- 355
- 750 224
TA'ALEEM ONLINE TV
Приєднався 12 лис 2023
Sunnah itace Musulunci Na Gaskiya
Bakusan Sunnah Bah💥Dalilin Dr Idris Sheikh Suleiman Ya Warware Shubuhohin Shek Bala Lau a ilmance

Переглядів: 323
Відео
Kunji Gaskiya💥Malami Ko Mayaudari Da Dabi'ar Mutanen Banza Yan Kennywood Da Yan TikTok...
Переглядів 19916 годин тому
#trendingshorts #tamil #kaduna #kano #prismlivestudio #sub #subscribe #bauchi #treanding #channelsubscribe #bauchi #kano #subscribe #sub #trendingshorts #chnnelsubscribe #tamil #treanding #kaduna #prismlivestudio #kaduna #bauchi #kano #subscribe #treanding #sub #tamil #channelsubscribe #trendingshorts #prismlivestudio #kaduna #bauchi #kano #subscribe #treanding #tamil #channelsubscribe #sub #tr...
Bn Muhd Baƙin Jahilin Banza🚫Ka Koma makaranta Ba'a Karanta Hadith Da Jahilci | Dr Jamil Aliyu Waziri
Переглядів 6172 години тому
#trendingshorts #tamil #kaduna #kano #prismlivestudio #sub #subscribe #bauchi #treanding #channelsubscribe #bauchi #kano #subscribe #sub #trendingshorts #chnnelsubscribe #tamil #treanding #kaduna #prismlivestudio #kaduna #bauchi #kano #subscribe #treanding #sub #tamil #channelsubscribe #trendingshorts #prismlivestudio #kaduna #bauchi #kano #subscribe #treanding #tamil #channelsubscribe #sub #tr...
Darulhadith Friday (Jum’ah) Khutbah 📍Speaker 🎤: Sheikh Anas Ibrahim Tawfiq AL Bakri 17/01/2025
Переглядів 647 годин тому
Darulhadith Friday (Jum’ah) Khutbah 📍 Speaker 🎤: Sheikh Anas Ibrahim Tawfiq AL Bakri Date:17/Rajab/1446 /17/01/2025 Kindly Click on the link below to subscribe to our UA-cam ua-cam.com/video/lUWokfsavvA/v-deo.htmlsi=whpuizSSpXFLakDP t.me/darulhadithdawah Disclaimer: We Do Not Own The Right To 3rd Party Audios And Videos In This Live Stream. They are used For Promotional Purposes only.
Hudubar Jama'a 17/01/2025 Tareda Imam Dr Idris Abdulaziz
Переглядів 6467 годин тому
Hudubar Jama'a 17/01/2025 Tareda Imam Dr Idris Abdulaziz
Hudubar Jama'a Daga Dutsen Tanshi Majlis TareDa Imam Dr Idris Abdulaziz
Переглядів 1 тис.7 годин тому
Hudubar Jama'a Daga Dutsen Tanshi Majlis TareDa Imam Dr Idris Abdulaziz
Yanda Zaku Kawo Karshen Neman Taimakon a Masallatan IZALA💥Dr Jamilu Aliyu Waziri Hafizahullah
Переглядів 3987 годин тому
#trendingshorts #tamil #kaduna #kano #prismlivestudio #sub #subscribe #bauchi #treanding #channelsubscribe #bauchi #kano #subscribe #sub #trendingshorts #chnnelsubscribe #tamil #treanding #kaduna #prismlivestudio #kaduna #bauchi #kano #subscribe #treanding #sub #tamil #channelsubscribe #trendingshorts #prismlivestudio #kaduna #bauchi #kano #subscribe #treanding #tamil #channelsubscribe #sub #tr...
Karatun littafin Alfaqihu wal mutafaqih Na Imam khaɗibul Bagdadi Dr Jamil Aliyu Waziri 16/01/2025
Переглядів 789 годин тому
Karatun littafin Alfaqihu wal mutafaqih Na Imam khaɗibul Bagdadi Dr Jamil Aliyu Waziri 16/01/2025
Tsakanin Malamai Da Rashin Lafiyar Dr. Idris Abdul'azeez | Ash-Sheikh Dawud Ibrahim
Переглядів 56012 годин тому
Tsakanin Malamai Da Rashin Lafiyar Dr. Idris Abdul'azeez | Ash-Sheikh Dawud Ibrahim
( BNU MUHAMMAD NA SULEJA NAJI SAƘONKA NIMA GA NAWA) الرد مع التحدي ZAMA NA OO3MATSAYIN JIHADI
Переглядів 14412 годин тому
#trendingshorts #tamil #kaduna #kano #prismlivestudio #sub #subscribe #bauchi #treanding #channelsubscribe #bauchi #kano #subscribe #sub #trendingshorts #chnnelsubscribe #tamil #treanding #kaduna #prismlivestudio #kaduna #bauchi #kano #subscribe #treanding #sub #tamil #channelsubscribe #trendingshorts #prismlivestudio #kaduna #bauchi #kano #subscribe #treanding #tamil #channelsubscribe #sub #tr...
Saidaii Ku KasheMu✊Saimun Yaƙi Mummunar Aƙidar Ku || Ba Jahadin Musulunci Kake Koyarwa | Dr Jamil
Переглядів 15412 годин тому
#trendingshorts #tamil #kaduna #kano #prismlivestudio #sub #subscribe #bauchi #treanding #channelsubscribe #bauchi #kano #subscribe #sub #trendingshorts #chnnelsubscribe #tamil #treanding #kaduna #prismlivestudio #kaduna #bauchi #kano #subscribe #treanding #sub #tamil #channelsubscribe #trendingshorts #prismlivestudio #kaduna #bauchi #kano #subscribe #treanding #tamil #channelsubscribe #sub #tr...
BAKU KYAUTA BAH🚫TSOKACI AKAN MALAMAN DA SUKAZU BAUCHI, MUNASABAR AURE
Переглядів 9014 годин тому
BAKU KYAUTA BAH🚫TSOKACI AKAN MALAMAN DA SUKAZU BAUCHI, MUNASABAR AURE
Karatun Miftahud Dhalib || Imam Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi Hafizahullah
Переглядів 29914 годин тому
Karatun Miftahud Dhalib || Imam Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi Hafizahullah
( BNU MUHAMMAD NA SULEJA NAJI SAƘONKA NIMA GA NAWA ) الرد مع التحدي ZAMA NA 002JIHADI
Переглядів 14314 годин тому
( BNU MUHAMMAD NA SULEJA NAJI SAƘONKA NIMA GA NAWA ) الرد مع التحدي ZAMA NA 002JIHADI
NASIHA GA MALAMAII💥AKAN JIYAR DR IDRIS ABDULAZIZ || SHEIKH NAZIR LAWAN ABU A'ISHA
Переглядів 68114 годин тому
NASIHA GA MALAMAII💥AKAN JIYAR DR IDRIS ABDULAZIZ || SHEIKH NAZIR LAWAN ABU A'ISHA
SAKEKKIYAR QAYYATAR MUQABALA💥 ZUWAGA DAN ZABE HARAMUN BN MUHD
Переглядів 9414 годин тому
SAKEKKIYAR QAYYATAR MUQABALA💥 ZUWAGA DAN ZABE HARAMUN BN MUHD
MUQABALA💥 ZAZZAFAR GORON GAYYATA ZUWAGA BIN MUHD DAN ZABE HARAMUN
Переглядів 16916 годин тому
MUQABALA💥 ZAZZAFAR GORON GAYYATA ZUWAGA BIN MUHD DAN ZABE HARAMUN
Darulhadith Weekly Tafseer Al Quran📍 Speaker 🎤: Sheikh Anas Ibrahim Tawfiq AL-Bakri Suratul Hijr
Переглядів 39419 годин тому
Darulhadith Weekly Tafseer Al Quran📍 Speaker 🎤: Sheikh Anas Ibrahim Tawfiq AL-Bakri Suratul Hijr
Masu Fatan Na Mutu Suyi Murna😭Ga Sako || Imam Dr Idris Abdul Aziz
Переглядів 71619 годин тому
Masu Fatan Na Mutu Suyi Murna😭Ga Sako || Imam Dr Idris Abdul Aziz
Complete Karatun Da Ya Bidi'a Suke Yanke Gabansa Da Bayansa || Dr Idris Abdul Aziz
Переглядів 30121 годину тому
Complete Karatun Da Ya Bidi'a Suke Yanke Gabansa Da Bayansa || Dr Idris Abdul Aziz
Idan KaGa An Kàshe Turji Saidai Tsautsayi😭Idan Ka Isa Kashigo GIDANA✊lalacewa ko mutuwar ZuciYA🚫
Переглядів 18021 годину тому
Idan KaGa An Kàshe Turji Saidai Tsautsayi😭Idan Ka Isa Kashigo GIDANA✊lalacewa ko mutuwar ZuciYA🚫
Weekly Tafsir [Amsa Fatawa] Imam Dr Idris Abdul Aziz Dutsen Tanshi Allah Ya Kara Lafiya
Переглядів 366День тому
Weekly Tafsir [Amsa Fatawa] Imam Dr Idris Abdul Aziz Dutsen Tanshi Allah Ya Kara Lafiya
Akwaii KauyanCi A Tattare Da Malaman Dake Magana Akan Rikicin Nigeria🇳🇬Da Nijar🇳🇪 | Tsokaci Dr Idris
Переглядів 186День тому
Akwaii KauyanCi A Tattare Da Malaman Dake Magana Akan Rikicin Nigeria🇳🇬Da Nijar🇳🇪 | Tsokaci Dr Idris
Hudubar Juma'ah 10/01/2025 | Imam Dr Idris Abdul Aziz Dutsen Tanshi Allah Ya Kara Lfy
Переглядів 138День тому
Hudubar Juma'ah 10/01/2025 | Imam Dr Idris Abdul Aziz Dutsen Tanshi Allah Ya Kara Lfy
Hudubar Jama'a || Gabatarwa Imam Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi Bauchi
Переглядів 1,5 тис.День тому
Hudubar Jama'a || Gabatarwa Imam Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi Bauchi
Karatun littafin Akhalaqulrrasul .Darasi na 13 Dr Jamilu Aliyu Waziri Jahun Bauchi 10/01/2025
Переглядів 64День тому
Karatun littafin Akhalaqulrrasul .Darasi na 13 Dr Jamilu Aliyu Waziri Jahun Bauchi 10/01/2025
💥Dr Jamil Yayi Kaca-kaca Ga Arne Masussuka Zindiqiii Dan Tatsine🔥Akan Sharrin Ga Ahlissunnah
Переглядів 257День тому
💥Dr Jamil Yayi Kaca-kaca Ga Arne Masussuka Zindiqiii Dan Tatsine🔥Akan Sharrin Ga Ahlissunnah
karatun littafin Alfaqihu wal mutafaqih Na Imam khaɗibul Bagdadi Dr Jamilu waziri 08/01/2025
Переглядів 65День тому
karatun littafin Alfaqihu wal mutafaqih Na Imam khaɗibul Bagdadi Dr Jamilu waziri 08/01/2025
Gagarumin Muhadara Daga Dutsen Tanshi Majlis Bauchi || Sheikh Dawood Shek Mahmoud ETC
Переглядів 266День тому
Gagarumin Muhadara Daga Dutsen Tanshi Majlis Bauchi || Sheikh Dawood Shek Mahmoud ETC
002 RADDIN🔥shubha da Bugagen jAki ya kawo kafita salatin wani kato akan na Annabi saw |Albani Bauchi
Переглядів 115День тому
002 RADDIN🔥shubha da Bugagen jAki ya kawo kafita salatin wani kato akan na Annabi saw |Albani Bauchi
He needs to examine himself
Allah yasaka da alkhairi
❤❤❤❤
Allah yasaka da alkhairi
❤
Wllh gaskiyane❤❤❤❤
Wallahiabinda yayi badaidaibane
Wallahi malam abida yayi gabadaya baidceba
I'm sorry I dislike your comparison, First of all who is sani alkanawe. The listeners already knew who is right and who is hypocritical among Dr Idris and that sani alkanawe. A very long distance between them you can't compare them. Sani alkanawe is no match with Dr Idris period
Dr.ya tserama Alkanawi alkan da'awar sunna
Shidai Alkanawi ya samu matsala tunda bakya yiwa malamansa raddi sai dr.idris
❤ ماشالله ❤❤❤❤❤
Wannan abin kunyan bazaku denaba yan idrissiyya gargajiyan dutsen tanshi, masu qaryan sunnah, idan anyiwa dr idris raddi sai kunyi magana na jahilci. Toh Allah ya karemu da sharrinku.
Mallam Aliyu ai babu tantama sani alkanawi shine yake sunna sunna bidi'a bidi'a, kai nashima harda ta'assubanci ma yake hadawa saboda tsabar qiyayya da yake nunama Dr. Idris, ai mu tuni akayi walkiya muka gane munafukai masu qaryan sunna. Mallam Aliyu Allah ya Saka da alkhairi Allah Kuma ya kara maka ilimi da karfin Imani.ka ci gaba da kara haska mana su mu gansu, munafukai, algungumai.
Alkanawi makiri ne wallahi, Allah ya tsaremu da hali irin na sani alkanawi,ashe duk karyane daawar da yakeyi na yakar sunna, Allah ya sauwake.
Baka san alkanawi ba wlh
Kaidai kayi kokari kasaka ikhlasi acikin maganganunka domin bin muhd yanada hujjoji gamsassu.
Jazakallahu khairan
Masha Allah
Allah yabada lafiya Dr Idris dutsen ilimi ❤❤❤❤❤
Allah yaqarawa malam lfy da nisan kwana me amfani
malan kayi hakuri Allah yana tare da kai kuma ba yadda zasu iya Dakai walahi
Allah ya Karama lafiya Dr ameen
Malan kafisu gaskiya in day hakane.
Dr Allah ya baka lfy amma gaskiya malamai ba suyi kuskuren rashin zuwa duba ka domin kuwa suna jin tsoron cin mutuncin ka gaskiya basa gaba dakai basa hassada da kai Dr kawai dai babu batun sabani a tsakanin ku sai dai gudun tsira da mutunci
Allah yaqara Dr. Lafiya da nisan kwana masu albarka.
Jim
Ya sallam Allah ya yi gaskiya
Allāhumma Āmeen 🤲
Allah ya bashi lfy,su Kuma allah yasa su gane Sudaina hassada.
Assalamualaikum Dr innna maka fatan alkhairi Allah yasa a mizani game da liffan ibnul qayyim sai naji kana rantashi da zadul mi',ad inna ce zadul ma'ad ne so kaduba kagani
Gaskiyane Malan 🇳🇪
Allah ya saka da alheri da nasiha mlm amine 🤲
Gaskiya ni dei naji dadi da basu zeba kaga kowaa yagane sunnan abakiyeke ,ko sun je ko basu zeba babu abunda zasu karawa Dr tauhid Allah ye na ❤ alhamdulillahi
Allah yaqarawa malam lfy
Na am allahu akbar Allah Ubangiji Yasakada alhery Malan Anas Jo's
Allah ya bawa Malam lafíya,yasa kaffara ne.
Allah ya bachi lapia
Allah ya bachi lafia
A gaskiya sunyi dai dai saboda idan ya warke karshe yayi musu Allah ya isah wannan itace maganar Adalci
Wannan ba gaskiya ka fada ba ta yaya za'a zo gai sheshi baida lafiya sannan yayi Allah ya isa? Kaima ka san ba gaskiya ka fada ba. Wannan daya ne daga cikin sharrin da kuka Saba yi ma Mallam in ya fadi wani abu ku kuma sai ku canza masa magana ku fadi wani abu daban Allah ya sauwake Allah ya shiryeku.
@@abdullahiibrahimusman8135 Lallai Baka San waye Idris dutsen tanshi ba..... Wadannan Malam duk Babu wanda Babu ya dauka amatsayin Malamin kirki..... Ka Taba ganinsa a wani sha'ani na malamai ko yayiwa wani Malamin sunnah fatan alkhairi..... Last wk Malaman sunnah Daga ko'ina a kasar nan sunzo daurin auren Yar gidan Disina..... Sbd hk Shi ya kamata ya gyara karantarwarsa.....
Allah yabashi lfy da Nisan kwana❤❤❤❤
Gaskiya Yakamata ace tuk sabani sa dasu ,,koma lafiyar shi kalau suje su ganshi
Allah ya Bachi lahiya
Ku kulu fitina kawai
Don Allah miene anfani sa camera yi Wana! This is unfortunate
Allah yaba Malam lpy yakuma karamishi dauka ka
toshi yafi sauran mlm sunanah ne abauci da baizuwa yagansu Saidai azo wajansa kuna nuna bangaranci to bazaazoba kundade bakumutuba
Allah yabashi lfy
Gaskiya ne Allah yakawo hadinkai domin allah a tsakaninmu
السلام عليكم ماشاءالله ميه ميه
Allah Ya Kara Naka Lfy Sheikh
Allah ya kara lafiya imam Idris abdulaziz bauchi hafizahullah ❤️