Kan bala'i anayinta malam Bala se janyo ko humaira tyi girki batayi dashi ba,idan yyi saa batace se ankoreshiba tap yadebo ruwa dfa kansa .. thanks BIFA muna jin dadi sosai ALLAH ya qaro basira 👍👍 I'm watching from Gaya local government kano State
Gaskiya tunda nake kallon Hausa film Babu film din da ya birgeni irin wannan,yana taba irin zaman takewar rayuwar da muke ciki,sannan ga bin ka'idar shari'ar addini.Allah ya saka da alkhairi
Gsky ne Mal Ahmad film yana tafiya yadda ykamata hmhmh Amma saidai Mal Bala ya ballo ruwa ko zaici gaba da girki ko humaira zata janye masa tallafi Allah yaqara basira🥰😍
Inasan shirin nn sosai. Ammanfa mmn humaira tana da mugun shshigi😡. Wai kashigo min da akwatin😅 Kuma dole ya dauko mata😅mata mayya😅. Malam bala Baki ya tsokalo tsiya😅
Sorry malan bala 🤗🥰🤝ahmad a bifa kamar yanda nayyi alkawari zan fara kallon chirrin bifa to nafara ba tin yauba inaga kamar sati hudu da suka gabata 🥰Allah ya taimaka ya kuma kara basira alfarmar Sayyidina RASULULLAH S.A.W. 🤝
I just started watching this series 2 days ago & Alhamdulillah am up to date. Wallahi this is my best Hausa series so far. The actors are performing wonderfully especially d main character BIFA (Suleiman) his calmness, mind set & boldness are something am admiring. Kudos to u guys wallahi.
wlhy nima yan burge ni yayi kokarin duba da baiyi wasu movies dayawa ba ni a wannan series din ma na fara ganinshi amma yayi abinda dayawa a tsofafin actors baza suyi ba.yana yin acting da gaske kamar ba film bane .
Wai! Wai!! Waiii Lallai Malam Bala ka hau sikeli! Humair and mom kuna tsaka mai wuya Ahmad Bifa and team muna kara Godiva da irin wannan film da mutum zai gani hankalinsa kwance kuma cike da darusan yau da kullum na family. OBSERVATION: The scene where Humair's mom called Ahmad from Lagos while he is supposed to be in Kano (lokacin da yake shan shayi) seems to look the same room. A dan gyara saboda haka zai kara armashi. (Just a nit picking). We are looking forward to the next action in sha Allah
Gaskiye ni Last Scene din nan Shi yafi burgeni tunda nake kallon Series din nan🤣😅kai Masha Allah for BIFA Studio.Watou Mlm Bala fa ina ga kanin Mlm Tsalha ne
1. Lallai wannan Suleiman ɗin na muguwan nifaqa kazo gidan nan, Hajiya ta gano haka🤣🤣🤣. 2. Humairah Allah Ya saka da Alkhairi 😂😂😂😂😂 3. Suleimanun Inna kenan 👍🤣 4. Mam Bala to ka faifayo ma kanka 😀
Rabbana ya Kara basira Yaya Ahmed Bifa
Darajan annabi Muhammadu S A W 💕 Allah ya Kara daukaka wannan film 📽️
Gaskiya mamar sulaiman tanada zurfin tunani haka akeson iyaye da azahiri ne hakan yayi kyau
Kai jama a wallahi jinake kamar danine domin. the same problem which me tsakanina da iyalina Allah yakyauta 🙏🙏
Kan bala'i anayinta malam Bala se janyo ko humaira tyi girki batayi dashi ba,idan yyi saa batace se ankoreshiba tap yadebo ruwa dfa kansa .. thanks BIFA muna jin dadi sosai ALLAH ya qaro basira 👍👍 I'm watching from Gaya local government kano State
Masha allah allah muna godiya allah ya kara dauka da Nissan wallahi munyi nishadi sosai
Allah ya sa dai kada su bata mana shi daga baya .most series sai sun fara dadi sai a bata su daga baya.
Allah yakaimu sati mai zuwa malam bala ya am shi saka mako shi
Gaskiya muna Jin dadin wannan sherin na Zaman aure daga nan garin Maiduguri allah ya bada sa,a
Allah sarki miji damata abin tausayi humaira tabani tausayi wlh aje taho da ita
Masha Allah Tabarakallah Sako yana Isa Bifa Allah yakara daukaka
Lalle malam bala watan barin ka gdn aunty humair ya kama 😂🤣😂 kai kuma yaya nace maka ka dena mawa humair walakanci kaki ko😭😭😭
Gaskiya dai bifa karkayiwa my love dina kishiya fa ehee one lover aisha usman adam
I love you Kuma da safen nan 🤣 Allah ya Kara basira
i really appreciate it since first episode nake bibiyarku amma bantabayin comment ba se yau saboda shirin ya burgeni allah yaqara basira
Thank you Abubakar
Gaskiya tunda nake kallon Hausa film Babu film din da ya birgeni irin wannan,yana taba irin zaman takewar rayuwar da muke ciki,sannan ga bin ka'idar shari'ar addini.Allah ya saka da alkhairi
Allah sarki sule na inna yaxama dan dakon jaka amma fah ka burgeni xama da mata sai hkr shikuma mlm bala sai an dauke mai kwano saboda y kirawo ruwa
Tab jirkita kenan manbala ka shigo hannu ankamaka tsamo tsmo wai wai wai🤭🤣 yanzu duk abinda ake za ajirkita shi yakoma kanka
Gsky kuna burgemu sosai Allah yakara basira
Masha allah humair yaufa angane gaskiya malam bala idan anasara arinka dubin bakin gatari
😹😂😂😂😹😹Allah ya jikan man bala batareda ya mutu ba
Mata da Miji dai Allah, mommyn humaira an saduda harda ba yaya sule hakuri😁abinda zai faru akan malam nake jiran gani😄
Masha allah film yana kyau sosai gaskia allah ya taimaka ya bada sa’a pls muna so akara time dan film din tana dadi sosai thank you
Gsky ne Mal Ahmad film yana tafiya yadda ykamata hmhmh Amma saidai Mal Bala ya ballo ruwa ko zaici gaba da girki ko humaira zata janye masa tallafi Allah yaqara basira🥰😍
Hhhhh wayyo Allah na mlm bala zakasa ni ciwon ciki saboda dariya
Masha Allah bifa studios mungode
Wannan yarinyar baqin taurin kai da gardama 😂😂👌
Ga ɗan karen tsoro
Gaskiya man bala yakira match a kaffta sauran a faifayi
Masha Allah.
Allah kara basira da daukaka
Srry malam Bala
Nashiga 999 mlm bala kakiraruwa wlh nidai baruwana kaida humaira yaya yaukuma kazama Dan dako😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😊
Inasan shirin nn sosai. Ammanfa mmn humaira tana da mugun shshigi😡. Wai kashigo min da akwatin😅 Kuma dole ya dauko mata😅mata mayya😅. Malam bala Baki ya tsokalo tsiya😅
Malam kayi wuff kashigeda akwati kawai ansan Kanaso🤣😂😂
Gsky nna dade banyi nishadi irin na yau ba
😂😂😂😂wayyo my belewo, man bala gulma ya qare👊👊👊 well done hajj Ahmad👏👏👏🙁
Gaskiya da haka maza zasu kassance da sake sake baiyi yawa ba
Sorry malan bala 🤗🥰🤝ahmad a bifa kamar yanda nayyi alkawari zan fara kallon chirrin bifa to nafara ba tin yauba inaga kamar sati hudu da suka gabata 🥰Allah ya taimaka ya kuma kara basira alfarmar Sayyidina RASULULLAH S.A.W. 🤝
man bala..banni in faifaye🤣.. su hajia mummy tace dai komai yayi zafi maganin sa Allah
Cakwakiya mai buda bare yasamu su humaira sai indai karfi yakare man bala kataro mach wlh tajika😂😂😂😂😂🙏🥰🇳🇪🧕
😂😂😂😂😂😂😂😂wayooo cikina malam bala duba bayanka
Malam bala ya Kira ruwa warr🤣🤣🤣.. from lagos 🇳🇬
Wannan film din BIFA ya kayatar sosai
Tsakanin Mata da miji sai Allah 🤣🤣🤣🤣🤣
Malam Mr Bala shafa labari shuni ashe yayi shuga a idon makwarwa 🤣🤣
Hmmm, m. Bala🤣🤣🤣 iyayen gulma, anyi Sara akan gaba. Humaira Kuma an sauka ba nauyi kishiyace sai an Miki ehe.
Gaskiya ina jindadin shirin nan sosai🔥🔥🔥
Masha Allah 🎉🎉
Man Bala namu yakira ruwa 🤣🤣Wai guntayannan Sai shegen fitinan tsiya 🤣
dakyau suleyeman amma malan bala a kwai surutu dan haka sai yayi wata 2 humaira batabashi abinciba kabarshi
Amma fa ni a ganina humaira tafi dacewa da sulaiman kawai wayewarsu ce ba daya ba amma humaira nada sanyi hali kuma tanason sulaiman
I just started watching this series 2 days ago & Alhamdulillah am up to date. Wallahi this is my best Hausa series so far. The actors are performing wonderfully especially d main character BIFA (Suleiman) his calmness, mind set & boldness are something am admiring. Kudos to u guys wallahi.
Thank you Muhammad Awwal
wlhy nima yan burge ni yayi kokarin duba da baiyi wasu movies dayawa ba ni a wannan series din ma na fara ganinshi amma yayi abinda dayawa a tsofafin actors baza suyi ba.yana yin acting da gaske kamar ba film bane .
@@Arc.UsmanYT gaskiya Kam don inda Wani tsohon Acton aka bama sin din nan ba zaiyi Abun da akeso ba
mlm bala kakwaso ruwa
Masha Allah Allah yakara hazaqa
man bala to ai tagena baka abinci saidai sule zairika sayamaka
Gaskiya shirin yan burge ni, saboda actors din sunyi kokarin.
Wai! Wai!! Waiii Lallai Malam Bala ka hau sikeli!
Humair and mom kuna tsaka mai wuya
Ahmad Bifa and team muna kara Godiva da irin wannan film da mutum zai gani hankalinsa kwance kuma cike da darusan yau da kullum na family.
OBSERVATION: The scene where Humair's mom called Ahmad from Lagos while he is supposed to be in Kano (lokacin da yake shan shayi) seems to look the same room. A dan gyara saboda haka zai kara armashi. (Just a nit picking). We are looking forward to the next action in sha Allah
Well done bala you are a beat actor gaskiya walllahi
Mallam Bala is a very good actor. Well done Mr Biffa. From Ghana
Mlm bala shi ya cinye episode din yau wato ranar fadan gaskiya a barshi ya faifaye🤣🤣🤣
Hhhhhhhh gaskiya qarshen nan yayimun dadi
Bifa ad humaira mutukar araba 😂 much love😍 from kogi.
😁😁😁
Yaya ga akwati ka shigomin dashi
I really enjoy the dirama you guys have really try on the movie
Malam bala don call water 😂😂💔
Gaskiya ta rainaka ya kamata Takoma gidansu na kano
Tab wlh gulma batayi mlm bala anji kunya😀😀😀
Malan Bala ya daki garwa warrrrrrr, nasan bazai koreka ba daga aiki amma Kai da abincin Humaira kuma kunyi bye bye
Gaskiye ni Last Scene din nan Shi yafi burgeni tunda nake kallon Series din nan🤣😅kai Masha Allah for BIFA Studio.Watou Mlm Bala fa ina ga kanin Mlm Tsalha ne
Malam bala bashi da kyau🤣🤣🤣
M. Bala yataro match fa🤣🤣
Malam Bala namu
Malam Bala Security in big mess hhhh
Gulmar Maza inji Mata..
Haba Yaya 😂 aure ne yadawo da ita gsky humair anji kunya
sulen inna kenan lallai Kam da humaira tache I love you kache nagode 😂
Yaya ina kwana?
Antashi lapiya?
Kaci Abinci kuwa?
#HUMAIRA MORNING CARING 😇😇😇
masha allah shiri yana kyau
Masha Allah thanks you very much🧡🧡🧡
1. Lallai wannan Suleiman ɗin na muguwan nifaqa kazo gidan nan, Hajiya ta gano haka🤣🤣🤣.
2. Humairah Allah Ya saka da Alkhairi 😂😂😂😂😂
3. Suleimanun Inna kenan 👍🤣
4. Mam Bala to ka faifayo ma kanka 😀
Malam bala ya bude aeki wlh🤣🤣🤣🤣🤣
🤣🤣🤣🤣🤣 tab malam bala ka haura titi baka duba ba wlh
Allah ya Kara rufa asiri ameen Allah ya zaunar dasu lafiya ameen,,
Toh malan Bala kanaso Aciremaka kwanon Tuwo kenan
ALLAH ya Bada sa'a ♥️💯
Nifa harga Allah naso ace maganar auren Nan ta tabbata gaskiya
Nafiso naga gidan da mata 2 sai yafi Dadi wallahi
Mallam bala ya kira ruwa😃😃😃😃😃
Masha Allah yayı wlh muji dadı sosai
Man bala ina yinka 😂😂😂😂
Brilliant performance. From the Director More Blessing.
👍👍👍👍
Allah sarki sule dan dako 😂 yazakayi dole kadauko kayanan hhhh
Allah y kara basira
Allah ya saka harkar nan tayi wlh
Malm bala Allah ya kareka 🤣🤣🤣tabbbbbb akwai cakwakiya
Masha Allah wayacikidawo auri hhhhhh
I love you suleman inje humair hhhhh
Wayyo cicina 😂😂ke humairah ba gidan baba akace kitafiba😂😂😂mlm sule yakira warrrrrrrrr
Maza basa kyauta zato ancemai I love you Yana wasu zantuka
Mal sile yana ganin ikon ALLAH,
Ai gwanda daka barta wayagaya mata
Borno Gabas take,
Gaskia zan so a ce kunyi aure a zahiri, dan wly kun hadu
Bifa is an intelligent actor and director, Weldone
Appreciate
Malam bala yakirawa kansa ruwa from panda🙏
Allah sarki suleiman
How about Harira yar aiki
Malam bala don buy market today 😅🙆🏽♂️
Masha Allah, this series is very educative, kudos to you mr Bifa.
Macha halllah 😘 😘 😘 😘