😁😁😁 Doki da gangami sai kai Kassu. Uban Balindo shi ya issheka har Kadawa, ya ce Kassu ana bidarka da doki ga ka kana alfarma. ...debo wuta ga ragga ka fita. Koma daga zuwa gidan Dan Aljanna, banka 'yar .....🤣🤣🤣 Allah Ya jikan Sarkin Makada Kassu. Shi da Nomau. Muna godiya, muna jin dadi. Irin wadannan wakoki sai tsantsar Bahaushe mai jin Hausa da fahimtar Al'adun mu. Mun gode. Kuna taimakawa ainun.
Je vous suis presque chaque jour
Allah yajikan mazanjiya
ameen
Allah Mai Girma.
😁😁😁 Doki da gangami sai kai Kassu. Uban Balindo shi ya issheka har Kadawa, ya ce Kassu ana bidarka da doki ga ka kana alfarma. ...debo wuta ga ragga ka fita. Koma daga zuwa gidan Dan Aljanna, banka 'yar .....🤣🤣🤣 Allah Ya jikan Sarkin Makada Kassu. Shi da Nomau. Muna godiya, muna jin dadi. Irin wadannan wakoki sai tsantsar Bahaushe mai jin Hausa da fahimtar Al'adun mu. Mun gode. Kuna taimakawa ainun.
Gidan yar Aljannah, Gabas ke nan. Ka San da safe iska daga gabas ya ke bugowa
Makada kassu zurmi, shine farko a kidan mazaje.
Tsohuwar ajiya
An kyautatawa adabin hausawa sosai
Masha Allah