God this guy is a qenius fah I feel at peace listing to his songs Dad may ur soul rest in peace u taught me to appreciate shata and his works May ur soul rest in peace shata.
Allah Ya gafarta Chiroman Gombe da kuma Shata, Amin. My condolence goes to Hajara and Family. I would like to know more about Chiroman Gombe, Shata made me to love him so much.
C'est un titre qui a bercé ma jeunesse alors que je fréquentais le collège de Maradi il y a exactement 40 ans. Un tenancier d'une buvette aux environs de la mjc aimaient bcp ce morceau au point de le passer à satiété toute la journée.
74 dislikes for wakar ta'aziyar chiroman gombe daya mutu more than 40 years ago?! Makiya kenan fa, ko bayan ka bar musu duniyar basa kaunar suji ance Allah ya jikanka!..ko kuma masu bskin ciki da wannan youtube page din ne? To koma yaya ne, ku daina hassada bata kyau.
Je sollicite de la part du professeur Boubé Namaiwa un commentaire pour cette chanson et celle de Sarkin Zazzau Shehu. Ce sont des chansons que j'ai connues au bas âge. Maintenant quand je les re-écoute, je découvre beaucoup de choses. Peut-être je découvrirait pus avec l'aide d'un spécialiste.
CHIROMA UMARU WAS A JUST LEADER. HE WAS APPRECIATED BY MOST PEOPLE IN GOMBE. OVER 45 YEARS SINCE HIS DEATH ALONG MAIDUGURI ROAD, STILL A UNIFIER AND A SYMBOL OF HOPE. RIP CHIROMA UMARU
Allah ya ji kan ka, gwani na gwanaye! Allah ya ji kan duk wadanda su ka rigaye mu. Kowa ya mutu bai sauri ba, mu da muke nan ba mu dade ba, sai mun je baban mawaka!
Mazanjiya kenan allah jikanku da rahma amin wannan shine duniyar malam in takamarka kudi ko mulki dukk wataran barinsu zakayi a duniya toh kagawannan ayashe babba agaremu
Chiroma Umaru son of Shehu Abubakar was a Powerful Prince who exercise sovereign authority, unfortunately, he couldn't live to become Sarkin Gwambe. RIP Chiroman Duniya
Allahu akbar allah yajikansu da rahama da saurn yan uwa muslmai ida tamu tazo Allah yasa muchika da kalmar shahada Allah yayiman rahama❤
The best hausa musician of all time. may his soul rest in peace.
Great Of All Time (GOAT) na mawakan Hausa
Amen
@@musamuhammedbunu3480 🐻🦊🦊
I ALWAYS LISTEN TO THIS PARTICULAR SONG "ALLAH JIKAN CHIROMA GOMBE" EVERY NIGHT. DUK WAKA SHATA BAI YI WASHI DA KIRARI FIYE DA NA CHIROMA GOMBE
God this guy is a qenius fah I feel at peace listing to his songs Dad may ur soul rest in peace u taught me to appreciate shata and his works May ur soul rest in peace shata.
hajara Abubakar Allah ya Jikan Baba . Evergreen epitaph by legendary Shata .. Who else could have encapsulated the phenomenon Ciroman Gombe(RIP)
Allah Ya gafarta Chiroman Gombe da kuma Shata, Amin.
My condolence goes to Hajara and Family.
I would like to know more about Chiroman Gombe, Shata made me to love him so much.
Rest in peace hajara
C'est un titre qui a bercé ma jeunesse alors que je fréquentais le collège de Maradi il y a exactement 40 ans. Un tenancier d'une buvette aux environs de la mjc aimaient bcp ce morceau au point de le passer à satiété toute la journée.
ALLAH JIKAN CHIROMA GOMBE
ALLAH JIKA MAMMAN SHATA AMIIN.😢😢😢❤❤
Qu, Allah Loue Soit Il, vous accorde Sa Miséricorde et à nous autres musulmans encore vivants, un au - de la meilleur.Amine
Best leader. May your gentle Soul rest in perfect peace and May HE the Almighty Allah grant u Jannatul Firdausi
74 dislikes for wakar ta'aziyar chiroman gombe daya mutu more than 40 years ago?! Makiya kenan fa, ko bayan ka bar musu duniyar basa kaunar suji ance Allah ya jikanka!..ko kuma masu bskin ciki da wannan youtube page din ne? To koma yaya ne, ku daina hassada bata kyau.
Allah ji kan Ku da magabatan mu gaba daya ya kyauta namu zuwa amen.😢😢😢
Je sollicite de la part du professeur Boubé Namaiwa un commentaire pour cette chanson et celle de Sarkin Zazzau Shehu. Ce sont des chansons que j'ai connues au bas âge. Maintenant quand je les re-écoute, je découvre beaucoup de choses. Peut-être je découvrirait pus avec l'aide d'un spécialiste.
Allahu akbar May Allah continue mercy on him Ameen
Le plus grand parolier de la musique haoussa
Allah Ya jikan ciroman gombe. da shata.
Allah Yajikanku Marigayyi iyayemmu, yan’wua, da dukka alummar Manzon Allah. Mu kuma da muke hanya, Allah Yakuautata mana da karshemmu
Dr. Mamman Shata! ALLAH YA kai rahma kabarinku da iyayenmu baki daya. 😢Allahumma Ameen 🤲🏼
Kaico dunia mae yayi😢
Allah ya jikan ka yama Rahma Ameen souma Ameen
ALLAH shi jiqanshi da rahamarshi ya gafarta mashi
CHIROMA UMARU WAS A JUST LEADER. HE WAS APPRECIATED BY MOST PEOPLE IN GOMBE. OVER 45 YEARS SINCE HIS DEATH ALONG MAIDUGURI ROAD, STILL A UNIFIER AND A SYMBOL OF HOPE. RIP CHIROMA UMARU
RIP Chiroma umaru
ALLAHU YA GAFARTA MASA
ALLAH YA SA MU CIKA DA IMANI
Allah ya gafarta mishi
Allah sarki (Very heart touching) InshaaAllah suna Aljannah baki dayansu.
Allah ya ji kan ka, gwani na gwanaye! Allah ya ji kan duk wadanda su ka rigaye mu. Kowa ya mutu bai sauri ba, mu da muke nan ba mu dade ba, sai mun je baban mawaka!
Allah Sarki . FASIHIN Mawaki Dr Alhaji Mamman Shata .ALLAH YA JIKAN KA YAMA RAHMA AMEEN
Mazanjiya kenan allah jikanku da rahma amin wannan shine duniyar malam in takamarka kudi ko mulki dukk wataran barinsu zakayi a duniya toh kagawannan ayashe babba agaremu
Allah yajiqanku bakidaya chiroma And Shata Ameen yaa rabb
Allah ya jikan Mamman Shata, Allah ya jikan Ciroman Gombe
Kuma Allah , don Allah, Allah, Allah jikan chiroman gombe🙌
Jaumirawo Yafooh Hinnuh moh🙏🙏🙏
Undoubtedly, his songs are absolutely stunning! I love them!
Mlm
Allah jikan kushiyin kwani yafi zaman rago, Allah jogan Maza, Allah gafarta mu kun aljannan. .
Allah ya jikan urban mawakan Hausa Alh Mamman shata.
Ba shata, ba ciroman Gombe, watarana muma zamu zama babu. Allah yassa Ajannar fiddausi ce makomar mu.
Dahiru A maidace Allah shi jiqan musulmi baki daya amin
CHIROMA BAWAn Allh
Allah ya jikanku kuma ya kyauta namu. Kowa ya mutu baiyi Sauri ba
الله يرحمهم ويجعلهم مثواة الجنة يارب
Allah sarkin har abada duniya Labari Allah ya jikan su don annabin rahama SAW
shatarya, shagogayya Allah ya jiqan maza.
Allah Ya jiqan (Dr.) Mamman Shata.
ALLAH Sarki duniya labari. ALLAH sa mu cika da imani.
Shatan Waka, Allah ya jikan maza
i even piety shata too in this song. rest in peace.
Ameen
Allah ya gafarta masu da Rahma amin.
ALLAH YA GAFARTA MUSU BAKI DAYA.IDAN TAMU TAZO YASA MU CIKA DA KYAU DA IMANI.
Allah ya musu rahama baki daya, Shata da Chiroman Gombe.
Aamin
Allah SWT YA jiqansu da gafara gaba dayansu Ya kyautata namu zuwan.
May his soul rest in peace and may Allah reward him with Jannatul firdausee
Allah Ya jikansu Gaba daya,Shata the Great
Highly responsible singer
Allah ya jikan Chiroman Gombe da Mamman Shata
Madi mai dogon zamani. This great Bro!
Allah sarki Allah ya jikan maza jiya ammee
Nace song 👍❤
Chiroma Umaru son of Shehu Abubakar was a Powerful Prince who exercise sovereign authority, unfortunately, he couldn't live to become Sarkin Gwambe. RIP Chiroman Duniya
Chiroma Umaru is the son of Abubakar Umar. Shehu Abubakar is his younger brother.
Shehu Abubakar was his younger brother and father of current emir of Gombe. Abubakar Umar is his father and grandfather father of current emir.
Allah ya gafarta wa chiroman Gombe da kai sarkin waka.
Allah shi jikansa da rahamarsa ya gafarta masa
Amin
Allah ya jikan Maza jiya
Allah yajikan ku da rahma Kai dashi
darr
Waka me dadi. Allah yagafarta maka Mamman.
"Kowa ya mutu bai sauri ba, mu da muke nan bamu dade ba, sai mun zo Chiroman Gombe"
Amee suma amin
Allah ya ji kan mamman shata ya kyauta makwanci
AUWAL IBRAHIM Ameeeen ya rabi
MAHADI (DR. MAMMAN SHATA) mai dogon zamani.
Kanen idi yayan yalwa.
Allah ya jikan su da rahama
Allah ya jikashi da rahama
Amin Ya Rabbi.
Allah ya jikan mazan jiya
Allah ya kyauta kwanciya
ALLAH yajikan mazan jiya
Allah ya jikan Musulmi
highly talented
Allah yaji qanku
Allah SWA yajikanku da RahmanSa, Ciroman Gombe da Shata
May jannatul firdaus be their n own humble abode
Allah ya gafartamasa
Dan katsinawa Allah yasa mutuwa hutuce
Allh yasa mu cika da imani
Amen ya rabbal Alamein
Allah ya jikan maza.
Madi mai dogon zamani
Allah ya jikanku kai da ciroman
Allah yajikansu gabaki daya, mu kuma Allah yakiyaye namu karshen
Still enjoying
The best and great time of all. May All Rest In peace.
Mahadi mai Dogon Zamani RIP
Please where can I get the audio?
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Allah Ya jiƙansu gaba-ɗaya.
Can someone explain to me what he meant when he said ' ga fillanci can daga zucci'
ameen
Allah ya djikan su ya gafarta mussu
He Led And Others Followed !
Allah Ya Jikan Shi
Allah sarki, duniya labari
Baban mawaka allah jikanka da chiroma
UMAR M Amen
Allah jikan maza
Allah Ya jikansu gaba daya.
اللهم اغفرله ورحمه
Allah ya jikan chiroman gombe
Allah yaji kansu da Rahma
Allah yajikanshi
Nice
Allah ya gafurta masu
Allah ya jikan su gabadaya
Hausa jniki fahimta pls
Allah ya gafarta muku
Allah ya jikan su da Rahamar SA