Sabuwar app na hada waka -Yadda zaka hada waka cikin wayarka
Вставка
- Опубліковано 5 лют 2025
- Sabuwar app na hada waka - Yadda zaka hada waka cikin wayarka
Kalli yadda zaka Yi aiki da sabuwar app na cubase 3 domin hada waka Mai Dadi cikin wayarka, da wanna appa zaka iya hada wakaya a cikin mintuna kadan muma wanna app tana da abubuwa sabuwa Wanda suna da matukar anfani a fagen waka, wanna sabuwar app na da quality wajen hada kida
yi following nawa a ticktok
vm.tiktok.com/...
#sabuwarwaka #brave #appnawaka
Macha Allah oga munagodiya to oga ya zaai asamehi
Nima na gode
Oga wannan ba asakehi bane...?
@@rabesoja Za ayi nan ba da jumawa ba
OK TOBAMATSALA oga munagoodiya sosai
Aha boss
Godiya nake
Masha Allah
Godiya nake
Welcome my boss
Godiya nake
Slm zurkan ykk
@@DjBashHausaTv-cc3tw lafiya nawa
@@zourkamhdstudio kayi munma gana ta WhatsApp
Muna godiya oga nibakone
Barkadai dadwowa ogana❤
Sai oga
Barka dai oga nanemeshi banga appy ba kuma wayana infinix Hot 12 ne
Oga munajran nabiyu nayi download nashi munagodiya sosai
Taya Zan Samu wannan app
Menene sunan App din
Oga naduba a google play bangan hiba
a sakamana linkinchi
Version na android naka nawa ne
32 ne
Samsung A 10 S
ya Zaiy Download Nashy
Oga ya zanyi nasauke app din
Wani waya version na android kake aiki shi
Ok infinix_note8 nake amfani dashi, kuma ina aiki da fl studio sosai oga
Ka search na Happymod a google search in ka sauke happy mod a ciki zaka sami app din
Masha Allah, wallahi naganshi oga yanzuma Yana sauka
Nasauke amma Yaki yabude, innayi install baya yin Open saidai yanuna Don