Sarkin kano Sanusi ii yayi huduba akan masu bukatar kano da tashin hankali

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 11 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 23

  • @NURASANI-w2t
    @NURASANI-w2t 5 днів тому +1

    Tsohon sarki dai kowa yasan Aminu Ado Bayero shine sarkin kano da kanawa ke so

  • @MURTALAABBASSANI
    @MURTALAABBASSANI 6 днів тому +1

    Allah ya ja zamaninka ❤❤❤

  • @AyubaIsah-he8gx
    @AyubaIsah-he8gx 5 днів тому

    Amin ya Allah

  • @baffaumarakwa1273
    @baffaumarakwa1273 6 днів тому +2

    Allah.ya temaki sarki

  • @NuruddeenHabibu
    @NuruddeenHabibu 6 днів тому +1

    Ran Sarki ya dade. ALLAH ya taimaki Sarki

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 6 днів тому +1

    Allah yarusa maqiyasa y hallakasu kamar yadda ya hallakarfa fir auna musamman irinsu barau kwallon shege

  • @ISAHIBRAHIMISAH-l5e
    @ISAHIBRAHIMISAH-l5e 6 днів тому +1

    Allah Ya Taimaki Sarki. Ran Sarki Ya Dade ✊

  • @SurayyaHausa
    @SurayyaHausa 6 днів тому

    Ya Allah ka kayi mana tsari ga dukwanda keson yaga bayan jahar kano Allahummma ameen

  • @NuraSharifbala
    @NuraSharifbala 6 днів тому +1

    Allah yakara tsare gabanka Da bayanka

  • @DAFQUE
    @DAFQUE 6 днів тому +1

    Allah ya karya makiyin kano

  • @NafiuUmarDansauka
    @NafiuUmarDansauka 6 днів тому

    Shugaban kenan

  • @MahamanHarun
    @MahamanHarun 5 днів тому

    Masha Allah Allah ya sakamako da alkairi

  • @saniahmed9600
    @saniahmed9600 6 днів тому

    Kafin ka dawo Sarauta haka ake ciki a Kano. Son zuciya da neman sai bukatarka ta biya Shi yasa Kano cikin wannan rudani. Manzon Allah ginawa Yakeyi ba rusawa ba.

  • @sheikhsadiqemitsoidabida145
    @sheikhsadiqemitsoidabida145 5 днів тому

    May Allah help you

  • @User-x9l
    @User-x9l 5 днів тому

    Allah ya Fisu. For this to happen in Kano State. My heart is torn. You do NOT mess with our traditions and you do NOT disrespect the Elders of our State. They must know this.

  • @NURASANI-w2t
    @NURASANI-w2t 5 днів тому

    Akwai wanda ke son tashin hankali irin ka butulu kawai

  • @Insaa-qb6ig
    @Insaa-qb6ig 6 днів тому

    🤲🤲🤲

  • @yahayasadiq4829
    @yahayasadiq4829 6 днів тому

    Makarancin banza

  • @MuhammadNadabo
    @MuhammadNadabo 5 днів тому

    Amma kake yawan sauka da yan daba

  • @NaziruMurtala-si2lk
    @NaziruMurtala-si2lk 6 днів тому +2

    Kaima da aka Kara baka da baka karba ba! Dan kasan shima Hakan zai iya zubar da jini

    • @ibrahimumar8698
      @ibrahimumar8698 6 днів тому

      Dan wahala da hassada dabakinciki Zakamutu kalli fiskarka kamar antaka makani

    • @NaziruMurtala-si2lk
      @NaziruMurtala-si2lk 5 днів тому

      @ibrahimumar8698 da ga jin kalmominka daga gidan jahilai ka fita!:Allah ya rabamu da duhun Kai! A koma makaranta kafdunku lokaci Bai kureba

  • @MahmoudKurawa
    @MahmoudKurawa 6 днів тому

    😮😮😮