1. Allahumma yawaliyya ni'imati, Wa mala yazi inda kurbati, Ij'al na'imatanhu bardan wasallaman alaik kama ja'altan nar bardan wasallaman ala Ibrahim. 2. Allahumma Inna naj'aluka fi nuhurihin, wa na'uzibika min shururihin
Masha allahu Allah ya Qara ilimi da basira Allah ya Qara nissan kwana muna gd sosai wallahi to Allah gafarta malan ai adu'a irin wanan ai sai'a dinga fadinta ahankali bacikin sauriba nikega mutane zasifi saurin daukarta acikin sauQi to ina miQa gaisuwata da fatan alkeiri zuwa gareku 🇳🇪🇱🇾👈💕
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته allah yasaka maka da alkhairi daga wani bawan allah daga Libya allah yaka reka daga maqiya dan allah malam ina buqatar lambar wht dinka
Ga yanda Addu'oin suke a rubuce da Hausa... 1. Allahumma yawaliyya ni'imati, Wa mala yazi inda kurbati, Ij'al na'imatanhu bardan wasallaman alaik, kama ja'altan nar bardan wasallaman ala Ibrahim. 2. Allahumma Inna naj'aluka fi nuhurihin, wa na'uzibika min shururihin.
Jazakallah khairan khaira jazaiHi
Mlm muna goiya
Salam,malam don ALLAH indan da hali ka aiko muna da addu'ar a rubuce,ALLAH ya saka da alheri.
1. Allahumma yawaliyya ni'imati, Wa mala yazi inda kurbati, Ij'al na'imatanhu bardan wasallaman alaik kama ja'altan nar bardan wasallaman ala Ibrahim.
2. Allahumma Inna naj'aluka fi nuhurihin, wa na'uzibika min shururihin
Masha Allah,jazakallah,Ammadan Allah munasanta arubuce.
Masha allahu Allah ya Qara ilimi da basira Allah ya Qara nissan kwana muna gd sosai wallahi to Allah gafarta malan ai adu'a irin wanan ai sai'a dinga fadinta ahankali bacikin sauriba nikega mutane zasifi saurin daukarta acikin sauQi to ina miQa gaisuwata da fatan alkeiri zuwa gareku 🇳🇪🇱🇾👈💕
Shukran jazzakallahu khairran mallam
Macha allh Yayi ddi
Masha allah mungode malan allah temaka
Sadiq dan Mama daka birnine italiy dan niger barka da wrk macha allh
Mukoda malan sosai allh ya biya
DA allh kairisa❣️❣️❣️❤️❤️🤲🤲
Masha Allah malam muna godiya
Jazakumullahu kair
Ya Allah yakara basira da fahimta kuma Allah ya karemu
Dan Allah malam ina bukatan arubutamin wannan addu ar
Macha allah muna dagodiya Allah yaķara basira daďaukaka
Allah ya saka da alheri
Mungude.wa.allhu.allhu.yqara.basira
جزاك الله خير
Godiya muke mlm Allah yasakada alkairi
Macha Allah godiyamikè
جزاك الله خيرا ما شاء الله الحمد لله شكرا يا شيخ amma dan Allah malam inason adoua an arubuce da larabci Allah yasa kada alkhairi nagode
اللهم إنا نجعلك في نحورهم ونعوذ بك من شرورهم.
اللهم يا ولي نعمتي ويا ملاظي عند كربتي اجعل نقمته بردت وسلاما علي كما جعلت النار بردا وسلاما على إبراهيم.
masha Allah sheikh nagode sosai Allah yasa kada alkhairi
Jazakallahu kayra Allah yaqarailimi maianfani
@@al-furqanwalhudatv Masha'Allah jazakallahu khairan malam ALLAH yaƙara ilimi da kusanci da ANNABI SAW godiyamuke
Macha ALLAH ya ALLAH kakaremana malam
Allah yasaka d alkairi
Masha Allah, Allah ya kara ilimi
Masha Allah jzkllh khr mlm 👏👏
Masha Allah jazakallahu kairan Allah yabiyaka da gidan Aljanna
Very many thanks.
Barka dai malam Dan,Allah inasan adu,arnan ataimakamin Arubutomin
Masha Allah Allah yasaka da alkhairi 👏👏
Allah yasaka ma da alkhairi malam
Asalamu alekum malan allah ya qara fahimta dan allah awane litaffi zan samu wannan adu'a in samu in hadace
Allah ya kara rufa maka asiri duniya da lakhira
Allah ya saka da alhiri godiya muke malam
Allah yasaka sa alkairi
Alhmdlh Allah yabiya malam
masha allah malam mugode allah ya saka da alheri amin👍
masha Allahu
Allah Ya sakama sheikh da alkhairi. Muna godiya da irin wannan gudummuwa ta ka.
Allah ya kara basira
Allah. Yabada. Ladah
Amine. Ya allah
جزاك الله خيراً
Allah ya sakamaka da alkairi
Malam taimaka ka rubuta ta in the description box. JazakAllahu bikhair
mungode malan allah ya kara lafiya
Amin
Don Allah a taimaka a rubuta mana da kalmomin Arabiyya
جزاك الله خيرا
Slm Macha Allah
جزاك ألف الله خيرا ناقودي الله يحفظكم يارب العالمين
Allah ya sada alkhairi
Macha allah malam
مشعح الله
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته allah yasaka maka da alkhairi
daga wani bawan allah daga Libya allah yaka reka daga maqiya dan allah malam ina buqatar lambar wht dinka
Allah saka da alkairi
ماشاءالله
Malan allah sakama da alkhairi.
جز كل لله كير
Salam, yakamata malam yarubutata a rubuce saboda gudun kuskure.
Ga yanda Addu'oin suke a rubuce da Hausa...
1. Allahumma yawaliyya ni'imati, Wa mala yazi inda kurbati, Ij'al na'imatanhu bardan wasallaman alaik, kama ja'altan nar bardan wasallaman ala Ibrahim.
2. Allahumma Inna naj'aluka fi nuhurihin, wa na'uzibika min shururihin.
Allah Akbar
Masha'allah thanks
Macha Allah
اسلام
karebutaman makareta da Allah 👈
Mashaallah
Pls mallam write it for us
Mash Allah Allah ya biya🙏
Masha Allah
"اللهم يا ولى نعمتى وملاذى عند كُربتى اجعل نقمته بردًا وسلامًا على، كما جعلت النار بردًا وسلامًا على إبراهيم
اللهم يا ولي نعمتي وملاذى عند كربتي اجعل نقمته برداومسلاما على كما جعلت النار بردا وسلاما على إبراهيم
👏👏👏💕
Masha Allah ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
SLM MUJIDADI FADAKARWA.MAATEMAARUBATAMANAITA.ARUBUCE
Muna gdy susai Allah yasaka da Alkhaire
👍👍👍
🙏🤚
Mun gode sosai
وعليكم السلام والرحمة الله وبركاته
Malam ka taimake mu ka bamu a rubuce. Daga dalibi ka mai faidantuwa daga karatunka a kowanne shafi.
ماشاءالله
👍👍👍👍
Masha allah
Masha Allah
Masha Allah