Gaskiya ina son Wakar nan sosai wllh, Yanzu haka ma kallanta nake, some time nakan hau na kalla, Allah sarki Rayuwa wani lokaci in ina kalla kamar nai kwalla inna tina Rayuwar lokacin, lokacin Duniya tana kwance komai yana Tafiya dai dai amma yanzu Rayuwa tai tsada lamuran duk sun canza, Film dinma sun canza shi da. Allah Sarki Rayuwa ina son wakokin Da Wllh.
Gaskiya ina son Wakar nan sosai wllh, Yanzu haka ma kallanta nake, some time nakan hau na kalla, Allah sarki Rayuwa wani lokaci in ina kalla kamar nai kwalla inna tina Rayuwar lokacin, lokacin Duniya tana kwance komai yana Tafiya dai dai amma yanzu Rayuwa tai tsada lamuran duk sun canza, Film dinma sun canza shi da.
Allah Sarki Rayuwa ina son wakokin Da Wllh.
Allah sarki.yau fiye da shekaru 20 wannan wakar har yanzu Ban manta ba lokacin ina class two a primary
Jiya ba yau lokacin duniya na kwance
Wakar nan na cikin mafi soyuwa gare ni tun yarinta amma se yau na taba ganin videon ta
Allah sarki Rabi Mustapha jiya ba yauba
Lokacin yan hausa flim na da hankali
Gaskiya ne, shiyasa musulunci ya hana bude kofar barna.
A lokacinma mallamai sunyi ta yaki da film, da an hakura an bari daya zama alkhairi.
Dinki yayi kyau Mashallah
Jiya ba yauba
Yayi keu mun gode
Ashe Shima bana yaubane
Juya ba yauba
Jiya bayauba
To Amma upgrading nata akayi ko
masha Allah