😭Ɗan Albani Zaria Abdulhalim Ya Bayyana Gaskiya Magana ‼️Akan Korar Sa Da Sukayi Daga Darulhadith

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 2 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 67

  • @UsmanAbubakar-z1l
    @UsmanAbubakar-z1l 2 місяці тому +5

    Allah ya daidaita tsakanin ku Ameen🤲
    Sannan kuma Dan Allah ina Mai matuqar buqatar kasancewa cikin daliban wnnn makaranta Mai Albarka ,Allah ya qara ilimi Mai Albarka fatan za'a duba abinda nafada kuma a buqaci inzo in Sha Allah zan Amsa Kira 🙏
    Allah ya jiqan mlm Albany Zaria Rahimahullah da Rahama Ameen. 🤲
    Allah kuma ya Amfani zuriyar sa dama sauran musulmi baki Daya🤲
    Maashaa Allah

  • @umeenoyrat4130
    @umeenoyrat4130 3 місяці тому +6

    Mash Allah 👍 Allah ya jikan malam ameen 🙏

    • @Kingnamiji
      @Kingnamiji 3 місяці тому

      . Ma Châa ALLAH
      Or Ma Shaâ ALLAH
      Please correct because by writing as You did, You had completely changed the Meaning.
      We first pronounce the '"Maa'' then the ''Shaâ'', drawing on the reading of the ''Shaâ''.
      And Finally We Pronounce The Name Of Our Lord ALLAH Soubhanahou Wa Ta Ala.
      DjazakaLLAHOU Khayran for understanding.
      As Salamou Alaykoum Wa RahmatouLLAHI Wa Barakatouhou .

  • @ChantouChantou-k5b
    @ChantouChantou-k5b 3 місяці тому +4

    Innalillahi wa Inna illehi rajioun. Allah ya jikan malam. Aman in dey Haka ne to an tabka baban kuskure. Allah ya taimaki mai gaskia.

  • @auwalulawan4644
    @auwalulawan4644 3 місяці тому +5

    Yana magana kamar Baban sa Masha Allah

  • @ShawalMohammed-k2u
    @ShawalMohammed-k2u 3 місяці тому +5

    May Allah help us from this life

  • @SadeekSalisu
    @SadeekSalisu 3 місяці тому +1

    Masha Allah wllhi muryarsa daya da babanshi

  • @AdamuBabansu
    @AdamuBabansu 3 місяці тому +1

    MashaAllah❤❤❤

  • @Aliyubawa-fq1jk
    @Aliyubawa-fq1jk 3 місяці тому +11

    Masha Allah abdulhalim fatan alhairi bayanhaka Dan Allah kajure kalubale kamar yadda mahaifinka yajure kalubale Kuma Dan Allah kachigaba da jurewa najidadin ganinchewa albani yanadada kamarkai Allah yakara basira da daukaka sukuma Allah yaganardasu domin ganin daga Mal kamarkai yasa sukafaryima Mal hassada Allah yakareku daga sharri mahasada yadaukakaku yadaukakaku bakidaya amin

  • @NrsKDDano
    @NrsKDDano 3 місяці тому +11

    Yakamata ko ba komai su kimanta iyalan Sheik Albany Zaria.
    Sann abin kunya ne ace su kula d nasu iyalan sann su bar Iyalan Malam Albany.

  • @AbbasSaeedu
    @AbbasSaeedu Місяць тому

    allah yajikan mallam da rahama
    yakawomana ƙarshen wanan ɓarakar

  • @Gsg-fp6xt
    @Gsg-fp6xt 3 місяці тому

    Masha Allah ya Allah ya ataimaka maka ya kareka Kuma kayi hakuri 😢😢

  • @salamatufkadamu
    @salamatufkadamu 3 місяці тому +1

    Allah ya kyauta ya jikan malam ya Albarkachi zurianndhinya yaye musu damuwa ya karesu da sharrin shaidanu mutum Dana Aljan

  • @muhammadsanialhasanulmadan8207
    @muhammadsanialhasanulmadan8207 3 місяці тому +2

    Kun saurari gefe daya, dayan gefen fa?

  • @Imamahmad023Imam-pn9wj
    @Imamahmad023Imam-pn9wj 3 місяці тому

    Masha Allah ❤❤❤

  • @SulaimanTukur-l5b
    @SulaimanTukur-l5b 3 місяці тому

    Lallai dai akwai wani abu akasa amma Allah yana tareda mai gaskiya Allah yakara hada kanku yarabaku da sharrin shadanun mutane masu so kawo muku rabuwa

  • @abdullahialiyu2846
    @abdullahialiyu2846 2 місяці тому

    Ina ni ta6a ganin fadin gaskiya yazama laifi kasar nan akwai magana wai wannan kiyayya bansan ko tami bace! Allah ya jikan Malam Albany ya haskaka kabarin shi😭

  • @umeenoyrat4130
    @umeenoyrat4130 3 місяці тому

    Allah ya maka alibarka yaro❤❤

  • @MusbahuSani-z7r
    @MusbahuSani-z7r 3 місяці тому

    Allah ya isa allah ya jikan malam

  • @RabiuAlmu
    @RabiuAlmu 3 місяці тому +1

    Duk Wanda ya Hana ko yake wa Dandan Albani Iyalin Albani zagon kasa Allah ya Tona asirin ko suwaye ya karyasu Albarkar Alkur,ani da kaunar Manzo S,A,W Ya Hayyu Ya Kayyum

  • @muntariIbrahim-y5p
    @muntariIbrahim-y5p 2 місяці тому +1

    Slm.duniya kenan daliban malam idanda Amana ko autan malam dakaramin yaro malam baikamata ace kununa mishi kiyayya hakaba wallahi kunci Amana Kuma wallahi Amana saitaciku

  • @laminousalissou2541
    @laminousalissou2541 2 місяці тому

    Albasa ba tayi halin ruwa ba ... !

  • @nasirubellosanidanmalam9566
    @nasirubellosanidanmalam9566 3 місяці тому +1

    Wadannan yakamata akaisu ga hukama azauna dasu Dan yiwa iyalan alabani adalci.

  • @salamatufkadamu
    @salamatufkadamu 3 місяці тому +2

    Abdulhalim Allah ya baka mafita duniya abun tsoro Allah ya buda Maka ya biya Maka bukatunsa na Alkhairi ya budo Maka kofofin Rahmanka

  • @TimfaSunday-ff8lu
    @TimfaSunday-ff8lu 3 місяці тому +1

  • @nasirubellosanidanmalam9566
    @nasirubellosanidanmalam9566 3 місяці тому +1

    Basuyi maku adalci wannan zaluncin ne, wannan akwai muafuntar malam Albany.

  • @MuhammedBello-tf4re
    @MuhammedBello-tf4re 3 місяці тому

    Allah ya gafatawa MLM Albany

  • @Jamilusmayeene
    @Jamilusmayeene 3 місяці тому +1

    Allah ya kyauta

  • @GarbaSani-u4d
    @GarbaSani-u4d 2 місяці тому

    Yaro Allah ya saka maka da Alheri, amma idan kana yin video haka. Dun Allah, karika sa namba ko da na account ne, nayin tai mako, idan ka neme taimako, Wallahi acikin sati daya, zaka iya samun kudin da zaka gina fiye da makaran tan mallam Albani, Allah ya kara masa rahama amen

  • @MohammedRabiu-ms2oh
    @MohammedRabiu-ms2oh 3 місяці тому

    Allah y jikan malan Dan muhammadur rasulullahi

  • @msaniabukhaliphert7583
    @msaniabukhaliphert7583 3 місяці тому

    Ku cigaba da hakuri, haka mahaifin ku ya fuskanci fiye da wannan, zaka yi Albarka In Shaa Allah,
    Allah Ya kara jaddada rahama zuwa ga kabarin malam albani

  • @bashirbello7088
    @bashirbello7088 3 місяці тому +2

    Kai kafiya surutu pls kabari muji bayanin mutum

  • @abotronicstek3316
    @abotronicstek3316 3 місяці тому +2

    To ai ba ajin abinda yake cewa, da sai kucewa wannan mai alewar yaja gefe.

  • @GarbaSani-u4d
    @GarbaSani-u4d 2 місяці тому

    Duk wanda zai ci mutun cin yaran Mallam, Albani, to na mutumin kirki bane...

  • @Andyzous
    @Andyzous 3 місяці тому +1

    Albani yatafi Albani yadawo

  • @alhassanabba6000
    @alhassanabba6000 3 місяці тому +3

    gaskia indai haka ne anci amanar albani zaria, bawan Allah nan ya tsaya ya gina mutane amman tin ba aje ko ina ba jibi har anfara cin amanar sa, anya kuwa talakwan nigeria suna da gaskia kuwa? kuma azo adinga zagin shuwa gabanni gashi har wadanda muke ganinsu dasu nan malamai nacin amana, tayaya shugaba bazai yi sata ba.

  • @abdulkarimisahibrahim4151
    @abdulkarimisahibrahim4151 3 місяці тому

    Allah ya taimakeka, ka haihu

  • @sulaimandawusu3858
    @sulaimandawusu3858 3 місяці тому

    Allah yarufa asiri

  • @muhammadsanialhasanulmadan8207
    @muhammadsanialhasanulmadan8207 3 місяці тому +1

    Kudinga yo bincike Akan Abinda zai Amfani Al'umma

  • @KouwmiMohammedAli
    @KouwmiMohammedAli 3 місяці тому +2

    6:59 😮😊😅😅😅😅😮

  • @maajaenengineering
    @maajaenengineering 3 місяці тому

    An cuce mu kashe bawan Allah nan

  • @Azareone
    @Azareone 3 місяці тому +1

    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين 💠
    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين 💠
    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين 💠
    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين 💠
    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 3 місяці тому

    Gaskiyane sunyi cin amana suma akuresu a makarantar

  • @KouwmiMohammedAli
    @KouwmiMohammedAli 3 місяці тому

    😅
    😅😅

  • @alameemabba9533
    @alameemabba9533 3 місяці тому +1

    ai duk abinda zakai ka wakilta yayan ka akan abin Alkhairin daka gina.. do mawuyaci ne ariqe maka amana bayan ka mutu

  • @KhadizaKhatun-v6g
    @KhadizaKhatun-v6g 3 місяці тому

    Hmm yendrka zasuye mukudareya

  • @KaderElka47
    @KaderElka47 3 місяці тому +1

    mutane basuda d a amaana ba aladalci Allah jikan malan da rahama😂😂😂😂

  • @FRLAs628
    @FRLAs628 3 місяці тому

    Walahi, yusuf, manada, shiga, abi dabaruwanka, kai, yarona, kaje, kayi karatu,

  • @NASIRUMuhammad-bw7sx
    @NASIRUMuhammad-bw7sx 3 місяці тому

    Yabar baya da kura,

  • @Abdunnasirlawan
    @Abdunnasirlawan 3 місяці тому +1

    Ai ni dama naga kuskure nlm akan wakafinnan da nlm.yace wai iyalansu basu da tacewa ko kadan akan wannan wakafin,

  • @IbrahimAhmadShinkafi
    @IbrahimAhmadShinkafi 3 місяці тому

    Allah ya jikan MLM da rahama ya gafartamashi yasa aljannace makomarshi
    Abdulhalim Zaka gaji mahaifinka Dan ka Fara fuskantar Kalu balen rayuwa Daga gida
    Dama ance Kyan da ya gaji ubansa

  • @DanAunty-d6i
    @DanAunty-d6i 3 місяці тому

    Guzun uwarku tsinannu wahabiyawa jarirai

  • @aminusanusi2429
    @aminusanusi2429 2 місяці тому

    Salam barka da wannan lokacin
    Ni fa a gani na ya kamata kai disclosed this from internet domin yin hakan tona asirin gidan mahaifin ko da gidan kune ya kamata ka me mi concept na sauran yan uwan domin ba kai daya malam ya faba dan Allah abi so duniya a hankali bai kamata a ga wannan abun ba a nan. Saboda daraga irin ta gidan

  • @MikoNazir
    @MikoNazir 2 місяці тому

    Kai kana so a kiraka acikin sirri ayi maka magana Amma Kai Kuma baza kaje ka same su acikin sirri ba?
    Bai kamata ace kayi video kalar haka ya yada ba saboda wannan matsala ce ta cikin gida.
    Allah yasa mu dace

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali 3 місяці тому +1

    Oho chan gasu gada IZALA DANGIN gaiwa munafukan addini

  • @abdulsalamabubakar2133
    @abdulsalamabubakar2133 3 місяці тому

    Duk wannan Alhakin irin mutanen da Albani ya kwashe rayuwarshi yana zaginsu, yana cin mutuncinsu ne.
    Allah ya fara saka masu.
    Albani yafi kowa zagezage a karatukanshi.
    Ya koyawa dalibanshi zage zage da cin mutuncin bayin Allah.
    To Alhamdu lillahi, gashinan, sakamakon abin.