Jawabin bankwana daga Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 21 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 16

  • @AkiluAlfijir
    @AkiluAlfijir Рік тому +4

    Masha Allah
    Lokaci kenan Ganduje nidai na yafe duk kurakuranda kayi min sannan inama fatan alkhairi
    Wannan sabuwar gwamnati kuma muna mata fatan Alkhairi da fatan Allah ya shiga lamuranta ya taimakemu

  • @mubarakgarba6566
    @mubarakgarba6566 Рік тому +4

    Ina yiwa sabuwar gwamnatin jihar Kano da ta taraiya fatan alkhairi. Allah ya tayasu riko. Amin Ya hayyu ya qayyum 🙏

  • @DankarariTV
    @DankarariTV Рік тому +1

    Masha Allah Allah ya taimaki gwamnan kano Kuma Allah ya baka lada da aikin alkhairan daka yi gwamnatinka

  • @IbrahimAhmed-km9rj
    @IbrahimAhmed-km9rj Рік тому +1

    Babu abinda bai wuchewa sai mulkin Allah. Lokachi yayi!

  • @brhmsaad
    @brhmsaad Рік тому +1

    Alherin da ka shuka Allah ya ba ka ladan su. Akasin wanna kuma Allah ya kare.

  • @zinariyawaziri3689
    @zinariyawaziri3689 Рік тому +5

    "Rayuwa tana faruwa wucewa take kamar ba a yi ba"Allah Ya sa rayuwar mu ta amfane mu ranar gobe.
    Allah Ya sa sabuwar gwamnati ta zamo wa wannan kasa alkhairi.

  • @nasirharunazarewa543
    @nasirharunazarewa543 Рік тому +1

    Mae girma gwamna mungode
    Allah yasa mu amfana da sabuwar gwamnati fiye da taka #Ameen

  • @hadyrashid7732
    @hadyrashid7732 Рік тому +2

    Ganduje marar albarka Mai bakin jini azzalimi Allah wadaranka Allah ya Isa bamu yafe ma ba

  • @aminusulaimangama1754
    @aminusulaimangama1754 Рік тому +1

    Masha Allah jazakallah khairee daga kuwait 🇰🇼

  • @A.AAA1512
    @A.AAA1512 Рік тому +2

    Tsakaninmu babu yafiya !
    Sai mun hadu a darussalam

  • @ibrahimsalisu-py4yg
    @ibrahimsalisu-py4yg Рік тому +1

    Masha Allah

  • @sojasani6485
    @sojasani6485 Рік тому +1

    Wlh ni ban yafema ba

  • @nazifidesigner4841
    @nazifidesigner4841 Рік тому +3

    My six months arrears wlh banyafeba

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 Рік тому +3

    TSOHON BANZA na LAKU

  • @yayasko
    @yayasko Рік тому +1

    Muna maka fatan alheri.