ƘASAITACCE JIKAN BAYERO CIKAKKIYA.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 7 лют 2025
  • Waƙar da ke ƙunshe da tarihin dambarwar Madarautun kano ta zama a sauwaƙe gareku madoya a daidai wannan rana da ra zo daidai da 2/2/2025. Na godewa Allah da ya bani ikon ajiye wannan tarihi acikin sigar wake ko domin 'Yan baya su sami makamar labarin yarda aka yi sarki biyu a Kano lokaci guda. idan aka saurari wannan waka matashiya ce ga yarda abin ya kasance daga farko har karshen inda ake a yau. Gobe kuma lamarin Allah ne sai masu yawan rai.

КОМЕНТАРІ • 64

  • @GhaliMaigalila-u5e
    @GhaliMaigalila-u5e 4 дні тому +6

    Duk wanda ya yarda ala sarkin waka ne yamun like

  • @MusagarbaSaad-ir3yp
    @MusagarbaSaad-ir3yp День тому

    ❤ Sarki diyar Gobir 💥💫🌷.. Gaskiya dai Wlh. Ba'akyautama sarki Aminu Ado. Bayaro Ba wlh.👑🔥💫

  • @auwalabdulmumin858
    @auwalabdulmumin858 2 дні тому +1

    Allah yataya mana

  • @auwalabdulmumin858
    @auwalabdulmumin858 2 дні тому +1

    Aminu Ado tabbas damone sarkin hkr. Kuma watara hkr nn shine ribar mu

  • @muhammadlawalhakimi-ho5sw
    @muhammadlawalhakimi-ho5sw 2 дні тому

    Masha Allah Muna dakon ta'aziyyar Sharif rabi'u

  • @KhalidLeda
    @KhalidLeda 2 дні тому

    Masha Allah Allah Yakarawa Rayuwa Albarka Sir 🙏🙏

  • @Amanarala_s3q
    @Amanarala_s3q 2 дні тому +1

    Allah ya kara lafiya

  • @abdullahimuhammad7620
    @abdullahimuhammad7620 2 дні тому +2

    Masha Allah ❤❤😊

  • @ismailrabiu_enlightenedminds
    @ismailrabiu_enlightenedminds День тому +2

    Thank u Ala, Allah qara basira. duk da yike ni bana spportig ko daya daga cikinsu, amma duk waqar da akaiwa daya daga cikinsu intemin dadi ina ji sosai, musamman ma naka dana sauran mawaqa.
    Amma ni kallo nike, duk irin abunda akaiwa sanusi lokacin saukeshi, exactly shima irinsa akaiwa Aminu. Mafita itace a tsaftace harkan kuma a sa tsoron Allah a dukkan lamari. kuma mafita fa itace masarauta seta cire kanta alamarin siyaysa and yan siyasa suma su cire kansu a lamarin masarauta. Abune m wuya amma me kyau. Allah ya kyauta.

    • @TaskarAlanWaka
      @TaskarAlanWaka  День тому

      Haka ne amma hasashenka bai nuna nazari akan yarda abin ya faru ba, kuma ya gocewa tarihi tin daga zamanin Mulkin kai, ko na ce tin alif ɗari tara da sittin.
      Mulkin da ake kira mulukiyya shi ne mulkin sarakuna, kuma wannan mulku ya karye wa'adinsa ya zo karshe ne a lokacin da turawan mallaka suka zo da sabon tsarin gudanar da mulki. Wadannan Sarakuna da jake gani a yanzu ba su kasance komai ba face traditional History. Decoration ake da su kadai da kuma Siyasa, Zamanin Sardauna haka ya yi ta yi yana tuɓe sarakuna yana naɗa wadanda yake so yarda ya ga dama don mulkin Bature ya bada dama akan haka jamar dai yarda ka ga ana yi yanzu. Labarin yana da tsawo sosai amma abinda ke faruwa a Kano ya samo asali ne daga rashin Jituwar Sarkin Kano Ado da Kwankwasi, a inda ya yi kokarin yanke bayansa ta hanyar hana ɗansa ko aya ya gaje shi ka ji inda aka fara siyasar farko a wannan zango, ba don komai ba sai jituwar Shekarau da Sarkin kano ta janyo haka. Don haka in baka manta ba abinda ya yi ganduje shi yayi Kwankwasi kuma shi ya yi Abba gidagida. Kuma duka wannan damaga tana faruwa ne a tsakaninsu.

  • @muhammadibrahimsulaiman4262
    @muhammadibrahimsulaiman4262 4 дні тому

    Masha'Allah gaskiya Allah ya bawa Aminu Alan Waka Fikira da Zalaqa.
    Yanda ya tsara wakarsa a nutse cikin salo na nuna fasaha da Zalaqa na Harshen Hausa. Allah ya kara Fikirah da Hazaqa da Zalaqah Bi Jahi Rasulillahi (S.A.W). 🙏

  • @DaudSani-g5l
    @DaudSani-g5l 4 дні тому

    Allah ya karawa sarki lfy 😢

  • @AminuRufai-ei1md
    @AminuRufai-ei1md 3 дні тому

    Allah yajikansa da rahana Ado bayero

  • @NassBamar
    @NassBamar 5 днів тому +4

    GODIYA MUKE, ALLAH YAKARAWA MAI KANO LPY DA NISAN KWANA ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @kamiluabubakar4648
    @kamiluabubakar4648 5 днів тому +3

    Masha Allah ❤❤❤
    Allah yaqarawa sarkin kano Alh Aminu Ado Bayaro Lfy da nisan kwana bisa kujerar sarkin sano, kuma Allah yasa mucika da imani

  • @YahayaUmar-fs6jd
    @YahayaUmar-fs6jd День тому

    Allah kara basira❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @SurajoHaruna-ol8gf
    @SurajoHaruna-ol8gf 4 дні тому

    Allah yakarawa sarkin kano alhaji sunusi lamido sunusi lafiya da nisan kwana Allah ka jigaba da shiga lamuransa kakore makiyansa Allah yakowamana zaman lafiya akasarmu da jiharmu ta kano lafiya

  • @HassanIbrahim-g6r
    @HassanIbrahim-g6r 4 дні тому

    UBANGIJI ALLAH YAKARA DALILIN WANNAN KAUNA

  • @kilarmanu
    @kilarmanu 4 дні тому

    Allah yasaka da alkairi alhaji Alan waka

  • @BashirBalamuhammad
    @BashirBalamuhammad 4 дні тому +2

    Allah ya shiga cikin lamarin ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @saidusuleiman1477
    @saidusuleiman1477 4 дні тому

    ALLAH YAKARA DAUKAKA ALAN WAKA

  • @Abun_Zabi
    @Abun_Zabi 4 дні тому

    Allah Yaja Zamanin Sarki

  • @IsahMuhammed-c4q
    @IsahMuhammed-c4q 4 дні тому

    Allah yakara basira

  • @IliyaChirman
    @IliyaChirman 4 дні тому

    Allah ya dawo day shi bakamar wancen

  • @Ibrahimabubakar-ui7bj
    @Ibrahimabubakar-ui7bj 4 дні тому

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @fayisisah
    @fayisisah 5 днів тому

    Allah ubangiji ya biyama bukatun duniya da lahira

  • @a.agwadabe9998
    @a.agwadabe9998 5 днів тому

    Allah ya qarawa mai Kano lfy da nisan kwana masu Albarka abisa godon mulkin kano

  • @MansurMansur-k7k
    @MansurMansur-k7k 5 днів тому

    ❤slm barka da dare ❤❤❤❤

  • @RahmatuAhmad-qi8rx
    @RahmatuAhmad-qi8rx 5 днів тому

    Aminu Ado Bayero ✊☝️🤛👊

  • @ahmadibrahim7746
    @ahmadibrahim7746 5 днів тому

    Sarkin wakar masarautun arewa❤

  • @mutariabubakar4740
    @mutariabubakar4740 5 днів тому +1

    Godiya muke basarake
    Ya Allah karawa albarka dan amana Dr mawakan hausa

  • @Graphix360ng
    @Graphix360ng 5 днів тому +1

    Haba kokai fah Sarkin 'Diya

  • @auwalabbas7807
    @auwalabbas7807 5 днів тому +1

    Alan waka amanar Aminu Babban Dodo

  • @IshaqSulaimanmuktar
    @IshaqSulaimanmuktar 5 днів тому +1

    Godiya ga sarkin wakar sarkin Kano bababmu aminu Alan waka

  • @bello9689
    @bello9689 5 днів тому +1

    Wallahi waqa tayi dadi sosai har hawaye nayi. Amma kun tafi wlh har Abadaaaaaaaa😂😂😂😂

  • @AuwalSani-u3p
    @AuwalSani-u3p 5 днів тому +1

    Sir Allah ya kara basira

  • @yahayasaeed2343
    @yahayasaeed2343 5 днів тому

    Allah yakara lafiya Dan biran gobir

  • @KingTeejay3279
    @KingTeejay3279 5 днів тому

    Alan Al'umma

  • @Ahmad-sardauna
    @Ahmad-sardauna 5 днів тому

    Alhamdulillah kasaitacce "tayi dadi sosai" ❤

  • @MustaphaHassan-qb5zm
    @MustaphaHassan-qb5zm 5 днів тому

    Allah yaƙara basira

  • @sulaymanahmadallahna4314
    @sulaymanahmadallahna4314 3 дні тому

    Muna godiya mai gida. sai yaushe za sake mana Ahmadu Bamalli dan Yero?

  • @buhariabubakar5054
    @buhariabubakar5054 5 днів тому

    Masha Allah

  • @Sharplyyy
    @Sharplyyy 5 днів тому

    Malam Aminu muna godia

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 4 дні тому

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @AbdoulsalamMoussa-h4m
    @AbdoulsalamMoussa-h4m 5 днів тому

    ❤❤❤

  • @HamedSani-x7z
    @HamedSani-x7z 5 днів тому +3

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @mtiumiuo6054
    @mtiumiuo6054 5 днів тому

    Aalm 🎉🎉🎉ykk Aalm ykk Aalm ykk Aalm ykk ❤❤❤❤ykk Allah Allah Allah 🎉🎉🎉❤❤❤❤😅😅😅

  • @bashirabbamuhammad
    @bashirabbamuhammad 5 днів тому +1

    Ran sarki sanusi y dade✊🏻wanda bega dacewar wannan wakarba yyi min like 😶‍🌫️

    • @Ayyman.
      @Ayyman. 5 днів тому

      Ba abinda zan iya ce maka da ya wuce uban babanka

    • @bashirabbamuhammad
      @bashirabbamuhammad 5 днів тому

      @ Kaii take it easy my geee manah

    • @YAKUBUMUSBAHUYAKUBU-nc5tn
      @YAKUBUMUSBAHUYAKUBU-nc5tn 5 днів тому

      Ae yasin sai dai hassada amman kaf wokokin sunusi ba kamar wannan
      Alhaji magana ake ta alan waka fa sarkin diyan gobir

  • @salisutijjani2527
    @salisutijjani2527 5 днів тому

    🎉🎉🎉🎉 masahallah

  • @YAKUBUIDIRS
    @YAKUBUIDIRS 5 днів тому +1

    Allah yaqara daukaka 🤲 ka iya kahuta muna godiya 🤝 kaji mutanan Allah Wllh nangani nan bari jikan dabo ✊👂

  • @HsbscvGsfsjscs
    @HsbscvGsfsjscs 3 дні тому

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @EsamiMuhammad-d7h
    @EsamiMuhammad-d7h 5 днів тому

    Mal kano😊

  • @salismuhammadsani8070
    @salismuhammadsani8070 5 днів тому

    Masha Allah

  • @AbduabduAbdu-l8r
    @AbduabduAbdu-l8r 5 днів тому

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ismailmusa3943
    @ismailmusa3943 4 дні тому

    ❤❤❤

  • @MurtalanasadiMurtalanasadi
    @MurtalanasadiMurtalanasadi 5 днів тому

    Masha Allah

  • @AllassaneAbdou-u3v
    @AllassaneAbdou-u3v 4 дні тому

    ❤❤❤❤❤

  • @Abba0448
    @Abba0448 3 дні тому

    ❤❤❤❤