Ever since I started watching these series, I can honestly say that the concept and importance of Hausa series have never been so great like this, the idea and professionalism infused in this series is unmatched 👏. God bless Bifa 🙌❤
Ina Mai frw da sunan Allah me kyau a duniya da lahira Rabbana ya Albarkaci wannan shiri kullum Yayita gaba sama da duk sauran fina fanai Rabbana ya karawa Yaya Ahmed A Bifa Lfy dashi da masoyiya Muna godiya
I awarded this film as the best film this year wallahi, pls kada kakarawa takwarata kishiya kaji sabida jinake wallahi film dinnan kamar da gaske akeyinshi sannan nadau darasa dayawa sosai muna godiyaa
Masha Allah I've been laughing throughout this episode😂😂😂 Haba Sulaiman.. Ana nuna maka soyayya kana fushi.. harda yaji😂😂💔 A barshi.. da kanshi zai dawo😂
Assalam alaekum barka da warhaka ykk ya aeki allah ubangiji ya tsare ya kiyaye amen ya bada sa'a amen Allah ya Kara basirah amen, nikuwa shawara wllh dama kuyi aure da gaske kun dace ss wllh. sanan dan nuda masu sarare muna rokon dan allah kar'a rinka saka talla dan munga har ansaka a wanan dan allah a cire cinye shirin zeyi please allah ya taemaka amen 😍🙏
Yayan humair🤣 honestly I love today's episode sosai,but pls humair should learn not to be talking back to yaya,also kishin yayi yawa,kaikuma yaya gaskiya kadaina Saka sababbin kaya🤣🤣 honestly I love how she calms you down no matter how angry you are zaka sauko, looking forward to many more amazing episodes Dan Allah adinga Saka mana yayi tsawio Bifa .
Ni fatana kuyi auren gaske🤲 saboda idan ina kallo sai na manta da film ne kuke,kuma ina goyon bayan humerr duk da ina namiji ,kai nasha diriya wai yaya zayyi yaji🤣🤣🤣🤣
Aslm wllh ina matukar kayatuwa da wnn shirin sakamakon irin sakonnin suke cike acikin wnn shirin mai albarka Allah yakara basira Yakuma bamu ikon yin ayyuka na alkairi ga iyalanmu Baki daya mungode sosai Dan wnn shirin yadaidaita mana zamantakewar mu da iyalan mu wllh bissalam
Salamu alaikum. This episode is a blade sided one. Containing both good or the reasons of showing love and the negative impacts of extreme protection of your husband in the name of love. I recommend she takes caution in how she is over protecting Yaaya
Haba kema ya kike wa yayana haka kide na binchi waje komi za'a yi ayi chi agida wanda yaci amana amana tacichi mata dan allah mudin ga kichi irin na hankali allah yasa mudace amin nagode 🤏
@@bifastudios aa fa😅 bbu zancan ziga Ai kudin ne idan ba da hkn ba baza ku gane ana sanku ba😂😂 Masoyiya ki ciga ba 😂😂 Km kar kije bikon yaya da kansa zai dawo😂😂😂 yya mai yaji😂😂😂😂
Macha Allah fatan alkairi agareku baki daiya yan uwana gaskiya kuna kokari Allah yakara basira da daukaka Albarkacin mafi albarka kuhuta lafiya 🇳🇪
Ever since I started watching these series, I can honestly say that the concept and importance of Hausa series have never been so great like this, the idea and professionalism infused in this series is unmatched 👏. God bless Bifa 🙌❤
That is true my friend wallahi,
@@abdurrazakusmannalele5235 really true my namesake
Ina Mai frw da sunan Allah me kyau a duniya da lahira
Rabbana ya Albarkaci wannan shiri kullum
Yayita gaba sama da duk sauran fina fanai
Rabbana ya karawa Yaya Ahmed A Bifa
Lfy dashi da masoyiya Muna godiya
Masha ALLAH gaskiya inama zayyuhu kuyi aure a gaske kunyi machine wlh banfiye kallan hausaba Amman ina san series dinnan gaskiya
I love this series. Love from Ebonyi State ❤️❤️
I awarded this film as the best film this year wallahi, pls kada kakarawa takwarata kishiya kaji sabida jinake wallahi film dinnan kamar da gaske akeyinshi sannan nadau darasa dayawa sosai muna godiyaa
I really love this film
😂😂😂 kuna burgeni ni wlh dama auren gaske kukai kun dace irin totally dinana☺️
Alhamdulillahi, Ahmad bifa Allah ya ƙara fahimta da ɗaukaka aci gaba da kawo mana shirin Nan mai cike da ilmantarwa haɗi da nishaɗi mun gode
ALLAH ya sakamuku da mafificin alkairi Gaskiya munajin Dadin shirinnan sosay fa
Toh fa yaya yayi yaji don Allah enaa inna abin da kunya 😃😃😃 Allah kara basira well done 👏 guys
Masha Allah, this episode is so far the best, so educating and impressive more grace bifa studio
Ahhh msha Allah yau dae xman gwanin ban sha'awa wllh ubngji ybmu mta ngari
Masha Allah united Arab 🇦🇪 emaratd Dubai UAE and Nigeria 🇳🇬
Amma gaskia xakuyi kyau agaske kuyi aure hmmm
Yau nafara kallon shi naga yana da kyau wllh I love this series Allah
Really this episode impressed me very much, this Masoyyi acted the way every first wife deserve to
Wallahi humair kinma yi kokari da ki ka barsu a motar
I will send them out for sure
Masha Allah
I've been laughing throughout this episode😂😂😂
Haba Sulaiman.. Ana nuna maka soyayya kana fushi.. harda yaji😂😂💔
A barshi.. da kanshi zai dawo😂
😂😂😂 na dade banji dadi irin na yau bah masoyi zaiyi yaji takwara kina 🔥🔥🔥🔥🔥
😂😂😂😂
Wow. This is currently my best series and the previous Zaman Aure too.
Allah Ya karo basira.
One of the best series I have ever watch, keep the good work you guys are doing. It's educative, but Aisha kin taro match
Gaskiya yaya kawai daga Chen adauro aurenka kadawo da amarya kaga yaji yayi
Wow masha Allah gaskiya wannan episode din yafi kowanne kyau Dan Allah kuyi Aure wllh kundace sosai
Assalam alaekum barka da warhaka ykk ya aeki allah ubangiji ya tsare ya kiyaye amen ya bada sa'a amen Allah ya Kara basirah amen, nikuwa shawara wllh dama kuyi aure da gaske kun dace ss wllh. sanan dan nuda masu sarare muna rokon dan allah kar'a rinka saka talla dan munga har ansaka a wanan dan allah a cire cinye shirin zeyi please allah ya taemaka amen 😍🙏
Mungode Sosai Da sosai
@@bifastudios dan kuyi auren gaskiya wllh kundace ss kuna burgeni Masha Allah ae nida me gidana muke kallo Shirin naku 🤩
Today di3 am going with humaira carry on sister love from. Ghana 🇬🇭
Yayan humair🤣 honestly I love today's episode sosai,but pls humair should learn not to be talking back to yaya,also kishin yayi yawa,kaikuma yaya gaskiya kadaina Saka sababbin kaya🤣🤣 honestly I love how she calms you down no matter how angry you are zaka sauko, looking forward to many more amazing episodes Dan Allah adinga Saka mana yayi tsawio Bifa .
Wow I really enjoyed this series may Almighty Allah give All of you the wisdom of continuou the series Ameen
Ameen ya allah and me too am really enjoying this series wlh
Ameen
Kayi Masha allah gaskiya kuna bani da riya wlh sai humera gaskiya ki iya inama acenane akemahaka
Absolutely great and amazing, I recommend people to watch this Web series. It is the only I am watching now wlh.
Great one producer the brain 🧠 box
Nabi Masoyiya da Gudu
Yes humairrr hhhhhh anbi masoyiya da gudu fa so funny 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Allah sarki😂😂😂 gaskiya najima banji film mai dadi kamar wanna ba please masoyi kadawu
Kaiii,,, wallahi Humaira kinyi min daidai...
Inason mace mai kishi
dan allah akarawa umaira kudi.sabo da wlh tan tafiya dai dai
Lallai masoyiya ta debo ruwan dafa kanta mlm sule na ina ur doing a great jod masha allah allah y kara basira
wow Humaira... kimmin dedai... yau dakika bisa bikin Nan 🤣🤣🤣 Sulaiman sai hakuri soyayya ce
Tarenaka ne wlh Kazan mijin hajiya kabata duka mana sAnna inkaje karkayi saurin dawowa hahhh kunaban dariya wlh inayinku Amma kadauki shawarata kuma Dan Allah kurage talla
I like the word na bi masoyiyah da gudu
🤣🤣🤣 yaya zaije yaji wlh nafiso inga kuna fada yaya kayi hakuri kadawo
Yaya Gaskiya yakamata ka auri Humair Din nan da gaske don zaku dace .
Macha Allah 🇱🇾🇳🇪 alakarabacira 🥰 gakiya bjr inaoyakalan anamiki!!!!?.
Ni fatana kuyi auren gaske🤲 saboda idan ina kallo sai na manta da film ne kuke,kuma ina goyon bayan humerr duk da ina namiji ,kai nasha diriya wai yaya zayyi yaji🤣🤣🤣🤣
Gaskia wannan episode din yabirgeni wlh tinda nake kallan wannan series bantaba ganin wanda yayiman kyauba kamar wannan episode din allah yakara basiri😂😂😂
Inna malam bala ne yaje bikon yaya😀😂👍
Yaya Sulaiman yayi yaji an shiga uku 🙆🏽♂️
mata dan Allah kuyi ahankali saboda gudun abunda zai biyo baya kuna dai gani yau masoyiyata an wayi gari takori masoyinta
mshaallh TAKWARAH kinyimin dai dai
Hhhh 😂 kai jama'a 🤣🤣🤣 yaya yashiga uku ko ina sai anbishi kenan
Wayyo Allah cikina Yaya zeyi yaji gaskiya humair kin riqe wuta yazuba fararen Mata amota kin hanashi warwasawa hhhhhh
Yaya da masoyiya 😂😂😂😂
We love you
Yaya humair cin hanci fa take bakq😀😄😀😄😀
Wayyo Allah cikina yaya yayi yaji haumair bazaki bar yaya ya huta ba wlhy Allah sarki yaya yace nabi masoyiyya da gudu 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Kaiiiiiii Humairah kina burgeni aradun Allah 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣masoyi inna sonka
Hhhhhhhhhh na shiga uku yaji kuma dama namiji yana yin yaji Allah kuna shaaninku
Yaya yayi yaji abinda dariya wai namiji da yaji
Humair ai in zaayi irin wannan gulmar sai an duddiba ko ina an kulle sai ayi 🤣🤣gashi yanzu an miki yaji
Gaskiya kuna kokari yaukuma yaji za'awa msyy😅😅
Aslm wllh ina matukar kayatuwa da wnn shirin sakamakon irin sakonnin suke cike acikin wnn shirin mai albarka Allah yakara basira Yakuma bamu ikon yin ayyuka na alkairi ga iyalanmu Baki daya mungode sosai Dan wnn shirin yadaidaita mana zamantakewar mu da iyalan mu wllh bissalam
Salamu alaikum. This episode is a blade sided one. Containing both good or the reasons of showing love and the negative impacts of extreme protection of your husband in the name of love. I recommend she takes caution in how she is over protecting Yaaya
LOVE
I agree with you
👍👍👍
Akwai syyr gsky anan wurin kamata yayi a daidaita nide ina bayan hakan inde ba kulle kofa akayi ba
Gaskiya kuna burgeni sosai ko zan iya samun nomban dayaku
🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
Hhhh humaira Allah ya shirya min ke wai zata ɓoye sababin kayan yaya sule kishi
Dan Allah ku taimakamin Yi auren gaske pls😅
Masha allah watching from Saudi 🇸🇦🇳🇬🤞
Really
Wow masha Allah love this episode
Good job brother duke,really appreciated.
A very beautiful series thank you
Waiyo Allah yaya yayi yaji ataimaka wa Humaira 😂😂😂
Oh ni kam za'a fara da sabon rigima a gidan nan wai ana wata ga wata
Da ace bakusakemana ba da sai kujini akotu😃😃
Hhhhh
Wow 🤩 am so impressed humaira 🥰
Haba kema ya kike wa yayana haka kide na binchi waje komi za'a yi ayi chi agida wanda yaci amana amana tacichi mata dan allah mudin ga kichi irin na hankali allah yasa mudace amin nagode 🤏
lalle tabaci dan ni tunda bake kallon wannan fim ban taba jin ya kira sunankiba
Abin haushi kacema mace kinyi kyau
Saita cema ok abinnan yana bani haushi
Gaskiya wannan film dinnan yana birgeni
Aisha, wannan ba soyayya bane, Don miye zaki bishi wurin aure? Inda ni ne wallahi zan sauke ki a motar.
Yaya yayi yaji kuzo muje biko🤣🤣🤣🤣
Masha Allah, Allah yakara basira da daukaka
Wow! I really like this episode. Lots of love and drama
😂😂😂haba yaya kishi da abunda kakeso ai ba laifi bane😂😂
Masha Allah humaira ta burgeni sosai wlhy
🤣🤣🤣😂😂🤣🤣😂🤣yaya ya zakayi yaji haka😂😂😂😂yaya ba gaskiya
Allah sarki masoyiya
Wnn gsky ne masoyiya wannan shine kishi 😂😂 soyayyar gsky knn😂😂
🙄Kina ziga mun ita ko
@@bifastudios aa fa😅 bbu zancan ziga
Ai kudin ne idan ba da hkn ba baza ku gane ana sanku ba😂😂
Masoyiya ki ciga ba 😂😂
Km kar kije bikon yaya da kansa zai dawo😂😂😂 yya mai yaji😂😂😂😂
Kishin Humaira na burgeni wllhi 🤣😍❤️
Aikuwa aiki yasameki dmin kin daukowa kanki hanyan kamuwa da hawan jini.
Kaidai yaya fadigaskiya bakasamu daman karban number ba shiyasa kaketa bonbominnan nagane
Macha allah dakaeo sule hhhhh aicha 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇬🇳🇬🇳🇬❤❤❤❤
Masha allah tabraka Allah
Allah ya Kara basira
Well done really enjoyed this episode
🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Kai YAYA zamuzo mutayaka shan yaji
Aïcha ki n'a burgeuni 💋🥰 wallaye
Yaya nuna bacin ran ka Don masoyiya ta bika a gaban Yan Mata Bai kamata ba,ta Sai ka basar Sai Kun dawo gida
Rabu dashi ai'sha ni nace masoyiya 🤣mun gansu har da koraye da shudaye kinyimin daidai masoyiya kawata kici gaba aikinki yana kyau
Nace shin ko gurin Inna xai cika na samun jiko ki kuwa ????
Masha ALLAH Thanks you so mush
Gaskiya yau hummer kin burgeni
Dan Allah inabiyko badadi
Ai gara humaira ta rike maka wuta karka karbi number din 'yan-mata
Haba masoyiya ina yabonki sallah zaki gaza alwala mlm sule kaga takanka
🤣🤣🤣 gaskiya wlh yayi kyu munji Dadi Allah ya Kara basira
Hhhh🤣🤣toh fah me gd yayi yaji toh aisha se kiba sh hakuri kema kira geki sh
Su yaya akoi son bulus in anmaka kewta kana nuna farin cikinka sosai🤣😂