- 131
- 1 077 959
AUDU BULAMA BUKARTI
Приєднався 12 чер 2012
Tsokaci a kan Hukuncin Court of Appeal a kan Zaɓen Kano
Tsokaci a kan Hukuncin Court of Appeal a kan Zaɓen Kano
Переглядів: 14 879
Відео
Ƙalubale ga Manyan Arewa - Malamai da Ƴan Siyasa da Sarakuna
Переглядів 2,5 тис.Рік тому
Ƙalubale ga Manyan Arewa - Malamai da Ƴan Siyasa da Sarakuna
Uba Sani ne Yayi Nasara a Kotun Za6en Kaduna
Переглядів 7 тис.Рік тому
Uba Sani ne Yayi Nasara a Kotun Za6en Kaduna
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 5
Переглядів 8 тис.Рік тому
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 5
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 4
Переглядів 5 тис.Рік тому
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 4
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 3
Переглядів 3,9 тис.Рік тому
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 3
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 2
Переглядів 4,7 тис.Рік тому
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 2
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 1
Переглядів 4,5 тис.Рік тому
Yadda Muka Yi da Danjahannama - Part 1
Me Ya Rage Wa PDP da LP Bayan Hukuncin Kotun Za6e?
Переглядів 2,3 тис.Рік тому
Me Ya Rage Wa PDP da LP Bayan Hukuncin Kotun Za6e?
Tattaunawata da VOA Hausa akan Bada Belin Doguwa
Переглядів 11 тис.Рік тому
Tattaunawata da VOA Hausa akan Bada Belin Doguwa
Tsaraba daga Tafkin da ya fi Kowanne Girma a Afirka
Переглядів 3,3 тис.Рік тому
Tsaraba daga Tafkin da ya fi Kowanne Girma a Afirka
Kalli Jirgin Fasinja Mafi Ƙanƙanta na Taɓa Hawa
Переглядів 8 тис.Рік тому
Kalli Jirgin Fasinja Mafi Ƙanƙanta na Taɓa Hawa
I am Conducting Forensic Analysis of Ganduje Videos in London - Magu
Переглядів 19 тис.5 років тому
I am Conducting Forensic Analysis of Ganduje Videos in London - Magu
Mr. Ibrahim Magu’s lecture in London Today
Переглядів 1,2 тис.5 років тому
Mr. Ibrahim Magu’s lecture in London Today
لا حو ل ولاقوةالابا الله العلي العظيم
Gaskiya ne bukarti
Muna cikin masifa an arewa Allah yasauwaki
Mudai a Arewa bamu da dattawa kuma bamu da shugaban ni da sarakuna da malamai Allah ya kaimu 2027 inji Wani mutun ya futo ya ce muyi zabe mu matasan Arewa zamu wayar wa kanmu Kai sbd muyi abin ya yi yawa A Arewa fa muke da Vice President da Deputy Senator da speaker Amma dukkan su Sunyi shiru ana cin zarafin mu Allah ya shiga lamarin Mu
Dan allah wayakamata abawa takar shugabankasar tafiyar matasa ina son karin bayani
Aslm manada karanci ruwaca yobe lakalgama yusuri kirgini
Mufa yanxun mungane a arewa bamuda manya, koda akwai tsiraru ne amon su baya tashi, kuma wlh naka shi ke bada kai, mafi yawancin masu cin zarafin yan arewa, yan arewan ne yan uwan mu, fatan mu shine Allah yakawo mana mafita a wannan kaskancin da muke fuskanta a nigeria
Gaskiya Nina tsorata da alamarin mutanammu Yan arewa kamar Basu damu da kansuba tunda bayan bahari yawuce suka zabi tunutu a arewa to wlh wasu sesunqara zabar tunubu shiyasa tunda nabar qasar bansan dawowa
Tunda nake bibiyar fashin baki, ban taba cin karo da wanda ya sosamin zuciya ya sanyani a dimuwa kamar wannan ba. Arewa mu farka wallahi in har zamu cigaba da baccin gafala, yanda yakin palestine yake mamayar gabas ta tsakiya a hankali sakamakon sakacin musulmi haka yakin kabilanci zai mamaye arewa ya kashemu kaf..Allah gamu gareka
Haqqun📌
Slm barkanku bulama bukarti A Algeria 🇩🇿 litar mai petrol jakabiyarne kimanin naira 200
Wanna hakayake fashinbaki wallahi Allah qasarmu ba,adalaci kullum sabon Abu Allah yakaremu
Wai yan arewa minene anfani ku a cikin duniyar nan mtsww
Wallahi gwanda araba kasarnan damuci gaba da zama acikin wannan kaskancin.
Wlh wannan ba mafita bace, indei wadanannan dasuke kiran kansu manya a arewa xasu jagorance mu, to ba'a rabu da bukar bane an haifi habu
Allah ya saka da alkhairi
لا حول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم الله المستعان ،،،💔
Masha Allah jazakallah khairee daga kuwait 🇰🇼
Allah ya sakamuku da alheri 🙏
1:09:56 Gomnonin Arewa akan raba Haraji
52:13 Maudu'i na Biyu 😢😢😢
31:04 😮😮😮😮😮
idan tarzomane tarzomar da akayi akano takai wacce akayi a legas lokacin zanga zangar rushe SAS harda D.P.O aka danna cikin kurar ruwa ana yawo dashi Jamie,an tsaro nawa aka kashe dukiyoyin bayin Allah nawa aka kona ko aka fasa alegas yan zanga zangar da aka kashe legas ba,a biya diyaba wadancan me sukafimu dashi Abu dayane tak shine shugabanni shugabannin su suna sonsu sunsan mutuncinsu sunsan darajarsu kuma sunsan amfaninsu sai inda karfinsu yakare akan kare mutuncinsu
Hadda masu haron kudai
Allah ya taimake ku
Allah yasakawa yarannan da Alkhairi
Nice ❤❤❤
Barka dadare
Kodus to you guys
Allah ya ida nufi
Allah ya qarfafeku
Allow abba to speak
ABBA hikima yau Kaine gwanina kataba inda yakemin ciwo fannin sharia
Plz dan Allah ku daure ku kafamana jam, iyar matasa sannan a cikinku asamu dan takara
Mutum sai ALLAH, ALLAH ya kawo mana mafita, yasa mufi karfin xuciyarmu
Mutum sai ALLAH, ALLAH ya kawo mana mafita, yasa mufi karfin xuciyarmu
Gaskiya inasan gaskiya arayuwata bawuta wadacaciya anbaka sau uku awata Wallahi kobakabiyaba bakaci haraminba
Wlh mlm takai yanzin har Cikin transfomer ake Shiga ayi SATA saboda lalacewar mu
Gaskiya fashin bakin nan muna bukatar gyare-gyare a cikin sa. 1- Ya kamata in za'ayi magana a kan wani abu to ya kama ta a ke kokari a na gayyato masa abun.Kamar matsalar wuta sai a gayyato mana wani babban ma'aikacin harkar wuta. 2-Ya kamata in ance za'a tattauna magana a kan maudu'i to a ke kokarin wayarwa da mutane kai.Misali ina ta jiran ra'ayin ku a kan hukunce hukuncen Kano tunda ku masana ne a wannan gefen amma kunzo kun buge da hira da kuma labarai.Mu yanzu ba musan waye me Gaskiya tsakanin state high court da federal high court ba.
Bulama, Allaah ya kara maka Taqwa da Ikhlasi. A'ameen!
Allah ya qaramu kwarin gwuya ❤ mumatasa muna tare daku
Meter din ana sace a ayi diversion dinta a siyarwa da wani
To Amma dai kunsan a Nigeria muke bansan hauka fah kunason ahanamu kasuwanchin mu Koh
wlh rashin kawowane yasa ba,abiya koma kamata yayi ache kawanne gida akwai meter
Malam Bualma ina kudin iya biyan wutan neh? Sammm Malam bulama satan da su shuagabannin suke yi shi yasa talaka baya iya biyan kudin lantarkin ba
Gaskiya nima fahimta ta babbar matsalar Nigeria shari'a ce.
🤲🤲🤲
😃😃😂😅🤪😀
✅🤲🤲🤲✅☝️☝️☝️✅🕋🕋🕋✅
nageriya ke nan ka biya kudin haske ka biya na duhu
Bulama ni agidan haya nake, nasiyi meter dakudina kimanin #40,000, dana canja wani gidan se yan nepa sukazo sukace meyasa na jona wuta?, Se nace ai inada mita, se sukace ai sunabin gidan bashi, saboda haka sede nacigaba da amfani da bill kokuma nabiya bashin da akebi, nikuma nace banyarda da haka ba, saboda haka yanzu banida wuta samada 6month banida wuta agidan. Kaga wannan bedace ba. Don Allah kuyi fashin baki akan wannan. Nagode
😂😂😂 kai jama’a