KWABRE MAHAYA TA GAURAKA... (SA'IN KATSINA MUNTARI).
Вставка
- Опубліковано 9 лют 2025
- 21/02/2025. aka yi naɗin Sa'in Katsina Alh. Muntari Abba a fadar mai Martaba Sarkin katsina Dr. Abdulmumin Kabir CFR.
Alan waka ya sami halartar wannan kasaitaccen Biki don haka ne ma ya zo da tsarabar yarda bikin ya gudana tare da wakar murna da za a shakata da ita kamar haka:
Mun Gode Alh Dr. Aminu Alan Waka, Allah ya kara girma da daukaka
Masha Allah ❤
WAKA TA HAU SOSAI WALLAHI ❤❤❤
Allah ya kara batsira da nasarori a rayuwar ka duniya da lahira
Amin ya Rabb
KATSINAWA MUNA GODIYA SARKIN DIYAN GOBIR
DR. NAMU❤❤❤
MashaAllah 💪 Allah yy riko da hannu. Aminu na aminu magajin dabo 💪🙏
❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉❤❤❤❤
Masha'Allah Alan waka
Allah ya kara basiya❤
Allah ya ja Zamani Abba
Godiya ta musamman ga mai tarin basira Alh Aminu Ala. Allah ya qara daukaka. Godiya daga iyalan sa'i gaba daya. Muna alfahari da kai
❤❤❤
Wayooo Allan kazo Yan kina
Amma bansani ba