Qur'an Festival | Cece Kuce Bayan Maganganu da Shugaban Izala Yayi Kalli Abinda Yabiyo Baya

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 31 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 46

  • @peaceofmind867
    @peaceofmind867 11 днів тому +9

    A sannu A sannu maganganun DR. IDRIS ABDUL-AZIZ DUSTEN TANSHI akan Malaman Kungiya sai FITOWA yakeyi, Allah ya tsaremu da sharrin Kungiya da KUNGIYANCI 🤲

  • @IssaHoussaini-rl2tr
    @IssaHoussaini-rl2tr 11 днів тому +4

    Allah ya saka da alheri da nasiha mlm amine 🤲

  • @Kwame966
    @Kwame966 11 днів тому +4

    Dr tauhidi idris abdul aziz dutsan tanshi yafadi gaskiya wallahi

  • @danicool3298
    @danicool3298 9 днів тому

    جزاكم الله خير الجزاء

  • @usamadanlami6914
    @usamadanlami6914 9 днів тому

    Allah yakara lpy Sheikh❤❤❤❤❤

  • @anasmuhammad5891
    @anasmuhammad5891 11 днів тому +4

    Malam Allah yasaka da alhaery

  • @RashPeace-rj1df
    @RashPeace-rj1df 10 днів тому

    Allahu Akbar

  • @UsmanTsalha-r3w
    @UsmanTsalha-r3w 7 днів тому

    Masha ALLAH ALLAHU AKBAR gaskiya ne Malam

  • @am-yk2eg
    @am-yk2eg 11 днів тому +3

    Masha Allah gaskiya 👍🏼

  • @UmarMuhammad-z8z
    @UmarMuhammad-z8z 11 днів тому +2

    Dr Idris Abdulaziz ❤️

  • @sulemansautussunnah782
    @sulemansautussunnah782 7 днів тому

    Allah yasa mudace

  • @rabiatam.sanusi4828
    @rabiatam.sanusi4828 10 днів тому +2

    Jazakallah Sheikh

  • @zainabmusa4199
    @zainabmusa4199 11 днів тому +2

    jazakumullahu bil jannah ya sheikh,ka fadi komai ta gaskiya Allah yasa suji kuma suyi aiki dashi

  • @auwaludanlami1061
    @auwaludanlami1061 9 днів тому +1

    Allah ya saka da alkairi

  • @Ethicalreality-i4u
    @Ethicalreality-i4u 10 днів тому

    Alhamdulillah.
    Yan Nigeria sun fara gane illar Izalanci. Yan kwangilar adini.

  • @abdoulrhamane7795
    @abdoulrhamane7795 9 днів тому

    Ma sha Allah

  • @abyahya7559
    @abyahya7559 10 днів тому

    Wallahi ka fadi gaskiya. Ai sun zama makwaɗaita. Ga su da hassada. Sun san akwai ko an yi malaman ƙwarai a wannan ƙasa amma ba ka jin sun ambaci kowa daga cikin malaman. Su kaɗai ke son a ce su ne malaman Addini.

  • @MurtalaMusa-db4ck
    @MurtalaMusa-db4ck 9 днів тому

    Allah ya tsareka da sharrin mutum ko aljan

  • @fivestar2541
    @fivestar2541 11 днів тому +2

    Wanan gaskiyane malam Allah yasakama da alkairi

  • @mustaphadugajiahmad257
    @mustaphadugajiahmad257 11 днів тому +1

    Daga win Gsky sae 6ata ..! JazakALLAH Bikhair Mallam

  • @RashPeace-rj1df
    @RashPeace-rj1df 10 днів тому

    Malam Yafadi gaskiya Wallahi

  • @MassaoudouLawal
    @MassaoudouLawal 11 днів тому +1

    Ida nageria Irin wanan Malan ne fadin gaskiya da za à zaina lafia ❤ allah yassaka da alheri

  • @aminumukhtar
    @aminumukhtar 10 днів тому

    Dan Allah sufaye su guji wanan taron na shiryawa talakawan nigeria wata muguntar

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 11 днів тому +1

    Allah ya saka da alheri.

  • @MurtalaMusa-db4ck
    @MurtalaMusa-db4ck 9 днів тому

    Malam muna godiya akan fadin gaskiya

  • @alibukar7502
    @alibukar7502 11 днів тому +2

    Allah ya karamaka fainta da imani. Irinka mukeso a izala

  • @idrisinuwa8575
    @idrisinuwa8575 9 днів тому

    Abun takaici😭 Allah ka shiryar damu!!!

  • @madougoudaouda6500
    @madougoudaouda6500 11 днів тому +4

    Gaskia ne Malan Allah ya bada lada

  • @AbubakarAdamjajaye
    @AbubakarAdamjajaye 11 днів тому

    Allah ya karamaka lfy
    Kai da Dr idiri
    Mlm kafadi gaskiya

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 11 днів тому +5

    Izala company nageria limited

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 10 днів тому

    😂😂😂😂😂

  • @IdrisInusa-m8h
    @IdrisInusa-m8h 9 днів тому

    Munagodiya gamalam

  • @RashPeace-rj1df
    @RashPeace-rj1df 10 днів тому +2

    Please what is the name of this malam ? Can someone show me where I can follow him on social media? His name please!!

    • @jegason
      @jegason 9 днів тому

      He Is our Mallam since we are 😊kids in his school we got we have Alhamdulillhi that's Malam Yusus Jega birnin yari area Jega local government

  • @aliyuauwal7297
    @aliyuauwal7297 10 днів тому +1

    IZALA POLITICAL PARTY NIGERIA LIMITED UNDER APC KAWAI GASKIYAR MAGANAN KENAN

  • @ibrahimumar7725
    @ibrahimumar7725 10 днів тому

    Izala tinunu da balalau kenan

  • @BadaruNasanda
    @BadaruNasanda 10 днів тому +1

    Kaji maganan gaskiya kam

  • @MallamMuhammadMuhammad
    @MallamMuhammadMuhammad 11 днів тому +1

    Kwadayin kujeran ministane yakawosu haka

  • @AbubakarAdamjajaye
    @AbubakarAdamjajaye 11 днів тому +1

    MLM ya Fadi gaskiya malamai sunkoma raraka wllh

  • @jegason
    @jegason 9 днів тому

    Hwada musu hskiya Mlm ko sunki ko sun soo

  • @TanimuHaruna-b1w
    @TanimuHaruna-b1w 10 днів тому +2

    Mal. Allah Ya Saka Maka da alheri kafadi gaskiya. Duk Mai tunani yasan ka Fadi gaskiya sa dai "Yan son zucciya