Allah Ya Saka ma duk wanda Yasa hannu don wannan zama ya tabbata.. Alhamdulillah Babu wanda ya Qaru kamar musulmai domin an fidda komai qarara..an gane makyaryaci
Masha Allah,hayaki fidda na kogo gaskia ka fitar dashi daga kogon kuma afirgice ma ya fito batare da ya shirya ba. Allah ya kare mutuncin Mazonsa Har yaumil qiyamati
Allah yayi maganin makiya musulunci, rashin adalci, hassada da kuma makirci. Wallahi malamai kun a kaucewa abin da manzon tsira ya barmana,shin Wai Wani kokari kukeyi akan Kira ga kafirai su shigo addininmu na Islam. Domin a nawa tunanin shi yafi cancanta da wannan abin da kukeyi. Ga kafirai nan sun sako mu gaba ta ko Ina, hattaa kashe kashen da nakeyi a area wallahi ba komai bane illa yaki da musulunci, har naganan biafra da oduduwa agitation duka yaki da musulunci ne, wallahi ku farka in kina so alqiyamarku tayi kyau
Salam alaikum, bawa Allah kana so abar ire ire wadanna ne akarshe wallahi ba kafirai ba ata musulmain Sai su banta domin zai battar da al'uman musulmain da dama wallahi
Dan uwa, me yakawo zagi a nan, Ina mai nema muku gafara wajen ubangiji domin ya haramta musulmi ya zagi musulmi. Ni ba dan akida bane kuma Ina mai bakin cikin rabuwar kan musulmi. Dan haka daga yau bani kara magana a social media domin karma ya kara faruwa
There was no better way to do it. He has been bragging for years that no one can challenge him on these issues. At least, any right thinking person will understand that the scholars of Hadith have absolutely nothing to do with his transgressions in demonizing the Prophet (SAW). May Allah Ta'ala continue to bless the Prophet (SAW), amin.
Ni walh mallam kabirun Nan ya burgeni Allah ya Kara daukakashi ya kareshi da kariyarsa Allah yakara basira da karfin zuchiya
Amen
Wallahi wannan mutumin bai chanchanci ayi muqabala dashi ba....nidai Allah ya isa tsakanina da Abduljabbar
Allah ya isa tsakanimu da Abdoul jabar kouma da Allah a déna tchémai malam saboda bai san allah da daraja annabi Muhammad (Sw)
Allah Ya Saka ma duk wanda Yasa hannu don wannan zama ya tabbata.. Alhamdulillah
Babu wanda ya Qaru kamar musulmai domin an fidda komai qarara..an gane makyaryaci
Allah ya isamuna Akan, Abdoul Jabar, Gameda Karerakin da Yakema Manzo, ( SAW) AMINE YA HAYOU YA QAYUM
Aamiin Aameen ya Allah
Ma Sha Allah, Allah ya Saka Da Alkheri Malam, Dr Rabiu Umar Rijiya lemu
Wa iyazu billah . Allah ya kara wa Annabi daraja Amin .
Wallahi tallahi shineyake qirqira dan yalalata tarbiyar matasa kawai ayimasa abinda addinin musululci yatanadar wanda yataba janibin annabi alaihissalati wassalam akasheshi inyaje wajan Allah yagane kai subahanallah😭😭😭😭😭😭😭
Allah ya Saka Da Alkheri Malam, Dr Rabiu Umar Rijiya Lemu
Allah Katsare mutuncin annabi saw kuma ya Allah KA karya makiyan annabi
Masha Allah hayaki fidda na kogo malam kabiru Allah yasaka muku da alakiri
Tir da wannan magana, Abduljabbar Allah bazai barka ba..
Masha Allah ya Allah ka qarawa Annabi da raja Ameen ya ziljalalu wal ikiramh ☝
Masha Allah,hayaki fidda na kogo gaskia ka fitar dashi daga kogon kuma afirgice ma ya fito batare da ya shirya ba. Allah ya kare mutuncin Mazonsa Har yaumil qiyamati
Ameen ya Rabbi
Ma Sha Allah, Shababu Sunnah Hafazakumullah
Masha Allah. Allah yasakada alkairi. Amma meyasa akeyiwa abdul jabbar godiyane dan ya'amsa gaiyata. Amma Allah yashiryeshi in maineman shiriyane
Allah ya Saka Da Alkheri Malam Masa'ud Masa'ud
اللهم إنا نسألك الهدى والتقى والعفاف والغنى
Alhamdullah allah yakarawa annabi daraja
Ma Sha Allah, Allah ya Saka Da Alkheri Malumanmu
Allah ya Sakama Da Alkheri Malam Kabir
Allah ya Saka Da Alkheri Malam pro Shigaban Zama
Kaiiiiiii tammm hmmm Allah yasa mucika da imani. Allah ya Isa
Allah ya isamuna Akan Abdoul Jabar
Allah ya shirya
Allah ya Saka Da Alkheri Malam kabir
Dun Allah ku kashe dan banza
Allah ya karawa malaman Sunnah ilimi da fahinta
Gaskiya anyi adalci sosai. Allah ya saka da alkhairi. Kuma malam Abduljabbar ka tuba..Allah ya shirye mu baki daya.
Gaskiya Daya ce
Allah Kara ganar damu gaskiya
Allah kishiryemu
Ma Sha Allah
Allah yasaka da Alkheri Malumanmu
Allah ya Saka Da Alkheri Prof
Malam kabiru Allah ya taimakeku
Mallam Kabiru gsky ka hadu sosai. Allah Ya qara hikima da buwaya
InnLillahi WA inna ilaihi Raju un
Ahukuntashi Kawai Malan
👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍 sunnah
abdul jabbar autan me tatsine!!!ALLAHya qara tonawa ire irenku asiri
Allah ya Isa Gameda kareraki Da Abdoul Jabar Yakema, Monson Allah ( SAW )
la haila wala kuwata illabilla. allah yatsare mu da ire iran shrine malam mai kamar su malam abdoul jabbar.
Allah ya Saka Da Alkheri Pr
Hakane Dr Rabiu Umar Rijiya Lemu
wllh Abdul-Jabbar yacika marar kunya dan dayaana kunya kamata yayi ace yafadi sumamme
wai me yasa kuke kiran shi da malam ne!!!
gaskiya fa nima duk lokacin da aka Malam ko Sheikh sai na ji anyi abusing din words din
Yan dariqa ma ahlu Sunnah ne
Idan aka cire shagalin maulidi
Allah yayi maganin makiya musulunci, rashin adalci, hassada da kuma makirci. Wallahi malamai kun a kaucewa abin da manzon tsira ya barmana,shin Wai Wani kokari kukeyi akan Kira ga kafirai su shigo addininmu na Islam. Domin a nawa tunanin shi yafi cancanta da wannan abin da kukeyi. Ga kafirai nan sun sako mu gaba ta ko Ina, hattaa kashe kashen da nakeyi a area wallahi ba komai bane illa yaki da musulunci, har naganan biafra da oduduwa agitation duka yaki da musulunci ne, wallahi ku farka in kina so alqiyamarku tayi kyau
Salam alaikum, bawa Allah kana so abar ire ire wadanna ne akarshe wallahi ba kafirai ba ata musulmain Sai su banta domin zai battar da al'uman musulmain da dama wallahi
Banza shasha wanda baisan abinda yakeyiba
Dan uwa, me yakawo zagi a nan, Ina mai nema muku gafara wajen ubangiji domin ya haramta musulmi ya zagi musulmi. Ni ba dan akida bane kuma Ina mai bakin cikin rabuwar kan musulmi. Dan haka daga yau bani kara magana a social media domin karma ya kara faruwa
Allah yakarawa annabi daraja da fadila
Kai dayake zahiline ai shima kafirinne domin duk wanda yayma manzon Allah (s.a.w) batanci to kafirine shi hukuncin kisane kuma a kansa jahili
😭😭😭😭
Rahida
Good
Allah yatsine mai
Me yasa kuke kiran shi da Malan ne?
Bashi da darajar Malan ta
Hy
Allah ya saka da Alkhairi
Makaryacin banza
Hange daga nesa. Wannan zama yafi kama da zamar kotu ba zamar mukabala ba.
Salam
Da dai irinsu abduljabbar gaya babu
Maras gaskiya ko a ruwa sai yayi gumi
Ameerul wa'azina ya zama Ameerul mufsidina😂😂😂😂
Jabberi... you never see anything oo e just start now you be werey soro soke
Hassada ga mai rabo taki ce .....
Mal. Abduljabbar Allah ya saka maka da alheri
😂😂😂😂
Muna jiran hukuma ta hukuntashi
They ambushed this man ! Am nt siding him ! Bt it was caged
There was no better way to do it. He has been bragging for years that no one can challenge him on these issues. At least, any right thinking person will understand that the scholars of Hadith have absolutely nothing to do with his transgressions in demonizing the Prophet (SAW). May Allah Ta'ala continue to bless the Prophet (SAW), amin.
Jijjigga Dan tamore😁
Shege tsinanne jahilin banza abduljabbar
Allah ya Saka Da Alkheri Malam kabir
InnLillahi WA inna ilaihi Raju un
Allah ya Saka Da Alkheri Malam Kabir
Allah ya shirya