Matasa su dage da neman na kansu domin suna tinanin zuwa kasar waje da aiki ko auren 'yan canne mafita To ba haka bane kuma a dik inda Allah ya halicce ka to ka gode mai domin shi yasan dalilin da yayi ka a nan Hange hange ba namu bane Mu nemi na kammu shi yafi
Wannan gaskiya ne wallahi 👍 dayawa irin hakan tafaru in akayi aure akahaifi yaran wallahi musiba suke zamewa qasarsu t musulunci sai sungama shaqa musu munanan halayya sai sudawo dasu qasar iyayensu maza suzo suyita hadakan musulmi suna gwarawa suyita jefa wasuwasi acikinsu suhanasu zaman lpy tako ina gaskiya vabu riba acikin irin wannan auren wai imma banda jaraba dason zuciya dason abun duniya duk matan musulmai karasa yarda kakeso sai kaje ka auro wacca bamusulmaba hb dan Allah murage son duniya muke tunawada Allah d koma makomarmu
Wlh kuwa mlm maganarka haka ne Amma idan mutum yayi tsokaci Akai wasu mutanan Sai suce Ai so baruwan Shi da tsofa Amma Ai ana duba abinda ya kamata. Kumama idan abin da gaskene Ai sae suringa soyayyan da yanmatan turawan Suna auransu Amma Duk tsofaffine suke aura.Allah yasa Hakan ne yafi masa alkhayri
Malam Allah yasa kafi haka gaskiya babu abinda ke haifar da hakan na farko sai dai kwadayi dan in ba kwadayi ba meye wannan kuma iyaye su kuma saboda son abin duniya suma sun bi sahu ko kuma dan ace an auri farar fata to ni a tunanina infarar fatar ce ko wata bafulatanar in farin ne akwai shi in kyan ne akwai shi amman kwadayi yasa an tafi hangen nesa to Allah dai ya kwato imaninsa dan gaskiyar magana juya shi za ayi kamar waina tunda kwadayi ya bi
Amman dai wani lokacin idan abu ya faru a musulunci sai kaji ma kamar kai kuka dan takaici, Mallamai dai kawai so suke suce ba kyau, amma inba haka ba, in shekarunta ne ake magana akai toh mesa Prophet Muhammad ya auri Nana Khadija kuma ta girme shi, in kuma zancan musulunci ne matan annabawa nawa ne ba musulmai ba? Mata ne dai nasan basa auren christain amman maza an basu daman auren christain. Kuma indai kaga mace ta guyama namiji addinin shi? Saidai in daman bai dauki addinin da kyau ba. Amman ni abun da nagani shine, tunda an halal ta ma maza ai ba wani abu bane😏😏.
Don Allah kazo ka bincika mana wani aure da akayi tsakanin wani Dan China wadda ake zargin ba musulmi ba ne da wata yarinya musulma a garin Bauchi a unguwar Bauchin bauchi.
Baki kalli videon bane Auren Dan kaduna Wanda ya auri baturiyane ya mutu, Vance Dan Kano ba , nasa hoton Dan Kano a thumbnail saboda zanyi maganarsa Shima acikin videon.
@@al-furqanwalhudatv amman ai kamata yayi kasa hotan dan Kadunan a thumbnail ba wai dan Kano ba saboda kowa zai zaci dasu kake dan kawai kasamu view ne kake hakan
slm haba malam amtsayin ka na malami in baka gyra ba ai Baza ka kawo kushe ba tin da amusulin ci ya halatta Kuma ka manta da manza Allah Allah ya Kara yadda a kare shi kawai kayi musu fatan Alkairi dan Allah da zuciya yake ai ki Kuma Kai baka San abin da zai faru anjima ba dan haka baka da tabbacin yanda yaran su zasu taso الله يستر عليها بس
Karya yakeyi kwadayi ne na kudi ko walwalar daula.. sai yaje yaga ba hakan bane .shege ya gudo. Makwadaici danma basuyi tsafi suka mayar dashi ya zama kudin ba suyi ta kashewa
To Assalamu alaikum jama'a, shidai Malam yayi abunda yaga zai iya yi, amma ku daga ɓangaren ku me kuka gano a game da Wadannan Turawan, domin ni a tunanina 👉🏻👉🏻👉🏻 yin Auren bashine matsalar ba walau Auren Christian Women or Old Women duk bashine matsalar ba Qalubalen dake cikin kulla alaqar Auren shine abun dubawa, wato ina nufin manufar su akan mu mu Musulmi da kuma al'adunmu domin kuwa magana ta Gaskiya sunada mummunar manufa a kanmu saboda haka sai mubi a Hankali, abu na gaba kuma shine ina kira ga sauran 'Yan uwa Maza da Mata damu muyi kyakkyawan nazari da tunani akan abinda ya shafi maganar Neman Aure da kuma zaman Auren kansa, su Mata su rage buri mu Maza mu maida hankulanmu akan Iyalanmu, Sannan Mataye subi dokokin da sukazo akan Zaman Aure ta haka ne kowa zai kasance cikin farin ciki, Allah yayi mana Jagora Amin. Allah ya hadamu da Mata masu Imani da bin umarnin Allah Amin.
Yana saka hotunan banza a Instagram, mata da lingerie ba kuyimai waazi ba sai wannan da aka halatta??? Tun lkcn da yake shirin auren ba iskancin da basuyi ba baku mai waazi ba sai yanzu??? Gulma ya koma ga malamai kenan yanzu🤦🏻♀️
Wallahi Banga wata hujja ko cikkaken bayanin na ilimi a wannan wawan video ba
Jazakallah khairan malam
Masha Allah allah yasaka da.alkhairi malam
Masha Allah yayi muna godiya da wannan jawabi gaskiya ne
Allah sa hakan shi n'allkhairi
God bless you. Shiekh
amin na gode
Mashaa Allah...... Ubangiji ya Kara mana katangar dutse da sharrin ya hudu da na sara... 👏🏻😭😭😭😭
Ameen thuma Ameen
حفظك الله وايمانك
Masha Allah Alhamdulillah jazakal,lahu kairan Allah ka shirye mu 🤲🤲🤲
amin
جزاك الله خيرا
Masha Allah malam amee
Jazakallau bi janna
amin ya rabb
amin.
Jazakallahu Jannatul Firdausi
Allah ya Kara ma mallam lfy
Wallahi mazan mu na nigeria kwada yayyune neman abin duniya ne yasa suke auren turawa
🥰
Wlh Ina bayan ki
Mallam Allah ya saka da alheiri.
Wallahi bâ abinda acikin awren baturiya wadda bâ musulma bâ say wahala , ya yan uwana allah yaganar da mû
amin.
Allah yashiryesu domin wannan neman sunane kawaii
Ameen ya Allah
Masha allah
Allah ya kara basira dan jirman annabi mhmmd s.a.w
Masha'allah thanks
Hakane malam allah yasa mudace
Matasa su dage da neman na kansu domin suna tinanin zuwa kasar waje da aiki ko auren 'yan canne mafita
To ba haka bane kuma a dik inda Allah ya halicce ka to ka gode mai domin shi yasan dalilin da yayi ka a nan
Hange hange ba namu bane
Mu nemi na kammu shi yafi
shine
Alhamdu lillah Alhamdu lillah Allah ya tsare yaranmu da irin wannan Auran
Hakane malam wallahi Allah yasaka da alkhairi🤲🤲
Wai ni kam, ina da tambaya, shin wai tilasta masa akayi ya aureta? Tsuntsun da yaja ruwa....Mallam muna godiya, Allah ya kara tsaremana imanin mu.
Wannan gaskiya ne wallahi 👍 dayawa irin hakan tafaru in akayi aure akahaifi yaran wallahi musiba suke zamewa qasarsu t musulunci sai sungama shaqa musu munanan halayya sai sudawo dasu qasar iyayensu maza suzo suyita hadakan musulmi suna gwarawa suyita jefa wasuwasi acikinsu suhanasu zaman lpy tako ina gaskiya vabu riba acikin irin wannan auren wai imma banda jaraba dason zuciya dason abun duniya duk matan musulmai karasa yarda kakeso sai kaje ka auro wacca bamusulmaba hb dan Allah murage son duniya muke tunawada Allah d koma makomarmu
Allah yasa mu dace
كلامك صح
Ma Shaa Allah
Malam kwadayin ne ma yafi wlh gami da mutuwar zuciya, Allah ya ganar damu...
Wlh gsky ne Allah y ganar damu amma wani zubin lefin matan mune
To komai laifin matan se kuma mutun ya auri baturiya kuma tsohuwa sa ar kakar sa
Allahumma amiin
To Allah yasa mudacé amin ya Allah
Masha Allah alhamdulilah Allah ganar damu
Dama haka kuke San ji
Allah yasa mazan suji kuma sugyara Dan yawanci kwadayi ke kaisu
🥰
Kintabbata?
waya cemiki
Allah ya Kara lfy
amin.
Hum Aÿ su mutanen mû suna ganin wayewa ne awren baturiya ,
Allah ya sa mu dace
Tofah😲
Allah yasa mudace
Wlh kuwa mlm maganarka haka ne Amma idan mutum yayi tsokaci Akai wasu mutanan Sai suce Ai so baruwan Shi da tsofa Amma Ai ana duba abinda ya kamata. Kumama idan abin da gaskene Ai sae suringa soyayyan da yanmatan turawan Suna auransu Amma Duk tsofaffine suke aura.Allah yasa Hakan ne yafi masa alkhayri
AMIN AMIN
Allah ya saka da aljanna
Allahamadulila
😲😲😲
Allah ya datar damu
Wallahi wannan mutun bakin sai ankali🤯
Macha allah
Allah yasaka da alkhairi
AMIN.
Amiin
Malam Allah yasa kafi haka gaskiya babu abinda ke haifar da hakan na farko sai dai kwadayi dan in ba kwadayi ba meye wannan kuma iyaye su kuma saboda son abin duniya suma sun bi sahu ko kuma dan ace an auri farar fata to ni a tunanina infarar fatar ce ko wata bafulatanar in farin ne akwai shi in kyan ne akwai shi amman kwadayi yasa an tafi hangen nesa to Allah dai ya kwato imaninsa dan gaskiyar magana juya shi za ayi kamar waina tunda kwadayi ya bi
Hakane
❤️❤️
Ameen
Eh mallam 😁👍
Allah yasa malam D aljanna
amin.
Allah ya saka mamalan da akairi
Allah ya kyauta
Allah ƙara ɗaukaka musulunci da musulmai
Mallam yan Morocco ma sun dade suna yi
Allah ya biya mallam da mafifici alkair🙄
Allah ya sine, mata
Hmmmm
Amman dai wani lokacin idan abu ya faru a musulunci sai kaji ma kamar kai kuka dan takaici, Mallamai dai kawai so suke suce ba kyau, amma inba haka ba, in shekarunta ne ake magana akai toh mesa Prophet Muhammad ya auri Nana Khadija kuma ta girme shi, in kuma zancan musulunci ne matan annabawa nawa ne ba musulmai ba? Mata ne dai nasan basa auren christain amman maza an basu daman auren christain. Kuma indai kaga mace ta guyama namiji addinin shi? Saidai in daman bai dauki addinin da kyau ba. Amman ni abun da nagani shine, tunda an halal ta ma maza ai ba wani abu bane😏😏.
شكرا مالم.مناغودب.يامكىن رب العالمين والصلاه والسلام على رسول الله.
Ya Allah yakyauta ammah dai baza.a taru azamo dayaba kowa dai da kaddarassa arayuwa
Ni wlh ma qamar su nake ji wlh seda nayiwa bawan allahn nan kukan zuci game da auran nan kwata kwata ba birgewa mezanyi da wani bature
gaskiya ne ni kaina banga abin shiawa a farar fatawa
Allah kasa mumutu da imani
Allah yasa mala
Alhamdulillah Allah yadataddamu
Allah sa mudace
Allah Yakyauta
Allah ya saka da alkhari
Wannan gsky malam Abu Aisha haka kake zanchan ka da adalci cikin ilimi Allah yayi maka jagora ya kareka ameen
Maganarka gaskiya ne mlm Allah Ya saka MA da Alkairi
amin.
Don Allah kazo ka bincika mana wani aure da akayi tsakanin wani Dan China wadda ake zargin ba musulmi ba ne da wata yarinya musulma a garin Bauchi a unguwar Bauchin bauchi.
subhanallah!
Gaskiya mlam baka bane wanan dan kano ne Kuma auran su bemutuba dan Allah kudinga tabbatar da labari kafin kufa
Baki kalli videon bane Auren Dan kaduna Wanda ya auri baturiyane ya mutu, Vance Dan Kano ba , nasa hoton Dan Kano a thumbnail saboda zanyi maganarsa Shima acikin videon.
Kuma yana da kyau kafin ku karyata labari ku Fara kallar abinda ke ciki tukunna
Hakan jan kunne ne
@@al-furqanwalhudatv amman ai kamata yayi kasa hotan dan Kadunan a thumbnail ba wai dan Kano ba saboda kowa zai zaci dasu kake dan kawai kasamu view ne kake hakan
Allah yabiya.malam
ai namijin haramunne ya auri kirita dankuwa yanzu babu ahlilkitabi
gaskiyane
wlh hakane Malan maganarka gaskiyace kawai kwadayine Yake sasu aura
Ki kyautata masa zato shi yafi
Babu komai sai kwadayi da son abin duniya. Yana son green card na america ko anfada masu daga sunje ne za a basu oho saika tafi zaka rai na kanka
Abinnema yasamu
Salaam, Al furqan TV dan Allah kutaimaka mani da Number WhatsApp naku saboda bana zaune a Nigeria yanzu nagode
Uhhhhmmmm
Allah ya kyauta
Allah ya sa mugane
Gaskiya, wannan
MALAM ALLHA YA TSAREKA
amin.
Wannan gaskiyane mallam
Akwai bayanai makamantan haka masu yawa dasuke dasuke faruwa ko anan Nig ma
slm haba malam amtsayin ka na malami in baka gyra ba ai Baza ka kawo kushe ba tin da amusulin ci ya halatta Kuma ka manta da manza Allah Allah ya Kara yadda a kare shi kawai kayi musu fatan Alkairi dan Allah da zuciya yake ai ki Kuma Kai baka San abin da zai faru anjima ba dan haka baka da tabbacin yanda yaran su zasu taso الله يستر عليها بس
Karya yakeyi kwadayi ne na kudi ko walwalar daula.. sai yaje yaga ba hakan bane .shege ya gudo. Makwadaici danma basuyi tsafi suka mayar dashi ya zama kudin ba suyi ta kashewa
Amma bai gayamana dalilinsa na sakinta ba.
To Assalamu alaikum jama'a, shidai Malam yayi abunda yaga zai iya yi, amma ku daga ɓangaren ku me kuka gano a game da Wadannan Turawan, domin ni a tunanina 👉🏻👉🏻👉🏻 yin Auren bashine matsalar ba walau Auren Christian Women or Old Women duk bashine matsalar ba Qalubalen dake cikin kulla alaqar Auren shine abun dubawa, wato ina nufin manufar su akan mu mu Musulmi da kuma al'adunmu domin kuwa magana ta Gaskiya sunada mummunar manufa a kanmu saboda haka sai mubi a Hankali, abu na gaba kuma shine ina kira ga sauran 'Yan uwa Maza da Mata damu muyi kyakkyawan nazari da tunani akan abinda ya shafi maganar Neman Aure da kuma zaman Auren kansa, su Mata su rage buri mu Maza mu maida hankulanmu akan Iyalanmu, Sannan Mataye subi dokokin da sukazo akan Zaman Aure ta haka ne kowa zai kasance cikin farin ciki, Allah yayi mana Jagora Amin. Allah ya hadamu da Mata masu Imani da bin umarnin Allah Amin.
Jzkl.
Shi, kodai, zai zama, Dan america, karya ya ke,
Allah Ya Isa Mayaudara Kawai. Kun Yaudare Ni Domin Na Kalla Ku Samu Kudi. Kusani Haram Kuke Ci Kutuba Tun Kafin Ku Mutu
Toh Allah yakyauta
Salut
Kuma mafi yawn matan duk manya ne !!!
Be kamata asa hoton auren da bashi ake magana akai ba. Tasha me alaqanta kanta da musulunci.
Wan nn ango dai ya shiga uku toh shidai yagani yanaso musulunci kuma yabashi dama
Barka da yamma
Yana saka hotunan banza a Instagram, mata da lingerie ba kuyimai waazi ba sai wannan da aka halatta???
Tun lkcn da yake shirin auren ba iskancin da basuyi ba baku mai waazi ba sai yanzu???
Gulma ya koma ga malamai kenan yanzu🤦🏻♀️
waye?
@@al-furqanwalhudatv
Shi wanda kukai Mashaa Allah akan mutuwan auren shi din
Turkashi Uhmmm wnn tsohuwar 😂😂lefunsu ne inda bahaushiya ce baze aura ba
Gaskiya da wuya yayarda ya aureta
Gaskiya ne kudi yabi