Darasi a yakin Gaza da sudan ga shugabannin Nigeria da talakawansu.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 28 жов 2024

КОМЕНТАРІ • 64

  • @umaralimustapha6216
    @umaralimustapha6216 3 місяці тому +2

    الحمد لله ماشاء الله لا قوة إلا بالله بارك الله فيك وعليك يا شيخ

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 3 місяці тому +2

    Gaskiya malamai kuji tsoron Allah,kuma bakwayiwa talakawa adalci

  • @AbdullahiAbdullahi-dg6us
    @AbdullahiAbdullahi-dg6us 3 місяці тому +8

    Allah karemu daga sharrin
    Zanga-zanga.
    Amma wasuma gasunan Suna
    Mutu Akan rashin abinci.

  • @bigbomtv3160
    @bigbomtv3160 3 місяці тому +15

    No going back zanga zanga

  • @abdulqadiryahya9347
    @abdulqadiryahya9347 3 місяці тому +1

    اللهم احفظ شيخنا

  • @saminudanji3494
    @saminudanji3494 3 місяці тому

    Jazakallahu kairan malan

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 3 місяці тому +1

    Allah ya isa akan yunwar damuke kwana da ita

  • @yahuzasalihuyahuzasalihu-be5wx
    @yahuzasalihuyahuzasalihu-be5wx 3 місяці тому +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ الله اكبر

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan 3 місяці тому +7

    an fara daina sauraran maganan malamai yanzu a Nigeria, indai ba'a kawo karshen wannan yunwan ba fa akwai matsala

    • @saminudanji3494
      @saminudanji3494 3 місяці тому

      Karoki Allah yabaka abinci ba gwabnatiba

  • @abubakaraliu-f1t
    @abubakaraliu-f1t 3 місяці тому +3

    Allah yasamu dace

  • @bachirbachir-tu8fbNiger
    @bachirbachir-tu8fbNiger 3 місяці тому

    امين يارب العالمين 🤲❤❤❤

  • @kabirmuazu9510
    @kabirmuazu9510 3 місяці тому

    Wlh Allah Sai yayi mana sakayya tsakanin mu daku masu ci da ceto

  • @umarbello3984
    @umarbello3984 3 місяці тому +1

    Munafuki Banxa zanga Zanga No going Back

  • @AbdulAzizJafar-g4i
    @AbdulAzizJafar-g4i 3 місяці тому +6

    Ok MLM dakusan da haka kuke durewa yansiyasa gidi ai lkc ya kure Kuma mlm kumata matsalah Nigeria Sam ba irin ta ksashen da kuke nupiba gsky in haka ne meyasa da gwanaty tabiya mk kujuru haji buku tausaya talakaba asai mūsu abice šai yanxu talaka Yana kwana da yunwa kuzo kunabawa mutane hkr wlh šai muyi mlm yuwa batajin hkr

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan 3 місяці тому +4

    Ayi zanga-zanga kawai,

  • @kabirmuazu9510
    @kabirmuazu9510 3 місяці тому +1

    Kuma fadan Sudan ai Bawai zanga Zanga ce tajanyo ba Wannan rigima ce ta mulki tsakanin su

  • @YauMohammed-q6m
    @YauMohammed-q6m 3 місяці тому

    Allah ya saka da alkaiei

  • @adamkabiru6669
    @adamkabiru6669 3 місяці тому

    Wallahi maganarku gaba daya anciremata karbuwa sabida munajin yinwa kukuma ga kunan fessfes

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 3 місяці тому

    Allah ya zaba Mafi alkhairi

  • @IsmaailMuhammadSaeedMuhammad
    @IsmaailMuhammadSaeedMuhammad 3 місяці тому +1

    Hmmm! 💔
    To Malam, abinda ke faaruwa shi ne, Musulmai Laarabaawa sun taba neman su taimaki Palastinu akan yahodaawa, a shekara alif da dari tara da arbain da takwas,(1948), to amma kasar israila taayi nasara akan su baaki dayan su, saboda taimakon kasar amerika da kawaayen ta! 😢
    Don haka, sun taba jarrabaawa, kuma baa su kadai ba ne Musulmai ba, Saannan anaa daukar karaatu ne dangani da abinda ya faaru a baaya.
    Musulmai, mu tuba zuwa ga Allah, kuma mu sauke wajibi da ke a kan mu, zaa mu yi nasara, amma baa zarge kawai zaa mu saura yi ba! 💔🙏🏿
    Naa gode.

  • @Abubakarbnmohammad
    @Abubakarbnmohammad 3 місяці тому

    Allah ya Saka da alkhaeri

  • @SAaduAliyu-zg7mh
    @SAaduAliyu-zg7mh 3 місяці тому +3

    Ummm wlhi Shima fah sbd baisan miye yake faruwa bane sbd ya yan SA Basa ciki HK ma iyayen sah matasa Duk a halisa Basa cikin matsalar Nigeria wlhi Da Suna ciki wlhi wlhi tallahi ba Zai taba fadin HK bah mudai Duk Wanda ya bayarda gudummuwa wajan chutar Da al ummar mazon allah sallahu alehi wassalam Allah ya tsine masa albarka Duniya Da lahira

  • @ANNABI-SAK-BAWASA
    @ANNABI-SAK-BAWASA 3 місяці тому +1

    Ikon sai tallaka kenan duk lokacin da ya motsa dan neman hakin sa sai a jayomar Aya da hadissi amma lokacin da ake kache babu wanda ya damu abin takaici baa kache arna sai musulmai amma malamai sunki daukar kowane irin mataki, Ayanzu mun gane akan talaka kadai malamai ke daukar mataki banda masu muki da masu kudi sabadda abin da ake basu na duniya. Ya allah gamu gare ka dan girman ka , dan ikon ka , dan karfin kudirar ka, dan alfarmar sayyidina rassulillahi saw dik wanda yake sa hannu azalincin da ake wa musulmai ya allah ka chirye chi idan me chiryuwa in ba mai chiryuwabane allah ka wulakanta chi ka tarwatsa rayuwar sa dan girman zatinka allah , anta tahkumu baina ibadika fima kanu fihi taktalifuna , bi kudiratika ya kawiyu ,ya mu,izzu ,ya hayyu ya kayyum

  • @SuleimanMuhammed-n2z
    @SuleimanMuhammed-n2z 3 місяці тому

    Allaah ya kaimu lokacin zabe bola zaifahimci yayiwa talakan Nigeria mulkin zalinci,😊

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat 3 місяці тому

    KOMAWA GA ALLAH SHINE AKOMAWA TSARIN DA SHEHU DAN FODIO YATAFI YABARMU WATO ADDINI,
    AMMA MUDDIN ZA'ACIGABA AHAKA TO SHUWAGABANNIN NIGERIA SAI SUNSA KOWA YAYI LAUSHI

  • @salimismael4334
    @salimismael4334 3 місяці тому

    Ni nawa sako shi ne kamar haka mucire munafunci mukaunaci junan mu shi ne mafita mu bar hassada dan wadan a bubuwan su ke jayo mu na duk wadan nan fitintinu 🤲🤲🤲🤲

  • @AminuSani-my6ju
    @AminuSani-my6ju 3 місяці тому

    Madallah Munafatan Allah ya Kara siryatdamu to

  • @sirajasuleiman5053
    @sirajasuleiman5053 3 місяці тому +3

    Malam kana nufin dama bakasan da wadannan abubuwan daya fada bane se yanzu, kai dai kace kaima an sallameka kawai, don haka muma kabamu kasanmu

  • @SadanUsman-e7c
    @SadanUsman-e7c 3 місяці тому

    Wlh nifa ina ganin wannan masu zagin malamannan bamusulmi bane

  • @Maibarkonorecords
    @Maibarkonorecords 3 місяці тому

    su malamai an kar6i na jar miya, Allah ya maida ku. hanya madai daiciya

  • @AdamMuhammad-tx1sb
    @AdamMuhammad-tx1sb 3 місяці тому

    Million na balalau yaturu maka

  • @SimonAyomide-y4i
    @SimonAyomide-y4i 3 місяці тому

    Qarshe zami zaasamu wosu tsirarun malamai shegunaye

  • @kabirmuazu9510
    @kabirmuazu9510 3 місяці тому

    Kuma libiya karya ne talaka a libiya yafi dan Nigeria jindadi
    Kude kawai karnukan Yan siyasa ne masuci da addini mayaudara Idan gaskia suke fada bamuji sun kawo wata mafita akan halin da talakawa suke ciki ba

  • @kabirmuazu9510
    @kabirmuazu9510 3 місяці тому

    To Kai dama ai dan abi yarima Asha kida ne kuma har Wannan mutumin zai fadi magana na yarda mutumin da kullum suna office din Yan siyasa

  • @givesonadam2913
    @givesonadam2913 3 місяці тому

    Kaima Mai yada labarai ambaka kudi ka amsa kenan, kamar yadda malaman ka suka karba kenan, gaza da sunan halin da muke ciki da suffan abin da talakan Nigeria yayi dai dai Dana Gaza da sudan, maqaryaci kawa Mai sun zuciya walh kana da sun rai da yada abin da yayi dai dai da muradin ka, Ban Qara binka domin kaima ansiye ka

  • @Tijjani111
    @Tijjani111 3 місяці тому

    To ai Malam, wasu malaman ne suka zubar da kimar su ta hanyar sayar da addinin ga azzaluman ƴan siyasa da kuɗi da kujerun Saudiyya. Allah ya kawo mana ƙarshen wannan fitina da zalinci ya bamu zaman lafiya.

  • @basiruhamza5281
    @basiruhamza5281 3 місяці тому

    Makar yacin malami

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 3 місяці тому

    Bayan kunsha kudi kenan meyasa kasan halin da ake ciki kai kuma katafi aikin hajji d irin waazinnan kuke take talakawa

  • @IbrahimAbdullahi-hk9sv
    @IbrahimAbdullahi-hk9sv 3 місяці тому

    Makaryatane

  • @hajarumuhammad4044
    @hajarumuhammad4044 3 місяці тому +2

    Da mutanen zamu gane da mun hakuri ko Dan yaran mu kada su koma a bola ana kashinsu kamar kiyashi, is good muhakura mujira zabe sai mu canjasu da matasa zarata zakuna.

  • @MuhammadardoZainulabideeng
    @MuhammadardoZainulabideeng 3 місяці тому

    Saboda kunason duniya bakukukan yunwa da rashin tsaro

  • @KabiruShehu-i2j
    @KabiruShehu-i2j 3 місяці тому

    Malam kukunkakaimu gawagga

  • @abubakaryakububagudo31
    @abubakaryakububagudo31 3 місяці тому

    Kai al'furqan kadaina kawo muna balalau acikin shirinka dommu yanzu ki marsa ta fara zube wa a idommu.

  • @ahmadadamu5601
    @ahmadadamu5601 3 місяці тому

    To Gwamnati sai taimana abin daya dace shine mafita kawai

  • @IbrahimSarki-yi6rw
    @IbrahimSarki-yi6rw 3 місяці тому

    Duk mai baiwa gwanatin nan uzuri to yana ci da gumin talakawa ne.

  • @tukurmuhammed905
    @tukurmuhammed905 3 місяці тому

    Hajara ce
    ko
    Hajaru muhammed
    yanda sukayi chaa akan bayin ayau
    haka kuma zasu sake dawowa komunki ko munso ayi abunda akaga dama
    dansu asaninsu mu bayine
    bayinma irin na shaidanu basu da lafiyarka ko natsuwar ka kaci kasha ko bakaciba

  • @MuhammedBulama-qr8sf
    @MuhammedBulama-qr8sf 3 місяці тому

    Nigeria fa ba gazabani yaki gazza dabag yeki da ku wani yiki? A duniya haka kuma Nigeria ba Sudan bani?

  • @MuhammedBulama-qr8sf
    @MuhammedBulama-qr8sf 3 місяці тому

    Nigeria fa ba gazabani yaki gazza dabag yeki da ku wani yiki a duniya
    Yaki Sudan dabag yaki da Nigeria mallamai suma ba fading gaskiya? Kuna Chen millionye akan talakawa

  • @bakirshuaibusaeed1125
    @bakirshuaibusaeed1125 3 місяці тому

    Shikenan Kuma Saikukuma Kuita Zama a Makaskanta Yaushe annabin Rahma Wanda Yayi Gwagwarmayar Tabbatarda adalci Zai Fadi haka
    Yaushene Yace Idan Lokaci Yazo Kunada Yawa Kubari Yawanku Yazama Maras Amfani
    Shi Ustas Yanacewane Musulmi Sucigabada Bacci
    Kai Wae Wayanna Irin Mutanene Wadannan ne Masucin Haram Suna Zabarmada Al'ummar Manzon Rahma Gubar Haram din
    Kun Zalumci Manzon Allah Harda Kuke Kokarin Karyawa Jama'arsa Gwiwa Akan Kwatar Haqqinsu Daga Gurin Azzalumai
    Shikuwa Sheikh Zakzaky Wanda Yake Kira Akan a Kafa Gwamnatin islama Kun Kusheshi Ankashe Masa Yaya Da Mabiya Amma Kunyi Murna
    Yaushene Zaku Canza Inbaku Canzuwa Muna Fatan Allah Ya Kawar Mana Da Azzalumai
    Allah Yataimaki Masu Kokarin Tabbatarda Adalci Na Allah Saukakke Daga Littafin Allah
    Ya Nunamana Tutar La'ilaha Illallahu Tana Filfilawa Gargashin Jagoran Tabbatarda Addinin Musulunci Sheikh Ibrahim Zakzaky Hafizwahullah...!!!

  • @aminukeanuwess3093
    @aminukeanuwess3093 3 місяці тому +1

    Kai Dallah rufe mana baki sakarai kawai waya fada maka matsalar nigeria irin ta libya ce ko Syria ko Palestine Kunga wadannan malaman wallahi indai Kuna saurarar su bazaku taba rabuwa da matsala ba.. meyasa lokacin da mutane suke cikin masifa basu fito sun nemi gwamnati ta gyara ba sai lokacin da suka ga talakawa zasu kwatowa kansu 'yanci shegu matsiyatan malamai kiri kiri kabiru gombe yazo yana nunawa mutane tinubu wai mutumin kirki ne.... Ai wallahi duk malamin daya hanaku zanga zanga inkun fito kuci uwarsa ka zane masa jikin sa wallahi yan arewa indai baku daina sauraron wadannan ajawunan ba To wallahi a talauci da wahala za ku mutu.. Ni wallahi da in saurari wannan hayaniyar wallahi gwara in kunna wakar Nicki Minaj

  • @MuhammedBulama-qr8sf
    @MuhammedBulama-qr8sf 3 місяці тому

    Maluma ma ba masu aldalchi banni

  • @MamanHumaira-xk6sy
    @MamanHumaira-xk6sy 3 місяці тому

    Hhhhhhhhjjj

  • @SadanUsman-e7c
    @SadanUsman-e7c 3 місяці тому

    Malam allah yasaka da alkairi 🤲🤲🤲

  • @AbdullahRajah-o8i
    @AbdullahRajah-o8i 3 місяці тому

    Malamen maggi 😂

  • @tukurmuhammed905
    @tukurmuhammed905 3 місяці тому

    to kujara mana
    ku kuyi abinda. yace mana anan najeriya
    yakin Palestine da Israel zanga zanga ce again
    Lallai ne Manzan Allah yayi gaskiya
    Babu yanda za, ayi bayin Allah suhada kai
    da
    malaman da suke koyi da shaidan masu ilimin da iliminsu bai hanasu aikata aikin da Allah ya later, ance da dukkan masu koyi dashi

  • @ibraheembalee9449
    @ibraheembalee9449 3 місяці тому

    Allah ya saka maka da alkhairi shiyasa nake kaunar wantann chanall naka mai albarka 🙏
    Allah yasa da alkhairi 🙏
    Amman wlh duk wanda yasan chiwan kansa bazai su ayi wata zanga zanga a Nigeria ba
    Allah ya qara mana zaman lfy da lfy da abunda lafiya zatachi❤
    Yakuma karemu daga sharyin yahudawa

    • @MuhammadardoZainulabideeng
      @MuhammadardoZainulabideeng 3 місяці тому

      Saboda kanada cin yaudakullun da kwanciyarhankaliba shiyasa wanan waazin nashi yakeburgeka

  • @alhkabirusuleiman6136
    @alhkabirusuleiman6136 3 місяці тому +1

    Aslm bamuba zaga zaga masuneman zaga zaga ,zaga maisanta barawone