Kifarda gwamnatin siriya makircin kayan shi,a da rusa kasashen musulmi

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 17 гру 2024
  • Tsokacin sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna yayi tsokaci akai Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
    Kuyimana subscribe a UA-cam channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
    Labarun hausa, labarun duniya, sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna, rigasa tv news, Nigeria, arewa

КОМЕНТАРІ • 13

  • @MusaAbdullahi-k2g
    @MusaAbdullahi-k2g 3 години тому +1

    Malam yashagiyar qungiyanci Allah yanardamu gaskiya

  • @BellouHamadi
    @BellouHamadi 50 хвилин тому +1

    mal ya haukace5😢😅😢🎉

  • @ibrahimtatamadotatamado8531
    @ibrahimtatamadotatamado8531 5 годин тому +1

    Tow ai shiya yatafi yahudu da nasara sunzo

  • @hamzaabdullahinuru9568
    @hamzaabdullahinuru9568 5 годин тому +1

    Dan barandan yahudawa, kaku ga Israel

  • @BellouHamadi
    @BellouHamadi 51 хвилина тому

    ina americ iina isirain

  • @LnPlayEng
    @LnPlayEng Годину тому

    Astagfirullah, bana Shi'a, amma da alama wasu daga malaman Nigeria basu san meke faruwa ba. Allah dai ya datar damu amma wannan complete opposite ne. Duk wanda yayi murnan faduwan Asad to yana murnan samun nasaran Israela ne.

  • @shuaibuashirmusa4167
    @shuaibuashirmusa4167 4 години тому

    Duk zalincin da gwannatin saudiya take ba a maganarta sabo da ta mika wuya ga yahudawa, sabo da hk mlm akidarka kake karewa ba addini ba

  • @MohdMusa-w1n
    @MohdMusa-w1n 4 години тому

    Kai Mal Kai ya waye fa 😂😂😂

  • @mohammedzakariya7792
    @mohammedzakariya7792 3 години тому

    Mallam yana fadan ra'ayinsa, ja ya fado ja ya dauka, ba ruwanmu da su duka yan barandan yahudawa ne da su Dana yanzu duk yan ta'addane

  • @AlhUmar-r2c
    @AlhUmar-r2c 4 години тому

    Mallam ka bace raayin Bai dai musulunci ba Allah ya shiryeka Kuma ina yimaka nasiha ka daiña karkatar da ayo bisa raayinka katuna kana muzantadda kakan kayi kadan Kaci mutuncin shia ka daiña karya game da siriya na gaba dakai sun walakanta balle Kai Dan yaki da jahilcin a ilmi ina gaya mahauka cine dukan wazinka haura giyane soki burutsu muna saurarenka batacce

  • @BelloAlhassan-p4t
    @BelloAlhassan-p4t 3 години тому

    NONSENSES !!!!......

  • @BellouHamadi
    @BellouHamadi 50 хвилин тому

    mal ya haukace5

  • @BellouHamadi
    @BellouHamadi 50 хвилин тому

    mal ya haukace5