Farfesan Waka is live! - HAƊIN KAN MATASA🎙️🗽📢🇳🇬

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 27 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 9

  • @UmarAliyuusman-b5n
    @UmarAliyuusman-b5n 5 місяців тому

    Wannan gsky NE 💪💯💛
    Dr. farfessan wq.
    Allah ya taimaka mk.
    Mafarkin kah ya cika.
    Wallahee tallahee. Nima Burina lrin mafarkinka ne.💪💪💪💪Yana Daya dg ckn lrin burina da nakesso Allah 🙏🙏🙏 ya chika min💙💙💙ckn Aminchin Rae da koshin lfy👍👍👍 Alfarmar shgbn hltt SAW 🫶💚🫶 ln Ziyarchi lrinku guda 3 Acikin KASATA 🇳🇬🇳🇬🇳🇬 domin nagartarku. ❤❤A ckn KASATA 🇳🇬🇳🇬

  • @KakaleMuhammad
    @KakaleMuhammad 5 місяців тому

    Gaskiyane 😅😅😅

  • @BabakuraBukar-o3y
    @BabakuraBukar-o3y 5 місяців тому

    Allah yabamu ikonyi Amma wasu mawakan sa ahankali sadai ireirenku masu kotan ta gaskiya❤❤

  • @UmarAliyuusman-b5n
    @UmarAliyuusman-b5n 5 місяців тому

    Wannan gsky NE ❤❤
    Dr farfessan wq.
    Kuma nima Abinda ke qarra battamin rae😮‍💨😮‍💨😮‍💨gamae da Yan Arewa yn AREWA. sae ma lokachin zabe🤔🤔🤔kg wasu dg cknmu zasu zo.suchema way kayi wannan jam iyya kazza sbd⌚⌚⌚A lokachin Ambassu Abinda Bazae Amfane komae bah???
    Byn KOMA waye yachi zaben.
    To?????me yae Amfanin sauya min Ra ayi Akan.
    Ra ayi nah.
    Kuma YANCHI na💪💪💪🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

    • @FarfesanWaka
      @FarfesanWaka  5 місяців тому

      @@UmarAliyuusman-b5n Gaskiya dai

  • @UmarAliyuusman-b5n
    @UmarAliyuusman-b5n 5 місяців тому

    💪💪💪💯💯💯
    Gaskiya NE.
    Magana docter.
    Mu kanmu munajin dadi
    Sosae fiyae da Yanda muke SA Rae Akan shuwagabanin KASATA 🇳🇬🇳🇬🇳🇬 suyi MN Adal chi.
    Akan mu talakawan nigeria

  • @ibrahimgarba6659
    @ibrahimgarba6659 5 місяців тому

    Don Allah ka tsaya matsayinka.

    • @FarfesanWaka
      @FarfesanWaka  5 місяців тому

      @@ibrahimgarba6659 Allahu Akbar! Irin ku su bayar da dari su ba da haushi. To yanzu me kake so in faɗa maka?
      Kai girman shirmenka ya kai ka biyo mutum har gida ka ce ya daina abinda yake, saboda bai dace da ra'ayinka ko fahimtarka ba. Sannu! To nawa aka biya ka?
      Tunda idan matasa sun haɗa kai abincika kai kuma zai ɓare. Tur da masu hali irin naka. Idan ba ka shirya jin gaskiya ba me ya kai ka zuwa nan gidan...📢