Anzo Wajen: Bayyanar Lakurawa Sharri Ne Ga Arewa, Aminu J Town Da Abu_Safiyyah, Dan Bello Ya Caccaki

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 17 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 40

  • @IbrahimYusuf-x1w
    @IbrahimYusuf-x1w Місяць тому +3

    Mukyara tarenmu ga Allah
    Shi zai kawomuna kari in sha Allahu
    Allah yamuna tsari da kariya darajar fiyai yen halitta Ameen yahaiyu yaQayum

    • @youngster2614
      @youngster2614 Місяць тому

      BILLGATE SECRET U.N. DE-POPULATION AGENDA FOR LUCIFER BY gready materialist JEWISH AMERICAN LUCIFERIANS GOVERNMENT
      1- PLAN 'A' SPONSORING OF KILLING SQUAD LIKE BOKOHARAM KIDNAPPERS, ECONOMICS HARDSHIPS
      2- PLAN 'B' COVID-19 & FAKE MOTAL VACCINE FAILED TO DE-POPULATE EUROPEANS
      BOMBLAST IN CHURCH & MASJIDS
      LUCIFERIANS DON'T CARE EITHER YOU'RE A
      FAITHFUL CHRISTIAN OR
      MUSLIM OR
      ETHEIST EUROPEANS
      Bello Turji & Shakkaw r also victims of hallucinogenic drugs by foreign highly skilled & agents

    • @youngster2614
      @youngster2614 Місяць тому

      LIKE AMERICANS secretly ALMOST EVERYBODY must have MILITARY GRADE AUTOMATIC or SEMI-AUTO ASSAULT RIFLES, now ALMOST EVERYBODY IS A POLICE IN AMERICAN

  • @AbumahfuzAbubakar
    @AbumahfuzAbubakar Місяць тому

    Assalamualaikum warahamatullah
    Aminu j town Allah ya tai makemu wallahi ina goyon bayan ka 100%kay iya kokarina Allah ya saka da alkhairi
    Bayan haka wannan, ina yiwa kowa fatar alkhairi,Amma duk wannan shiru ne na ruguza arewa.ko anso ko anki domin alamu sun dade da nuna haka,sai abinda muke fatar Allah yayi muna domin wannan gwannatin shine ajendarta da arewacin Nigeria mutanin arewa sunki hankalta Allah yayi muna mafita

  • @DanbabaNaannabi
    @DanbabaNaannabi Місяць тому +1

    Wallahi wannan duk sharrin Faransa ne da America Wallahi sharrin turawa ne kuma ya shugaban Ku Tunubu Wallahi ɗan ta'adda ne Kuma Wallahi hada sa'hannun Tunubu ku faɗi da babbar murya

  • @KokOkl-u6u
    @KokOkl-u6u Місяць тому

    Allah ya kawo mana sauki 😭😭😭😭😭😭

  • @abdulazizadam3500
    @abdulazizadam3500 Місяць тому

    Wallahi yakamata mutashi tsaye domin antasamu agaba ta ko Ina yakamata mufarka domin mutanan Nan basa kaunarmu sam

  • @SuleimanIbrahim-l1f
    @SuleimanIbrahim-l1f Місяць тому

    Allah ya kawo mana dauki cikin gaggawa

  • @tasiuyusuftamburawa2655
    @tasiuyusuftamburawa2655 Місяць тому +1

    Allah ya tsinewa shugabannin Arewa.

  • @Tsayabu13Tsayabu
    @Tsayabu13Tsayabu Місяць тому

    Aminu j town hakane

  • @Frdoes
    @Frdoes Місяць тому +1

    Wllh an rainamu mutalakkawa ubangiji Allah ya isarmana wato ita arewa kawai sai Abar mutane nashigowa a arewa Babu kangado Allah yakamana sauki

  • @talhaabubakar3290
    @talhaabubakar3290 Місяць тому +3

    So you added dan bello just 2 attract us....Allah Ya isa

    • @rabiatuhussein1711
      @rabiatuhussein1711 Місяць тому

      @@talhaabubakar3290 🤣🤣🤣🤣🙆🙆🙆 kayi hakuri alaji, najeria ta kama da wuta Dan haka kowa mafita yake nema. Hakuri Dan alaji

    • @daga_malamanmu
      @daga_malamanmu  Місяць тому

      Bazai gane sakon ba ai 🤣

    • @daga_malamanmu
      @daga_malamanmu  Місяць тому

      Allah Ya Huci Zuciyar Ka Oga 🙏

  • @MUAZUISAH-dd3dw
    @MUAZUISAH-dd3dw Місяць тому

    Allah ya isamana

  • @Frdoes
    @Frdoes Місяць тому +1

    Wllh aganina wan nan baiwar Allah ta taimaka masa har ace yasami wacce zata fadamaka abinda zaka tsira ranar gobe kiyama Yakama gwamna kai mata wata babbar kyauta sabida yafito tafadamai gaskiya

  • @HamaduUsman-c9z
    @HamaduUsman-c9z Місяць тому

    Inna ballala inna kabiru gambe

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa Місяць тому

    Jazakumullahu khairan

  • @NaziruMohammed-np7rk
    @NaziruMohammed-np7rk Місяць тому +2

    Muma nan gaba kadan wllh Libya zamu zamo kowama ya mallaki bindiga don mukare kanmu

  • @Oman-hv6th
    @Oman-hv6th Місяць тому

    Ya Allah 😢😢

  • @HamaduUsman-c9z
    @HamaduUsman-c9z Місяць тому

    Akar ya kuya yahadu

  • @AlmustaphaAbubakar-f8g
    @AlmustaphaAbubakar-f8g Місяць тому +1

    Gaskiya ne tayikokari

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 Місяць тому +1

    Ok yanzu meye abinyi

  • @AdaAdam-ho5gr
    @AdaAdam-ho5gr Місяць тому

    Ta,addancin gwamnati yafi ma laku

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 Місяць тому

    aminu allah yabiyaka

  • @SalehGarba-h4h
    @SalehGarba-h4h Місяць тому

    Kuyikogari allayastare

  • @abdulrasheedbuhari5116
    @abdulrasheedbuhari5116 Місяць тому

    Jamaa su dai na zabar dolaye a shugabanci

  • @IliyasuYau-v9p
    @IliyasuYau-v9p Місяць тому

    Gaskiyane

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 Місяць тому

    Makircin turawan yama França da America.

  • @habibatmahmud6963
    @habibatmahmud6963 Місяць тому

    1, Boko Haram
    2, ISWAP
    3, Bandits
    4, LAKURAWA.
    Wannan episodes ne kuma idan shagaban nin arewa basu farga ba, akwai matsla!!!

  • @AlhassanAbubakar-i8p
    @AlhassanAbubakar-i8p Місяць тому

    Laifin zuwa ne ?

  • @MariMuhammad-o1g
    @MariMuhammad-o1g Місяць тому

    ❤konimazancigakobabukudi inharnaaddini

  • @AdaAdam-ho5gr
    @AdaAdam-ho5gr Місяць тому

    Wanna ba gaskiya bane laku ba kafirai bane musulmai ne laku sun san addini.

  • @ibrahimshaibuibrahim5356
    @ibrahimshaibuibrahim5356 Місяць тому

    Kai makaryaci wai sun kashe daruruwan mutane adinga fadin gaskiya don Allah in 15 biyar fah suka kshe a kebbi

    • @SurprisedApron-gs5yh
      @SurprisedApron-gs5yh Місяць тому

      Kawai ka gyara mishi ba se ka zageshi ba.

    • @rabiatuhussein1711
      @rabiatuhussein1711 Місяць тому

      Cewa yayi gidan jaridu ko ba haka bane

    • @salihumuhammadmasturu
      @salihumuhammadmasturu Місяць тому +2

      Kai ko shi za,asamu maqaryachi aduniya gabadaya in akachema ankashe mutun goma to ka qaddara sun Kai 70 ko100 haka siyasar duniya take saboda kar hankalin mutane ya tashi