| Waiwayi Wacce Ke Son Ka Kar Ta Mace Cikin Kauna | Dawayya 1, 2001 |
Вставка
- Опубліковано 8 лют 2025
- Waka mai taken 'waiwayi wacce ke son ka kar ta ace cikin kauna' da Balaraba tare da Misbahu suka yi a cikin fim din Dawayya na 1.
Zaku iya bibiyar mu a wadannan shafukan:
UA-cam: / tsohuwarajiya
Twitter: / tsohuwarajiya
Facebook: / tsohuwarajiya
Instagram: / tsohuwarajiya
Pinterest: / tsohuwarajiya
Tiktok: / tsohuwarajiya_
Blog: www.ajiyatsohu...
Website: www.tsohuwaraj...
Email: tsohuwarajiya@gmail.com
#dawayya #misbahu #balaraba #haisafim #bidiyo #hausasong #shortvideo #kannywood #oldhausafilm #tsohuwarajiya
Allah sarkiii rayuwa...duniya labari 😢
😭😭😭😭😭 duniyya kenan komai Mai wucewane
Allah sarki jiya.Ya sunan daya me wakar ba Musbahun ba dan kadunan?
Allah ya ji kan magabatan mu.
Ghali Money
Allah sarki Rayuwa kenan harna tuna wani Abu
Ya kaimana kyakkyawan karshe😢😢😢😢
Amin
Masha Allah Allah yajiqan balaraba harna tuna da wallahi
Amin
Ameen summa ameen
Ina son ta na rasa ta
dan allah asamana wakar alkawari na misbahu m ahmed
Allah sarki 😭 rayuwa harna tuna muna yara. Rayuwa ba tabbas.
Nothing can stop time undergoing it's unbelievable racing to reach the infinit when we will be forgotten
rest in peace all Muslim ummah around the world
She left us 🖐️ everyone byby balaraba rest in peace ✌️
amin.
balaraba the best actress
yes
Masha Allah,mun tuna baya🤸
Mina gdy tsohuwar ajiya
Madalla.
Muna godiya. Na dade ina neman wakar nan babu a UA-cam. Allah sarki Gali money yayi sharafi a da
Da misbahu
Madalla
Hmmm such is life I feel like crying old memory
Really?
jiya ta wuce Allah ka gafarta mana
RIP Balaraba Muhammad.
Amin summa amin
0:42
Masha Allah
Dama misbahu yataɓa waka da Sadi sidi sharifai?
sosai ma kaduba, kada mage tare sukayi
Godiya ta musaman nawa! Na jima ina neman wannan wakar.
Godiya nake mutumina
@@TsohuwarAjiya madala...
No sound
Na sake gwadawa, akwai sauti gaskiya