce...
    Rayuwa wucewa take kamar ba'a yi ba😢
    Not really a fan of Kannywood but this episode of show really went down my memory line...
    For that you got a like, subscription, view, notification toggled, and in sha Allah, I'll continue to be a follower
    One ❤UmmuSuleiman
    From Lafia, Nasarawa State.

  • @UkashaKm
    @UkashaKm 5 місяців тому +2

    Gaskiya wanda yayi miki makeup kikaramishi kudi

  • @ZeinabOumarba
    @ZeinabOumarba 5 місяців тому +1

    Ma sha ALLAH on n'attend tjr Djamila Nagudu Nafissa Abdoulay Rahma Sadau Mariam Yahya stp mn idole ❤❤❤❤❤

  • @KhalidGombe
    @KhalidGombe 5 місяців тому +3

    Yau babban bako aka kawo kenan😂

    • @SADIYAMUNIR-1225
      @SADIYAMUNIR-1225 5 місяців тому

      Yana burgeni,rayuwa kenan Allah ya shirya mu baki daya 🙏

  • @IsaBala-x9i
    @IsaBala-x9i 5 місяців тому

    Hadiza Aliyu gabon Allah ya karawa wannan gidan TV naki Daukaka aduniya baki daya, gaskiya naji da aka tuna da irinsu Mai dawayya, Masha Allah 🙏

  • @labarinzuciya
    @labarinzuciya 5 місяців тому +3

    I like him , amma maular nan nashi hate it..

    • @mrsabdullgraphics7638
      @mrsabdullgraphics7638 5 місяців тому

      Maula ay ta riga ta zama jinin jikin sa, bazai iya denawa ba😂

  • @GhJgfg-o5o
    @GhJgfg-o5o 5 місяців тому

    Masha Allah Allah ya kara daukakah aunty 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏👋👋👋🙌🙌

  • @musaabdullahi2024
    @musaabdullahi2024 5 місяців тому +4

    Wiwi bata yi ba wallahi

  • @DahiruzakariMuhammad-c7g
    @DahiruzakariMuhammad-c7g 5 місяців тому +1

    Hello aunty hadiza,
    Hope you're all doing good, it's been a long I heard about this man aminu Mai dawaiya and to be sincerely I don't know him by face cause when I started hearing he's song's I was a very little kid I really feel about what's he's saying at my little age I go Truth some of what's he's saying and it's not that's kind of a little challenge he got truet, seeing those kind of people in this our world 🌎 of today is not an easy stuff but you should aware him that's tell the end of he's life he will never go down to the people he passed true cause the are always still at he's behind, and to be sincerely we are the kids that's will settle the Nigerian entire by God grace, I really love to go Truth your view ever since I started sieng you at the film 📽️ stuff most especially the recent film you're doing in just a few mouths going MANYA MATA I see allot of things going in our nation wide that's have to be arranged but it's not an ordinary stuff that's can just repair one's so you guys should keep doing well God Almighty will be always there for you,
    And please aunty hadiza with God I want to say a word even if it's is greatin to aminu Mai dawaiya
    That's my ✉️ email if possible I will like to receive any of he's Media activities Link so that's I can contact him to says a greatin to him. modahir442@gmail.com I'm Mohammad from nasarawa State living in lafia🎉❤❤ my regard to you all

  • @AboubacarAbdouSoumaila
    @AboubacarAbdouSoumaila 5 місяців тому +1

    Gaskiya mun nasha dantu Masha Allah alhamdulillah

  • @ibrahimadamubello5125
    @ibrahimadamubello5125 5 місяців тому +1

    Gaskiya hadiza kin kawomana yayin zarma lulu agari , inajin dadin hirannan

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani 4 місяці тому +1

    Very good ✨✨

  • @SaboAu
    @SaboAu 5 місяців тому

    Allah yakara daukaka hajiya anty hadiza

  • @بركةسراج
    @بركةسراج 5 місяців тому

    Gaskiyane anty hadiza wanna shokin yayi Wallahi duk Wanda aka manta kina dawoda su akara tina su gaskiya allah yasaka da alkairi