Duk Soyayyar da zata hanaka yiwa iyayen ka biyayya musamman ma mahaifiya to babu albarka da kwanciyar hankali,iyaye nagaba da komai inbanda Allah da manzonsa 🥰🙏
Wannan film din darasinda daya ne duk mulkinka duk dukiyarka bazaka taba hana abunda Allah ya kullaba wannan shine auren bintu da yarima Sannan suda suketa tsinewa bintu ni Banga laifintaba da suke kiranta matsiyaciya aiba ita tayi kantaba a haka and wannan Yana nuna cewa wasu masarautu basa girmama talakawa shine Allah ya nuna musu shine sarki suba komai bane
Wannan shirin ya nuna cewa duk wanda yace son zuciyansa zai bi ba neman alkhairi ba yana tare da wahala arayuwansa, domin daga bintu har yarima sunbi son zuciyansu sun nace sai sun mallaki juna ko ta wani hali gashi kullum cikin tashin hankali suke
Ma sha allah maï shadda allah uban giji yakara basira da lafiya 🎉🎉🎉❤💪💪amman ni nafahimtchi kamar dan yusuf gwamna yana san badariya 😱da wani irin kallo haka 😢
@@maishaddaglobalresources wllh my boss inama fatan alkairi akuda yaushe Dan Allah kuma inason alfarma goda Dan albarkacin Annabi inaso asakani afilm Indai na company Kane wllh inaso my boss Dan allah Amin 1 love
wlh na dade ina jinjina maka mai shadda kaf producer kanny wood baka da tsara, a 2024 na baka a world, bisa kokarinka a-watarana a kano, da gidan sarauta
Help me ask oo. Me the bello self dey anoying to the extent that even his parents his not listening to them. God forbid this kind of love. Wait this isn’t love self, its pure madness😡😡😡😡😡😡😡💔💔💔
@@maimunaaliyu8539 exactly. Wallahi nikam nasan SO daida. gwar gwada amma nafi fifita iyayena akan komai da kowa, Bayan ALLAH da MANZON SA. ❤️🩹s.a.w❤️🩹
One of the best Hausa series, kudos to Ali nuhu!
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ
Tabdijam Lallai fa kam chakwalkwalin chakwakiya kenan tabb GIDAN SARAUTA akwai ƙura fa Allah Ubangiji ya kaimu lafiya fatan alkairi Mai Shadda❤❤❤❤❤🙏🙏🙏
Amin
Allahumma salli ala Muhammad wa ala ali Muhammad s a W ❤❤❤
Wato man sagir mai shadda nan akwai egen kaya🤨
Kai wannan film zai cigaba da bada shitta 👍
Wow it getting interesting can't wait much love from🇬🇭🇬🇭🇬🇭
Duk Soyayyar da zata hanaka yiwa iyayen ka biyayya musamman ma mahaifiya to babu albarka da kwanciyar hankali,iyaye nagaba da komai inbanda Allah da manzonsa 🥰🙏
Aikuwa dai,ni har na yakin kallo tun daga lokacin daya aure bintu,but zan fara daga next season dinan
Gsky ne mgnr ka
Akwai balai 🔥🔥my blood dey hot 😩😩
Da wannan da manyan mata Issa banger 🙌🏾🙌🏾🙌🏾🙌🏾
Wannan film din darasinda daya ne duk mulkinka duk dukiyarka bazaka taba hana abunda Allah ya kullaba wannan shine auren bintu da yarima Sannan suda suketa tsinewa bintu ni Banga laifintaba da suke kiranta matsiyaciya aiba ita tayi kantaba a haka and wannan Yana nuna cewa wasu masarautu basa girmama talakawa shine Allah ya nuna musu shine sarki suba komai bane
Wlhh kuwa
Hakane amma ma, anar itace Ana nuna karfin soyayya ne yadda zai iya rabuwa da komai akanta ❤
Yaya frince an Sha mari😂
@@sabirahmoni4068😂💔
Wannan shirin ya nuna cewa duk wanda yace son zuciyansa zai bi ba neman alkhairi ba yana tare da wahala arayuwansa, domin daga bintu har yarima sunbi son zuciyansu sun nace sai sun mallaki juna ko ta wani hali gashi kullum cikin tashin hankali suke
Allahum salli ala sayidina Muhammad wasallam s a w
S.A.W
Gsky akwia chakwakiya a film din nan can’t wait ooo😂😂💔💔
Akwai kallo...👀. Allah ya qara basira da daukaka.kunyi kokari❤❤❤
❤❤❤❤❤wow Masha Allah Gaskiya Na ƙosa da wannan babban shiri mai faɗa karawa da nishaɗantarwa ya fito
Inayimaku fatan Alkhairi
Wlhy har nakosa Inkalla😂Masha Allah Abundei yayi wlhy❤
Ma sha allah maï shadda allah uban giji yakara basira da lafiya 🎉🎉🎉❤💪💪amman ni nafahimtchi kamar dan yusuf gwamna yana san badariya 😱da wani irin kallo haka 😢
Séries 𝐍𝐮𝐦𝐛𝐞𝐫 one in this year 𝟐𝟎𝟐𝟒
Godiya mai shadda
Allah yabada Nasara 🤲.. Allah ya kaimu ! ❤❤❤
Ya Salam Gaskiya Maishadda ka cancanci The best Producer of year 🎉
Wannan chakwakiya saide film din kawai 😂😂😂 can't wait for the countdown ❤
S A w merci maichada allah yakaimou allah yataimekeka Amine Amine fatan alheri maichada ina yika souse❤❤❤❤
Ok
Yayi yayi yayi....
Godiya nike film dina yadawo 👍
Tabb 😳 wato akwai bala'i kenan
Lallai bamuyi jiran banza ba, Gidan sarauta zata dawo da citta, tabdijam
Well done Ali Nuhu Allah ya kaimu lfy zamusha kallo
Gaskiya aikin yayi kyau sosai Allah yakara basira Ali nuhu abubakar mai shadda
Tohfa anayi muna jin dadi macha'lah allah ya kara basira
Tabbas akwai darasin kinbin umarnin lyaye dakukeson lsaewa sbd masu lrin mahaykatan soyayya
Wlhy iyaye kuma sunfi miji da mata wlhy ka samu ka rabu da su lafiya yafi kaje hajji kullum balle wata tsinanniyar Bintu
Gaskiya wannan lokacin chirin yazo da zafi
In sha allah zamucha kallo ❤
soyayya tasa har in fatama mahaifiyatah rai lallai allah karka jarban da wannan so
Gaskiya Film yayi keyi sosai da sosai wallahi kuma muna sauraran zuwansa
Masha Allâh barakallah❤❤❤ welcome back with all due respect guys❤🎉🎉🎉 wallahi I really can't wait...🥺🥺🥺
Giant producer. King of box office.
Job done gidan
Gaskiya wanan Season sai yafi sauran😊😊😊
Ga dukkan alamu film din Nan zefi dadi dadi 🎉❤
Wow, just wow. Kudos @Alinuhu
Allah ya kara daukaka masha Allah ❤❤❤❤❤❤
This is gonna be epic 😂😂😂,can't wait
Macha Allah gidan sarouta ❤❤❤
Akwai chakwakiya 😮😮😮😮🔥🔥🔥🔥🔥🔥
Akwae yaki gaskiya Muna godiya sarki Mai kannywood
allah sarki yarima 😭😭🇸🇦🇸🇦🇸🇦
wai wllh wllh wannan film din shine na Daya awannan shikarar Insha Allah wllh akwai kallo munajira my bosss🔥🔥🥰🥰
Muna Godiya Sosai
@@maishaddaglobalresources wllh my boss inama fatan alkairi akuda yaushe Dan Allah kuma inason alfarma goda Dan albarkacin Annabi inaso asakani afilm Indai na company Kane wllh inaso my boss Dan allah Amin 1 love
Tofa wata sabowa akwa kallo🎉🎉🎉❤❤❤
Wayyooo Allah dadi kasheni hmmm da akwai voice note a comment section da na rangwada ihuuu😂😂
😂😂😂😂😂😂Yi hakuri
Gaskiya ana Shan ruwan Tafi a wannan season din 👌😂😂😂
Allah sa muna raye❤❤❤
Izzasu
wlh na dade ina jinjina maka mai shadda kaf producer kanny wood baka da tsara, a 2024 na baka a world, bisa kokarinka a-watarana a kano, da gidan sarauta
Masha Allah. Ina Matukar Godiya Wallahi
Kai, we can't wait faa , 😅😂 Masha Allah,
Wow this movie is gonna be very interesting more than before❤❤❤
Macha Allah this is very nice .❤❤❤❤
Ai Banza Kawai Dan me zaku ragewa prince bello Mukami Abun Haushi wllh
Sobuda anunama matane darajar yin biyaya
Kaiiii jamaaa ansha Mari ba kadanba director😂😂😂
Wlh kam 😂😂😂😂😂
Wllh kam 😂😂
Its sweet aii fools kawai
Masha Allah akoy kanlo❤❤❤
Bazamu zuba ido ana Marin mana prnc bello ba da sake e hem
Gaskiya mari yawadata 😂😂😂
Lale akwai chakwakiya❤
I waiting for the this very series ❤
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah can't wait🎉
Cakwakiya knan kayyasaaaa🤣🥳
🔥🔥aiki sai ogah🔥🔥
FADEERA,SSAMAWATI,WALARZI ANTA,WLIYYIEE FIDDUNIYA WAlakirah TAWFFANI MUSLIMAN,WA, ALHIQNI BISSALIHEEN amen YA Allah amen ya arrahmana
❤❤
Ya Allah can't wait ❤❤
Nana Fiddausi is the undisputed reigning queen of Kannywood. Every series worth their salt she's part of .
Anshiga uku ta family sarki toh....
Gaskiya Anyi kokari ainun..... gaskiya ansha mari kam kamar bbu gobe 😂😂😂😂😂... muna gode sosai!!
Ali yakamata a saka sound track nawakar sadik c one idan aka nuno garzali miko
Gidan Sarauta na season 3 Jama'a 😂.. Slaps kenan!
Wow❤❤❤. Can't wait on the 12 of this month. 🔥🔥🔥🔥🔥🔥
Mashaallah ❤ munatayakumurna.to.allah.ya.karabasira
Wayo Allah komi ya jagolgole🙆🏽♀️😢
Masha allah wlh abin dariya lokacin da aka Mari uar aisha a kiya😂😂
I am here for engineer switch❤❤❤❤❤
Allah ya kaimu lallai akwai kututuma
The waiting is over 🤩🤯😍
Gasky wannan film din Andima hauka cikinsa ni inada kalubale nakalubanceku duka wallhi
Abinda zance kenan kudinga nuna Asalin Sarauta concept kuma gashi anyi
Akwai ƙura kenan!
Allah ya kara basira king of boxe office
Ali nuhu Umar m Sharif ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
To Kai mai Shadda tun farko kasan da irin Wannan chakwakiyar amma ka tsaya kana mana Shirme a baya.muna muku fatan Alkhairi
Masha Allah zamou chja konlo
Masha Allah ❤️✅
Oh I missed my tafida 😂😂😂. I can't wait to see him again
This is going to be fire😢😢😢
This episode go Hot🔥🔥🔥 can't keep wait
Gaskiya akwai Kura wabillahillazi
Mashaa Allah ❤❤❤❤❤❤
I can’t wait❤🎉😅
Same here
Cab gaskiya akwae chakwakiya babba
Babba makuwa
Kam a koi tashin hankali dake jiran mu kenan😮😮😮😢!
Gaskiya Ya Kamata Auren Su Ya Rabu Muga Mutuwa Zasuyi Kome Wai Matar Kaninka Kai Mai Shadda Meye Haka
Wallahi su rabu yan iska kawai munafukaimtschwwwww😡😡
😂😂😂😂😂😂😅😅😅😅😅😅😅😅
Sunfi karfin munafukkai😂😂😂@@maimunaaliyu8539
Mashall Allah ❤❤❤❤
Dan Allah wa yaji ya tsani bintu
Na dade da fara Jin mugun haushin ta
Daga ita har prince Bello din
Msaha Allah ✅️ ✅️ 😊
Ah ah waii Ni BINTU ta zinari ne😢ko ta luu luu😮😢 Itache ajalinsa wallahi😮😢Haba Dan Allah wani irin SO ne haka😢 soyayya HAUKA ne😢😢😢😢😢😢
Help me ask oo. Me the bello self dey anoying to the extent that even his parents his not listening to them. God forbid this kind of love. Wait this isn’t love self, its pure madness😡😡😡😡😡😡😡💔💔💔
@@maimunaaliyu8539 exactly.
Wallahi nikam nasan SO daida. gwar gwada amma nafi fifita iyayena akan komai da kowa, Bayan ALLAH da MANZON SA. ❤️🩹s.a.w❤️🩹
Masha allah❤❤❤
❤❤❤😂🎉🎉🎉🎉😢😮😮😊😊😊😊
Masha Allah 👉❤❤🎉🎉🎉💪💪💪💯💯💯
Hot, 🔥🔥🔥🔥, 🔥 can't wait
Dalaaaaaa🔥🔥🔥